← Book details Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 52 OF 120

Sashe 52

Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Ai in ina ganin ki ba abunda zanyi da waccan 'yar tsohuwar, yi ha
uri nurul alb, na tuba bazan
ara ba kin ji ko?" ya samu da wayo ya amshe pillown dake hannunta y maidasa inda yake yana kallon yanda ta turo le
en ta na
asa cike da shagwa
a kamar za tayi kuka,
"Ayya sorry matata ni ka
ai, mm ne ko?" ta
aga masa kai tamkar wata samna, ya yi
an murmushi ha
e dasa yatsa ya zun gure goshin sa yana cewa,
"Baka jin magana kada ka
ara
atawa gimbiya rai kaji ko?" ya wani ha
e fuska tamkar yana fa
a da wani, ba tare data ankare ba ta saki wata irin dariya ha
e da cewa,
"You always drive me like crazy hubbynah, thank you so much, ina matu
ar son ka da
aunar ka da yawa" ta
are maganar tare da langa
ar da kanta gefe tana aika masa da wani irin kallo mai cike da tarin ma'anoni daban daban,
asa yayi da muryar sa shima ha
e da saita bakinsa a daidai kunnen ta ya ce,
"Nima ina sonki, ina
aunar ki fiye da
arfin tunanin ki da nawa kai harma dana grandma gaba
aya" hannuwanta tasa a fuska tana dariya tare da cewa, "har da na kaka?"
"Sosai kuwa"
"Tab..lallai wannan so naka da yawa yake, tunanin kaka fa ba nan kusa ba kuma ba ka
an ba"
"To anfa
a maki shi son da nake yi maki
in ka
an ne, ai badon ni
in mai
arfin zuciya bane a dare
aya zai iya yin wuff da rayuwata"
"Ahh..bana son yayi haka gaskiya, ya bar ni nayi wuff dakai da kaina" suka sa dariya tare, abincin ta bu
e ta zuba masa da kanta ta tura masa agabansa ha
e da cewa "bisimillah" tamkar wanda ya saba da gidan haka ya saki jiki sosai yaci abincin sa kuma suka sha soyayyar su sannan yayi sallama da Hajiya ya tafi bayan ya ajiye mata dubu biyu ya ce taci goro tayi ta sa masa albarka tana mai jin da
in kyautar duk dako tafi
arfin ta,
Sai da Janan ta rakosa har titi ya hau abun hawa ya tafi sannan ta dawo tana cewa Hajiya,
"Hajiya ni na wuce"
"Au tun yanzu?

Ai na zata wuni zakiyi mun"
"A'a makaranta zan koma, mota ta na can na baro"
"Ke dai kika sani da kicihin ki, a dama kar nake kallonki, kuma ina sane da salon ki, wato kun ha
a baki zai zo shine kika zo zaki yimun boko ko?"
"Kai Hajiya, to ina laifi na ma tunda gaisuwa muka zo kawo maki"
"To kun kyauta ai, ALLAH yayi maku albarka"
"Amin Hajiya, ni na tafi"
"ALLAH ya kiyaye, anjima ai zan shigo wajen naku da duba waccan uwar tsiwar"
"Ehm..ka dai ji Hajiya, a haka
in dai kike son ta tunda har zaki je dubata" jefota da carbin dake hannunta tayi ha
e da cewa
"Ke dallah ni tafi kin zo kin isheni da surutu tun
azu, Muhammadu kam zai sha fama da wannan surutu naki"
Da sauri Janan ta fice tana dariya abin ta, tana son grandma sosai saboda halinta, yanzu ne zaku yi da
i da ita kuma yanzu ne zaku koma fa
a, wanda hakan ne yasa Nihal ta kasa fahimtar ta, har ya zamana basa shan inuwa
aya,
Ta gate
in data fito ta sake komawa cikin makarantar, tsaitsaye ta isko su wajen motar wasu kuma suna faman zagayen classes
in nasu ha
e da le
a windows suna neman ta, dariya ta kwashe da ita sannan ta
aure fuska tayi kamar daga Masallaci ta fito ta nufi wajen motar ta fuskar ta
aure ba alamun wasa aciki, tana sake danne dariyar dake
arin zo mata ganin yanda suka yo kan motar gaba
ayan su, su wajen tara, ba tare data kula ta kansu ba ta bu
e motar don basu da lecture
in marece ta shige, agogon hannun ta ta duba
arfe kusan biyu har da rabi kawai ta tada motar ta ta ja tabar wajen, aguje suka ri
a bin motar har takai bakin gate ta saukar da glass
in motar ha
e da yiwa mai gadin godiya sannan ya bu
e mata gate ta wuce, koda ta fita har sun shige motocin su ita ka
ai suke jira, tana wucewa suma suka bi bayan ta aguje kamar yanda suka ga itama taba motar wuta.
#COMMENT PLS
*ALLAH KA JI
AN IYAYENMU
[8/17, 7:39 PM]
AR FARA KYAKKYAWA
: _Page 32_
*TUKUICIN SO*
*NA*
*BILLY S FARI*
*HASKE WRITTER'S ASS..
*Free Book*
______________________________
Cike da sha
iyanci Janan ta ri
a shiga lungu da sa
o da motar tana gudu don kawai ta wahal da su, gaba
aya ta kasa tsayawa tayi tu
in hankali ganin yanda suke biye da ita gashi kan titin ma sauka tayi don ta rena masu da wayau tana yi tana dariya abunta har suka isa gida,
Tana gama daidaita parking
in motar ta Asgar dake can zaune cikin tashi motar ya fito ya nufo inda take murtu
e da fuska ya tsaya a gefen da zata fito yana jiran fitowarta, Janan da gaba
aya bata lura da zuwan sa wajen ba ta fito tana yiwa su Jazz dariya, tana ganin Asgar tayi saurin
aure fuska tamkar ba itace ke dariyar ba, ko kallon sa bata yi ba ta ra
a ta gefensa zata wuce yayi saurin shan gaban ta, sinne kai tayi ba tare data bari sun ha
a idanuwa ba ha
e da cewa,
"Malam bani wuri na wuce!" Cikin
acin rai dajin tamkar ya rufeta da duka ya ce,
"Waya baki izinin fita ba tare da kin jira na zo ba?, Ko shi Abban bai fa
a maki cewa yanzu a
ashi na kike ba?, Ha
in fitar ki gaba
aya ya komo a kaina, kama daga makaranta har zuwa inda duk kike son zuwa nine zan ri
a kaiki."
A hankali ta
ago kai tana watsa masa wani irin mugun kallo tun daga sama har
asa sannan ta saki tsaki tare da sake ra
awa ta gefensa zata wuce kawai taji ya ri
on hannun ta, bata tsaya yin wata wata ba tana juyowa ta
aukesa mari tare da nuna sa da yatsa cikin
acin rai tana zaro masa idanuwa ta ce,
"Wannan ya zamo na
arshe a wajen ka!

Idan ba haka ba ka dinga shan marukka kenan a wajena, kuma ina tabbatar maka daga
arshe wuta ce zata cinye wannan tsinannen hannun naka daya saba da ta
a jikin mata yana neman lalata su sai kace bunsuru" ta
are zancen tana nuna hannun nasa da yatsa, kallon ta yakeyi cike mamaki kafin yace,
"Janan ni kika mara?"
"Ko kana tantama ne ka sake maimata abinda kayi ni kuma na shere maka ita?"
"To sai me idan ma kinyi hakan?, Na lura da
arfi kike son musguna wa rayuwata don kawai na rabu dake, kuma wlh tallahi kinji na fa
a maki komai zakiyi mun bazan rabu dake ba har sai na mallaki wannan kyakkyawar surar taki" ya
are zancen yana nuna ta da hannu tun daga sama har
asa tare da gyara tsayuwar sa yana murmushi sannan ya ci gaba da cewa,
"Don haka ki ci gaba da duk abunda kika iya lokacin ki ne 'yan mata" ya yi salutin nata a daidai gefen idonsa ya jefa mata sannan yabar wajen yana fa
in "ki kula mani da kanki, anjima zan dawo"
Takaici ne ya rufe Janan hannayen ta na na
e akan
irji ta bisa da kallo tana hurar hanta tare da cije baki tana girgiza kai sannan ta nuna sa da yatsa ta ce,
"Zamu ha
u ne dakai, ko ni ko kai shege ka fasa" sannan ta wuce cikin gida,
an gudu gudu take hawan upstairs
in har ta
arasa ta nufi wajen
akin ta, tana kaiwa zata shiga ta tuna da cewa ai Nihal ba tada lafiya sai ta nufi
akin ta ta tura
ofar ta shiga bakin ta
auke da sallama, saman gadon da ta kai buban ta akai bata hango kowa ba yasa ta maida hankalin ta akan kujerar dake cikin
akin daga can gefe, amma ga mamakin ta itama babu kowa akai, don haka kawai sai ta fito ta sauko
asa tana
walawa Madam florence kira,
Da sauri ta fito daga can backyard
in dake bayan kitchen
in tana zaune tana
an hutawa taji kiran nata,
"Good afternoon madam" Janan ta fa
a fuskar ta a sake,
"Afternoon my dota, how was the study?"
"Fine mah, where's my sister?"
"Oh!
Chapter 52 · 0% Book details