← Book details Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 34 OF 120

Sashe 34

Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read

Ki dena fa
a kar kisa na some maki a wajen nan, waye zai yi wannan gangancin haka ya ha
u da mahaukaci Janan!?, Ai
nafi so nayi masa dukan mutuwa akan matar nan tawa in yaso ni ayi wuff dani a prison.."
Dariya ta saka har tana tafa hannayen ta don ba
aramar dariya ya bata ba,
Da haka suka saki jiki suka yita firar su hankali kwance cike da farin cikin ganin juna da suka da
e basu yi ba, wanda hakan ya faru ne sanadiyar komawar da mm yayi wajen aikin sa, inda nan take suka turasa
asar Lebanon da u.k da Austaraliya da kuma sauran
asashe uku da jiragen su za suyi zirga zirga acan, ya sani sanadiyar hutun daya
auka har na kusan wata uku ba zasu ta
a barin shi ya huta ba yanzu
aya koma, hakan yasa ya yanke shawarar yin amfani da damar ta hanyar kawo mata dalilin da zai nuna ya ajiye sana'ar dabino gaba
aya, ana haka ne kuma hawan jinin Momy ya tashi, lokacin yana
asar Austaraliya, shine fa ya bata hujjar cewa mom ce ba ta jin da
i don tabbatar da hujjojin sa na rashin zuwa da kuma kiranta, amma shi kan shi ya san ba ka
an ya ji jikin rashin ganin ta da kuma jin muryar ta ba.

Gaban Janan ne yayi wata irin muguwar fa
uwa ha
e da razana lokaci
aya da ta ga gate
in gidan nasu ya wangame motoci na shigowa tare da guard
in mahaifin nata biye dasu aguje, wanda hakan ke nuni da
dawowar mahaifinta daga tafiyar da yayi Abuja shekaran jiya, mota
aya ce a gaba sai wacce mahaifinta ke ciki a tsakiya da wasu guda biyu a bayan ta, kallo
aya mm yayiwa motocin ya kauda kai yana kallon yanda ta
an firgita da ganinsu,
"Meke faruwa Janany?, Ko kina jin tsoron mahaifinki ya gane ni ne?"
Cike da tsoro ta juyo tana kallon sa ha
e da cewa "ba tsoron ya gane ka nake yi ba mm, abunda zai iya yi maka ne nake tsoro"
"Kar ki damu indai don ni ne, a shirye nake dana fuskanci ko wane irin
alubale ne indai a kanki ne"
"Waye kai?

Kuma kai
an gidan uban waye? wa kuma ya baka damar shigowa har cikin gidana haka da kai?"
Suka jiyo muryar Abba tamkar fa
owar aradu a gaban su yana nuna mm da yatsa fuskar nan
aure babu annuri ko
igo acikin ta.
#Comment
#Vote
#Share
*ALLAH KA JI
AN IYAYENMU
[8/24, 9:13 AM] Beey Sai dake: _Page 21_
*TUKUICIN SO*
*NA*
*BILLY S FARI*
*HASKE WRITTER'S ASS..
*Free Book*
_Wattapad@billysfari9 https://www.wattpad.com/1237958831?utm_source=android&utm_medium=link&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=Billysfari9&wp_originator=CG4hW%2FtlXTjqt970Cz9WflupMrwfyDYLR64I0PaW9XkUj6vCwBuOBK8AReDYztGDr8QO3tT4bukGqZEn50877vCoXsQOFacn0fRzFZ69hCrJfW2gFnozVrD2sje4lYls_
*KIN SAYI SHIRINMU NA TOP TEN, TAKUN HASKE BATCH B?, IDAN BAKI SAYA BA MAZA KI HANZARTA KI MALLAKI NAKI TA HANYAR WU
ANNAN LAMBOBIN DOMIN SAMUN
ARIN BAYANI
+447894142004, 07065283730, LITTAFAI BAKWAI DA SHIRE-SHIRE HAR GUDA UKU MASU MATU
AYATARWA AKAN NAIRA DUBU
AYA (1000) KACAL,
AR UWA GWADA KI GANI IDAN KINA CIKIN WU
AN DA SUKAYI RASHIN BATCH A
IN MU, NA TABBATA BAZA KIYI NADAMA BA
______________________________
Cike da girmamawa da kuma mutuntawa mm ya sinne kai yana
arin gaishe sa,
ar bakin sa keda wuya ya daka masa wata uwar tsawa tare da dakatar dashi ta hanyar
aga masa hannu,
"Look bana bu
atar gaisuwar ka, baka ji mena fa
a bane?"
"Yi ha
uri Abba, ni masoyin 'yar ka Janan ne.." tun kafin ya
arasa Abba ya yayi saurin runtse idanuwa alamun kalmar cin zafin kalmar, haka ya ci gaba da sauraren mm zuciyarsa na tafarfasa akan Janan data kawo masa mutum ma
anci irin wannan da har yake iya tsayawa gabansa don tsarin idanuwa yana fa
a masa cewa shi masoyin 'yar sa ne, "Sunana Muhammad Muhriz, ni
ane awajen mahaifina dake da
aramin
arfi a
auyen caranci, amma yanzu ALLAH yayi masa rasuwa, nazo gidan nan ne bisa dalilin soyayyar da nake yiwa 'yar ka Janan.." cike da
acin rai Abba yayi saurin
aga masa hannu yana fa
in,
"Kai wane irin bagida je ne haka, tambaya
aya zuwa uku nayi maka amma don rashin hankali ka zauna kana bani labarin rasuwar mahaifin ka, wannan ba shine damuwata ba, yana da rai ko ba ya da rai bu
ata ta kawai inji in kana da arzi
in iya zamowa surukin cikin gidan nan,
saboda haka tunda baka da shi kada ka kuskura na sake ganin ka da 'yatah, haka ma gidan nan kar in
ara ganin
afar ka aciki, wannan garga
i ne, idan kuma ka
i zan sa a fahimtar da kai ta
arfi da yaji, don haka maza ka ficemun daga gida yanzun nan" ya
are maganar yana nuna masa hanyar fita,
"A'a Abba kada kayi haka don ALLAH, wlh ina son sa ko sau
aya ne ka tsaya ka saurare shi.."
"Will you keep quite my dear ko sai nazo na tattaka ki a wajen?" Abba ya fa
a da
arfi ha
e da yowa kanta, wata irin zabura tayi ha
e da fashewa da kuka tana bubbuga
afa, "pls dad wlh shine rayuwata, ina son sa bazan ta
a iya rabuwa da shi ba"
"Haka ne Abba, don ALLAH kayi ha
uri ka amince da soyayyar mu, son gaskiya nake yimata kuma zan tashi tsaye wajen nema iya
arfina don na kula maka da ita" mm ya
are zancen ha
e da du
awa a gaban sa, wani irin mugun kallo ya bishi dashi yana ganin gaba
aya ma mm ya rena masa da wayo, banda laifin da yayi na shigowa rayuwar 'yar sa da matsayinsu bai zo
aya ba, ya
ara da laifin saka 'yar sa na
arin ja in ja dashi abunda ko a mafarki bata ta
a gwada yi masa ba, juyawa yayi ga guard
in sa da ke tsaitsaye fuskar nan ba imani ya yiwa babban su signal da idanuwa, kan kace me ya dira gaban mm tare da finciko wuyan rigar sa, Janan na gani haka tayo wajen mahaifinta,
"A'a Abba don ALLAH kada kasa ayi masa komai, kace su
yalesa don ALLAH Abba" ta
are zancen tare da zubewa gaban sa tana kuka ganin sun fara kai masa duka,
"Leave this place Janan before I slap you"
"Pls Abba.."
"I said leave" ya fa
a da
arfi, ganin irin dukan da suke yiwa mm da shi gaba
aya ma hankalin sa baya kansu ya shagala da kallon Janan dake kuka tana ro
on mahaifin nata yasa cikin rashin tsoro ta mi
e ha
e da yowa kan guard
in dake dukan sa tana tutturesu ha
e da cewa,
"Ku dena dukan sa nace" in ta ture wannan ta ture wancan haka tayi ta biyar su tana turesu ha
e da yi masa garkuwa ta tsaya agabansa tare da ha
e hannayen ta waje
aya tana ri
on su,
"Ku
yalesa haka na ro
eku don ALLAH, ku
yalesa zai tafi"
Tsananin takaici yasa Abba yi masu tafi dake nuni da su
yalesa haka tare da wucewa cikin gida, kai tsaye sashen sa ya wuce ya dinga aafa da marwa a cikin falon nasa yana tunanin wane mataki ya kamata ya
aukarwa Janan kafin ta jawo masa abun kunya akan waccan talakan da bai ma san cikakken asalin sa ba,
Wata shawara ce ta fa
o masa a rai da sauri ya ciro wayarsa ya kira wani aminin sa ambassador Hussaini Salam dake zaune a
asar chardi, sun jima suna waya da shi kafin daga
arshe suyi sallama da shi yana fa
"Ok ba damuwa sai ya iso"
Wannan wayar ita ta
an kwantar masa da hankali saboda yasan kaso tamanin cikin
ari na damuwar sa ya gama magance ta,
Ita kuwa Janan mayafinta ta cire ta shige gogewa mm jini a gefen baki da suka fasa masa tana kuka,
"Kayi ha
uri hubbin ruh, wannan ka
an kenan daga cikin abinda mahaifina ke iya yi maka akan soyayyar mu, shiyasa kaga na shiga damuwa
azu, kar ka sake zuwa nan mm ka bari kawai muci gaba da ha
uwar mu makaran ta don ALLAH"
e mayafin yayi yana kallon cikin idanuwan ta ha
e da sakar mata dariya har yana ri
e ciki ganin yanda duk tabi ta ru
e, kafin yace,
"Meye haka Janan!?, Kar dai ace har kin karaya akan wannan
an dukan da aka yi mani?" Mayafin ya sa ya share mata hawayen dake kwance a fuskarta tana
are masa kallon cike da mamaki tamkar ba shi ne aka daka ba ya ci gaba da cewa, "share hawayen ki ranki shi da
e tawan!, Ai in dai akan wannan
an dukan da aka yi mani ne bazan dena zuwa ganin ki ba aduk lokacin dana bu
aci hakan matu
ar za a barni
na gane kin, ban da abunki ma ai nan ya kamata naci gaba da zuwa muna ganin juna bawai a makaranta ba matu
ar na amshi sunan cikakken masoyi, buri na kawai kada ki bari faruwar hakan ya raunata soyayyar mu, kuma kada ki bari ya
ata maki rai ko ka
an don shi zai sa
warin guiwar da nake dashi akan ki ya ragu kin ji ko Janany tawan" ya
are zancen yana kashe mata ido
aya,
an turo le
en ta na
asa tayi tana son sake fashewa da kuka ya girgiza mata kai,
"Kar kiyi hakan bana so, fitar wu
an nan tsadaddin hawayen naki yafi azabtar da zuciyata fiye da dukan da aka yimun, saboda haka ki dena kin ji ko?"
Murmushin dole ta
aro ha
e da cewa,
"Kai ma
ura ne mm, ina matu
aunar ka"
"Kema haka ranki shi da
e, bari naje kafin
attin can su wai wayo ni, don kuwa ba ka
an suka iya mazga da samba
a ba" ya
are zancen yana zazzaro idanuwa ha
e da kallon gefe da gefe kamar mai tsoron dawowar tasu da gaske, dariya Janan ta kwashe da ita ganin yanda yayi tana fa
"Ashe dai zaka ji tsoron su shine ka
i guduwa
azu"
"Ai indai kina akusa dani, ba wani tsoron su da zan ji don ko sanin suna wajen bazan yi ba, amma kinga idan kika tafi na bawa
afafuwan nan nawa iska ai sai dai su kamoni a bakin titi, shima
in idan na tsaya sun riskeni a wajen" sosai ta ri
a yin dariya har dimple
in ta na lo
awa, ganin ta
an saki akan
azu da ta shiga damuwa ya sa mm cewa,
"To Madam bari ni naje gida na samu na gasa jiki na, wannan soyayyar taki mai tsananin tsada ce na ciyo Janany" dariyar ta koma yi ha
e da cewa,
"Sannu, zan biya duka wannan da kyakkyawan TUKUICIN SO agare ka"
"Kin tabbata hakan?"
"Sosai ma kuwa, ka
ara ha
uri pls kuma don ALLAH ka yafewa mahaifina"
"Ki manta da wannan, ai nima mahaifina ne ko kuwa?" Wata irin kima da
aunarsa ta ji sun
ara shiga ranta kafin ta kashe idanuwa tana kallon sa ha
e da shagwa
e murya, tace
"Ok to shikenan nagode, bye bye, ALLAH ya kai ka lafiya mintin zuciyata, hasken idaniyata, muradin raina"
"Iyyeeeee, duka wu
an nan suna yen wani ka
ai?
Chapter 34 · 0% Book details