← Book details Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 67 OF 120

Sashe 67

Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Gaskiya da gyara a wannan soyayya taku, ai ni bana
oyewa Razina komai, ta zama ni na zama ita, ke ALLAH ko yayan ta yayi wani abun ba ruwana sai na fa
a mata, wether is good or bad, don haka karki yar da wlh" ya
are zancen ha
e da mi
ewa yabar wajen yana dariya ganin yanda mm ya sako masa idanuwa yana kallo jin wutar da yake neman hasa masa, hannayen ta tasa ta tafa a fuskar sa ha
e da cewa,
"Juyo nan muyi magana" hannayensa ya ha
e waje
aya tare da cewa
"Pls karki yadda dashi, zai ha
a mu ne"
"Ba wani, ai gaskiya yafa
a" ta
aure fuska tare da na
e hannayenta a kan
irji ta kauda kai gefe,
"Haba Janany ta, nifa ne naki"
"Yau mun raba jaha dakai, kowa yayi ta kansa tunda har yanzu baka
auka mun zama
aya ba"
"Bazan iya jura ba, na yarda nayi laifi amma kiyi ha
uri, akwai abubuwa da dama dako bakiga na fa
a maki su a yanzu ba nan gaba ka
an dole na fa
a maki tunda banda abokiyar fira da shawara sama dake"
in baki ko?" Ta fa
a tare da
an juyowa ka
an ta gefen ido tana kallon sa, murmushi yayi sannan ya mi
e akan kujerar da yake zaune ya je ta gefen data maida fuskarta ya yi niledown agabanta yana fa
"Am so sorry Noor alb, wannan fushin naki bazan iya jura ba saboda azabtar dani zaiyi fiye da tunaninki" kallon gefe da gefen harabar gidan tayi don kar wani ya hangosa sannan ta ce
"Pls ka tashi kada a hango ka"
"Ba zan tashi ba har sai kince kin ha
ura ko da duka duniyar nan zasu taru" sinne kai
asa tayi tana murmushi hango yanda Jabir dake can wajen baba mai gadi ke kwasar masa dariya, ta ce
"Shikenan na ha
ura and i love you so much"
Dariya yayi tare da ri
e kunnuwan sa yana fa
in, "ko dai na
ara da tsallen kwo
o don ki sake fa
an haka?"
"Me kenan?"
"Abun da kika fa
a yanzu" rufe fuskarta tayi da tafin hannuwa cikin jin kunya ta ce
"Ka rufan asiri, ai ko bakayi hakan ba zan iya cigaba da fa
a har sai kace ka gaji da saura"
"To sake fa
a naji idan da gaske kike yi" ya tsura mata idanuwa yana kallo tamkar zai ha
iyeta,
"To shikenan nafa
a i love you, i love you so much hubbin Raina"
"Wowww..Love you too Noor albina, ALLAH yayi maki albarka" ya ce tare da mi
ewa ya koma wajen zaman sa yana dariya, tsintar kanta tayi da kasa bu
e fuska balle su ha
a idanuwa har sai da taji yana huro mata iskan bakinsa a bayan hannunta data rufe fuskar dasu,
"Janan kenan, daga fa
a i love you shikenan har kinji kunya?, ni dake cewa ba ruwana ALLAH ya hutasshe ni da kallon finafinan soyayya ina da kajol a gidana idan munyi aure" dariya ta saki tare da
ago kai tana jifansa da wani irin sanyayyen kallo, ta ce
"Kai kuma shahruk khan ko?"
"Tab..ai ni nafi shahruk khan, irin soyayyar dana tanadar maki na tabbata ko Majnun
in Laila bai yi mata irin ta ba, haka ma ko makamanciyar ta Romeo bai gwadawa Juliet ba, ki sha kuruminki nayi maki tanadi mai kyau acikin zuciyata, gidana da kuma rayuwata, in sha ALLAH zan baki kulawar dake kanki sai kinyi mamaki, nakuma so ki mafi
ololuwar soyayya a aduniya, na
aunace ki irin
auna wacce uwa ke yiwa
an ta, tsawon rai da kuma lokaci kawai nake jira don tabbatar maki da hakan"
"Kabar ni haka mm kada kasa na aza rigima nace lallai lallai yau sai an kaini gidan ka, Ni Janan ina da tabbaci da kuma ya
in akan duka maganganun daka fa
a, amma kasani koda bazaka yimani dukan wa
an can abubuwan ba, zan sadaukar da rayuwata duka na rayu dakai kuma na mutu dakai a haka, domin soyayyar gaskiya nakeyi maka da bata jiran wani sakamako akai"
"Na yarda da dake da kuma kalamanki ranki shi da
e, amma tsabtatacciyar soyayya irin taki dole ayi mata babban TUKUICI da SO, hakan shine zai zamo mata ban ruwan dazai sake bata damar ya
uwa har ta saki
an da za a tsinka a amfana dasu"
"To shikenan yalla
ai, ALLAH kacika mana burin mu"
"Amin ya rabbi Noor alb, haka nake son jin kin fa
Sun jima suna faranta wa junansu da da
an kalamai, anan yake sanar da ita zancen tafiyarsa Abuja, acewarsa aiki zai je nema kamar yanda ya fa
a mata, don ita a tsammanin ta zancen tafiyarsa garin su ne da suka yi sai gashi taji akasin hakan, ita kam sam ta nuna masa rashin amincewarta akan tafiyar wai ai duk aikin da yake nema zai iya tsayawa a nan garin ba sai yayi nesa da ita ba, sai da yayi da gaske da ban magana da ban rarrashi sannan ta amince shima
in har dasu
wallanta don kuka ta so aza masa, ganin abun nasu ya
i ci ya
i canyewa yasa Jabir isowa wajen yana fa
"To shahrukhan, in kun gama ya kamata mutafi rana keyi" murmushi mm da gaba
aya kukanta ya soma dagula masa lissafi yayi ha
e da cewa
"Sunan da madam kenan ta bani yau" ya
are zancen ha
e da kallonta yana nuna ta da yatsa, kallonta yayi shima yaga
walla a idanuwan ta, ya ce
"Kai kai kai...waya ta
a mana Mrs mm haka take zudda tsadaddin hawayen nan nata da mm ke ji har cikin ransa" wasu hawayen ne suka sake zubo mata a fuska tayi saurin sinne kai
asa, ta ce
"Ya Jabir don ALLAH kace masa kada ya tafi, wlh bana iya jurewa rashin ganin sa har na tsawon wasu kwanaki balle kuma ace satikka" a lokacin Jabir ya fahimci inda kukan nata ya dosa, cikin sigar ban magana yana
arin taushe dariyar dake
arin zo masa, ya ce
"A'a, bazan ce kada ya tafi ba Janan, idan ya zauna to dame zaiyi
arin ganin ya mallakeki?, kinga, kiyi ha
uri nasan ba wani jimawa zai yi ba zai dawo, shin wata uku ne kacal zakayi ko mm" ya
are maganar cike da zolaya yana kallon sa,
"Mts..ba kada kirki fa Jabir, so kake yi ta
ara rikice mun ne?
yalesa in sha ALLAH bazan wuce sati biyu da kwana uku ba kamar yanda na fa
a maki kin ji ko?"
"To shi Jabir
in yaje mana, kai saika tsare shagon da yake kula dashi kafin ya dawo"
aure fuske Jabir yayi tamkar wanda akayiwa albishir
in mutuwa yana
an hararar Janan irin ta
ata masa rai
in nan.

"Ashe haka kike da muguwar fata ban sani ba?, To ai naki wasa ne, don duk baby ta
yalla idanuwa taga bana cikin gidan nan har na tsawon sati biyu, to fa ba Momy ka
ai ba hatta ma
wabtanta sai sun gaji da sauraren rigimar da zata saka mata, shiyasa ko da wasa bazan yarda nabar garin nan ba indai bada ita ba, shima
in idan munyi aure"
"Ka ji ko?, ALLAH ya Jabir ya fika wayau, amma shikenan ba komai na ha
ura ALLAH yasa kayi tafiyar sa a kuma ya kaika lafiya kadawo lafiya"
"Amin ya rabbi Mrs mm ke ka
ai bada kowa ba"
"ALLAH?"
"Wannan ai DA
EN AL
AWARI na ne" cike da jin da
i ta rufe fuska tana mai addu'ar ALLAH ya tabbatar da hakan har iya
arshen rayuwar su,
Ganin ya mi
e ya sata bu
e fuskar ha
e da mi
ewa itama ta bu
e jikkarta ta ciro wayar ta, yana kallo ta bu
e gidan layi ta ciro sim card
inta ta mi
a masa wayar, idanuwa ya zubo mata cike da ayar tambaya, ta ce
"Ka kar
a mana zanyi maka bayani" ba musu ya kar
"Ka saka layinka aciki, ina so muri
a chart da vedio call, don na tabbata kiran waya ka
ai bazai hanani kewar ka ba"
"What?

Don ALLAH ki rufamun asiri, i phone 11pro ce fa?"
"Eh mana, ai ka fita daraja awajena" dariya ya yi yana jujjuya wayar kafin yace,
"Duk da haka dai, ai sai kisa nakasa samun aikin idan aka ganeni da ita, ungo abunki in Sha ALLAH zan samu aron waya da zamu iyayin chart ko da baza tayi vedio call ba, sai muri
a gaisawa ina turo maki hotuna na, ina wannan shine damuwarki ko?"
"Eh amma kari
"ALLAH bazan kar
ar ba" ya
are maganar tare da jawo handbag
in tata dake rataye a kafa
arta ya jefa wayar aciki,
"To shikenan" ta fa
a tare da ciro atm card
in ta ta saka masa agaban aljihu tana fa
"ALLAH NI kuma sai ka kar
i wannan,
arshen lambarka sune pin
insa, a maimakon ka ari waya, to kayi amfani da ku
in dake cikin sa kasiyi wata tare dayin
an bu
atocin da ba a rasa ba kafin kadawo"
a hannu yayi da zimmar ciro atm card
in tayi saurin cewa,
"Wlh bazan kar
a ba"
"Me yasa kikayi haka?"
"Saboda kafi
arfin hakan"
"Yanzu ke idan bu
ata ta taso maki, ya zakiyi?"
"Bama zata taso ba in sha ALLAH"
"Amma dai kinsan baki kyauta ba ko?"
"Kai kake ganin haka, ehm kaga, don ALLAH mubar ma wannan zancen, ku shigo ku gaisa da Hajiya naga ya Jabir sai faman hararar mu yakeyi, da alama har yanzu haushi na yake ji" ta
are zancen tare da wucewa gaba tana dariya, har takusan shigewa mm na tsaye yana kallon ta cike da mamaki, abubuwan daya kamata ace shi keyi mata amma ita take yimasa, wannan wane irin so ne da yarda ta bashi?
Chapter 67 · 0% Book details