← Book details Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 73 OF 120

Sashe 73

Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Wace Amirar kenan?"
"Hmmm wace Amira kake da ita bayan ni masoyiyar ka, ALLAH bana jin da
in yanda kake yimun don kaga na bayyana sirrin dake zuciyata akanka, ni fa da gaskiya nake son ka bawai da wasa ba"
"Amira kenan, to ni kuma mena fa
a maki?, Zuciyata nada wacce take so kuma ..."
"Ya isa haka, kuma wacce kake
auna ko?, Ai na sani, kai fa namiji ne, mata hu
u ALLAH ya baka za
i ka aura, don me bazaka tausaya mun ba"
"Saboda nasan idan kece nake so tun farko bazaki yarda na ha
aki da wata ba duk da kinsan ALLAH ya bani za
i akan na auri mata hu
u, look Amira bada ni ka
ai ne namiji ba, akwai maza da dama a duniyar nan da suka fini komai kuma suke jiraye da samun kamar ki, kiyi ha
uri da
arin bawa shukar dake kan dutsi ruwa domin bazata ta
a yin tsiro ba"
"Kar kace haka ya Muhriz, ai da shukar dake cikin
asa da wacce ke kan dutse duka ALLAH ke kula da tsirowar su, na tabbata idan yaso zai iya bata damar tsiro koda kuwa banyi mata ban ruwa ba"
"Shikenan, kibar ALLAH yayi masa ikon tunda kinyi imani da hakan"
"Imanina bazai hana nabawa shukata ruwa ba ya Muhriz saboda komai nada sila, zai iya yuyuwa jajircewa ban ruwan nawa ya zamo silar tsiron shuka ta, don ALLAH kabani dama naci gaba daban ruwana natabbata zan dace"
"A sanina hakan nada wahala kuma
ata lokaci ne, ni kuma mutum ne da baya wasa da lokaci kuma yake martaba sa, don haka nake shawartar ki da kiyi amfani da lokacin ki kafin ya
ure maki, sai anjima"
"Mm..." kawai taji ya tsinke wayar, wasu zafafan hawaye taji sun ziraro mata a fuska tayi saurin goge wa tare da folding hannunta
aya a
irji ta sa
ayan dake ri
e da wayar a baki, wani irin silili take ji a ranta zuciyar ta nayi mata suya ha
e da
una, ta rasa yanda zata
ullowa soyayyar mm tasamu nasara, gashi ko yaushe sai
ara nutso takeyi aciki, tana tsaye ta ga anyi parking da wata farar mota a gabanta, a hankali aka shiga sauke glass irin
an iskan gayun nan ke ciki,
aga mata gira yayi ha
e da cewa,
"Hy, watsup baby" ta dalla masa wata uwar harara ha
e da sakin tsaki tabar wajen tana tsine masa a zuciya, don gaba
aya kana ganinsa kaga
an iska mararan, wani tsakin ta sake saki akaro na biyu kafin tace,
"ALLAH ya isa, mai zubin she
anu kawai" tana rufe baki ta hango mai napep tayi saurin tare sa ta shige tana fa
in, "muje fcet zaka kaini" suna
agawa gayen daya tsaya daidaita tsayin motar sa ya iso wajen, aikuwa cike da takaici ya kaiwa bayan napep
in shuri ta le
o da kanta ha
e dayi masa da
uwa da hannu tana fa
"Uwaka
an iska ahalin she
an"
"Kai...kai..kai. don ALLAH baiwar ALLAH kirufa mana asiri, irin gayun can ba mutunci ne dasu ba wlh" mai napep
in ya fa
a yana kallonta ta madubi, tsaki ta sake ja ha
e da cewa,
"Bar ni dashi, ai nima ba mutuncin ne dani ba, ya wani zo agabana ya tsaya har yana wani watsup, na bi watsup
in nasa da gudu
an rainin hankali kawai" dariya mai napep
in yayi kafin yace,
"E'ehm Hajiya, kedai yita kanki, zamanin nan kana biyewa shirgin mutane baka ji baka gani ba zasu wahalsheka"
Bata dai ce dashi komai ba suka ci gaba da tafiya har suka isa school ta ciro ku
in sa ta bashi ya
ara gaba ita kuma ta shige aji,
Haka rayuwar Amira taci gaba da kasancewa kullum wayewar safiya
aunar mm na
ara nitso a zuciyar ta haka kuma tsanar Janan na lunkuwa a ranta, Janan kuwa ko ajikinta don tuni ta da
e da sanin Janan na
aunar mm tun daga ranar daya yimata jan kunne akanta ta fahimci akwai wani abu daya faru tsakanin su da bata sani ba, wanda shine ya sashi fa
ar haka, a fannin gidansu kuwa rayuwarsu sukeyi gwanin ban sha'awa da Nihal, duk abunda zatayi ya
atawa Janan rai ta denayi agaban ta, haka ma ta
angaren aunty zee an samu sauyi sosai don har part
in take shiga yanzu ta gaisheta musamman ma idan taje neman Janan, haka yasa sha
uwar dake tsakaninsu ta dawo sabuwa fiye data da,
Jabir ma da sau
i yanzu don kuwa Momy da mm sunyi nasarar saukar dashi, inda bayan dawowar mm da kwana biyu suka je gaida grandma, sosai taji da
i har da kukan farinciki tana tayiwa mm godiya ha
e da cewa tabbas shi alkhairi ne acikin zuri'ar ta shiyasa ALLAH ya turosa cikin rayuwar Janan don ya zamo silar dawo mata da jikanta da surukar ta a gareta, nan Jabir ya dinga tsarguwar ta wai shi bazai zama mijin tsohuwa ba musamman mai yawan kuka irinta don kar ta hanasa bacci, sai dai in mm zai iya shi yayi maleji da ita amma shi kam mijin yarinya ne, Janan dake gefensa itama tace bazata yarda ba a ha
ata kishi da tsohuwa mai kuka a aza cutar ta takeyi, ganin sun ha
e mata kai ya sa mm cewa tasha kurumin ta shi kam
ari bisa
ari auren shi da ita, itace uwar gida ran gida sai abunda tace za a yi, kuma auren su mutu ka raba takalmin kaza dashi da ita, nan fa Janan ta aza masa rigima wai lallai lallai sai yayiwa grandma shika uku agabanta in ba haka ba tace ita kuma ta fasa auren, nan dai akasa dariya ganin mm na
arin jawo biron dake gabansa ha
e da cewa na bi ALLAH na biki Janany ta samo takarda, abun dai gwanin ban sha'awa, tun daga ranar komai ya daidaita tsakanin Jabir da Hajiya, ta so su kaita wajen Momy sosai amma Jabir ya ce a'a tabari zai kawo mata ita har gida tare da amaryar sa Razina, yayi haka ne gudun kar taje plan
in su ya watse kafin lokaci yayi,
Haka rayuwa taci gaba da garawa tsakanin wu
an nan bayin ALLAH, inda tuni mm ya siya masu wasu tagwayen gidaje shi da Jabir da wasu magada suka saka a kasuwa bayan dawowar sa daga abuja, gidaje ne masu matu
ar kyau da tsaruwa don babu abunda zaka nema aciki ka rasa, kowanen su hawa biyu ne da kuma gate
in shiga sai parking space na motoci da
an shuke shuken fulawoyi dake gefe gefen gidajen, da kuma wajensu, lokacin da mm ya
auki Momy, Jabir da kuma Razina ya kaisu gidajen ya ce nashi ne dana Jabir ba
aramin farinciki da da
i Momy taji ba don har da kukanta tana ta saka masa albarka da fatar gamawa lafiya, inda Jabir ya zama speachless saboda a tsammanin sa gidan da suke ciki zasu gyara idan lokacin aurensu yayi, sai gashi yaga akasin haka, Razina kuma rigama ta aza wai sai dai mm ya maida gate
in shiga gidajen
aya a kuma cire katangar data shiga tsakanin su, ai kuwa nan take ba tare da
ata lokaci ba yasa akayi komai aka gama cikin
anen lokaci, bayan kwana biyu kuma ya
aukowa momy batun ha
a lefesu da yake so
arshen watan nan in zai koma dubai da kuma chana yayi mata viza ita da Razina suje su ha
o don sune
asashen da zai je wannan karon, yana so ko da Janan zata gama jarabawa a
arshen wata mai zuwa ya kammala komai sai dai kawai ayi batun auren su don wannan satin shima zai je
auyen su in ALLAH ya yarda saboda Hajiya sai da
a matsa masa takeyi akan zancen, a cewar ta hakan zai taimaka masa sosai wajen samun cikakkiyar natsuwa a tattare dashi, ta fa
i hakan ne saboda bata ta
a jin kanta cikin natsuwa da kwanciyar hankali ba tun lokacin dasu Momy suka tafi sai yanzu da suka dawo gareta, kuma shi kansa ya tabbatar da zuwan nasa ka
ai ne zai sama masa natsuwar da yake yima kansa fata shida
ar uwarsa....
*ALLAH KA JI
AN IYAYENMU
[8/17, 7:45 PM]
AR FARA KYAKKYAWA
: _Page 44_
*TUKUICIN SO*
*NA*
*BILLY S FARI*
*HASKE WRITTER'S ASS..
*Free Book*
______________________________
Kasancewar yau saura kwana
aya mm yaje
auyensu ya sa da marece ya ce Momy da Razina su shirya ya suje gidan grandma gaisheta daga nan suga juna ita da Hajiya, ya so su ha
u da Janan amma a yanayin yanda zasuyi tafiyar bai kamata ace ya ha
u da ita ba, hakan yasa da sukayi waya da ita ya ce tabari zai zo nan gida da daddare suyi bankwana saboda gobe sakko yake so yayi, bata so hakan ba don taso su ha
u gidan grandma susha firarsu, cikin shagwa
e murya ta ce,
"Amma dai kasan idan kazo nan gida ba wani jimawa zamuyi ba kasan Abba na gari"
"Na sani mana, me kike tsoron ya faru don Abba na a gari"
"Abubuwa da dama gaskiya saboda bana son duk wani abu da zai cutar mani dakai, musamman lafiyarka domin itace tawa"
"Shikenan, kisa aranki in sha ALLAH babu abunda zai faru"
"I wish so" ta fa
a muryarta na nuna alamun ba hakan taso ba, murmushi yayi ha
e da cewa,
"Come on, trust me kinji ko"
"To shikenan sai kazo"
"Good beb, smile make i hear" ta saki wani irin
ayataccen murmushi da sai da sautin sa ya dakar masa kunne tare dasa hannu ta kulle fuskarta tamkar tana a gabansa, dariya yayi sannan ya ce,
"Ko kefa, sai nazo"
"Bye, ALLAH yakawo ka lafiya"
"Amin" ya fa
a ha
e da kashe wayar, daidai lokacin Momy tafito saye da hijab
in ta har
asa Razina na biye da ita a baya ri
e da leda a hannun ta,
"Momy kun fito?"
"Eh my son, Ina mutumen naka?, Ko bada shi za a je ba?"
"Ya ma isa, yana waje yana kar
a waya"
"To muje naga ankusa magrib"
Saida ta wuce gaba sannan ya mi
e tabi bayanta ha
e da kallon ledar dake hannun Razina ya ce,
"Meye wannan?"
"Sau
in Momy ne aciki wai zata kaiwa Hajiya"
"Au!
Chapter 73 · 0% Book details