← Book details Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 30 OF 120

Sashe 30

Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Ai in zan manta ki Adda zan manta da kai na, kawai wani abun ne mai matu
ar muhimmanci a school ya sakani zama busy, but i'm sorry pls..."
Ta fa
a ha
e da sakinta ta haye cabinet
in dake cikin kitchen
in tana gaida Madam florence dake faman kallon damar su tana murmushi, hannu ta saka ta
auki samosa
waya
aya da take soyawa ta saka a baki tana ci tare da kallon Nihal dake fa
"Ehmm!, Janany sister ashe har akwai abunda ya fini muhimmanci a school
in taku!" Ta
are zancen tana wanke hannayenta a jikin fanfon dake cikin kitchen
in ha
e da jawo
aramin towel dake sagale ta goge tana
arin ficewa, don dama ita ke na
awa Madam florence samosa
Saukowa Janan tayi daga kan cabinet
in ta
auki wata samosar
waya
aya tabi bayanta tana fa
"No Adda Nihal ba haka bane, kawai dai abun nada muhimmanci ne shiyasa ma kika ga nakai wannan lokacin ban dawo ba, ya
arfin jikin naki?"
"Am just little fine dear, ya karatun?"
"Alhamdulillah Adda ALLAH ya
ara sau
"Amin ya rabbi"
"Adda gaskiya wannan yayan nawa da zan ganesa yanzu saina makashi a kotu kafin ayi komai na wahalarmun da yaya da ya yi"
Murmushi Nihal tayi suna yi suna taka matattakalar hawa saman zuwa
akunan su ha
e da cewa,
"U'uhm Janany Sister, kibar nono yayi bacci, ai ba dukan ruwa zan sha ba ko dukan 'yan sanda zan sha saboda shi bazai yuyu a ma kashi kotu ba, wanda kuma yayi hakan ko waye zamuyi baraa'a dashi, ko kuwa dai kin manta da irin girman soyayyar da nakeyi masa ne shi yasa kika da
i hakan"
"Ko
aya Adda, amma ai ya wahalar mani dake, dubi yanda zazza
i ya rufeki jiya.."
"Duk yana cikin TUKUICIN da SO ya haifar mani, yanzu ma kinga muyi Sallah muje ki rakani a can ko zanyi game da katar..." Ta
are zancen tana dariya tare da shigewa
akin ta,
Zaro idanuwa Janan tayi tana mamakin wai duk wahalar nan da Adda
in ta tasha jiya tana nufin yau ma komowa zatayi?

Tirqashi!

Lallai mai so ba ya gajiya kuma ba ya ganin wahalar dake cikin sa komai girmanta ta fa
a a zuciyar ta ha
e da shigewa
akinta itama, a gurguje ta cire kayan ta ta fa
a toilet ganin magrib ta kusa
arasowa, tana shiga wayar dake kan gado ta ta hau ru ri, dai dai lokacin Nihal ta shigo
aukar wani lifaya a cikin kayan Janan da take son sakawa yanzu, kusan kira hu
u ya yi tana tsinke wa sai a na biyar Nihal da har zata fita ta zo ta
auki wayar cikin jin haushin kiran da ake tayi tun
azun, ba tare data tsaya duba ko waye ba ta ja dogon tsaki ha
e da cewa,
"Wannan wane irin abune haka?

Tunda aka ga ba'a
aya ba ai ya kama asan wacce keda wayar ba ta kusa sai a
an jira, irin wannan kiran ai ba wayewa da burgewa a cikinsa" ta sake jan tsaki a karo na biyu sannan ta kashe had'e da jefa wayar a kan gado, dai dai lokacin Janan ta fito
aure da towel iya cinyarta sai wani
arami kuma a hannunta tana goggoge jikinta dashi,
"Ke da waye Adda?" Ta fa
a tana kallon Nihal dake
arin ficewa a
akin ranta a
ace, ta tsani disturbing a rayuwar ta musamman ma na waya, shiyasa tayi blocking mutane da dama a wayarta dake damun ta,
"Oho, ki duba wayarki ki gani man" ta bata amsa a ta
aice tare da ficewa daga
akin, da sauri Janan ta jawo wayarta tana dubawa don har ga ALLAH ta zata Nihal a wayarta take wannan lukutar masifar, zaro idanuwa tayi ganin missed call har guda hu
u na mm
in ta da kuma recieving call
aya nasa wanda ko shakka babu shine Nihal ta
aga, kenan wai duk ba
en maganganun da Adda tata tayi duka wa mm
in ta tayi su?, Dafe goshi tayi da tafin hannun ta ha
e da sake kiran lambar tana ji tamkar taje ta kaiwa yayar tata duka don takaici, ringing
aya tayi a na biyu ya
aga, kusan tare sukayi wata irin ajiyar zuciya kafin ta zauna gefen gado tana makawa
ofar fita
akin harara tamkar ita ce tayi mata laifin ha
e cewa.

"Yalla
ai barka da marece"
"Barka dai ranki shi da
e" mm ya fa
a ha
e da sakin wani murmushin jin da
in muryar ta da yayi, dama can ko
aya bai damu da maganganun da aka fa
a masa ba
azu, don ya tabbata ba Janan
in sa ba ce sai dai ko wace, tana da ala
a da ita shi yasa bai maida kalma ko
aya ba, don yanayin sautin muryar daya ji iri
aya ce da tata,
an kaushi ne kawai ta waccan tafi shima
in wata
il don ta kausasa tata ne tana fa
"Hello hubbin ruh (masoyin raina), kana jina kuwa?"
"Eh Janany, ya kike kin isa lafiya"
"Lpy klw, tunanin me kakeyi, ina ta magana baka ji ba"
"Tunanin ki mana, me kika ce?"
"Hmmm, ha
uri fa nake baka akan abun da Adda tayi ma, don ALLAH kayi ha
uri ka ji?"
"Ai ba komai, ni hakan ma da tayi ya yi mun, saboda hankali na ya soma tashi dana kira har sau hu
u baki
aga ba"
"Na san ka fa
a ne kawai hubbirruh, amma ko ni dana fito naji abunda take fa
a ban ji da
i ba, pls kayi ha
uri ka ji" ta
are cikin shagwa
e murya da har sai da ta sashi sakin 'yar dariya ha
e da cewa,
"To shikenan, tunda baki yarda ba, na ji kuma na ha
ura"
"Yawwa yalla
ai na, ina godiya"
"To kawo TUKUICI"
"Ai tuni na baka"
"Ni
in?

To TUKUICIN me kika bani bada sani na ba?"
"TUKUICIN SO mana" ta fa
a tana dariya tare da fa
a wa kan gadon fuskarta na kallon rufin
akin, cikin jin da
i ya ce,
"Ina son ki Janan"
"Ni ma ina son ka muhriz"
"ALLAH ya bani ku
i na mallakeki ki zamo asusun sirrin zuciyata da kuma gangar jikina"
"Kasa a ranka ko babu ku
in Janan zata zamo asusun sirrin dukkanin rayuwarka domin kai nake so ba ku
i ba, saboda haka shirye nake da na zamo mallakin ka kai ka
ai" wani irin murmushi ya saki da har sai da sautin sa ya dakar mata zuciya ta mirgina daga kwancen da take tana kallon sama ha
e da cewa
"Kabi a hankali yalla
ai zaka iya kasheni da wannan murmushin naka fa"
"Kema haka, domin kuwa kalamanki gaf suke dasu sa na kife acikin baron dabinon nan nawa" sosai ya bata dariyar da har sai da tasa dimples
in ta lotsawa tare da saka ha
oranta gaba
aya suka bayyana saboda jin da
in zancen ha
e da cewa
"Ka rufa mana asiri kada ka karya mana jari, in dai kalamai na ne sun tsaya anan don ga kiran sallar magrib can na jiyo, sai aje ayi Sallah ko?"
"To shikenan nurul alb (hasken zuciya), bari mu hanzarta muje gida muma, ki kula mani da kanki"
"Zanyi hakan wakai yalla
ai" sannan ya kashe wayar yana kallon Jabir daya tsura masa idanuwa cike da mamaki, koda yake ba abun mamaki bane indai mm ne, kana ganin idanuwansa kasan mayen soyayya ne,
"Au!
Chapter 30 · 0% Book details