← Book details Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 39 OF 120

Sashe 39

Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

So lemme tell you one thing madam, wlh even if am gonna die bazan dena tunanin sa ba, and don't ever try to tell me dis again, just leave me, haka nake bu
ata kuma haka zanyi" ta
are zancen cikin fushi tare da jifa da pillown sannan tami
e ta bar wajen,
Kasa cewa uffan Madam tayi sai ma binta tayi da kallo tana taka upstairs
in har ta shige, girgiza kai Janan tayi tare da dafa kafa
ar Madam florence ta ce,
"Am so sorry Madam, halin Adda Janan kenan, sam bata saurarar kowa akan duk abinda take so, shiyasa kika ga nima na ari wannan halin this time, let her be tunda ita ta saka kanta, kawai muyi mata addu'a"
"But i pity her Janan, tana shan wahala fa idan ciwon ya tasar mata"
"I know, but ya zamuyi da ita tunda haka take so?"
"Oh ALLAH, have mercy on her, be cause zai iya ta
a mata lafiya" ta
are zancen tare da
aga hannayenta sama tana addu'a, nan ma sun
an jima ita da Janan suna sake
an ta
a fitar kafin suyi saida safe ta haye sama ita kuma ta wuce kitchen tana rarrage 'yan aikace aikacen da zatayi gobe, tana tsakar yi Abba ya le
o ya ce "Madam gobe za a yi ba
i a gidan nan, ko akwai abunda kike ganin za'a iya bu
ata da babu?"
"No sir, just that the remaining meat in the freezer is little"
"Nevermind with that, all i want , make sure that the house is very clean and i will handle the remaining issues"
"What about the food sir"
"Don't mind that"
"Ok sir" ta
are zancen ha
e da mi
ewa ganin ya juya yabar wajen,
Kasancewar sai 12 Janan take da lectures yasa tayi kwancenta bata tashi bacci ba sai
arfe goma da rabi, ko banza dama jiya ta da
i bata yi bacci ba saboda firar da suka sha da Madam florence, sosai tayi mamaki lokacin da take saukowa daga upstairs
in taga sai faman kai da kawo ma'aikatan gidan keyi, kallo tabi ko ina dashi ganin ana sake decoration
in falon kama daga kan frames
in dake jikin bango har zuwa labulayye da sauran su, ko ina yayi tas sai
yali yakeyi kamar yanda Abba ya bu
ata,
age kafa
a tayi irin ko ohon nan don inda sabo sun saba saboda haka Abban nasu yake da saurin canje canjen abubuwa akoda yaushe, shiyasa bata kawo komai a ranta ba ta sauka
asa ta nufi kitchen kai tsaye, koda ta shiga nan ma tsaf angyare ko ina, ganin Madam florence bata ciki kuma yunwa take ji yasa ta kunna gas ha
e da ha
a ruwan Lipton ta bu
e wani glass da ake saka snacks aciki ta ciro doughnut guda uku ta
ora a
aramin bowl sannan ta koma sama,
Tana gama ci ta fa
a toilet tayo wanka ta shirya a gurguje sannan ta
auki makullin motarta da ATM
in ta dake ajiye akan madubi ta jefe cikin jikka tafito da sauri don har 11 ma ta wuce,
akin Nihal ta nufa ta tura
ofa ha
e da le
awa ta hangota kwance kan makeken gadon nata lullu
e da lallausan duvet har lokacin bata tashi baccin ba itama,
"Hi Adda, good morning"
Hannu ta
ago mata cikin bacci ha
e da cewa,
"Morning sweetheart how are you?"
"Fine Adda, ni Zan tafi school"
"Ok bye bye, safe trip"
"Thanks, but you have to wakeup and take your breakfast almost to 12 now"
"Ok darling, thank you" ta fa
a ha
e da mi
ewa zaune ta saki wata irin doguwar mi
Murmushi Janan tayi tana fa
in "cutie angel" sannan tawuce, da sauri da sauri take saukowa har ta kawo
asa, daidai lokacin Madam florence ta shigo tare da wasu chif cookus
auke da manyan tireruwa da Abba yayi ordar
in abintayye da snacks a wata restaurant,
"Oh my dota, har kin tashi?"
"Yes Madam, good morning"
"Morning my dota, sorry, have you eaten something?"
"Yes madam"
"Ok good bye, but you have to come back early because we have strangers today"
"Who?" Janan dake
arin tafiya ta fa
a ha
e da juyowa tana kallonta,
"I don't no oo...

Dis is what your dady telling me yesterday night"
"Ok, I will" ta fa
a tare da wucewa, ba tare da
ata lokaci ba tafice daga gidan aguje don time ya kusa, duk da tana sauri sai da ta tsaya banki ta ciri kusan dubu saba'in a account
in ta sannan ta wuce school, kai tsaye class ta wuce suka gama
aukar lectures sannan tafito ta nufi wajen da su mm ke zama duk da bata sa ran ganin sa ba ta ciro wayar ta tana
arin kiransa, kusan kira uku tayi mata but its highly switch off, ki tayi kamar ta fashe da kuka ha
e da cuno baki tana
ata fuska, kamar ance ta juyo ta hango ingaski acan gefen acadamic staff tsaye shi da Amira suna magana, bata kawo komai a ranta ba ta juyar da kanta gefe ha
e da gyara jikkar ta dake sagale a kafa
ar ta, sai da tayi kusan mintuna goma a tsaye wajen sannan ta hango mm mai aca
a na ajewa agefen titi, wani irin murmushi ta saki tare da
an ja da baya ta
uya a bayan iccen da suke zama suna fira a wajen, kasancewar bai ganeta ba yasa lokacin daya
araso wajen ya nemi waje ya zauna tare da ciro wata 'yar nokia
arama daya tsaya ya siya kafin ya
ara so ya ciro sim a aljihunsa ya saka, yana
arin kunna wayar ta lalla
o ta bayansa ha
e dasa littafin dake hannunta ta rufe masa fuska dashi,
amshin turaren jikinta daya ji ya sashi sakin murmushi ha
e da cewa,
"Sassanyan
amshin ki ai shi zai tona maki asiri tare da tabbatar mani da cewa ke
in ce a kusa dani nurul albi na"
Cike da shagwa
a ta bayyana a gabansa tana fa
"Aikuwa zan dena saka turare ko don na shammace ka wata ran, tunda dashi ka
ai ne zaka iya gano cewa ina kusa dakai"
"Ai kuwa da kinci duka, don mm baya
aukar hakan ga kowace mace, kinga kuwa idan ban gane ke
in ce ba dole kisha mazga a hannuna"
Dariya tayi ha
e da zaunawa a kusa dashi tana kallon kyakkyawar fuskarsa ta ce,
"Barka da rana yalla
ai"
"Barka ranki shi da
e kin wuni lafiya?"
"Lpy klw, ya jikin?"
"Ban sani ba tunda kin
i ki zo ki gasamun" rufe fuskarta tayi da littafin tare da cewa,
"Ai lokacin hakan beyi ba, idan yayi ba gasa maka ka
ai zanyi ba hadda tausa"
"Iyyeee, kice dai matar tawa
wararriya ce bazan sha wata wahala ba?

Ya Abban mu da big aunty?"
"Suna lafiya"
"Injin dai bai yi fushi dake ba?"
"Karka damu, nasan in sha ALLAH zai sauka, muci gaba da addu'a"
"To shikenan, ALLAH ya huci zuciyar sa ya amince mana mu mallaki junan mu"
"Amin
an saurayi na, ya Razina, da yaya Jabir?

Shine bazai rakoka ba tunda kun bar sana'ar?"
"Qyalesa can, dama takura ni yakeyi idan ina hira da matata"
"Lalala...shi yaya Jabir
in ne ke takura ka?"
"Sosai kuwa, kin san suruki na ne wani lokacin"
"Haba?

Taya kuma"
"Eh...shi zai auri Razina in sha ALLAH"
"Wow!

Nayi farinciki, ya Jabir nada kirki sosai kamar ita"
"Taya akayi kika san tana da kirki itama"
"Jininka fa ce, taya za a yi tasa kirki, nasan komai halayyar ka itace tata"
"To naji, mu sai yaushe zamuyi auren?"
"Sai ka shirya"
"Idan nace yanzu zaki yarda?"
"Mezai hana?, Nama yarda"
"Au!

To bazaki tambayi ina zan ajiyeki ba kuma dame zan aureki?"
"Ba su bane a gabana, burina kawai na mallakeka, a ina zaka aje ni?, me zaka aureni dashi?
Chapter 39 · 0% Book details