Sashe 56
Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Ina Muhammadu nace ya dawo yau ina nemansa ba ke ba?" Saida Janan ta kalli mm dake murmushi sannan ta maida kallonta ga grandma tana turo baki ha
e da cewa,
"Yo tunda kika ce mijina ya dawo ai kamar kince nima na dawo, saboda duk inda kikaga wata dole zakiga Zarah awajen"
"Tofah, kuji fi'ili, to wace Zarah"
"Ga ni"
"To naji, yanzu dai tashi ki bamu waje zamuyi magana"
"To Hajiya, yanda duk kika ce, akwai fura?" Ta mi
e tare da nufar wajen fridge, tun kafin ta
ara sa ta ce,
"Ke..ke..ke, dakata, jeki can kitchen ki tambayi rabi baza a rasa wata ba, wacce kenan ta Muhammadu ce"
"Kai Hajiya abun miji ai na mata ne ko hubbin ruh" ta
are zancen tare da bu
e fridge
in ta
auko furar tana kallon mm sannan ta kur
"Kai, wannan ha
in furar na musamman ne Hajiya, gaskiya tare zamu sha dashi"
"Ai sai kiyi kwa
ayayyiyar banza, kawo masa nan ki ajiye kad
a na sake mantawa da ita" saida ta sake kur
a kusan sau uku sannan ta rufe fridge
in ta zo ta kawo masa furar ta ajiye a gabansa sannan ta wuce can cikin gida inda rabi take, shi kuwa binta yayi da kallo tamkar zai ha
iye ta saboda yanda duk wani motsi nata ke sake tafiya da hankalin sa,
ar gyaran murya Hajiya tayi kafin takira sunan sa itama idanuwanta na akansa, cike da jin kunya ya shiga sosai kansa ha
e da amsa mata da, "Na'am Hajiya"
"Ina so kayi ha
uri da tambayoyin da zanyi maka kuma kabani amsa tsakani da ALLAH, zanyi maka su ne saboda nasan yanda zan
ullo wa lamarin mahaifin Janan bawai don na wula
anta kaba ko kuma wani abun, ko
aya bana nufin hakan"
"Hajiya kada ki damu da duk wata tambaya da kike son yimun domin ko musulunci ya yadda da ayi bincike acikin sha'anin aure, kuma in Sha ALLAH zaki sameni mai fa
ar gaskiya ga duka amsoshin tambayoyin ki"
"Masha ALLAH, Nagode daka fahimceni" saida ta
an yi shiru sannan taci gaba da cewa "Muhammadu,
azu na tambayeka akan ya iyayen ka suke, sai kake shedamun cewa ALLAH yayi masu rasuwa, abun tambaya anan, dama can ku
an asalin wannan gari ne ko kuwa?, Ya sunan mahaifinka?, Meye sana'ar ka?, A ina kake zaune yanzu?, Wu
an nan sune ka
ai abunda nake son ji dangane dakai, daga su kuma babu wani abu da zan sake bu
atar sani akanka, suma
in na tambayeka ne saboda mahaifin Janan kamar yanda na fa
a maka tun farko, da kuma wata matsala da nake gudun sake faruwar makamanciyar ta acikin zuri'a ta, ina fatar kuma hakan bazai zame maka damuwa ba?"
"In sha ALLAH Hajiya, farko dai sunana, Muhammad Muhriz, sunan mahaifina kuma Muhammad, iyayena
an asalin jahar nan ne, amma a
auyen caranci suke da zama su da mafiya yawan
an uwansu, noma da kuma kasuwanci sune sana'ar mahaifina kafin ALLAH yayi masa rasuwa a sanadiyar
arayi da suka afka ma
auyen namu, an haifeni a can kuma acan nafaro rayuwata ni da
anwata mai suna Razina, mutuwar mahaifina da mahaifiyata su suka zamo silar gudowar mu ni da
anwata muka dawo wannan garin da zama...." Nan yaci gaba da labartawa grandma ma yanda rayuwarsu ta kasance bayan zuwan su a wannan garin har zuwa yanzu daya mallaki hankalin sa ba tare daya
oye mata komai ba.
*ALLAH KA JI
AN IYAYENMU*
[8/17, 7:45 PM]
AR FARA KYAKKYAWA
: _Page 36_
*TUKUICIN SO
*NA*
*BILLY S FARI
*HASKE WRITTER'S ASS..
*Free Book*
______________________________
Haka akayi kuwa, Janan na fita ta
auki hanyar gidan su Amira, bata wani
auki dogon lokaci ba ta isa anguwar, wayarta ta ciro ta lalabo lambar Amira ta kira, lokacin Amira na zaune tsakar gida tana latsar waya,
anwarta zarah kuma na can gefe kusa da mahaifiyar su dake kwance nan tsakar gida ba lafiya tana yimata fifita,
tana kallon wayar Janan tayi mata har kusan kira uku bata
aga ba, sai a na hu
u shima har Janan tafidda rai saboda ya kusan katsewa sannan Amira ta
aga,
"Yawwa Amira Ina kika shiga inata kiran wayarki baki
aya ba, hop dai lafiya ko?" Sai da Amira ta yatsine fuska sannan ta ce,
"Klw, ina
an wani aiki ne shiyasa" ta fa
a muryarta a ada
ile tamkar wacce aka tilasta ma wayar, murmushi Janan tayi daga can gefen ta ha
e da cewa,
"Lafiya klw Amira kuma naga baki shigo school ba, kin fa san last semester muke kuma final year sai munyi da gaske mun jajir ce"
"Matsalata dake kenan wlh, kin maida boko tamkar wata ibada, ko ibada ce ai akwai lokutan da ake hutawa ba a yi"
"Ehm! hakane, yanzu dai fito gani anguwarku inda muka tsaya a ranar"
"Wai da gaske kikeyi, me kika zo yi?"
"Amira kenan!
Wajenki nazo mana"
"To gani fitowa ina zuwa" ta kashe wayar ha
e da kallon Zarah ta ce,
"Ke tashi ki gyara wajen nan zanyi ba
uwa"
"Ni kuwa meye illar gidan nan da zaki wani ce a gyara?, Ki kira Al-amin sai yayi ya gyara shi don dai bazan iya tashi daga wajen nan ba" Zarah ta fa
a tana
are wa gidan nasu kallo dake gyare tsaf, kunnuwan ganyen iccen umbrella ne kawai da suka fa
o suma
ai ku ba wani can da yawa ba, harara Amira ta banka mata ha
e da cewa,
"Ni kike fa
a wa haka?, na rantse saina faffasa maki wannan bakin baki mai rashin kunya kwanan nan" ta
are zancen ha
e da ka
a kai sannan ta wuce
aki ta
auko mayafinta ta fice daga gidan, umma dake kwance tana jin jiki ta kalli Zarah ta ce,
"Jeki ki tsittince ganyen can kafin tadawo, kinsan halin ta ba da
i ne da ita ba, yanzu ne zata birkice kuyita masifa agidan na har ku
aramun damuwa akan wacce nake da ita"
"Amma umma..."
"Tashi mana Zarah kiyi yanda na ce, ko ba komai ai yayar ki ce, ya kamata kidin ga fita batun ta kina bata girmanta da ALLAH yayi mata akan ki"
Ba don Zarah taso ba ta mi
e ta je ta sa tsintsiya da paker ta kwashe dattin ta je ta zuba a dusbin sannan ta dawo ta zauna tana faman kumbura fuska, "ALLAH ya shiryeku" umma ta fa
a tana kallon Zarah, bata da
e da zaunawa ba Amira ta shigo Janan na biye da ita a baya,
"Umma tashi ga Janan ta zo duba ki" Amira ta fa
a tare da
ora mayafin data cire akan igiyar dake tsakar gidan, gefen barandar da suke ciki Janan ta zauna tana kallon umma da tunda ta shigo idanuwanta suka sauka akanta taji gabanta ya fa
i, haka kurum taji matar tayi mata wani irin kwarjini da bata san dalilin saba, cikin sakin fuska ta amsa gaisuwar da Zarah keyi mata ha
e da kallon Momy ta ce,
"Sannu umma, ina wuni?"
"Lafiya klw, dama kece Janan?"
"Eh Umma, ya jikin?"
"Alhamdulillah da sau
"ALLAH ya
ara sau
i umma, dama kwana biyu Amira bata je school ba shine nazo naga ko lafiya, sai take fa
a mun ashe kece bakya jin da
"Wlh kuwa, kiyita dai ha
uri da ita, ko ba komai nasan zaki
arata hankali nagode
warai ALLAH yayi maki albarka"
"Amin umma, kunje asibiti?"
"Eh mun je, dama matsalar hawan jinin nan ne da kullum bata ci bata
arewa ta tasoni agaba, shiyasa yau da taga jikin nawa ya
an yi nauyi bata tafi ba, amma alhamdulillah yanzu na samu sau
i saidai fatan ALLAH kasa mucika da imani"
"Amin umma, amma ai indai za a tsare shan magani kuma a ri
a fidda damuwa da matsalolin yau da gobe a zuciya to komai zaizo da sau
i, ALLAH dai ya
ara lafiya" ta
are zancen tana kallon Amira data
aure fuska jin abunda ummanta ta fa
a, wato ma har fa
i takeyi Janan tayi ha
uri da ita har tana cewa ta fita hankali, bayan duk tana sane da abunda Janan
in tayi mata na
wace mata masoyi, tana wannan tunanin taji Muryar Janan na fa
"Amira umma nashan magani yanda ya kamata kuwa?"
"Eh" ta fa
a a tsiwace tana kauda kai gefe, da sauri Zarah ta ce,
"Ai maganin ma ya
are aunty Janan.." kafin tarufe baki Amira ta kaimata duka tana fa
"Wa yasaki?