← Book details Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 45 OF 120

Sashe 45

Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Janan kuwa tana shiga ta kulle kanta cikin
akin tana kuka, ji takeyi ko zata rasa ranta bazata ta
a amincewa da za
in mahaifinta ba haka kuma bazata ta
a yarda tana ji tana gani a aura mata wancan mai
irar samudawan ba dako rantsuwa tayi baza tayi kaffara ba bayada banbanci da bunsuru,
Tana kukan mm ya kira wayar ta har kusan sau biyu ba'a
aga ba sai ana ukun ta
aga,
"Nurul alb, ya kk?"
"Lafiya klw hubbin ruh" ta fa
a cikin muryar kuka, mi
ewa yayi daga kwancen da yake ha
e da cewa,
"Matata lafiya?, Waya ta
a mun ke?, Me yasa ki kuka?, Ko wani abune ya faru?"
"Wlh mutuwa zanyi mm, bazan iya rayuwa a bayan wani ba idan ba kai ba, ni dai pls koma ya za'ayi don ALLAH kafito a
auka mana aure"
"Ban fahimta ba Janan, ki tsaida wannan kukan naki kiyimun bayanin meka faruwa?"
"Abbana ya kawomun wani na aura, sune ba
in da akayi agidanmu, yanzu haka zancen da nake yimaka ya bada aurena ga
an amininsa, ina nufin yayi mana baiko bada sani na ba balle amincewata ba, kuma ni kai ka
ai nake so, kai ka
ai nake mafarkin goya
anka aduniya ta, idan ba haka ba wlh zan iya rasa rayuwata" duk da hankalin mm ya matu
ar tashi dajin abunda ke faruwa haka ya danne yanayin da nan take ya shiga ciki ha
e da cewa,
"Yanzu kina ina?"
"Ina gida"
"Ina Adda Nihal?"
"Tana
asa"
"Zaki iya sauka?"
"Eh"
"To share hawayen ki, sauka
asa kike ki bata wayar kinji?"
"To" ta fa
a tare da mi
ewa ta goge hawayen dake kwance akan fuskarta sannan taje ta wanko fuskarta ta sauka
asa, acan gefen dining ta hango Abba zaune shida asgar da kuma mahaifinsa suna taking lunch da hidima da ba
i ta hanasu yi tun
azu, juyawa tayi gefe ta hango Nihal ta
auko wani tray
in abincin daga kitchen zata kaiwa su Abba, da
an gudunta ta
ara sa fuskarta
auke da fara'a tamkar ba ita ba tana fa
"Hello hubbin raina"
"Hello matata" ya fa
a cikin sanyin murya don zancen ya ta
asa ba ka
an ba,
"Ga Adda Nihal" ta karawa Nihal dake kallonta cike da mamaki wayar a kunne,
"Hello.." Nihal ta fa
a ha
e dayiwa Janan signal da idanuwa tana tambayar ta waye, Muryar mahaifin nasu ce ta daki kunnen Nihal adaidai lokacin da mm ke
arin yin magana, ba tare data tsaya saurarensa ba tayi saurin wucewa wajen da Abban nasu ke kira,
"Hello..hello.. hello Adda Nihal" da yake ta faman fa
a yasa Janan turo baki ha
e da cewa,
"Sorry hubbin raina, Abba ya kirata"
"Kin san me?"
"No hubbi sai ka fa
"Ki kwantar da hankalinki babu abunda zai faru, in sha ALLAH zan san me zanyi, amma kafin nan kibi komai a hankali, idan mukayi garaje a lamarin shi zaisa Abba yayi komai lokaci
aya don tabbatar da cewa mun rabu, amma in kika kwantar da hankalin ki zasu
abi lokaci mai tsawo kafin asaka ranar
aurin auren, wacce inada tabbacin cewa dani za'a
aura"
"Wane irin tabbaci kake dashi a lokacin da zaisa na kwantar da hankali na?"
"Tabbacin so da kuma
auna, indai soyayyar da mukewa juna gaskiya ce, to ALLAH zaiyi mana mafita alokacin, amma a yanzu babu abunda zamu iya, ko turo iyayena nayi mahaifinki bazai yarda ya aura mani ke ba"
"To shikenan, gobe zanje gidan grandma ko zamu ha
u acan?"
"Kina bu
atar hakan?"
"Sosai ma, ina so kugaisa da ita daga nan na shaida mata kaine za
ina"
"Idan Abba ya riga ya fa
a mata zancen mijin daya za
a maki kuma fa"
"Nasan bazai fa
a ba don bazata yarda ba har sai da amincewa ta, shiyasa nake so nayi masa rigage"
"To ALLAH yasa nayiwa grandma kar itama ta koroni"
"Ai tunda kayi mani to kasa aranka itama kayi mata"
"Kituromun address
in ta, in Sha ALLAH zan zo, amma abunda nake so dake ki kwantar da hankalin ki pls, kin san bana son damuwar ki matata"
"Zanyi hakan wakai masoyina" ta fa
a daidai lokacin da take
arin hawa saman tare da ballawa asgar harara dake can gefe tun
azu ya kafeta da idanuwa yana kallo ganin yanda take wayar cike da farin ciki da nisha
i, ganin har lokacin ya kasa
auke idanuwansa akanta yasa ta
ora wayar daidai bakinta ha
e da jan wani dogon kiss tana kallon asgar
in ta sakarwa mm a waya sannan ta haye sama abinta tana dariya, ji takeyi tamkar batada wata damuwa don tanada ya
in akan mm
in, sannan tunowa da grandma da tayi ba
aramin sama mata kwanciyar hankali da natsuwa abun yayi ba,
Asgar kuwa ture plate
in gaban sa yayi rai a
ace ya fice daga gidan, ya so ace wancan zazzafan kiss
in data saki washi tayi wa, amma ko tantama bayayi waccan
an iskan ne da take i
irarin tana so ta yiwa shi, kuma koma waye zaiyi maganin sa, su Abba kuwa sunyi busy da firarsu basu san abunda ke faruwa ba sai dai suka ga asgar yabar wajen a
ace suka bishi da idanuwa, hango Janan na haye upstairs
in da
an gudu gudu da Abba yayi yasa ran shi ya bashi akwai abunda ta yiwa asgar
in, don haka yayi kwafa tare da rayawar kansa cewa zaiyi maganin ta in har bata shiga taitayinta ba.

Mm kuwa wani abu yaji ya tsara masa tun daga
asar
afafuwan sa har zuwa tsakiyar kansa lokacin da Janan ta sakar masa kiss, wanda hakan yasa yayi saurin katse kiran tare da kwantar da kansa saman kujerar da yake zaune ya lumshe idanuwa, tunani ya shiga yi ta ina zai fara neman auren Janan daga hannun mahaifin ta, matsalar dake nan da tasa ko yana son yin fito na fito a wannan ga
ar bazai iya ba, don samun nagartaccin mutane da zai tura ba tare da an samu matsala ba shine damuwar, a
aya
angaren zuciyarsa kuwa wata irin
aunar Janan ce ke
ara ruruwa acikin zuciyar sa, da dukkanin ransa yake jinta ba azuciya ka
ai ba kuma ya tabbata idan ya rasata zai iya rasa ransa,
Ina mafita?

Shine tambayar da zuciyarsa ta jefo masa, muryar Razina data shigo falon tana
wala masa kira ce tasa shi bu
e idanuwa yana kallonta,
irjin sa ne ya sake bugawa tunowa da yayi itama fa auren zatayi, akwai bu
atar bayan shi ta samu wani babban jigo da zai tsaya mata acikin rayuwar aurenta, domin duniya yanzu batada tabbas, duk da yasan bata da wata damuwa da wanda zata aura da kuma mahaifiyarsa, amma dangin sa fa?

Dole zasu dawo gareshi komai daren da
ewa kuma idan hakan ya faru to fa babban
alubalene arayuwar ta don tabbas zasu tuhumi waye ita da kuma nata dangin?,
"Innalillahi wa'inna ilaihirrajiun" ya fa
a ha
e da dafe kansa ya du
ar dashi
asa.
#Comment
#Vote
#Share
*ALLAH KA JI
AN IYAYENMU
[8/24, 9:13 AM] Beey Sai dake: _Page 27_
*TUKUICIN SO*
*NA*
*BILLY S FARI*
*HASKE WRITTER'S ASS..
*Free Book*
_Wattpad@billysfari9 https://www.wattpad.com/1241594347?utm_source=android&utm_medium=link&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=Billysfari9&wp_originator=LbkNSq93a4%2FqKT7WcAgw5buJKslmsQs%2BObyPK9nk7oD1l4ae0Ap8C57ICn7cM%2Bcb%2FiG%2BweTpcB3pnFsfC%2F6cAusT73w9cfjc%2Fm7Zya%2FTY71iAdNas6BsOrbLsU0SF0bv_
______________________________
Da sauri Razina dake tsaye tana kallonsa ta
araso wajen tana fa
"Ya mm lafiya?" Ta tambayesa Fuskarta
auke da damuwa ganin halin da yake ciki,
ago kai yayi a hankali shima yana kallonta kafin yayi wani irin ajiyar zuciya ha
e da cewa, "lafiya klw Razina, ya akayi ne?" Sanin da tayi ba lalle ne ko ta matsa masa ya fa
a mata abunda ke samun sa ba yasa itama ta sauke ajiyar zuciya ha
e da cewa,
"Kazo inji Momy tana neman ka"
"Ok, he kice gani nan zuwa" ya
are zancen ha
e da mi
ewa ya shige bedroom
in nasu ita kuma ta fita, tana kawowa bakin
ofa ta hango Jabir na shigowa daga wajen gate, murmushi tayi tana
are masa kallo kafin ta nufi wajensa tana wasa da hannayenta tamkar yanda yara keyi, ledar hannunsa daya shigo da ita tami
a hannu ta kar
a tana fa
"Oyoyo yaya na sannu da zuwa"
ara fa
a murmushin dake kwance kan fuskarsa yayi ha
e da cewa,
"Yawwa matar, ya kike?"
"Cike da tarin kewarka na wuni, amma ganinka a yanzu yasani tsintar kaina cikin tarin farinciki da kuma kwanciyar hankali" ta
are maganar tana tsaresa da wani sihirtaccen kallo ha
e da langa
ar dakai gefe, wani lumshe idanuwa yayi cike da tsokana ya dafe saiti zuciyar sa yana fa
"Wash.." ha
e da
arin du
ewa
asa, da sauri ta mi
a hannayen ta tana
arin ri
osa tare da cewa, "Subhanallahi, hubby lafiya?"
"A a wifey, Ina fa lafiya, don ALLAH yaushe ne auren mu masoyiyata?" Murmushi ta saki tare da mi
ewa tsaye cike dajin kunya ta ce,
"Nima kai nake saurare hubby, duk sadda ka tashi a shirye nike nima"
"Yanzu pls" ya fa
a yana marairaice mata murya, zaro idanuwa tayi tana kallon sa kafin tace,
"Hubby yanzu kuma?"
"Eh wifey, Baki ga irin kallon da kikeyi mun bane?
Chapter 45 · 0% Book details