Sashe 37
Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Ni da nasan wannan shirmen naki shiya janyo maki ba
ar wahalar da kike ciki to da ban kashe ku
i na a banza a wofi ba wajen kawo ki asibiti da siya maki magani ba na je na biyawa
annen ki ku
in makarantar su, shashashar yarinya" ta
are zancen tare da
aukikke mata wayar data jefar sannan ta ci gaba da harha
a masu kayan su,
Tana gama ha
awa sai ga
annen Amirar sun shigo saye da kayan su na islamiya, Sai da duk suka je suka gaishe da masu jiki sannan suka iso wajen gadon da yayar tasu ke kwance tana faman kumbura fuska,
"Umma ina wuni?, Aunty Amira ya jiki?" Zarah da Al-amin suka fa
a suna kallon ta, wata uwar harara ta dakawa zarah da takai hannu zata
auki wayar tata da umma ta ajiye mata a gefenta
e da cewa,
"Don U..rki in kika ta
a mun waya saina
allaki"
"Tofah, ALLAH baki ha
uri"
"Amin zarah, zo
auki kayan nan mu tafi" Umman tasu ta fa
a fuskarta a
aure, 'yar hararar Amira itama Zarah tayi sannan ta
auki kayan tana cuno baki ha
e dayin gunguni,
"Me kika ce?" Ta taso da
arfi tana kallon Zarar,
"Meta nace?"
"Na rantse saina fasa maki baki yanzun nan"
Girgiza kai umma tayi kawai ha
e da tasa yaranta gaba tana fa
"ALLAH ya baki lafiya, ku tafi muje, idan taga dama ta biyo mu mutafi gida"
"Umma an sallame mu ne?"
"Eh Al-amin"
"To aunty Amira ta warke ne?"
"Ba kaga tana fitina bane?
Ai ko bata warke ba dole a bamu sallama tunda alamu sun nuna ciwon nata so yake ya koma mata ta
in hankali"
"Shiyasa take harara ko umma"
"To ai kaima dai ka gani ko?"
"Eh, to.." ba
arasa ba yaji an
auke masa
eya, juyowar da zaiyi Amira ce dake biye dasu ya gani bayan sa ta daka masa wata uwar harara,
"Parrot, rabamu kona shuraka a wajen"
Da yake
aramine sosai bazai wuce shekara biyar zuwa shidda haka ba sai ya koma gefen umma ha
e da cewa,
"ALLAH ya baki lafiya"
"Amin Al-amin".
Ummansu dake dariya ta fa
a tare da tare masu keke napep suka shiga suka nufi gida,
Amira talakawa ne sosai, amma mahaifinsu mutum ne mai son karatu, gaba
aya ya
are rayuwarsa wajen kula da karatun yaransa duk da bayada wani
arfi sosai, tun daga primary har zuwa Amira dake jami'ah yanzu, noma shine sana'arsa, kuma yakan yisa ne domin rufawa kai asiri ga abunda za a ci da kuma karatun yaran sa bawai don sayarwa ba, Amira itace babba sai zarah dake bi mata da kusan shekaru hu
u tsakani, sannan Al-amin auta wanda Zarah zata bashi shekara kusan takwas, mahaifinsu bai jima da rasuwa ba don shekarar data wuce ya rasu, kasancewar akwai
an sauran abun rufin asirin daya bar masu ne yasa suka jima basu shiga cikin
unci da halin rashin babu ba sai yanzu da komai ya
are, don ma ALLAH ya taimaka umma na sana'ar sai da kayayyakin miya da kuma icce, sannan dukkansu a shekarar
arshe suke ta
arewa, Amira a jami'a, itama kuma Zarah
secondary, Al-amin ne kawai ke primary 2 yanzu shiyasa abubuwan suka zo da sau
i, duk da haka zaka iya fahimtar irin halin rashin da suka fara shiga ciki sa
anin da da mahaifinsu ke raye.
***.
***.
***.
angaren Janan kuwa ranar yini tayi sukutum a cikin
aki ba ruwanta da kowa, hatta mahaifin nata bata koma bi ta kansa ba balle tasan halin da yake ciki, banda sa
awa da warware wa na samowa masoyin ta mafita akan sana'ar daya dace yafara yi yanzu tunda ta dabinon ta tsaya babu abunda takeyi, wayar ta ta
auko da miyar buga balance
in account
in ta na banki don tasan akwai ku
i sosai a ciki sai ga madam Florence ta shigo,
"Good afternoon my dota" ta fa
a tare da tsayawa daga bakin
ofa, murmushi Janan tayi tana ajiye wayar ha
e da cewa,
"Afternoon madam, came in mana"
A gefen gado Janan ta nuna mata ta zauna tana kallon ta,
an sinne kai Janan tayi
asa tana murmushi ganin irin kallon da Madam keyi mata,
"Did i do something very wrong madam?"
"Yes, upcouse my doughter, that's why i always loving you so much" shiru tayi tana nazartar fuskar Janan kafin taci gaba da cewa,
"My doughter, a duk lokacin da zan sameki a
akinki haka, kina saurin fahimtar cewa akwai kuskuren da kikayi, but before that!
Meya hanaki sauka
asa kuci abinci ke da sistern ki?
Don't even thinking lie to me?" Ta
are zancen tana nunata da hannu, murmushi Janan tayi ha
e da cewa,
"Madam!..."sai kuma tayi shiru don tabbas bazata iya yimata
arya ba,
"Pls tell me, kina fushi dasu ne?"
"Kusan haka Madam"
"To meyasa?