Sashe 94
Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Common...ba ke ka ai ba har ni na amince da wannan shara in, sai me kuma?" ya kafeta da idanuwa yana kallo ganin yanda ta saki ido itama tana kallonsa cike da mamaki, matso da fuskar sa yayi saiti da tata ha e da hura mata iskan bakinsa ta wani lumshe idanuwa ta bu e su akansa, sai da ya yi murmushi ha e dasa yatsa ya auke mata hawayen dake kwance akan fuskar tata yana cewa, "Kin ga, taimaka ki tada motar nan mu tafi kafin lokaci ya are, ba kince sha biyu zaku shiga exam ba?" "Eh" "To duba agogon motar ki ki gani kwata to 12, ki kwantar da hankalin ki, indai zancen turowa ne ki auka anyi angama" Cikin jin da i tayi murmushi ha e da tada motar tabar wajen, tafe suke mm na tunanin ta wace fuska zai je ga mahaifinta, zai je a irin fuskar da yake bu ata ne ko kuma zai je ne da fuskar daya al awarta cewa zai auri Janan da ita tun farko, ar gyaran murya Janan tayi ganin ya fa a duniyar tunani ha e da cewa, "Dama nasan abun zai zamo ma damuwa saboda ba lallene ka shiryawa aurena yanzu ba, amma ina so ka sani ni kai nake so don haka ban damu dako ina zaka ajiye ni ba, a akin da kake kwana ne ko agidan haya duka bai dameni ba, sadaki ma idan baka da hali zan iya biya make da kaina ko na yafe maka gaba aya idan kana bu ata, muradi na kawai ka tura saboda hakan ka ai zai dakatar da wancan zancen, sauran lamarin kuma sai mu barwa ALLAH domin shika lalura" duk wannan maganar da takeyi a natse hankalinta na akan titi har takai aya tare da juyowa tana kallon fuskarsa, suna ha a idanuwa ta aga masa hira alamar tambaya, girgiza kai kawai yayi tare da maida hankalin sa akan titi shima kafin can yace, "Ajiye ni anan" ganin sun ara so bakin gate in makarantar, "Ai nazata zaka rakani ne ka jira har mu are sai mutafi gidan grandma" "Saboda gani mijin Hajiya ko?" "Laaa..ba haka nake nufi ba, 12 zamu shiga, kuma na tabbata zuwa 1, ko 1:30 na gama, kaga kenan ba wani jimawa zamuyi ba tunda paper aya ce shiyasa kaji na fa i haka" "Tab..to ni ai awar nan aya ko aya da rabi da kike zacen na zauna jiranki a tsammanina lokacin ai na kai caranci ko kuma na kusa kaiwa" "Ban fahimta ba?" "Janan kenan, ai yau in nan dole naje na sanar da Baffa Ali halin da ake ciki, ina barin nan gida ka ai zan shiga na sanar da Momy sai na au hanya in sha ALLAH, Ai bazan yi wasa da wannan damar da zata saka ki zamowa mallakina ba" sinne kai tayi ba tare da ta ce komai ba tana mai jin wani irin farinciki da kunya lokaci aya sun rufeta, "Ki kula mani da kanki kafin na dawo" ya fa a yana arin bu e motar ya fita don kar ya tsaya ata wani lokacin gashi itama sun kusa shiga exam, ago kai tayi ha e da cewa "Shikenan hubbin raina, ALLAH ya kaika lafiya kuma yasa ka dawo lafiya" "Amin yalla iyata" ya fa a yana murmushi ha e da bu ofar ya fita, ji tayi tmkr ta dakatar dashi daga zuwan saboda tana bu atar kasantuwa atare dashi a an kwanakin nan, amma saboda tafiyar tasa itace samun kwanciyar hankalinta da natsuwa dole ta ha ura ta bar sa ya tafi, bata bar wajen ba har sai da taga ya tari mai mashin ya hau ya wuce sannan itama ta tayar da motar tata ta shige cikin makarantar tasu, Abba kuwa duk inda ransa yake in yayi dubu ya gama aci, bai ta a tsammanin cewa Janan zata amince da shara in sa ba sai gashi t un kafin a tambayeta ta amince, wani irin aci da tu i ya ri a ji azuciyar sa har Hajiya ta gama fa anta ta wuce ba tare daya koma cewa uffan ba, Wayar sa ya ciro daga cikin aljihu ya kira lambar ambassador Hussain, bayan ya aga sun gaisa ya shiga yimasa bayanin halin da ake ciki cikin marairaice murya tare da antar da kai, inda ya nuna masa cewa Hajiya ce bata son auren gaba aya, sosai ran ambassador Hussain ya aci ya dinga masifa a waya, inda yake shiga ba nan yake fita ba akan Abba bai isa ya wala anta sa ba don shi gaba aya ma ya gama raba invitation a can asar tare da gayyatar manya manyan ba in sa da mutanen arzi i, yanzu haka anfara sanarwar auren a gidajen ya a labarai na talabijin da redio, shine don ya maida shi aramin mutum zai ce wai yarinya bata so mahaifiyar sa ta hana, to ya yake so yayi da mutanen daya gayyata, shi dai Abba banda ha uri babu abunda yake basa, wani irin tsaki ya ja tare da cewa ya kunna tv yanzun nan ya kamo tashar nagarta dake can asar Ethiopia, ba musu Abba ya kira Madam florence ya ce ta mi o masa remote kuma ta kunna masa tv, yana kamo channel in ya ga ana hasko katin sanarwar auren, kamar jira ambassador Hussaina keyi yagama kallon sanarwar ya sake kiransa a waya ha e da cewa, "Ya kake so muyi da wannan kuma me kake so na fa awa mutanen dana gayyata?" Nan Abba ya shiga yimasa bayanin cewa idan har sun amince Nihal ta yarda zata maye gurbin ar uwar tata, shiyasa ma ya kirasa saboda a sanar da Asgar da wuri idan ya amince, ambassador Hussain mutum ne dake da son harkar girma, duk abunda zai jawo zube war mutuncin sa sam baya so, wanda jin ya sa sai da Abba yayi da gaske ya amince da hakan, a tunanin sa da afasa auren gaba aya yaji kunya ara ya amince da musayar, duk da yasan ba lallai ne Asgar ya amince ba amma dole hakan shi za a yi don tseratar dakai daga abun kunya, ya kuma yanke shawarar bazai sbari Asgar yasan da wannan zancen ba har sai bayan an aura auren don gudun kada ya jawo wata matsalar shima, zai sa a turasa wani aiki mai muhimmanci a wannan ranar da zata hanasa zuwa aurin auren balle ma yasan da wa aka aura auren, shiru ya yi yana sake nazarin abubuwan da zuciyar tasa ke kitsa masa akan wannan sabon al'amarin da aminin nasa ya bijiro masa dashi, yayin da shi kuma Abba sai faman ma giya yake yimasa ha e da basa ha uri, a tunanin sa fushi ne ya yi shiyasa ya yi masa shiru,g "Is ok, na amince, amma kada ka sanarwa da Asgar halin da ake ciki, ni zan sanar dashi da kaina, sannan ina so aci gaba da shirye shiryen yanda muka tsara ba tare da an sauya komai ba saboda bana so ya fahimci komai shima" "In sha ALLAH ambassador haka za a yi" Da hak duk katse wayar Abba bakin wani sanyi a gefen zuciyar sa da ALLAH yasa ambassador ya amince da zancen yayin daya auki alwashin sai ya nunawa Janan kuskuren ta matu ar yana raye, *** *** Cike da farinciki mm ya samu Momy ya sanar da ita halin da ake ciki ha e da fa a mata cewa yanzu haka kan hanya yake don so yake yau in nan yaje ya sanar da Baffa Ali komai, addu'a Momy tayi masa don hakan ba aramin da i itama yayi mata ba tare da fatar yaje lafiya ya dawo lafiya, Razina na jin zancen tafiyar ta aza rigima itama babu inda zai je ya barta, ya so hanata amma Momy ta ce ya tafi da ita ba komai ALLAH ya kaisu lafiya, kafin su gama ha an kayan su su shirya tuni Jabir shima ya gama ha a nasa ya je ya fiddo mota ya goge ya tsaya jiran fitowar su, zaro idanuwa mm ya yi ganinsa cikin shiri shima, kafin yace wani abu Jabir ya shige gidan driver yana fa "Dallah malam ka shigo in zakaga shigo lokaci na urewa, in kuma bazaka shigo ba kawai baby na ta shigo kai kuma ka zauna a baya" "Wait, ban fahimta ba ina zaka je?" "Inda afa ke zuwa" ya bashi amsa tare da jan marfin gefen sa ya rufe, juyowa ya yi ya kalli Momy ha e da cewa, "Momy dubesa, ki fa a masa ya fito so nake mu wuce lokaci na tafiya" Saukar da glass in motar ya yi tare da cewa, "Na rantse babu inda zan fito malam, shikenan kai ba kada aiki sai auke mani mata ka tsiri tafiye-tafiye da ita don ka raina Mani da wayo, to wannan karon afata afarta, nima zan je gaida dangi tare da neman iri" "Mtsss..ka fiye wasa JB, idan muka tafi duka awajen wa za mubar Momy" "A wajen ALLAH mana, da can mu muke tsare ta ne ba shi ba, malam kawai ka shigo mutafi ba abunda Momy zata ce" "Momy..." Mm ya fa a yana kallonta kamr zai yi kuka tayi masa murmushi ha e da lumshe idanuwanta ta bu e alamun yaje su tafi, tun uke fuska yayi kamar zai yi kuka ha e da cewa, "But Momy bana son dukan mu mutafi mu barki" tana dariya ta kalli Jabir sannan ta maido kallonta ga mm ta ce, "To ya kake so nayi, kafi kowa sanin halin rigimar abokin naka, tunda kaji ya rantse babu indai zai je kawai ka ha ura ku tafi, ALLAH ya tsare hanya yasa ku dawo lafiya, duk ina gishe da su Baffa sosai da sosai" "Zasu ji in sha ALLAH Momy tunda kin aure masa" ya are zancen tare da ma ka masa harara, dariya Jabir yayi ha e da tada motar, hakan yasa Razina dake tsaye gefen Momy itama tana dariyar an uwan nata ta rungume ta tana fa "Bye mom, gonna miss you" "Me too my dear, wish you safe trip" "Prayerd so" ta fa a sannan ta sake ta ha e da jan aramin akwatin data shirya