← Book details Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 32 OF 120

Sashe 32

Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Nooo, hakan bazai yuyu ba, and i will never support that"
Turo baki Janan tayi tare da ha
e rai ta kauda kanta gefe ba tare da ta koma cewa uffan ba, yayin da ita kuma ta saukar da glassis
in tagogin motar tana baza idanuwa inda zata hango the charming
in ta...
#Comment
#Vote
#Share
*ALLAH KA JI
AN IYAYENMU
[8/24, 9:13 AM] Beey Sai dake: _Page 20_
*TUKUICIN SO*
*NA*
*BILLY S FARI*
*HASKE WRITTER'S ASS..
*Free Book*
_Wattpad@billysfari9 https://www.wattpad.com/1237585076?utm_source=android&utm_medium=link&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=Billysfari9&wp_originator=0eOE%2F2y9oLisTGjT71L4rWlnWxdNWPfDaNN89Oo6lj8oD0QnQi4%2FebE9Hbn7wlq1f1e%2BOTsokQO7rFBk7TkE5QPfyCC8h9TXKd%2FPuto36%2BGONu41%2Fu12BnXk9M%2FeGUZL_
*KIN SAYI SHIRINMU NA TOP TEN, TAKUN HASKE BATCH B?, IDAN BAKI SAYA BA MAZA KI HANZARTA KI MALLAKI NAKI TA HANYAR WU
ANNAN LAMBOBIN DOMIN SAMUN
ARIN BAYANI
+447894142004, 07065283730, LITTAFAI BAKWAI DA SHIRE-SHIRE HAR GUDA UKU MASU MATU
AYATARWA AKAN NAIRA DUBU
AYA (1000) KACAL,
AR UWA GWADA KI GANI IDAN KINA CIKIN WU
AN DA SUKAYI RASHIN BATCH A
IN MU, NA TABBATA BAZA KIYI NADAMA BA
______________________________
Mm kuwa le
awa yayi ta jikin tagar mota yace da Jabir daya tasa Razina a gaba yana yi mata labaran ban dariya tana kwasar abutta hankali kwance,
"Malam fito muyi Sallah"
"In bar matar tawa cikin mota ita ka
ai?"
"Ohon maka, in zaka fito malam ka fito tayarwa za a yi yanzu"
"Gaskiya jeka, ai addinun nasiha malam, ai isham ce, zan iya yi idan zan kwantawa"
Zaro idanuwa mm yayi ganin da gaske Jabir keyi har yana gyara zama, tsaki ya ja ha
e dasa hannu ya bu
ofar da Razina take zaune ya ce,
"Ke fito ki jiramu anan tunda shi
in bazai fito ba, wannan ai kai ne mayen soyayya bani ba"
Habawa kafin mm ya rufe baki har Jabir ya fito ransa a
ace ya zagayo ta inda suke yana fa
"Wai meye haka mm zaka wani fiddo mun da mata kan titi kowa ya gama kallemun ita, ba fa na son haka, pls my wife taimaka mun ki shiga daga ciki kar zuciyata ta buga, don ga wani munafiki can na hango yana arwala yana kallon ki" ya
are maganar fuska a
auke tare da sa Razina ta koma cikin motar tana faman yi masa dariya, shima mm dariyar ya basa don haka sai kawai ya mere baki yabar wajen, dama da arwalar su ta magrib, sai ya fa
a masallaci kawai, Jabir kuwa sai da yale
a ya cewa Razina,
"Wato dariya ma kikeyi ko?, Zaki dena ne idan kika ji ance gani can ana dambe dani da shi a masallaci saboda kalmar mun mata da ya yi"
"Kayi ha
uri na dena, ni da bana kallon kowa a matsayin namiji sai kai, haka kuna nima bana da banbanci da namiji a idanuwan kowane namiji in ba kai ba,
yale yaya mm jeka kayi sallah kayi mana addu'a kaji zauji na"
Murmushi ya saki ha
e da shafa kai saboda jin kunyar yanda
aramar yarinya ke driving
in sa like crazy ha
e da barin wajen da sauri jin har anyi ruku'i, kusan mintuna goma sha hu
u suka shafe kafin su dawo daga wajen sallar, suna dawowa suka nufi hanyar gida suna tafe mm na bashi labarin yanda sukayi da Janan
azu, wai ta gane sa lokacin da suka shigo round, sosai Jabir ya s dariya ha
e da cewa,
"Kace kawai asirin ka ya tonu"
"Asirin mu dai malam, ai guguwar da bata barni ba bazata ta
a barin ka ba"
"Wannan kam dole sai ta barni, kai ne dai aruwa"
"To shikenan, ina ga dai zan rage fita da mota, hak kuma zan dena zuwa bebeji dama
arayin cikin garin nan"
"Kai ta jiyo malam, ni dai na fa
a maka tallan ma na kusa dena raka ka, zan koma shafi abunda kai kuma sai kaci gaba da gashi ko ba haka ba wifey?"
Ita dai Razina dariya kawai tayi bata ce komai ba, amma in son samunta ne gaskiya masoyin ta ya dena fita tallar nan haka rana na ko
a mata shi haka, ga shi 'yan mata kullum cikin kalle mata shi suke,
Bayan wata
aya da faruwar abubuwan da suka wuce tsakanin Jabir da masoyiyar Razina, Janan da masoyinta Muhriz, Amira da
awar ta Janan, Nihal da the charming
in ta, ingaski da kuma
alibar sa Janan, cikin wannan lokacin soyayya da sha
uwa mai tsananin
arfi ce ta sake shiga tsakanin mm da Janan, inda suke jin baza su ta
a iya rayuwa ba idan babu junan, matu
ar bata da ecture ko kuma sun
are to fa suna tare ma
ale da juna, haka zata zo su sha firar su cikin so da a guarding luv ko a motar ta ko kuma anan inda suke sana'ar su, a bayyane suke nuna juna
soyayyar ba tare da wani shayi ko shakku ko kuma tsoro ba, inda nan take kowa yasan irin
auna da ala
ar dake tsakanin su, da irin tarin soyayyar da suke yiwa juna, da yawa sun taya su murna saboda ganin sun dace da juna, yayin da da yawan su ire iren Amira dake
aunar mm sun ji ba
in cikin taren ta su kuma sun nuna jin zafin su a fili tare da nunawa Janan
iyayya marar
oyuwa, don kuwa da wuya tawuce bata ji ana zaginta da tsincen ta ba akan ta ma
alewa wanda bai dace da rayuwar ta ba don taga yana da kyau, komai dai meye ita ko a jikinta don ba ta damu ba balle ma ta nuna masu tasn suna yi, Amira ma tayi hushin da ita har ta gaji ta dena don taga ba abun da ya rageta dashi sai ma
aruwar farinciki da taga tana samu ita da masoyin ta, a zahiri sun koma kamar yanda suke a da amma a
asan zuciyarta tana nan
ullace da ita tare da neman duk wani abu da zai kawo kusanci tsakanin ta da mm yanda zata
ulla mata makirci da ko yana so ko baya so sai ya rabu da ita, a
angaren Ingaski kuwa ko hanya baya fatan ta ha
asa da Janan, a class ma idan ya shiga yi masu lecture baya barin idanuwan sa su ha
u da nata, ita abun har mamaki yake bata, mutumen daya
auki alwashi akan yi mata wula
anci da tozar ta ta, sai gashi shine ko ido baya son ha
awa da ita, ko me yasa ta tambayi kanta a karo na ba adadi,
aya
angaren zuciyar ta ne ya bata amsa da cewa
arfin addu'ar da takeyi ne, don tun lokacin da abun ya faru tsakanin ta dashi take addu'a ALLAH ka shiga tsakaninsu ya kuma kare ta da dukkanin sharri da mugun nufinsa.
Chapter 32 · 0% Book details