Sashe 92
Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Look Janany, ki bu
e idanuwanki ki fuskanci arzi
in ki, tun farko na fa
a maki bazan ta
a goyon bayan zuwa ki jefa kanki cikin
angin bauta ba"
awarin ki fa?"
"Nayi ne don faranta zuciyar ki a lokacin amma taya zakiyi tunanin zan bari ki fa
a wa rayuwar talauci bayan babu abunda nafi tsana aduniya sama da ita?"
"Tabbas kuwa kin cutar dani kuma kin yaudarar ni yaudara mafi girma a rayuwa, a yau na
ara yarda cewa kama da wane bata ta
a zama wane, a kullum safiya ina yimaki kallon mahaifiya ta dana rasa, a wani
angaren kuma
ar uwa rabin jiki da zata ri
a share mun hawaye aduk lokacin da sukayi kwaranya, ashe ba haka bane kuskure nake ta tafkawa acikin duhun dana rasa mai haskamun gabana balle na gano daidai, a yanzu kam na yarda cewa kowa zai iya cutar dakai aduniya ciki har da jinin jikin ka, wani
angare
aya ne acikin mutane da bazai iya aikata hakan ba wato mahaifiya, gashi ni narasa wannan
angaren tun kafin nasan ko waye ni, na ro
eki don ALLAH ki tashi ki tafi bana son ganin ki gaba
aya" ta ha
e hannayen ta waje
aya tana ri
on ta,
"Zan tafi Janan amma idan hankalinki ya gushe ne kiyi
arin dawo dashi a jikin ki, sauke kayan ka bai ta
a zama sauke mu raba ba, tunanin kuma da kikeyi akaina ki janyesa domin ni gaskiya na fa
a maki, mm ba right man
inki bane wether you like or not.." cikin kukan data kasa dakatar da kanta tun
azu ta daka mata wata irin tsawar da ita kanta bata san ma tayi ba tana fa
"Ki fice mun nace bana son ganin ki Adda"
age kafa
u tayi ha
e da mi
ewa tana fa
"Anyway, kidai sawa ran ki salama kidena wannan kukan haka don Abba bazai ta
a sauya magana ba"
"Saboda ba halittar sa akayi ba kuma baida zuciya a
irjin sa?"
"Ko
aya, saboda dai haihuwar ki yayi bake kika haifesa ba, don haka kima
auka aure ya
auru"
"Ta ALLAH ba taki ba domin dashi ne na dogara"
Irin ko oho
in nan ke kika sani Nihal tayi da hannuwa tare da ficewa abunta daga
akin, jin tayi hawayen idanuwanta sun
afe ta bita da wani irin kallo cike da mamakin wai anya Adda
in tace dake nuna mata tafi sonta fiye da kuwa, take nuna ta damu da ita fiye da kowa aduniya?, Anya itace yau ke nuna mata ko oho da lamarin ta saboda abun duniya, lallai rayuwar duniya ba tada amana, kai dai kawai ka kalli mutum ko waye shi,
Abba kuwa har aka kwana biyu ya rasa ta yanda zai tun kari ambassador Hussain da maganar gashi kwana
aya ya rage Hajiya ta sake waiwayo sa da maganar, cike da damuwa ya kira Nihal a waya ya ce ta samesa a
akinsa, bayan ta shiga ta zauna ya kalleta ha
e da cewa,
"Duk duniya in kuka cire Hajiya ba nida wasu sama daku Nihal, gaba
aya na
are rayuwata wa neman abunda zai inganta maku rayuwa, amma ki dubi yanda
ar uwarki ke naman tozarta ni a idanuwan duniya, fasa auren nan daidai yake da tonuwar asirina, gashi ta saka Hajiya a wannan maganar kuma na tabbata bazata ta
a bari ayi wannan auren ba indai ba ita tace ta han
ura ta amince ba, wlh narasa yanda zanyi" ya
are zancen tare da fashewa da kuka, shiru Nihal tayi tana jin zafin kukan mahaifin nata har cikin ranta, ta rasa meke damun Janan data kasa banbance arzi
i da kuma rashi da har ta nace wa mm, sai da tayi ajiyar zuciya sannan ta kalli mahaifin nata ha
e da cewa,
"To yanzu menene mafita Abba?" Kamo hannuwanta yayi da sauri ya ri
e cikin nasa tare da
orawa akan goshin sa,
"Nihal so nake ki fiddani wannan abun kunyar ki amince ki auri Asgar a maimakon Janan.."
Kafin yarufe baki ta kwace hannunta ha
e da matse fuska, ta ce
"Kamar ya Abba?