Sashe 68
Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya tambayi kansa yana mai jinjinawa girman soyayyar ta, matsowa Jabir yayi ya
an ta
a kafa
ar sa ha
e da cewa
"Kaga, wlh nagaji da tsayuwa cikin gidan nan, ina son ganin matata, in zaka shiga agaisa mu tafi, idan kuma bazaka shiga ba don ALLAH mu wuce" yayi zancen cike da
osawa zaman gidan,
A bakin
ofa suka cire takalman su ha
e dayin sallama suka shigo ciki bayan an basu izini, lokacin Hajiya na zaune tana karatun al
ur'ani, gabanta ne taji yayi wata irin muguwar fa
uwa jin murya sak irin ta
anta Jamal, wanda a iya sanin ta yabar duniya da da
ewa, shin me hakan ke nufi, fatalwarsa ce ta dawo gareta ko kuma itace ke shirin riskar sa ta hanyar zuwa inda ya je?, ta tambayi kanta tare da
ago kai don ganin ko waye.....
*ALLAH KA JI
AN IYAYENMU
[8/17, 7:45 PM]
AR FARA KYAKKYAWA
: _Page 41_
*TUKUICIN SO
*NA*
*BILLY S FARI
*HASKE WRITTER'S ASS..
*Free Book*
______________________________
Wata irin muguwar fa
uwa gabanta ya sakeyi lokacin da suka ha
a idanuwa da Jabir dake
arin
arasuwa daga ciki, tsaye yayi cak yana
are mata kallo, tabbas itace, matar da har ya mutu baya mance wula
ancin da akayi masu sanadiyar zuwa gidan ta, duk da alokacin bai fi shekaru goma sha hu
u ba aduniya ba, zai iya tuna yanda komai ya faru a wannan ranar, bai sake gasgata ita
in ce ba sai da yaga tanufato wajensa jikin ta na rawa, magana take son yi amma ta kasa cewa uffan sai hawaye dake silalo a fuska, duk da baya da hasken fata irin ta mahaifinsa kuma bai
auko kamar shi sak ba, ta tabbatarwa kanta cewa wannan jininta ne saboda abubuwa guda uku, muryarsa, yanayin tsayuwarsa da kuma satar kamannin mahaifinsa da yakeyi, a hankali Jabir ya fara
arin ja da baya ita kuma tana matso shi,
"Jabir wai meye haka?" Mm ya fa
a tare da
arin matsowa kusa dashi, fashewa da kuka grandma tayi ha
e da cewa,
"Tabbas shi ne, Jabir ne jika na
an Jamal" wani irin mugun kallo Jabir ya watsa mata tare da juyawa zai bar falon tayi saurin kamo hannun sa,
"Don ALLAH kada katafi Jabir, ina mahaifiyar ka?, Na ro
eka kadawo nayi nadamar abunda aka aikata maku"
Fizge hannunsa yayi tare da juyowa yana kallonta da idanuwansa da sukayi jajir, ya ce
"Na dawo?, Wai acikin gidannan ake ro
on nadawo na zauna, ban san ko waye keba ban kuma san wace ala
a ce tsakanin mahaifiyata daku ba, kamar hakane a waccan ranar mahaifiyata tadinga ro
onku kina kallo aka wula
antata aka koreta, ko sau
aya kinyi tunanin tsaida mu ko dakatar da wanda ya koremu, ko kuma hanamu tafiya?
Bakiyi ba, don me yanzu zaki dakatar dani kuma har kiyi tunanin zan tsaya?, Wlh da nasan wannan gidan ne Muhriz zai kawo ni da ban yarda nazo ba, don tun a waccan ranar na kashe gidannan da duk wanda ke cikin sa acikin rayuwata"
"Kada kayi haka Jabir, kai jikan ne kuma ina tsananin
aunar ka, waccan ranar fin
arfi a akayi amma duk tsawon shekarun nan zuciyata bata ta
a hutawa daidai da rana
aya ba akan tunanin ka da mahaifiyarka, nayi kukan safe nayi na rana nayi na dare duka akan nadamar abubuwan da akayi maku, na nemeku a inda nayi tsammanin samun ku amma hakan ya gagara, don ALLAH kasamaman gurbin komai
antar sa azuciyarka da zaka ji tausayi na kayafe mun"
"Idan har ni jinin ki ne to tabbas bazaki ta
a samun wannan gurbinba a zuciyata, saboda jininki basada imani ko tausayin iya yafe kuskure komai
antar sa, na tabbatar da haka ne a waccan ranar da aka wofantar dani da mahaifiyata a gabanki ba tare da ke ko shi wanda ya aikata kunji tausayin mu ba" yana gama fa
a haka yafice daga falon yana jin
ari da
in cikin takowa gidan da yayi al
awarin bashi baya har duniya ta na
e, da sauri mm ya biyo bayansa yana fa
"Haba Jabir, meye haka ka aikata, ALLAH ma fa munayiwa kuskure ya yafe balle
an adam, sannan a waccan ranar da kake magana bafa ita ta aikata laifin ba"
Cikin
aci rai ya juyo yana kallonsa da rinannin idanuwansa kafin yace,
"A'ina aka aikata laifin?, da sanin ta ko bada sanin ta
a?, Shin tanada ikon hanawa ko batada?, A gaban idanuwanta ne ko ba agaban idanuwanta ba?"
"Jabir..."
"Look kaje idan kasamo amsar tambayoyin dana yi maka sai kazo kayi
arin tabbatar mun da cewa batada laifin kamar yanda kake i
irari yanzu, kuma wlh da nasan Janan nada ala
a da wa
an nan mutanen da ban ta
a bari ka fa
a soyayya da ita ba, don basu san meye so ba?
Kuma basu san darajar sa ba" yana gama fa
ar haka ya juya yabar gidan ba tare daya koma saurarar mm daketa faman kiransa ba,
"Ya Salam!" Mm ya furta ha
e da girgiza kai sannan ya koma cikin gidan, dama yasan haka zata faru indai Jabir ne, yana da matu
ar zuciya da baisan inda ya samota ba saboda ba haka Momy take ba haka ma ga yanda yake jin labarin mahaifinsa shima yanada sanyin hali. (Ah to, nikam nace ina zai samota in ba wajen baffansa ba mahaifin Janan wato Alhaji usman
Koda ya shiga ya tadda Hajiya dirshan tana kuka Janan na faman rarrashinta, kasa sanin ta ina zai fara yayi don kuwa Hajiya nada hujjar yin kuka duk da ita yakawo hakan, sai da tayi mai isarta ta gama Janan ta ri
ata ta je ta wanko fuskar ta ta dawo, kallon mm tayi da idanuwanta da suka kumbura yayi saurin sinne kai
asa saboda ba ka
an ta bashi tausayi ba,
"Muhammadu a ina ka ha
u da jikan?"
"Amm...
Hajiya dama sune mutanen da nake baki labari da suka ri
emu ni da
anwata, naso tun awaccan ranar na sanar dake sai nayi tunanin bari inyi maki bazata, kiyi ha
uri ban zata hakan zai faru ba"
"Aa Muhammadu, ai bakayi kuskure ba kuma naji da
in wannan bazatar taka, na kuma yi farincikin jin cewa tare kake dasu, saidai na fara jin tsoro a raina, anya zasu iya yafemun wannan kuskuren dana aikata?" Ta sake saka wani kukan har tana shar
ar majina,
"Kiyi ha
uri Hajiya, in sha ALLAH zasu yafe maki, na sani Momy ma yafe maki tun kafin ki ro
eta, tayi farinciki sosai ranar dana bata labarin yanda mukayi dake, don banzo nan bama alokacin saida yardar ta, itace tayita
arfafamun zuwa kuma nasan shima Jabir idan ya sauko zai ha
ura ya saurareki"
"ALLAH sarki, don ALLAH ka kaini wajenta, ina so na ha
u da ita in ro
eta yafiya"
"Kiyi ha
uri Hajiya, ba yanzu ba, in sha ALLAH jikanki zai
aukeki da kansa ya kaiki wajen ta" haka mm yayita lalla
ata yana bata magana tare da sake jan hankalin ta akan kuskuren da iyaye ke aikatawa da kansu sanadiyar
an su don sunada tarin arzi
i ko kuma wani mu
ami ko mulki, sai su koma sune
an su kuma
an sune iyayen, wanda sau da dama haka ke janyo lalacewar zumunci ko kuma kuskuren dahar a mutu ana nadamar aikatawa saboda an kasa gyarawa, sosai Hajiya taji kunyar abunda ta aikata da kuma nadamar yinsa, ta kuma
auki alwashin bazata koma barin haka tafaru ba acikin sauran rayuwar da take da ita nan gaba,
Duk da mm sai yi yake yana duba agogo saboda lokaci dake
are masa saida suka jima suna fira sannan ya wuce, Janan kuwa gaba
aya jikinta sanyi yayi don bata ta
a tsammanin zafin rana Jabir zai iya aikatawa grandma haka ba, ta zata kawai ga
an mata ne kamar yanda yayi mata awaccan ranar da suka fara ha
uwa,
Duk da mm yasan Jabir nada damar yin abunda yayi hakan bai hana shi
aura aniyar ya
ar zuciyar sa ba kamar yanda sukeyi akoda yaushe, yana isa gida bai zame ko ina ba sai part
in Momy don dama acan yafi tsammanin ganin sa saboda Razina, yana shiga kuwa ya isko zaune saman kujera ya jingina kansa a jikin kujerar idanuwansa a rufe, Razina na gefensa sai faman tambayar me ya samesa takeyi ya kasa yimata magana, kallo
aya mm yayi mata tabar wajen, cikin
aci rai da
aga murya ya fara magana,
"Ni zaka wula
anta Jabir, ninzaka tozarta a gaban idanuwana?, Ashe dama haka
an uwan taka da abota take, dama a haka taren mu zata kasance babu sadaukarwa aciki?
Ka bani mamaki wlh, kuma bari kaji, ko ina so ko baka so Hajiya kakar kace, Janan da Nihal
an uwane kuma
annen ka ne, haka ma mahaifinsu baffan ka n..." Kafin ya
arasa Jabir ya mike cikin zafin rai ya ce,
"Enough, enough Muhriz ya isa haka, ni ba abun daya dameni dasu, ban sansu ba basu sanni ba, banda wata ala
a dasu ka yarda ko karka yarda, kai ka
ai ne
an uwa kuma mahaifi da nake dashi, Momy kuma mahaifiyata uwata, Razina
anwata matata, kune duniya ta kuma
an uwana, bayan ku bana bu
atar kowa a tare dani, wata kaka,
anne, baffa da kake fa
a to hell with them ba abunda ya dame ni dasu..."
Kafin ya rufe baki ya ji an
auke sa da zazzafan marin da sai daya ga wasu taurari, juyowar da zaiyi yaga Momy tsaye tana jifarsa da wani irin kallo da bai ta
a ganin tayi masa ba kafin ta shiga nuna sa da hannu tana cewa,
"Dama shashasha na haifa ban sani ba?, Kai waye da zaka fa
i irin wannan mummunar maganar ga kakar ka, baffan ka da kuma
an uwan ka?, Ka manta sune silar ka da kuma asalin ka?
Ka manta girman zumunta da sakamakon dake cikin wanda ya girmamawa?