Sashe 20
Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
DOMIN MALLAKAR NAKI ZAKI BIYA
(1000) DUBU DAYA KACAL _GAMASU BUQATAR WANNAN GARAB'ASAR KU TUNTUBI WANAN NUMBERS DIN_
+447894142004
07065283730
______________________________
*S* ai da aka share kusan awa
aya kafin su Janan su fito wajen lectures, cike da farin ciki Janan ta
auki jikkar ta ta sagala a kafa
a ta ce wa Amira bara taje ta amso dabino wajen mm data siya
azu ta ce ya ajiye mata kafin su fito, wani irin kallo ta bita dashi cike da tuhuma kafin tace,
"Oh! ke ba zaki je practical
in bane?"
"Zan je mana, amma sai na samu abunda na sakawa ciki na a capteria tukuna, kin ga idan zaki je taso muje kada ki
ara
ata mun lokaci"
Duk da akwai abunda Amira keyi haka kurum taji bazata iya bari Janan taje inda mm ba ita ka
ai, bazata juri ko kallonta yayi ba saboda kayan da ALLAH yayi mata ba duk namiji zai kalleta ba bai ji wani abu ya burgesa a tattare da ita ba, ko dai kyanta, ko
abi'unta ko kuma surar jikin ta, dole wani abu ya iya
auke maka hankali tattare da ita, kuma bata bu
atar hakan ta faru ga mm
in ta, don haka sai ta mi
e ta
auki jikkar ta itama ta sagala a kafa
a, ha
e da cewa,
"Muje ko?"
Ba haka Janan ta so ba, amma nuni yanda ta iya sai kawai ta ha
ura suka fita tare suna kaiwa bakin acadamic staff sai ga Ingaski shi da wani lecturer sun ci karo dasu, da sauri Janan ta
auke kai tayi kamar bata gane su ba, cike da mutunta Amira ta shiga rissinar da kai tana gaisheshi don yasan ko Amira ba ta so itama dole ta gaishe sun, shi kuwa Ingaski babu yanda za a yi ya ha
u da ita bai ce yana son ganin ta ba, idan kuwa hakan ta faru ba
aramin farinciki zata yi ba, don yanda Janan tayi kyau
in nan bata fatar su ha
u da mm
in ta,
Ai kuwa hakan ta faru don ba kunya suna rufe baki Ingaski ya ce Janan ta biyo shi office
in sa, ji tayi kamar ta
ora hannu saman kai ta
walla ihu ha
e da juyowa ta na
awa Amira duka a kafa
a kamar za tayi kuka ta ce,
"Wlh duk sherin ki ne Amira, sarai kin san malamin nan baya biya ta da alkhairi amma ki tsiri gaishe sa, gashi yanzu kin jamun ko banai wa ALLAH dole naje tun da banda hanyar guduwa"
"Ikon ALLAH!
Yau ni naga
arfin hali, to sai na fasa gaida malami na saboda ke bakya shiri dashi?, Ina kika ji an ta
a haka?
Ban da abunki ma ina laifin wanda ya ce yana son ka?" Ta
are maganar tana dariya, don kuwa gaba suke da office
in nasa, duk yanda Janan taso guduwa hakan bazai yuyu ba, harara ta maka mata ha
e da yarfar da hannu kafin tace,
"Baza ki gane ba Janan, wlh ni zuciyata tana da wanda take so, bance ya yi laifi ba, amma tunda ya ga bana sonsa ai sai ya ha
ura dani tunda bani ka
ai ce macce ba a school
in nan" har lokacin Amira na dariya ta ce,
"Ehm, yanzu dai jeka kada yaga kin da
e, ni naje nayi maki order
in abinda zaki ci daga nan na biya na kar
o maki sa
on ki a wajen mm"
Tsabar takaici Janan bata tsaya bi takan taba ta nufi office
in nasa tana mai
udurta abubuwan da zata fa
a masa a zuciya, ita kuma ta buga tsalle ha
e da kimtsa kanta sosai sannan ta nufi wajen su mm zuciyarta cike fal da farin ciki,
Fuska a tirni
e ta shiga office
in nas
a babu alamun fara'a ko ka
an a tare da ita tayi tsaye a bakin
ofa ba tare da ta ce komai ba hannayenta na akan
irjinta rungume da wani practical text book data kar
a hannun class rep
in su da zasu fito,
Murmushi Ingaski yayi ha
e da cire glasses
in idanuwan sa yana
are mata kallo tun daga sama har
asa, yayi mintuna biyar a haka kafin can ya ce,
"Gimbiya Janan
araso daga ciki mana" ya
are magana yana wani kasar baki ha
e da kwantawa baya akan kujerar da yake zaune, sai da ta furzar da iska abakin ta ha
e da juyar da kanta gefe sannan ta ce,
"Malam gani, ka fa
i mun dalilin da yasa ka kira ko.." bata
arasa ba taji yake,
"Tsaya Janan, ai kinsan labarin gizo dai bai wuce
i, har yau dai na kasa ha
iye yawuna akanki, gashi kwana biyu kinyi mani wuyar gani, ina kika shige ne haka?"
"Shikenan malam?"
"A'a gimbiya Janan, idan akwai wani abun ma ai sai kin shigo daga ciki za muyi magana a kan sa, ko kin fi so ne ni da kaina na taso muyi maganar anan?" Ya
are maganar ha
e da mi
ewa ya nufo wajen da take tsaye, ba tare data ankara ba sai dai ta ji hannunsa sama kafa
arta yana murzawa,
arin
wacewa ta shiga yi kawai taga ya nufo da fuskarsa zuwa saiti wuyanta yana
arin sumbatar ta, cike da
acin rai ta
ago hannu ta wankesa mari tare da turesa gefe tana hawaye, cikin kuka ta fara magana ha
e da cewa,
"Tir!, wa'iya zubillah da wannan rayuwar, meye ribarka malam idan kayi
arin lalata wa yarinyar daka kusa haihuwa rayuwa?
Wannan itace amanar da iyayen yara ke dam
awa a hannun ku bacin duka sun tattara yardar su da kuma ya
ini akanku cewa zaku kula masu da
an su tamkar naku?
Ina girman malan takar da kake i
irarin kana da ita a kaina?, a ina so da
auna suka samu gurbi a zuciyar dake da irin wannan mugun nufi acikin ta?, Ina..."
Da sauri ya
aga mata hannu cikin
aci rai yana zaro mata idanuwan sa da suka ka
a suka yi jajir ha
e da nuna mata
ofar fita da hannu yana fa
"Fice mun daga office Janan, zan gwada maki cewa lallai kinyi kuskuren yin shuka a gonar mai hauya, kuma daga yau ki fara
idayar kwanakkin ba
in cikin ki acikin makarantar nan, don sai na sa kinyi nadamar zuwan ki
cikin ta, kin kuma yi nadamar wannan kyawon da kike dashi da har yake saka ki iya
aga hannu ki mari malamin ki, idiot gerrout in my office" ya
are maganar cikin
aga murya da
arfi har sai da ta ra zana, da gudu ta fice daga office
in aguje tana kuka...
#comment
#vote
#share.
*ALLAH KA JI
AN IYAYENMU
[8/17, 7:39 PM]
AR FARA KYAKKYAWA
: _Page 13_
*TUKUICIN SO*
*NA*
*BILLY S FARI*
*HASKE WRITTER'S ASS..
*Free Book*
_Wattpad@billysfari9 https://www.wattpad.com/1233714499?utm_source=android&utm_medium=link&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=Billysfari9&wp_originator=%2FZCXoGlLdbifSbATAz2UeuNRbhPFrpZVPNq3kNLZza%2FgPkeFJV9VLz7dzW3EBnlU9nks2qvKGiGfL2Iho68XT3LgMsgq%2BngDoogWVxyZOE9%2BipwLz1FYqd1pacbjPKT0_
*TOP 10 TAKUN HASKE BATCH B*
INA KUKE MAKARANTA??
INA KUKE MASOYA?
INA KUKE MAKARANTA LITTATTAFAN HASKE WRITERS???
KU MARMATSO
TOP 10 TAKUN HASKE BATCH B
INDA ZAKI KWASHI GARABASAR KARATUN LITTATTAFAI MASU 'DINBIN FADAKARWA DA SAKA NISHA'DI HAR GUDA BAKWAI.