← Book details Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 111 OF 120

Sashe 111

Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Kasancewar bata kwanta da wuri ba yasa tun da tayi sallar azahar bata tashi bacci ba sai kusan
arfe goma sha
aya da rabi, lokacin har mm ya maida su Baffa gida don tun da safe suka shirya suka ce zasu wuce, bayan sun sa ya kaisu can gidan iyayen mahaifiyar su Ahfan sun gaisa, dama ba wani nisa ne tsakanin
auyen da kuma cikin garin Katsina ba don bazai wuce kilometer 50 zuwa 55 da biyar ba, shiyasa har ya kai su ya juyo a daidai wannan lokacin, ida
arasowa kawai ne beyi ba shiyasa da yaga 11:30 tayi ya kirata don ta
arasa shiryawa kafin ya
ara so,
Agurguje ta fa
a toilet tayo wanka, tana gama shiryawa yana
arasowa ya kirata a waya ta fito, daga shi har ita yau wani fresh sukayi da kallo
aya zaka yi masu kaga dacewar su da juna, saye take da blue Black
in doguwar riga jalabiya tayi rolling kanta da mayafin ta, shi kuma jampas ne ajikin sa shima the same colour da kayan ta tamkar sun ha
a baki, juyowa ya yi ya kalleta ha
e da cewa,
"Yalla
iyata ya da gasa haka?"
"Gasa tame?"
"Tasa kalar kayan da nasa mana"
"Hmm..zuciyar ce ha
e shiyasa mukayi za
e iri
aya" haka dai suka
ara sa cikin makarantar duk inda suka ratsa sai an kallesu saboda yanda suka yi bala'in dacewa,
Yana yin parking da ita bakin department
in su ta hango Amira can bayan acadamic staff tana magana da Ingaski, kuka ma takeyi tana yimasa bayani cike da tashin hankali, shi kuma yana nuna mata ta kwantar da murya, ganin ta kasa fita cikin motar ya sa mm cewa,
"Lafiya?, Lokaci fa na tafiya" sauke ajiyar zuciya tayi ha
e da ficewa cikin motar ba tare da tace masa komai zuciyar ta cike da mamaki da kuma tashin hankalin ganin Amira da Ingaski,
Hakan yasa mm tada motar ya yi ribas ha
e da juyawa, ka
an ya rage ya buge Amira data rugo aguje tana kuka zata shiga lab..
in department
in nasu da za suyi exam, ba tare data lura da ko waye ba ta shige ciki, shi kuma ya bita da idanuwa tare da mere baki sannan ya bar wajen.
*Kuyi maleji da wannan wlh hankalina ba kwance ba an shigo gida an
auke mani system
, don ALLAH kusaka ni a addu'o'in ku ALLAH ya bayyana mani ita ya toni asirin duk wanda ya
auka, project
ina da document
in karatuna, presentations da sauran abubuwana masu muhimmanci duka na ciki, don ALLAH ku tayani addu'a
*ALLAH KA JI
AN IYAYENMU
[8/25, 10:42 PM]
AR FARA KYAKKYAWA
: _Page 60_
*TUKUICIN SO
*NA*
*BILLY S FARI
*HASKE WRITTER'S ASS..
*Free Book*
**********
______________________________
Kallo Janan ta bita dashi har ta
araso kusa da ita tana ci gaba da kukan, ganin supervisor ya shigo lab
in har lokacin Amira bata dena kuka ba ya sa Janan tayi saurin tura invitation card
in auren su agroup watsApp nasu na department sannan ta kashe data ta jefa wayar cikin jikka ta kaita can gefe ta ajiye, ta dawo ta
ora hannunta saman kafa
ar Amira da bata ma san kusa da ita take ba, cikin sanyin murya ta ce,
"Amira meke faruwa?" Da wani irin shock Amira ta
ago ta kalleta jin muryar ta akusa da ita tayi wani irin janyewa da sauri tabar wajen ta kuma kusa da wata sai ya zamana akwai mutum
aya a tsakanin su, wani kallo Janan ta bita dashi cike da mamaki da kuma rashin jin da
in abun da tayi mata, daidai lokacin supervisor ya kawo gare ta tare da aza mata question paper da kuma booklet yana fa
in, "Janan lafiya?, Is any thing wrong?" ta sauke ajiyar zuciya ha
e da cewa,
"No sir" tana mai
aukar questions paper
in har lokacin idanuwan ta nakan Amira data kasa ha
a idanuwa da ita sai faman share
walla da takeyi, daga ita har Amirar rubuta jarabawar kawai suke yi amma ba cikin da
in rai ba, kasancewar wacce ke kusa da Janan sai faman regen booklet
in ta take yi tana satar amsa yasa supervisor ya
auketa daga wajen ya maida ta can baya, ya rage tsakanin Amira da Janan ba mutum ko
aya, daidai lokacin Ingaski ya shigo wajen don couse
in sa ne akeyi, line by line ya shiga bi yana tambayar su if there's any question tare da gyara masu apparatus
in da suke amfani dasu yana duba quantity
in kowane chemicals da suke ha
awa har yakai inda Janan da Amira suke, idanuwa ya
ura wa Janan yayin da Amira ta ri
a ja gefe daga tsakiyar su
in da yake tsaye yana jefo ma Janan tambaya ha
e da mayen kallo, ganin tayi banza dashi ya sa ya yi murmushi ya bar wajen,
an tsaki Janan tayi ha
e da rolling idanuwan ta kafin ta mi
a hannu zata
auki wani chemical ta ha
a don fara amsa tambaya ta gaba, da sauri Amira ta mi
a hannu itama zata
auka, amma saboda hannun Janan ya riga kaiwa sai ta riga ta
auka, saurin wafce chemical
in Amira tayi a hannunta cike da
acin rai Janan ta
ago kai, enough is enough ta fa
a cikin zuciyar ta saboda Amira ta fara kaita bango, ta fara
ure ha
urin ta, don haka kawai itama ta wafce kwalbar tare da balle ma Amira wata irin harara, sake yun
ura wa Amira tayi da niyar kar
a supervisor
in ya daka mata tsawa ha
e da pointing
in ta yana mai yi mata garga
i akan idan ta sake yin wani misbehaving zai kece takardar ta ya kore ta,
Ingaski kuwa yana fita shugaban makarantar ya nufo lab
in shima yana amsa waya, wacce ba da kowa yake yi ba sai mahaifin Janan, zagayen
aliban ya shiga yi har ya kai kan Janan, tsaye ya yi yana kallon yanda take amsa tambayoyin a natse kafin ya mi
a hannu yana jujjuya kwalaben chemicals
in dake gaban ta sannan yabar wajen, yana
agawa Amira ta sake mi
a hannu zata
auki cikin chemical
in kawai Janan tasa hannu ta
auke ba tare data kalli inda take ba tana duba reaction
in da sauran chemical
in data ha
a suke bayar wa tana observing amsar ta aciki, wanda ta
auko shine na
arshe da zata zubawa ta samu amsar da take bu
ata, don haka tana zubawa wani irin haya
i ya taso sai ga idanuwan ta, sa
anin na sauran
aliban da suna zubawa zai basu reaction mai kyau da kuma amsar da suke bu
ata, kalmar innalillahi wa inna ilaihirrajiun ta fara furtawa da
arfi kafin can ta saki wata irin
arar da sai da tasa sauran
alibban firgita sannan ta fa
asa tana wayyo Amira idanuwana, wani irin cira Amira tayi jikinta na rawa ha
e da rugawa zata bar lab
in, in tayi nan tayi nan su kuma sauran
aliban musamman mata suka yo kan Janan suna
arin taimaka mata, jin sunanta da Janan ta kira da ganin yanda Amira ke
arin guduwa ya sa supervisor
in ya ce a kamata, kafin ya rufe baki har ta fice daga lab
in aguje, nan take cikin mazan ajin nasu wani ya bi bayan ta ha
e da ci gabanta ya
auke ta mari kafin ta dawo hayyacin ta har wani ya sa
afar sa ya shar
eta ta fa
asa kanta ya bugi dutsi, suna
arin rufeta da duka malaman dake kusa suka dakatar dasu ganin yanda jini ke zuba daga kanta sai fa
i suke a bari su illatata itama don Janan nada good contact da dukkanin
an ajin nasu, ba tada abokin fa
a haka kuma abunta bai ta
a ha
a ta da wani ba, shiyasa ran kowa ya
aci saboda yanda
arara ta bayyana ko ma meye yafaru da Janan
in ita ce, musamman yanda supervisor
in ke masifa yana a kama Amira kada a bari ta gudu,
Janan kuwa tsananin zafi da masifar da take ji cikin idanuwan ta yasa ta kasa bu
e su sai fa
i take a taimake ta daga
arshe ma sai somewa kawai tayi, nan take aka
auke ta da ita har Amirar akayi asibiti dasu bayan hukumar makaranta ta kira police ta sanar dasu halin da ake ciki, wanda nan take suka bi bayan motar da aka
auki su Janan
in zuwa asibiti, ganin tare ake da police ya sa nan take likitoci suka kar
e su aka shiga basu taimakon gaggawa.
Chapter 111 · 0% Book details