← Book details Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 96 OF 120

Sashe 96

Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

A tunaninki kenan, ai abunda baki sani ba na gaba shi ya riga da ya yi gaba na baya kuma sai labari"
"ALLAH?, to ai shikenan, amma ina so ki sani matu
ar akwai rai sannan layi na ja, to na baya ma sai ya kai, don haka thanks for the wanderful name given to met (Mrs.

Mm)" ta
arasa zancen tare da
arasowa inda take ta rungumeta, kallon tun daga sama har
asa tayi mata bayan ta saketa ha
e da cewa,
"Wish you a very good luck Mrs..." Kafin ta
ara sa Nihal ta ce,
"Asgar, Mrs Asgar and also a dadys proud" ta fa
i maganar kai tsaye tana jujjuya kai tare da bu
ar hanta, with so excited Janan ta waro idanuwa had'e da cewa,
"Wow! congrats my darling sister, now i hv seen the real love you hv for me tunda har kika amince zaki sharewa Abban mu hawaye ki auri za
i sa, congratulation once again" Janan ta fa
a cike da farinciki tare da mi
a mata hannu, tsaki tayi sannan ta shige
akin ta yayin da Janan ta saki wata
ara ha
e dayin tsalle cinikin
aya murya ta ce,
"Thank you dady's proud and also Mrs Asgar to be, much luv, hug and kisses Adda na" sannan ta wuce
akin ta cike da farinciki, a
aya
angaren zuciyar ta kuwa cike da mamakin yanda ta amince da auren Asgar cikin sau
i duk da tarin
aunar da take i
irarin tana yiwa the charming man
inta,
Su mm kuwa suna gab da shiga
auyen nasu Jabir ya juyo yana kallon sa ha
e da cewa, "can't believe Wai mahaifin Janan ya amince katuro iyayenka, anya ba wani abun yake shiryawa ba" saida mm ya tashi daga kishingi
en da yayi akan sit
in sannan ya ce,
"Koma dai da me ya yi ni hakan yayi mun, na rantse maka da ALLAH Jabir tun ranar da Janan ta kirani tana fa
a mun cewa Abba yayi pixing
in ranar aurenta immediately idan ta
are jarabawa hankali na ya tashi, gaba
aya ko bacci mai kyau bana samun nayi uwa uba cin abinci daidai, na kai tunani na iya ma
ura don samun mafita da kuma hanyar da zan
ullo wa lamarin amma na kasa, addu'a ita na saka agaba a
an kwanakin nan inata fa
a wa ALLAH sai gashi da kansa ya kawo mana mafita, shiyasa naga bazan iya
ara minti
aya ba har sai nazo na fa
awa Baffa, kuma ina fatar samun goyon bayansa
ari bisa
ari,
"In Sha ALLAH a yanda ka bani labarin sa babu wata matsala da zaka samu, zai amince da zancen, but amma wannan wace irin addu'a ce haka kayi dake saka biyan bu
ata a
anen lokaci, gist me pls nima nayiwa Razy baby tayi dying akaina" ya
are zancen tare da juyawa yana kallon Razina dake sit
in baya,
an murmushi tayi ha
e da lumshe idanuwanta ta bu
e sannan ta kashe masa ido
aya tana dariya,
Sakin starring motar Jabir ya yi ha
e da dafe saiti zuciyarsa ya ce,
"Washh.." da sauri mm da baisan wainar da ake toyawa ba ya juyo ya kallesa ha
e da dafe staring motar yana fa
"Lafiya?"
"Zan mutu ne akan soyayyar
anwata"
"Mtsss..taka burki
an iska kar kazo kayi.un ba
in cikin zama ango" mm ya fa
a cike da takaici yana kallonsa, dariya ce ta kuccewa Razina tayi saurin rufe baki tana kallon yanda Jabir
in ke
arin parking a gefe,
"Wai me zakayi ne?"
"Me kace nayi?" Ya tambayesa shima bayan yayi parking a gefe yana
arin fita, cike da mamaki yake kallonsa har ya fice ya za gaya ta baya inda Razina ke zaune ya bu
e ya shiga ha
e da rufe marfin motar ba tare daya damu da kallon da mm keyi masa ba,
Rasa me zai ce masa da yayi ya sa shi fitowa ya shiga gefen drivern ya tayar da motar suka
arasa shiga
auyen, dama tuni ya sanar da Baffa zancen zuwan su a waya, don haka koda suka isa an ha
a masu liyafa daidai gwargwado, don kwanon abinci yafi
arfin goma sha biyar da
an uwa suka ri
a kawo masu jin cewa yana tafe,
Sai da suka ci abinci suka huta sannan mm ya yiwa Baffa bayanin abunda ke tafe dasu, ya kuma gabatar da Razina kamar yanda ya al
awarta masu a waccan lokacin daya zo a matsin
anwar sa, Jabir kuma
a kuma amini da zai auri Razina, sosai Baffa ya ji da
i har yake zolayar mm da cewa kace har ka riga ka bashi
anwar taka namu kawai muzo mu shafa fatiha, kunya ce ta kama sa ya sinne kai
asa ha
e da cewa, "tuba nakeyi baffa ai nawa bai isa ya wadatar ba har sai in kai ka basa, na fa
i hakane saboda na bayyana masoyin nata agareku" baffa na dariya ya dafa kafa
ar sa ha
e da cewa, "ai wasa nake yi malam Muhammadu, in ka cire ni duk duniyar nan Razina batada wani wanda ya isa bada auren ta sama dakai, ko baka ji yanda hausawa ke fa
aba?, babban wa mahaifi, saboda haka kowa ka bawa
ar uwar taka kayi dai-dai bakayi laifi ba don kana da damar aikata hakan ko a musulun ce, Jabir ya cancanci ka aura masa Razina ko don halaccin mahaifiyarsa agareku, hakan shine TUKUICIN SO da zaka iya mayar a garesu da suka yi maku" yana
are zancen ya tara
an uwa da abokanan arzi
i ya sanar masu da zancen auren mm
in da za a yi sati mai zuwa bayan ya gabatar masu da Razina da Jabir kamar yanda ya yi masa shima,
Razina kam tuni ta zama
ar gida kuma
ar gata, dangi sai nan nan akeyi da ita, ita kuwa tsabar farinciki sai faman kukan da
i take yi, a
aya
angaren kuma abokanan wasanta tun da suka ji cewa tare take suke da wanda zata aura suka taso ta gaba da tsokana wai tun yanzu ta maida shi bita zai-zai duk inda zata je sai ya bita, ita dai banda dariya babu abunda take don ita kam zuciyar ta cike take da farincikin kasancewa tare da
an uwan ta, umma Mariya ce tazo ta kore mata su tana fa
in "kubar mun
ah tahuta mana, kun zo kun isheta da surutu sai kace tsuntsaye" duk suka sa dariya tare da barin wajen, ta kalli Razina ha
e da cewa,
an kwanta ki huta
atah kafin akira sallar la'asar, in kika biye wu
an can zasu saka maki ciwon kai ne, gashi kin kwaso gajiya" dama kuwa tana jin baccin don haka kawai ta gyara kwanciyar ta akan
aramin gadon na umma Mariya daya sha gyara.

Daren ranar kusan zaune suka kwana ana fira bayan baffa yasa su zainaba yarinyar umma luba da Maryama sun rakata gidajen wasu
an uwan acikin daren saboda gobe zasu koma.
Chapter 96 · 0% Book details