← Book details Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 19 OF 120

Sashe 19

Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Sharif mai taken (SO YA SHIGENI), girgiza kai kawai Janan tayi tare da juyawa ta bar falon, ta rasa me yasa Nihal ta tsani aunty haka dako maganar ta bata so, koma meye ALLAH ya ganar da ita kuma ya daidaita tsakanin ta da ita,
Kai tsaye sashen Hajiya zee ta nufa ta tadda Madam Florence ta gyare ko ina sai
amshi yake yi, haka ma aunty zee ta samu sau
i sosai don har ta samu ta watso ruwa tana karya wa, murmushi
auke a fuskar Janan tayi sallama a bakin
ofar falon tare da cire ta kalman ta ta shiga,
"Aah.., alhamdulillah sau
i ya samu, ina kwana aunty?"
"Lafiya klw Nihal, kin tashi lafiya?"
"Lafiya klw aunty ya
arfin jiki"
"Alhamdulillah, ina samun sau
i sosai, ina Nihal duk lafiya kuke?"
"Lafiya klw, tana gaisheki"
"Ina amsawa, har za a tafi makarantar ne?"
"Eh aunty"
Shiru ne ya biyo bayan gaisawar tasu kafin can Janan tace,
"Aunty" sai kuma ta yi shiru ta kasa magana saboda rashin sanin ta ko ina zata fara yin zancen, murmushi Hajiya zee ta yi ha
e da kallon ta ta ce,
"Na'am Janan, ko akwai wani abu?"
"Eh aunty, dama cewa nayi don ALLAH idan akwai wani abu a ranki dake damun ki kiyi hakuri ki fidda shi tare da barwa ALLAH komai, ko kuma kisamu wani da kika yarda dashi kiri
a fa
a masa zaki samu sassauci sosai a zuciyar ki, rayuwar nan aunty duk wanda lafiya zata yiwa da
i baran mai ita ce, idan wani ciwo ya shige ka babu wanda zai sha wahala sama da kai, ko da mutane sun nuna damuwar su akan hakan tofa na banza ne tunda bazai yi maka maganin abun da kake ji ba, babbar mafita shine addu'a, domin ita waraka ce ga dukkanin matsaloli"
"God bless you my dear, that's exactly what i'm telling her now" Madam Florence da shigowar ta kenan ri
e da ledar magungunan ta data
auki daga bedroom ta fa
"Look Hajiya, what ever is going to happen to you ALLAH has on ready plan it for you since before you were giving birth, so let continue to be patience, everything will be okay"
"Shi kenan Janan, in sha ALLAH zan kula, tashi kije kada ki makara lokaci na wucewa kinji
ko"
"Pls..aunty.."
"Na fa
a maki zan kula, jeki ALLAH ya kiyaye kuma yi maki albarka"
"Amin na gode, sai na dawo, Madam akula da shan maganin ta pls"
"Ok my dear, i will do that for you" ta fa
a ha
e da rakata har bakin mota,
Sai da taga ta fita sannan ta dawo lokacin Hajiya zee ta gama karya wa ta
allo mata magungunan tasha ha
e da kallon ta ta ce,
"I like Janan Hajiya, yarinyar ba ta da wata matsala, tana da hankali sosai, jiya da daddare muna tare da ita sai da Alhaji yazo sannan ta tafi, You see all this thing data fa
a maki, is true Hajiya, so let continue to be patient again and again"
"Zanyi hakan Madam na gode, zuciyar ce ke gazawa a duk lokacin da abubuwa suka tunkushewa
walwa, sai kiga duk iya jarunta da
arin mutum ya kasa jurewa, amma ko don Janan da kuma ke da kuka nuna damuwar ku a kaina zan sake fidda komai kuma na
aurace wa tunanukkan da ba sa da wani amfanin yi, Ubangiji ALLAH yayi mana mafita ya kuma shige mana gaba ga dukkanin lamurran mu"
"Eme"
Sai da Madam Florence ta tabbatar babu wani abu
aya rage sannan ta yiwa Hajiya Zee sallama saboda taje ta
ora abunda za a ci kafin Nihal da Alhaji su tashi, tana shiga ta tadda Nihal a kitchen har ta gama shirya komai na breakfast, dama indai wajen girki ne bata fiye matsala ba, sau tari takan shiga kitchen ta taya madam florence idan tana yi ko kuma tace yanar mata taje tayi wani aikin daban,
Cikin girmamawa Madam florence tayi mata sannu itama ta gaisheta tana fa
"Today i have a special delicious breakfast for you madam"
"Wow!, I like that my dota, it's always good for you to try it, lemme taste and hear this yummy" ta
are zancen tare da gutsirar garlic bread
in data ha
a da kuma zuma tea a gefe, sai farfeaun kayan ciki with arish patotoe, wanda duka Nihal ta koye su ne a online classes na
wararriyar mai koyar da abincin nan wato *chief Deejerh berver*, _(idan kina son ki koyi kalolin abinci, snacks, different birthday cake da kuma yanda ake ha
a khumras da turarukkan wuta masu d'an karen da
i da tsuma zuciya, just give her a call or contact her in WhatsApp with this number
+234 907 927 4454, Zata koya maki komai dalla-dallah and i know you will thanks me later, so just try it
ar rawa Madam florence ta kama yi saboda da
in girkin tare da yaba mata ita kuwa tana ta dariya, don babu abinda take so a duniya irin a yaba mata idan tayi abu mai kyau musamman ta fannin girki da take matu
auna, wanda hatta karatun da tayi a fannin catering tayi specializing,
ibar nata tayi sannan ta haye sama tana dariyar Madam florence da sai faman zuba sanyi take yi.

Janan kuwa ko da ta isa makaranta kai tsaye wajen dasu mm ke zama ta nufa, basu fito ba don haka saita wuce class cike da shau
in son ganin sa, haka shima mm da suka shigo kasa ha
ura yayi da har sai sun fito lectures sannan ya ganta, don haka ya ja baron sa yayi wajajen classes
in su, kamar ance ta
ago kai ta hangosa tafe, ai ko da sauri ta
auki
ari biyar cikin jikkarta tare da
aukar excuse wajen lecturer
in ta fito har da
an ha
awa da gudun ta ganin yana
arin wucewa don bai san class
in da take ba kawai dai yasan a nan biology department take shiga saboda ha
e suke da 'yan Chemistry,
"Mm" ta fa
a cikin wata kasalalliyar murya dake nuna jin da
in ganin sa da tayi, murmushi
auke akan fuskar sa ya juyo saboda ya gane muryar ita ce, juyo kan baron yayi ya dawo baya inda take ha
e da cewa,
"A'ah Janan ashe kin shigo?"
"Eh wlh, ina kwana"
"Lafiya klw, kin tashi lafiya"
"Alhamdulillah, ai dana shigo har inda kuke na tsaya sai na samu ashe baku fito ba"
"Ayya, eh wlh, ya gida ya karatu, in Jin dai lafiya ko?" Ya
are maganar yana
ara gyaggyarawa dabino sa zama, sai da tayi murmushi tana
are wa kyakkyawar fuskarsa kallo sannan ta ce,
"Komai lafiya klw, kawai ina so ne na
ara ganin ka da jiki"
"ALLAH sarki, shi wannan jikin ba'a gajiya da tambayar sa?, Kidena damuwa ai na samu sau
i sosai"
"Alhamdulillah, haka nake son ji, ina ya Jabir ne ban gaku tare ba yau?"
"Eh.. yana can wajen zaman mu, Ni na gaji da zaman ne shiyasa nace bari na
an zazzagaya ko za a samu kasuwar kafin a fito"
"Ok, to ga ku
i na ka ajiye in ba damuwa zan zo na kar
a idan muka tashi kaga ko yanzu excuse ne na
auka na fito kada yaga na da
"To shikenan na nawa?"
"Ko na nawa ka saka" ta fa
a ha
e da mi
a masa kud'in,
"Ko na duka ne?" ya
are maganar yana kallon fuskarta da sai faman tashin annuri da hasken farin ciki takeyi,
Dariyar da sai da ya kusa mutuwa ya dawo yaga ta saki ha
e da juyawa ta bar wajen tana fad'in,
"Zaka iya mana"
Da sauri ya dafe sauti zuciyar sa yana ji tamkar zata
alle ta fito ha
e da jan baron sa ya koma wajen zaman su jiki ba
wari,
Kallon sa Jabir yayi tare da cewa, "lafiya kuwa?"
"Yarinyar nan zata sa na mutu Jabir, anya zan iya ha
ura har lokacin da plan
in nan zaizo
arshe, wlh sake ji
uwa nakeyi shataf akan
aunar ta, kaga wata irin zu
iyar dariya mai
an karen kyau data sakar mun?"
"Ahh..ina zan gani kai dai ka gani kai data yiwa, ai ni dariya
aya nake hangowa yanzu malan, don haka rabani da wannan zancen, kasan ALLAH ma?

Gab nake da ajiye wannan aiki na gaji, jira kawai nake a saka mani hannu a upper ta kuma a buga mani stamp,
at zaka nemeni ka rasa"
"Ha don ALLAH?, Yau she kuma kafara neman wani aiki ban sani ba"
"Oho, sa ido ka gani, ni bazan
are a kallon wannan lalacin soyayyar ba, mai rai da lafiya zan je na ji na kuma gani, wata
ilma na aikata ta a zahiran ce na more"
"Ohh!

Kace kayi welcome back kenan!, To
an bani nasha mana, ita kuma wannan wace ce?"
"Mai rabo, mai kuma Sa'a"
"Hmmm!

To ai shikenan idan tayi wari ma ji"
Dariya Jabir yayi tare da kwan
ara dabino
aya ya jefa a baki, don yasan daga randa mm yasan zan cen sa da Razina tofa ta ka
e masa, kodai yasha tsarguwa ko kuma yace ala tilas dole ya ba shi wani girman na daban.

Pls #comment
#vote
#share
*ALLAH KA JI
AN IYAYENMU
[8/17, 7:39 PM]
AR FARA KYAKKYAWA
: _Page 12_
*TUKUICIN SO*
*NA*
*BILLY S FARI*
*HASKE WRITTER'S ASS..
*Free Book*
_Wattpad@billysfari9 https://www.wattpad.com/1233389769?utm_source=android&utm_medium=link&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=Billysfari9&wp_originator=VR3qhUPjb7B8CFuwKDn6FFZb7Np28u4fmDdh8%2FnE0AV5arKj1uPuGzbzcf2H1ofraDYYuEBZJkggMvqQ5Of0e7nKNbhJa5Q7dj5iN5CEB3Zz0JKvuSBbBvM%2F9ltKEYHb_
*TOP TEN, TAKUN HASKE BATCH B*
INA KUKE MAKARANTA??

INA KUKE MASOYA?

INA KUKE MAKARANTA LITTATTAFAN HASKE WRITERS???

KU MARMATSO
TOP 10 TAKUN HASKE BATCH B
INDA ZAKI KWASHI GARABASAR KARATUN LITTATTAFAI MASU 'DINBIN FADAKARWA DA SAKA NISHA'DI HAR GUDA BAKWAI.
Chapter 19 · 0% Book details