← Book details Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 35 OF 120

Sashe 35

Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ko dai na sake dawowa gobe na
ara shan duka ko zan samu wasu irin su?"
"Laaa...ba sai kayi hakan ba ai, in dai irin sune, to kasa a zuciyarka yanzu ka fara saurarar su daga bakin Jananyn ka"
"ALLAH kuwa?, To godiya nake yi nima nurul albi na, ko zaki raka ni ki taya ni gasa jiki na?" Ya fa
a yana kashe mata ido
aya, da sauri tasa hannayen ta ta rufe fuskar ta cike da jin kunya ta bar wajen aguje, shi kuwa dariya yayi sannan ya juya ya fice daga gidan yana jin shi yanzu ma ya fara son Janan a zuciyar sa, Forward ever, backward never....

Daidai lokacin Nihal ita kuma ta fito ganin yanda mahaifin nasu ya shigo rai a
ace, tana yimasa sannu amma ko jinta baiyi ba wanda hakan ya sa tabi bayan sa zuwa sashen nasa, maganar da taji yana yi da ambassador Hussaini Salam ita tasa ta fitowa don ganin halin da saurayin na Nihal da Abba ya cewa aminin nasa yasa anyi masa duka yake ciki, don kuwa ji tayi ya bata matu
ar tausayi, kusan karo suka yi da ita kasan cewar ta zo aguje, da sauri Nihal ta ri
e mata ka fa
u tana regen mm dake
arin fita da bayan sa kawai take iya hangowa.
#Comment
#Vote
#Share
*ALLAH KA JI
AN IYAYENMU
[8/24, 9:13 AM] Beey Sai dake: _Page 22_
*TUKUICIN SO*
*NA*
*BILLY S FARI*
*HASKE WRITTER'S ASS..
*Free Book*
_Wattpad@billysfari9 https://www.wattpad.com/1238247824?utm_source=android&utm_medium=link&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=Billysfari9&wp_originator=1QlowtszfqDjsDRL%2F7CCnYoU8qm3gITXJnQCNFsWYntOICNW03KGPC8Q51hEr61iLGznpVX7RXdyiv8K8YB6tfNpCI7f1LKuNDApDA4pCi4TsXNPK10Bxy%2BoLjKDp7go_
*KIN SAYI SHIRINMU NA TOP TEN, TAKUN HASKE BATCH B?, IDAN BAKI SAYA BA MAZA KI HANZARTA KI MALLAKI NAKI TA HANYAR WU
ANNAN LAMBOBIN DOMIN SAMUN
ARIN BAYANI
+447894142004, 07065283730, LITTAFAI BAKWAI DA SHIRE-SHIRE HAR GUDA UKU MASU MATU
AYATARWA AKAN NAIRA DUBU
AYA (1000) KACAL,
AR UWA GWADA KI GANI IDAN KINA CIKIN WU
AN DA SUKAYI RASHIN BATCH A
IN MU, NA TABBATA BAZA KIYI NADAMA BA
______________________________
"Janany sister in jin dai basu jimasa ba?"
"Sun yi hakan Adda"
"Shine kuma naga farin ciki a fuskar ki kina dariya?"
"Ya zanyi Adda tunda soyayyar da muke yiwa juna ta kasa bari mu fahimci hakan, gaba
aya girman soyayyar da yakeyi mun ya hana ya nuna mani damuwa ko
acin rai akan abunda akayi masa, damuwar sa kawai nazama cikin farinciki, kin kuwa ga ai dole nayi hakan washi don faranta zuciyar sa"
"Tir
ashi, lallai son gaskiya yakeyi maki, amma ya kamata ace kin yiwa kanki adalci shima kinyi masa Janan, tunda kin san Abba bazai ta
a bari ki auresa ba kada ki bari a ri
a gana masa wahala haka, ki ha
ura dashi mana ki samu daidai ke wanda zai zamo daidai da ra'ayin Abbanmu"
"Point of correction Addah Nihal, ba mm ka
ai ke yimun son gaskiya ba, ni kaina ina yi masa son gaskiya fiye da yanda kike tsammanin nasa, zancen kuma ha
ura na barsa magana ce da bata da wani tasiri a
walwa ta balle kuma ta samu muhalli a zuciya, mm rayuwata ne, saboda haka no going back akan sa" ta
arar maganar tare da
ora hannunta akan kafa
ar ta tana rolling idanuwanta, ganin yanda ta saki baki tana kallonta cike da mamaki yasa tayi murmushi ha
e da wucewa ba tare da ta sake cewa komai ba,
Ta fi Nihal ta yi tare da jinginawa a jikin bangon
ofar shiga part
in sannan ta
ora hannayenta data na
e akan
irji tana fa
"Wow fantastic! yau she kika koma haka Janan?, Kenan kina nufin zaki bijirewa maganar mahaifin ki ne kibi za
in ranki?" Cak Janan ta tsaya daga bakin
ofar da take
arin shiga tare da juyowa ta kalli Nihal, girgiza kai tayi tana murmushi ha
e da sinne kanta
asa, tafi sakonni biyar a haka kafin ta juyo gaba
aya hannayen ta na akan
irji tana kallon yayar tata,
"Adda Janan wai ni kike kira zan bijirewa mahaifina nabi za
in raina?, To ai inaga wannan ba
abi'a ta bace, don haka idan ma nayi hakan sai ayimun uzuri, kefi kowa sanin so ba
arya bane?, Ko don na kasa bayyana nawa yasa ake kallonsa tamkar wasar yara har ake
arin nisan ta ni dashi?

Yayin da ke kuma kullum ake kokuwar ganin an inganta naki son ta hanyar matso maki da abunda kike so a kusa dake ba dare ba rana, koma dai meye Adda ni ina son mm ko Abba baya son sa, haka kuma zan iya rayuwa dashi koda kowa zai rabu dani"
"Haka kike gani kuma zaki iya?"
"Sosai kuwa, wai ma meye matsalar soyayya ta Adda?, A zatona kece ta farko da zaki fara bani goyon baya tare da sharemun duk hawayen da zasu kwaranya a idanuwa na saboda kin san meye so, kin san zafin sa da kuma ra
in sa, amma wai sai gashi ke da kanki ke neman yi mani kashedi da abunda kika san ke bazaki iya ha
ura kiyi sa ba, anan ma kin bani mamaki"
"A'a Janany sister, baki fahimceki bane, ko
aya bana jayayya akan soyayyar ki, halin da zaki shiga aciki ne nake tausayin ki a kansa, i don't want you to be suffer any more, rayuwar ki zata shiga garari ne aduk lokacin da kika fa
a hannun wanda bazai iya kulawa dake ba kamar yanda ni Abba muka kula dake, i know zaki ce ai bashi ya la
awa kansa takaicin ba, but remember kowane tsuntsu kukan gidansu ya kamata yayi, sannan ko hausawa sukan ce kamata yayi ace
warya tabi
warya ba wai akushi ba"
"Adda kenan, wannan zance ai ba karatu bane balle
walwa ta iya fahimtar sa, sannan bai zo a rubuce ba, bai kuma zo a aya ko hadisi ba, taya kike tunanin zan ri
esa a matsayin makami da zai bani kariya ko kuma tudun dafawa a rayuwata?, shi so babu ruwan sa da wannan
warya ce wannan kuma akushi ne, ba akushi bama Adda, hatta kwando shi so zai iya ha
awa da
warya babu abunda ya damesa, saboda haka in dai wannan tunanin shine ya hanaki supporting soyayyata to ki ajiyesa gefe, domin tuni zuciya da gangar jiki sun riga sun shirya tsaf da amsar ko wane irin kalar sauyi da zai zo a cikin rayuwata" tana gama fa
ar hakan ta juya ta shige abinta, don ita kam shirye take da fighting da kowa akan soyayyar ta tunda har ya iya jure komai akan ta,
Ajiyar zuciya Nihal ta sauke tana taliyo duka maganganun
anwar tata a
walwarta,
waya
aya bata iya fahimta ba aciki in banda kalmar so, ita ka
ai ce zata iya fahimtar ma'anar ta da kyau amma sauran duka ba sa damuhalli cikin rayuwar ta balle ma tasan inda suka nufa ba, a cewarta bata ga dalilin da zai sa ta jefa kanta cikin
uncin rayuwa ba bacin ta taso cikin arzi
i da wadata a gidan su, mere baki tayi ha
e da cewa,
"Zan baki goyon baya Janan kibi za
inki amma bazan ta
aukar akwai wata ala
a tsakani na dashi ba, rayuwar ki ce kuma ke kika za
arwa kan ki hakan, iya nawa shine idanuwa, da yardar ALLAH ina zaune zaki dawo kibi abinda shine zai zamo daidai da rayuwarki" ta
arashe zancen ha
e da sake kallon
ofar gare
in gidan sannan ta fita,
***.
***.
***.
angaren mm kuwa koda ya koma gida ya tadda Jabir kwance yana latsar waya, gama wayarsa kenan da Razina dake makaranta ya matsa mata ta turo masa hotunan ta yayi missing
in ta kafin ta dawo ta turo masa
waya uku yana kallo,
aya ta turo baki alamar kiss,
aya kuma ta kashe masa ido tana murmushi,
aya kuma da alama bayarwa tayi aka yimata, shape
in heart ne ta ha
a da hannunta a saiti zuciyar ta tana dariya, shima
in kallo yakeyi yana dariya sai ga mm ya shigo masa a wani hargitse, kallo
aya yayi masa ya maida kansa ga hotunan yana sake jawosu
aya bayan
aya yana kallo, kamar wanda ya tuna wani abu da sauri ya sake
ago kai yana kallon mm ganin kamar gefen bakin sa a fashe,
"Hey broth, what happened to you?"
Ya fa
a ha
e da mi
ewa zaune daga kwancen da yake yana kallon sa,
"Luv!" Ya amsa masa dashi kawai tare da nufar hanyar toilet,
"Wait, wait kar dai kacemun daga gidan su Janan ne aka yi maka hakan?"
"And so what?" Ya sake bashi amsar ata
aice ha
e da shigewar sa, dariya Jabir ya kwashe da ita har mm na jiyo sa, shima yayi murmushi don dama yasan za a rina indai Jabir ne,
"Kutumar...wai yanzu kai akan so ka bari aka yimaka haka da arzi
in ka?

And you are telling me so what?, Hmm gaskiya ka fa
o warwas broth don nikam bazan iya
auka ba ko
aya, wannan ai rashin sanin darajar
an adam ne, shikenan idan kai talakan ne da gaske ka zama abun wula
an tawa don kace kana son 'yar sa?, Shiyasa na ce karka tafi kai ka
ai ka bari na rakaka ka
i, gashi nan ka hawa kanka abunda da ina kusa babu wanda ya isa yayi maka hakan"
Daidai lokacin mm ya fito
aure da towel Jabir ya kalli yanda fatar jikinsa fara
al tayi wani ja saboda duka, ga kuma bakin sa a fashe, ai kuwa ya sake kecewa da wata dariyar duk da a
asar zuciyarsa abun yayi masa ciwo,
"Sannu majanunin Janan, wai duk dukan ne hakan?"
"Kaji dashi dai" mm ya fa
a tare da hayewa kan gadon yana
ara gudun
arfin a.c da remote
in ta daya
auka a gefen bedside,
an matsowa kusa dashi Jabir yayi tare dasa yatsa ya danna gefen daya fashe a bakinsa, 'yar
ara ya saki ha
e da cewa,
"Awshhh.." yana kai masa duka a shoulder, cikin sha
iyanci Jabir ya ce,
"Au!

Da zafi ko, sannu mr.
Chapter 35 · 0% Book details