Sashe 116
Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Alhamdulillah, rana bata
arya sai dai uwar
iya taji kunya, tun da safe Hajiy ta kira Hajiya zee ta ce tazo ta
auki Janan su je da ita can gidan Abba domin a har ha
a mata kayanta da take bu
ata bayan tayi mata nasiha mai kashe jiki akan aure da kuma muhimmancin dake cikin sa, ta kuma yimata addu'a ALLAH ya bata zaman lafiya da zuri'a
ayyaba ya kauda she
an acikin auren ta, kasancewar Abba ya fa
awa Hajiya cewa ta sanar da mm ana gama
aurin aure ya turo a
aukar masa amaryar sa shiyasa grandma ta yanke hukuncin cewa
ara azo a tafi da Janan idan za suje
aukar amaryar su je can gidan mahaifin nata su
auke ta, Janan na kuka suka rabu da Hajiya kaka, inda driver na fita dasu Ru
ayya
iyar Aunty zee data iso tun da safe ta ce ya wuce dasu HURRIYA'S TOUCH ganin amaryar tasu tamkar ba amarya ba dom ko
unshi ba tada, dama tare suka zo da Hajiya zee anan gidan grandma
in, gyaran kai da
unshi tasa akayi mata, wanda nan take cikin awannin da basu wuce uku zuwa hu
u ba aka gama gyare Janan ta fito sai amaryar ta, ita kanta jin takeyi ta fita daban tamkar ba ita ba duk da ba ganin gyaran da akayi mata takeyi ba, ganin akwai sauran lokaci don sha biyu da rabi yasa Ru
ayya tace a ha
a mata da gyaran jiki tasan zuwa
arfe biyu dai anyi komai an gama, daga farko kin amincewa Janan tayi amma da Ru
ayya ta kira mm ta sanar masa amaryar sa ta
i tsayawa a gyare masa ita sai ya kirata ya lallashe ta ha
e da nuna mata cewa tasa aranta indai tana tare da ita baza a ta
a cutar da ita ba, kuma zai turo mata Razina yanzu don ta
ara kula masa da ita, hakan yasa ta
ara samun natsuwa ta kuma amince aka yi mata gyaran, ko mintuna goma ba a yi da fatawa ba Razina ta iso tare da kayan da mm ya tanada kala uku da amaryar sa zata saka a wunin, lokacin Janan na can cikin
akin da ake yimata gyaran jiki, Ru
ayya ka
ai ta isko anan wajen da aka tanada don masu zuwa dama Hajiya zee da driver ya ajiye su ita wucewa ya yi da ita saboda kiran da Abba ya yi mata akan tayi sauri ta dawo saboda ga ba
i nan nata zuwa ba ta nan,
"Sannu aunty Ru
ayya ina wuni?"
"Lafiya klw Razina, ya kike ya hidima?"
"Alhamdulillah Aunty Ru
ayya, hidima ai tauku ce, dangin ango dangin amarya"
"Ai kuwa, amma dai bar ni a dangin angon don sai nafi kima da marta ba, nima zuwa anjima ka
an ina nan zuwa gidan Momy mu tar bi amaryar mu" duk suka sa dariya tare sannan Razina ta nemi waje ta zauna tana fa
"Yawwa Aunty Ru
ayya, ga kayan amaryar ku in ji yaya mm"
"Au na zata fa suna can gida ko gidan Hajiya"
"A'a wlh, dama da safe yake cewa naje naje na kaimata su gidan Hajiya sai gashi na tafi wajen
unshi da niyar idan na dawo zuwa
arfe goma zan kai mata, to har naje can
in sai Hajiya ta ce naje tana gidan Abba, ina kan hanya sai gashi ya kira ya ce nazo nan nasa me ku, ga ma ku
i ya ce na baki da za'a biya na gyaran da akayi mata" ta
are zancen tana mi
a mata dubu hamsin da mm ya ce ta bata cikin ku
in dake hannun ta ita kuma yayi mata transfer
in su a account
in ta,
ar hararar ta tayi kafin tace,
"Ina ga Razina
arawa kanki laifin da kike dashi a guna zakiyi"
"A'a aunty nifa
ar sa
o ce, kuma wlh ana gama bukin nan ya Jabir yace zai kaini wajen ki na goge laifina, kiyi ha
uri don ALLAH"
"To shikenan, ki mayar masa da ku
in sa zan biya duka a matsayin gudun mawata"
"To Aunty ALLAH ya
ara bu
i yabar zumunci"
"Amin"
Haka suka ci gaba da firar su kafin can miss hurriya ta fito kar
ar kayan da Janan zata saka, kamar ta sani kuwa anzo dasu don haka sai Razina ta mi
a mata, wata doguwar rigar atamfar mai golden
inkin Abuja gown ta
auka ta kaiwa Janan ta saka sannan ta fito da ita, tun kafin ta
araso wani irin
amari ya daki hancin su, tsayawa fa
ar irin kyan da Janan tayi
ata lokaci ne da sauri Razina ta mi
a ta ri
ota tana fa
"Wowwww!
Aunty Janan
in mu ce haka, tubarkallah masha ALLAH, fatabarakallahu ahsanil halki
een, ta
are zancen ha
e da fiddo wayar ta tana
aukar Janan dake tsaye sai faman murmushi takeyi, ita kanta wani irin da
in jikinta da sanyayyen iska take ji na ratsata tako ina wanda ko ba'a tambayeta ba itama tasan ta sauya kuma tayi kyau, ri
o hannun ta Razina data gama
aukar hotunan tayi ha
e da cewa,
"Aunty Ruky ya kika ga amaryar ya mm
in mu?"
"Masha ALLAH, she was looking so wow!" Suka dariya tare, rokon hurriya Ru
ayya ta shiga yi don ALLAH tazo ko ta basu cikin yaranta suje da ita a yiwa Janan
in make up, don har lokacin da sauran lokaci saboda ko
arfe
aya bata ida bugewa ba, tabbatar mata tayi da su tafi zata zo zuwa
arfe biyu tayi mata in sha ALLAH tare da kar
ar address, ba tare da sun damu da rashin motar da zata maida su ba suka tare napep suka wuce gida,
arfe
aya da rabi nayi babban masallacin juma'ar dake anguwar su Abba
in ya cika da mutane ma
an wurin aure, wanda kana gani kasan bana
ananan mutane bane saboda yanda manyan motoci ke magana awajen, wani abu daya
aurewa Abba kai shine yanda manyan gidajen rediyo da talabijin da
an jaridu suka cika wajen, wanda shi yasa bai gayya to su ba amma sai ya ta'alla
a abun da sunan da yayi ajahar ne da kuma matsayin aminin nasa na wakilin
asa wato ambassador a
asar yugurnda,
Har aka fara gudanar da
aurin auren mm da abokanan sa basu iso ba, Baffa kawai ne da kuma ayarinsa da sukayi mota biyu acan
auyen, suna ji suna gani aka yiwa iyayen Asgar masauki na musamman amma su aka barsu gefe zaune, ba tare da sun damu ba suna kallo aka
aura auren *Asgar Hussain Salim* da amaryar sa *Nihal Usman mai fata* bisa sadaki Naira dubu
ari uka lak'adan ba ajalan ba, wanda mahaifinta ne da kansa ya bada auren nata ga mahaifin Asgar, ana gamawa kuma aka gabatar dasu Baffa da yasha sabuwar shaddar sa fara mai kyau da mm ya
un tka masa shi da aminin sa, wanda liman
in masallacin ne wakilin Janan da Abba ya wakilta, ana
arin
auka auren comboi
in motocin su mm da abokanan sa suka iso wajen tare da
an sanda da suka tako masu baya suna bu
a masu hanyar da zasu wucewa har suka
ara so cikin masallacin, mamaki ne ya kama Abba ya shiga kallon su har suka
ara so wajen suka zauna ba tare daya gane mm
in ba acikin su, anan liman ya fara gabatar da sigar aure a musulunce data tabbatar da
auruwar auren *Muhammad Muhriz Muhammad* da kuma amaryar sa *Janan Usman mai fata* bisa sadaki dubu
ari biyar da kuma makullin mota la
adan ba ajalanba, wata irin juyowa Abba ya yi ha
e da kallon liman ya ce, dubu
ari biyar ko dubu biyar liman?, Ku
in da kuma makullin motar
irar Honda mai bala'in tsada da ku
in ta zai kai kimanin miliyan biyu da rabi liman ya aza agaban sa yana fa
"Abunda kunnuwan ka suka jiyo maka hakan ne, wato dubu
ari biyar da kuma makullin mota, kana mamaki ne?