← Book details Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 21 OF 120

Sashe 21

Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

DOMIN MALLAKAR NAKI ZAKI BIYA
(1000) DUBU DAYA KACAL _GAMASU BUQATAR WANNAN GARAB'ASAR KU TUNTUBI WANAN NUMBERS DIN_
+447894142004
07065283730
______________________________
*B* ata tsaya ko ina ba sai a can bayan science theater in da suke
aukar lectures wani lokacin ta ci kukanta mai isarta sannan tayi shiru ta goge fuskarta da nan take ta yi jajir ha
e da bayyana halin da take ciki, haka ma idanuwanta da suke farare
al sai da sukayi ja har wata 'yar siririyar jijiya na ratsawa ta tsakiyarsu, cikin natsuwa da damuwar dake faman nu
usar zuciyarta ta nufi wajen su mm, don gaba
aya ma ta manta da zancen Amira ta ce zata kar
ar mata, murmushi ta fara
arin
arowa lokacin data
ara so wajen ha
e da kallon sa ta ce,
"Sannun ku mm, kayi ha
uri kaga ban
ara so kar
ar sa
ona ba sai yanzu ko?"
"Eh, akwai wata yarinya da nake ganinsu tare tazo ta kar
ar, amma me yake faruwa dake ne haka Janan?" Ya fa
a yana kallon cikin idanuwan ta ha
e da
are mata kallo, sun kuyar da kanta tayi tana jan majina a hancinta ha
e da cewa,
"Bari inje muna da practical yanzu" ta juya har lokacin kanta na sun kuye a
asa, cike da damuwa mm da gaba
aya duk hankalinsa ya bi ya tashi ganinta cikin wannan yanayin tare da mi
a hannu alamun tsai da ta kamar zai yi kuka, ya ce
"A'a Janan, kada ki tafi cikin wannan yanayin hakan, don ALLAH idan zaki iya ki fa
amun me yake faruwa ne?"
Cak ta tsaya wasu zafafan hawaye na zo mata, haka kurum taji ta kasa yimasa musu ta tafi, a hankali ya juyo yana kallon Jabir fuskar sa
auke da damuwa ya ce,
"Jabir bani mintuna biyu ina zuwa?" Ya ka
a masa kai don shima bai ji da
in yanayin da yaga Janan aciki ba, sai daya fara zuwa wajen wata mata dake kusa dasu dake sayar da kunun aya da ruwan sanyi ya kar
wayar
aya sannan ya nufi wajen da take tsaye ta sinne kai har lokacin tana kuka ya mi
a mata ruwan,
"Ungo wannan kisha don ALLAH ba don ni ba Janan" ba musu ta kar
a ba tare data
ago kanta ba ta fasa ladar ruwan ta sha sosai ha
e da cewa, "Na gode" cikin muryar kuka, sake rikicewa mm yayi yaji kamar ya bu
e zuciyarta ya yaye mata
aci rai da
uncin daya saka ta cikin wannan yanayin, amma da yake baya da hurumin yin hakan sai kawai ya kalli can tsallake titi inda guiding luv
in makarantar yake, ya ce
"Ko zamu iya zuwa can?" Ya
are zancen yana nuna mata wajen da hannu, ganin bata ce komai ba ya sa kawai ya wuce gaba ta bisa baya suka nufi wajen,
aya daga cikin kujeru dake wajen ya nuna mata ta zauna shi kuma ya jingina ajikin iccen dake fuskantar kujerar yana kallon yanda take wasa da hannun ta, don agaba
aya jin ta tayi wani iri kasancewar su a waje
aya tare kuma alokacin da batayi tsammanin hakan zai faru a tsakanin su ba, ji tayi yayi gyaran murya ha
e da cewa,
"Kiyi ha
uri Janan ina neman shiga rayuwar ki duk da irin tarin banbancin matsayi dake tsakanin mu, ban san me yasa nake son Jin damuwar ki ba, wata
il saboda iri tarin damuwowi ne dana fuskanta a rayuwata, shiyasa bana son ganin wani cikin damuwa ko ka
an, musamman macce, maccen ma irin ki mai matu
ar hankali da natsuwa da sanin kimar
an adam, Ni maraya ne dana taso cikin halin talauci tun ina
an shekara sha hu
u ni da
anwa ta, shi yasa na fuskanci
alubalen rayuwa kala kala da a halin yanzu nake tunanin zan iya magance duk wata damuwa da zata fuskan to rayuwar mu, ina ro
on ki da don ALLAH ki bani damar sanin damuwarki kema, wata
il zan iya taimaka maki kema ko da da shawara ne mu magance ta"
Sai da tasa hannu ta share hawayen da har yanzu ta kasa tsaida su sannan ta
ago fuskar ta tana kallonsa,
"Damuwa ta damuwa ce irin wacce baza ka iya magance ta ba mm, idan ma ka magance mani ita akwai 'yan mata da yawa ire-irena dake cikin irinta kuma suke bu
atar maganin ta, musamman wa
an da suke da raunin zuciya da kuma arzi
i, su kuma waye zai iya magance masu ita?"
"ALLAH!, ALLAH zai magance masu ita mana koda taimakon wani iri na ko babu" shiru ta sakeyi har lokacin tana wasa da hannunta ha
e da jan majina kafin tace,
"Idan haka ne kuwa zaifi kyau ka tayani da addu'a fiye da kasan damuwata, don bazaka iya magance mani ita ba"
"Na ji, amma ai zan iya baki shawara ko?

Ko baki yarda dani bane?"
"Ko
aya mm, a nawa tunanin dai ba a yi ciki kawai don cin abinci ba, anyi sa ne har da don
oye wasu sirrukan rayuwa a cikinsa, iya wannan kulawar daka nuna mani ta rage mun sama da kaso arba'in cikin damuwa ta kuma na gode sosai da hakan"
Ji mm yayi ta
ara burgesa, don kuwa yana son mace mai iya ri
e sirrin ta, ko da wannan halin ka
ai aka tsaya Janan ta cancanci zamowa matar sa, saboda yasan matu
ar yayi sa ar mallakarta a matsayin mata, ba ya da wani sauran haufi a rayuwa, don kuwa zata ri
e masa sirrin gidan sa
ari bisa
ari (abun da yayi
aranci kenan ga mafiya aksarin matan aure yanzu, sai kaga macce har jira takeyi ace meke faruwa da ita ko meke faruwa a gidan ta?, Jiki na rawa zata bu
e baki tamkar ruwa a kwando tayi ta zuba tana romawa kanta, mijinta, iyayenta da kuma 'ya'yanta asiri saboda tsabar rashin sanin ciwon kai, wannan
abi'a ba mai amfani bace saboda haka mata mu kula mu kiyaye don ALLAH
ari kai yayi ha
e da sake son jaraba ta a karo na biyu ya ce,
"Shikenan Janan, ina ga dai ban cancanta bane kawai naji saboda banbancin matsayi dake tsakanin mu"
"Ya Salam!

Ba haka bane mm, ai babu wani banbanci dake tsakanin ni dakai, kai mutum ne nima haka, kana da ido da baki,
afa da hannuwa, zuciya da kuma rayuwa, nima kuma haka, to meye banbancin mu?"
"Arzi
i mana, kin san shi da daban ne, dole wanda ke dashi yaga yafi kowa"
"Hmm!

Ai wannan shirmene mm, ai ALLAH daya halicce mu gaba
aya cewa yayi _inna akramakum indallahi at
akum_ saboda haka don mutum nada arzi
i bazai ce yafi wanda baya da shi ba, shi kuma wanda baya dashi bazai bari ya zama koma baya ba har a nuna masa an fishi saboda an
aya shi tarin arzi
"Haka ne kuma"
"To ka cire wannan tunanin ranka, idan ma har haka ne to Ni ba haka nake ba, kuma kada ka
ara yin wannan tunanin a kaina sai in so kakeyi mu samu matsala"
"ALLAH ya baki ha
uri Hajiya Janan na daina, amma don ALLAH ko meye damuwarki ki cireta aranki, ki
auka babu abunda yafi
arfin ALLAH, kuma ina sha ALLAH zai magance maki ita"
"To shikenan, ina fatan hakan mm, Na gode sosai da kulawar ka" ta fa
a tana murmushi,
an sosa kai yayi tare da kauda kai gefe yana tunanin kuma me ya kamata ya sake cewa kafin ta tafi, ganin yayi shiru ya sata mi
ewa tana fa
"To Bara naje ko?

Yau dai nayi missing practical
in nan, sai dai kuma wani lokacin" ta
are zancen tare da gyara jikkarta tana
arin barin wajen, da sauri yayi saurin dawowa hankalinsa tare da furta kalmar
"Janan!" Ta juyo a hankali tana kallon sa ha
e da son jin
arin bayanin kiran sunan ta da yayi,
"Ammm..dama cewa nayi ko zaki rage mun hanya anjima kafin ki tafi" sai da tayi murmushi sannan ta ce,
"Me zai hana?, Sai dai ai ba a lokacin kuke tashi ba ko?"
"Eh, ina son na siyo wani dabinon ne acan hanyar Umaru musa
ar aduwa saboda nawa ya kusa
arewa, kuma naga kamar tacan hanyar ne kike bi ko?"
"Eh, amma gaskiya
auke wa nakeyi ta gefen sabuwar kotu sai dai in abakin junction zan ajiyeka ka
ara sa da
afa" ta
are zancen cike dazolaya don tasan irin
ar tazarar dake tsakani, murmushi yayi yana sosa kai ha
e da cewa,
"Hakan ma yayi Na gode"
"To shikenan, ka ajiye mun TUKUICI na kafin lokacin?"
"An gama" ya fa
a yana dariya suka fice suka bar wajen, a ransa yana tunanin a yanzu kam ya samu damar da zai iya bayyana mata sirrin zuciyarsa,
Kai tsaye class ta wuce yayin da shi kuma ya wuce wajen sana'arsa ha
e da labartawa jabir yanda sukayi da ita, ya
ara da cewa,
"Sai dai ni jikina na bani kamar akwai wani abu daya faru saboda acadamic staff na hango ta zata shiga lokacin da suka taho da wannan yarinyar data kar
ar mata sa
o, koma meye ni zan bincika da kaina saboda idanuwanta ka
ai sun nuna tsantsar tashin hankali da damuwar da take ciki"
"Gaskiya kam, saboda ban ta
a ganin ta cikin irin wannan yanayin ba, ALLAH dai ya kyauta"
"Amin" mm ya fa
a jiki a sanyaye, duk da wani fanni na zuciyarsa cike yake fal da farin cikin ha
uwar da zasuyi anjima da ita a motarta...
#Comment
#Vote
#Share.
*ALLAH KA JI
AN IYAYENMU,
[8/17, 7:39 PM]
AR FARA KYAKKYAWA
: _Page 14_
*TUKUICIN SO*
*NA*
*BILLY S FARI*
*HASKE WRITTER'S ASS..
*Free Book*
_Wattpad@billysfari9 https://www.wattpad.com/1233959240?utm_source=android&utm_medium=link&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=Billysfari9&wp_originator=CIJYgmhi776%2BnnC4B%2B%2FCSfdTZpAd04jyXncfT8AJjOvZn6at4oFzZrrDfti9TiRh9kffXULjBpugj9SDRmWDA4883O%2FuXH72ENtBOM4g%2ByKpFAI%2FNyUCdzUj7O%2FCW60P_
*TOP 10 TAKUN HASKE BATCH B*
INA KUKE MAKARANTA??

INA KUKE MASOYA?

INA KUKE MAKARANTA LITTATTAFAN HASKE WRITERS???

KU MARMATSO
TOP 10 TAKUN HASKE BATCH B
INDA ZAKI KWASHI GARABASAR KARATUN LITTATTAFAI MASU 'DINBIN FADAKARWA DA SAKA NISHA'DI HAR GUDA BAKWAI.
Chapter 21 · 0% Book details