Sashe 16
Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
DOMIN MALLAKAR NAKI ZAKI BIYA
(1000) DUBU DAYA KACAL _GAMASU BUQATAR WANNAN GARAB'ASAR KU TUNTUBI WANAN NUMBERS DIN_
+447894142004
07065283730
______________________________
*K* oda ya koma bai shiga wankan ba har sai da ya kira Nihal ya ce ta sanar dashi abun da take son fa
a masa tare da cewa Madam florence ta kawo masa abinci,
Ba kunya Nihal ta kwashe duka labarin ha
uwar su da mm da irin son da take yi masa ta fa
a masa yana cin abincin yana dariya har ta gama, sai da ya kai spoon
arshe ya ture plate
in gefe tare da ciro tissue ya goge bakin sa sannan ya ce,
"Aaaa..lallai Nihal
ita ta girma aure take so tunda har ta fara tunanin kawo mun mijin aure, to ya sunan shi surukin nawa sai naje naga mahaifinsa muyi magana don nasan bazaki ta
a kawo mun abunda ba na
warai ba"
Da sauri Janan dake gefe zaune tana latsar wayarta tasa hannu ta toshe bakinta ha
e da gumtse dariyar dake son zo mata,
"Ka ganta ko Abba?, haka fa
azu ma ta azamun dariya daga bata labari" Nihal ta fa
a cike da shagwa
a tana nunata kamar za tayi kuka, ita kuwa Janan abu
aya ne ya bata dariya shine da Abban su ke cewa wai zai je yaga mahaifinsa, abu sai kace garin indiyawa da dangin macce ke zuwa nemawa
an su mata aure.
aure fuska Abba yayi ha
e da juyowa yana kallon Janan, irin kallon nan na ina wasa dake?
Da sauri ta sadda kai
asa tana fa
"Am sorry Abba" har zaiyi magana wayar sa dake gefen kujera ajiye ta hau ruri, Dr ne ya
araso don haka yana
agawa ya ce,
"Kawuce part
in hajia Zainab ka duba ta, idan ka gama sai ka kirani"
agowo Janan tayi jin abunda mahaifin nata ke fa
a ha
e da girgiza kai ta mi
e cike da mamakin sa tana fa
"Abba bari naje na duba aunty"
"To sekin dawo" kallon Nihal tayi da niyar cewa ta taso suje ta balla mata harara, hakan yasa kawai sai ta wuce ta biya ta kitchen madam Florence na tsaye tana wanke-wanke ta ce,
"Pls madam, ko zaki rakani na dubo aunty, she's not feeling well"
"Yeah! upcouse my dota, what happend with her?" ta fad'a tana tsantsame hannunta acikin ruwan wanke wanke tare da ciro towel ta goge,
"I don't no madam"
"Ayya lez go" ta fa
a tare da fitowa suka nufi part
in hajia Zainab,
Shi kuwa Abba tambayoyi ya shiga jehowa Nihal akan masoyin nata da tayi tozali dashi yau tana bashi amsa ba tare data
oye masa komai ba.
Jinjina kai yayi ha
e da
ago kai yana kallon ta ya ce,
"To shikenan, idan har kin sa mosa to ki sanar dani, kama daga kan single kobo har zuwa trillion naira zan kashe wajen ganin na aura maki shi matu
ar hakan zai saki farinciki"
Ta sowa tayi daga wajen zaman nata ta rungume sa ha
e da cewa,
"Thank you so much Abba, shiyasa kullum nake alfahari dakai"
"Me too am proud of you" ya fa
a tare da mi
ewa ya wuce sashensa ita kuma ta koma
akin ta sama abin ta,
Har kusan
arfe sha
aya likita na gidan yana duba Hajiya zainab, inda yayi mata gwaje gwaje da allurai ya ha
a mata drip
in ruwa, da
yar ta samu ALLAH ya taimaka tayi bacci sannan ya ha
a kayansa yana
arin tafiya zuciyarsa cike da tausayin ta, ko ba a fa
a wa mutum ba yana kallon Hajiya Zainab yasan tana da damuwa duk da duban tarin arzi
in da take ciki, wayarsa ya kira yana
arin kiran Abba sai gashi ya shigo saye da jallabiya alamun har yayi wanka ya huta,
Hannu ya mi
a masa suka fara gaisawa kafin nan ya tambayesa meke damun ta, sai da Dr Bilal ya cire glasses
in idonsa sannan ya kallesa ya ce,
"A gaskiya jinin ta ne ke son hawa, ga kuma ciwon zuciya a gefe, matu
ar ana son dakatar da faruwar hakan dole a bincike ta aji ko meye ke damunta, aji wace irin damuwa ce haka ta saka a zuciyarta dake neman illata ta a kuma yi magani ta"
Shiru Abba
aya zuba gaba
aya hannayensa cikin aljihu yayi kafin ya ce,
"Wannan ka
ai ne matsalar?"
"Eh kusan haka dai, ga wannan takardar magani ce da zata ri
a sha, matu
ar an kiyaye sha shi cikin lokaci da kuma tsari shima zai taimaka in sha ALLAH"
ar takardar yayi ha
e da bashi hannu ya ce,
"Na gode likita, zaka ga sa
ona in sha ALLAH"
"Ok sai da safe"
Yana fita Abba ya jawo waya ya rubuce maganukkan ya tura inda yake kar
ar magani yace akawo masa yanzu sannan ya fita ya zauna akan block
in dake zagaye da round about
in dake tsakiyar harabar gidan yana jiran isowar mai kawo sau
in maganin, ba a fi mintuna goma ba sai gashi ya iso aka bu
e masa gare
in ya shigo ya gaisheshi tare da bashi ledar maganin sannan ya wuce,
Abba bai tashi ba sai daya turawa Dr ku
in sa da kuma na maganin da aka kawo masa yanzu sannan ya mi
e ya koma part
in, har lokacin Janan da Madam florence na ciki zaune, tashi suka yi da zimmar fita ya tsaida Madam florence ha
e da mi
a mata ledar maganin ya ce ta zauna ta kwana tare da ita har zuwa gobe sannan ta tabbatar idan ta farka tasha maganukkan, ta russuna ta kar
a ha
e da cewa,
"Ok sir, by God i will"
"Thank you"
"Thank you sir God night" ta fa
a cike da mamaki gal azuciyarta, sam batayi tsammanin irin condition
in da aka ce hajia Zainab na ciki ba Alhaji zai iya komawa part
insa ya kwana, a zahiri kuwa bayan ya fice cewa tayi,
"Ha'a! alaji this is not Good fa, she's you wife, you have to show some mercy and care to her, why naa.." ta
are maganar hannayenta na saman cikinta tare da juyawa tan kallon Hajiya Zainab dake kwance tana bacci.