← Book details Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 24 OF 120

Sashe 24

Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ya tambayi kansa tare da dukan sitarin motar da
arfi, cikin
acin rai ya juyo yana kallon Amira ha
e da cewa,
"Waye shi?, Kina nufin duk abubuwan da take yimun a kansa ne?, Tabbas zan koya masa hankali daga shi har ita"
Gaban ta ne yayi muguwar fa
uwa jin abinda ya fa
a daga
arshe da yanda taga idanuwansa sun bala'in sauyawa cikin lokaci
aya,
"Malam shi fa baida laifi tunda ita ke son sa, ina ga ita ya kamata a hukunta tare da nuna mata kuskurenta"
"Haka ne kuma" ya bata amsa yana
iyasto irin wula
ancin daya tanadar mata, a daidai lokacin aka kawo inda Amira zata sauka ta ce,
"Malam anan zan sauka"
A bakin titi yayi parking ha
e da juyowa yana kallonta, ya ce
"Karki damu Amira, indai Janan ce sai tabar maki saurayin ki haka kuma sai na nuna mata ita ba kowa bace acikin makarantar, yanda ta wula
an tani sai na wula
an tata, nasa tayi nadamar abinda tayi mana daga ni har ke, kedai kawai kisa ido" yakai zancen yana ra
a mata wata magana a kunnuwa,
Dariya ta qyalqyale da ita tamkar ba ita bace ta gama kuka ba yanzu,
"ALLAH malam?"
"Sosai kuwa, kedai kawai ki bani ha
in kai ta yanda babu wanda zai san me muka shirya"
"To malam na gode" ta fa
a cike da farin ciki sannan ta bu
e marfin motar ta fita, shi kuma ya ja motarsa yayi gaba, wani tsalle ta buga ha
e da cewa,
"She..ya, yanda kika sakani kuka da ba
in ciki in sha ALLAH sai kema kinyi naki, mm kuwa ko kina so ko bakya so nawa ne sai kin bar mun abina don da ni ka
ai ya dace ba dake ba," (hmmm!

To kunji fa!

Janan kuwa tana isa gida kai tsaye part
in aunty zee ta wuce bayan ta ajiye motarta a parking space, zaune ta taddata tsakar gida tana gyaran kayan miya ita da
aya daga cikin 'yan aikin Hajiya data turo mata don kada aikin ya yiwa madam florence yawa, fuskarta a sake ta gaisheta ha
e da zaunawa kusa da ita ta ce,
"Masha ALLAH aunty Zee jiki yayi sau
"Eh sosai Janan, sai yanzu?"
"Wlh kuwa, naji da
in ganin ki wajen nan, hakan ya tabbatar mun da kin samu sau
"Sosai kuwa, alhamdulillah"
"To aunty ALLAH ya
ara sau
"Amin ya rabbi, Mariya tashi ki zubo mata abinci"
"Aunty bara dai na shiga ciki na na fara watso ruwa"
"To shikenan" Auntyn ta fa
a fuskarta kamar bata ji da
i ba, dama inda sabo ya kamata ace ta saba izuwa wannan lokacin don haka Janan take aduk sadda ta shigo tayi mata tayin abinci, kuma tasan hakan ya samo asali ne daga mahaifinsu shi zai hana su saboda tunanin kada ta cutar masa dasu, ita kanta Janan bata jin da
in hakan da takeyi, kawai tana time don kar asamu wata matsala wata rana bayan taci abinci wajenta ya zamana ta janyo mata matsala ko kuma damuwa tunda Abban ya riga daya hana su, shigar ma badon ransa na so takeyi ba sai dai kawai don babu yanda zai yi, amma in sha ALLAH itama wannan matsalar zata kawo
arshen ta,
Tana shiga part
in su ta tadda Nihal ta fito gayu tana
arin fita,
"Ahhh..

Adda irin wannan gayu sai ina haka?"
"Bari Janany darling zan je nemo the charming
ina ne"
"Wow!

Are you kidding me?" Janan ta fa
a ha
e da
an zaro idanuwa.

"Serious zan je bebeji supermarket na sake dubo abuna, don na tabbata wurin wajen zuwan sa ne"
"Good luck Addah, bari na watsa
ruwa, ki kula da titi"
"Never mind sweet heart" ta wuce tana wani kar kad'a makullan mota dake hannunta tana taunar cingam, fuskarta saye da
aton rado daya mahe kusan rabin fuskarta.
***.
***.
***.
angaren Razina kuwa tunda yayan ta ya f
urta mata kalmar so suka fara wasar
uya dashi, hatta makaranta da suke fita tare wani lokacin su ajiye ta dena tsayawa tayi, tun da safe zata shirya kafin su fito har ta wuce, amma zata iya tsayawa su sha firar su ta waya hankali kwance, yau ma tana falo zaune suna waya dashi mm da dawowar sa kenan daga inda aka neme sa wajen aiki ya shigo, da sauri ta katse wayar ha
e da mi
ewa tana kallon yayan nata,
"Sannu da dawowa ya Muhriz" basarwa yayi kamar bai gane me takeyi ba ha
e da cewa,
"Yawwa Razina, ya karatu?"
"Alhamdulillah"
"Gud, Ina Momy?"
"Tana ciki bacci takeyi,ko na kira ta ne?"
"No
yaleta" ya fa
a tare da juyawa ya bar falon, a can gefen parking space ya samu
aya daga cikin kujeru dake gefe ya haye yana latsar wayar sa kafin lokacin sallahr magrib ya
ara sa, Razina ya hango tafe
auke da tray da cup da kuma gorar ruwa da juice a kai, jawo wata kujerar tayi ta zauna itama tare da
aukar gorar ruwan ta tsiyaya a cup ta mi
a masa, ba tare daya kalli inda take ba ya kar
a ya shanye su taso don dama
ishirwa yake ji,
"Ammm..na kawo abinci yaya ko zaka jira ya Jabir ne?" Sai lokacin ya
ago kai yana kallon ta ha
e da cewa,
"Kina bu
atar na kirasa ne?" Sadda kai tayi tana murmushi ta
auko juice
in shima ta tsiyaya ta mi
a masa, wannan karon kar
a ka
ai yayi bai sha ba sai daya gama tura wani sa
o a wayarsa sannan ya
an kur
a ka
an tare da maida hankalinsa gareta yana
are mata kallo ta gefen idanuwa, magana take son yi dashi amma ta kasa sai faman wasa takeyi da yatsun hannuwanta da
afafuwa da suka kasa zama waje
aya, juyowa yayi yana kallon ta ha
e da cewa,
"Lafiya dai ko Razina?"
Sinne kai tayi
asa tana tattaro kalaman bakinta da take son fa
a masa, a zahiri sa
one take son isar masa akan ala
ar dake tsakanin ta da Jabir yanzu, amma kai tsaye a yanda take
arin nunawa shawara ce ta zo da ita a wajen yayan nata kuma gudan jinin ta daya zamo uba kuma uwa agareta.
#pls Comment
#Vote
#Share.
*ALLAH KA JI
AN IYAYENMU
[8/17, 7:39 PM]
AR FARA KYAKKYAWA
: _Page 16_
*TUKUICIN SO*
*NA*
*BILLY S FARI*
*HASKE WRITTER'S ASS..
*Free Book*
_Wattpad@billysfari https://www.wattpad.com/1235096907?utm_source=android&utm_medium=link&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=Billysfari9&wp_originator=UrKwkb4z1Jz4wEArENoe6iGkRoKRHSo4NX5W1Zr9YVsLArG9Q97bJVIEFxK%2BJ0C%2B4D87fm3k5Tv7QxEm3g9jxqL9RYtwOD1%2FUeC%2FMNiof3sGTV0Jbwj4mKHQjz%2F4jf0J_
*TOP 10 TAKUN HASKE BATCH B*
INA KUKE MAKARANTA??

INA KUKE MASOYA?

INA KUKE MAKARANTA LITTATTAFAN HASKE WRITERS???

KU MARMATSO
TOP 10 TAKUN HASKE BATCH B
INDA ZAKI KWASHI GARABASAR KARATUN LITTATTAFAI MASU 'DINBIN FADAKARWA DA SAKA NISHA'DI HAR GUDA BAKWAI.

DOMIN MALLAKAR NAKI ZAKI BIYA
(1000) DUBU DAYA KACAL _GAMASU BUQATAR WANNAN GARAB'ASAR KU TUNTUBI WANAN NUMBERS DIN_
+447894142004
07065283730
______________________________
Kusan mintuna biyar suka shu
e a haka Razina bata ce komai ba shima yaya mm baibi takan taba yana ta latsar wayar sa, ganin tabbas baza tace komai ba gashi yana so ya tashi yasa ya
arasa shanye juice
in dake hannunsa ha
e da mi
a mata cup
in yana
arin mi
ewa da sauri ta ce,
"Amm...yaya magana nake son yi da kai fa" har tana mi
a hannu alamun tsaida sa, yana juyowa tayi saurin sadda kanta
asa cike da jin kunyar abun da take son fa
a masa,
"Emhim..ke nake sauraro Razina, akwai wata matsala ce a school?" Ta girgiza masa kai alamun babu,
"To meye?

Fa
a mun mana ko kina da wani wanda ya fini banda Momy da zaki fa
a wa matsalar ki?" Nan ma sake girgiza masa kai tayi tana
an jan yatsun hannayen ta tamkar zata fizgesu, dariya ya yi tare dasa hannun sa ya janye hannunta da take faman jan yatsun
ayan hannun dashi ya ce,
"Kinga, barsu haka kada ki tsinkasu Razina, ai dai iya wahl kin basu ko so kike ki ragewa kanki sadaki garin jin kunyar abunda kike son fa
a?, Idan baza ki iya ba shikenan tashi ki shiga gida, idan na dawo Sallah ko zuwa anjima ne nayi waya"
"A'a yaya, zan iya"
"To ina ji"
"Dama ni da yaya Jabir ne.." sai kuma ta kasa
arasawa,
"Ke da yaya Jabir ne kuka yi me?"
"Ya ce yana so..." Kafin ta
arasa sai ga Jibir ya shigo, idanuwansa kar a kanta har ya
araso wajen, kamar da gaske ya
an rissina cikin girmamawa yana kallon mm daya juyo yana kallonsa ya ce,
"Yaya ina wuni? barka da mare ce" wata irin kunya ce ta sake rufe Razina da sauri ta mi
e ranta tana fa
in shikenan ya gama tona mata asiri tun kafin ta fa
a da kanta, har wani hahhar
ewa
afafuwan ta keyi tsabar yanda Jabir ya
ura mata idanuwa har ta shige, shi kuwa mm mazewa ya yi duk da irin da
in da ya jiya a ransa ha
e da cewa,
"Mtssss, an dai yi abun kunya aboki ya koma yaya" tintsirewa da dariya Jabir ya yi ha
e da haye kujerar da Razina ta tashi yana fa
"Na dai ji, so ne ya jamun, al
ur'an ma in baba kake so na kiraka zan kiraka, ro
ona dai kasa mani hannu kuma ka buga stamp, da kayi hakan shikenan ka biya ni yayan mu"
"Wai da gaske kakeyi Jabir?, Razina fa
anwar kace kuma a nawa tunani tayi maka
aramar"
"Eh,
ara dai da kace a naka tunani, ALLAH yasa yau aka haifi Razina a haka nake son abuta, in kuma bu
ulu zaka yimun sai na canja wajen neman auren na koma wurin Momy"
"Ahh...kawai nasan dai kafi son irin ri
a-ri
an matan nan ne, Razina kuma sai naga kamar tayi ma
anta"
"To
an ba
in ciki Renon ta zanyi, ina shikenan ko?" Jabir ya fa
a cikin 'yar
wagewa tare da
aukar gorar ruwan dake wajen ajiye ya tsiyaya a cup
in da ya gani yana sha, dariya mm ya yi da sai da duka ha
oran sa suka bayyana ha
e da cewa,
"Au!
Chapter 24 · 0% Book details