Sashe 109
Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Baffa baka kwanta ba?" Ya fa
a lokacin daya shiga masauki da aka tanadar wa su Baffa, wayar dake hannunsa ya mi
a masa ha
e da cewa,
"Ungo nan
an uwan ka ne Ahfan dake
asar Indiya yana karatu zai fa
a maka inda
ar uwar ka Ru
ayya da mahaifiyar ta suke aure sai ka samu lokaci kaje ku gaisa dasu, kasan na fa
a maka anan take zaune ita da mahaifiyar ta"
ar wayar yayi tare da karawa a kunne ha
e dayin sallama, bayan ya amsa masa ya ce,
"Barka da warhaka, sunana Muhriz.." kafin ya
ara sa ya ji Ahfan ya iyar masa da cewa
an Baffa Muhammadu?, Yayan Razina kuma angon sati mai zuwa ko?" Fa
a fara'ar sa ya yi cike da mamakin jin abunda ya fa
a kafin yace,
"Tabbas haka ne bakayi
arya ba, kenan dai Abba ya sanar dakai komai akaina?"
"Haka ne, tun ma ranar da ka je can
auye ta farko"
"Masha ALLAH ya karatun?"
"Alhamdulillah, mun kammala kuma in sha ALLAH nan da wata biyu cikin na uku zan dawo"
"To ALLAH ya dawo dakai lafiya"
"Amin ya rabbi, ai Baffa ya fa
amun cewa ashe kai matu
in jirgi ne, nace to wata
il ma mun ta
a ha
uwa ko anan
asar ko kuma a cikin jirgin bamu san
an uwa muke ba"
"Haka ne, amma yanzu tunda mun sani nasan in Sha ALLAH zamu ha
u, don next Flight
in mu in the next one month a India
da kuma Germany zamuyi sa, so in Sha ALLAH idan nazo zan neme ka"
"Wow!
Thank you so much brother, rilly nice to meet you"
"Me too broth" mm ya fa
a yana murmushi, nan ya fa
o masa address
in da sister
in sa Ru
ayya ke aure da kuma na mahaifiyar su, wani irin shocking mm yayi jin address
in daya basa na mahaifiyar su, amma sai bai nuna masa ba har suka yi sallama, kallon Baffa mm ya yi yana mi
a masa wayar ha
e da cewa,
"Baffa akwai matsala fa"
"Ta me kuma Muhammadu?"
"Ya sunan mahaifiyar su Ahfan ne?"
"Zainabu, lafiya?"
"Lafiya klw, sai dai ina ga duk da bamu ta
a zancen Abba mahaifin Janan nada wata mata ba, inaga itace mahaifiyar su Ahfan"
"Ita Zainabun?, To amma ai da muka je kakar yarinyar ka
ai muka gani da kuma yayar ta, ba muga wata mata ba agidan"
"Ta yuyu ba anan cikin gidan take ba, don gaskiya bamu ta
a zancen da Janan ba, amma address
in gidan da Ahfan ya bani da sunan mijin nata duka na Abban Janan ne"
"Ikon ALLAH, dama kuwa ance mijin da take aure mai ku
i ne sai dai yana da tsanani sosai don ko
an uwan ta bai cika bari tana biyawa ba, haka itama baya bari aje mata" ni sawa mm ya yi ha
e da cewa,
"Tabbas ita ce, amma zan tambayi Janan don mu sake tabbatar wa"
"Kaiiii...wannan mutume bai da da
in al'amari da ganin sa, kuma in shine ba
aramin ha
uri take dashi ba, don mukam
an uwan mu ba haka yake ba, kuma nasan dole zata ri
a tuna shi, mutuwa kenan mai yankin
auna"
"ALLAH ka ji
an musulmi"
"Amin ya rabbi" shiru ne ya biyo na dan wani lokaci tsakanin sa da baffan kafin ya mi
e yana fa
in,
"Baffa bari in tafi, ko akwai wani abu da kuke bu
ata?"
"Babu shi Muhammadu, munci mun
oshi ga kuma kazan nan har ta rage, Alhamdulillah ALLAH dai ya yi maka albarka"
"Amin Baffa to sai da safe"
"ALLAH ya tashe mu lafiya"
Aminin Baffa kuwa dama yana can part
in su suna kallo shi da Jabir, bai bar part
in ba sai kusan sha biyu sannan shima ya je ya kwanta yana mai jinjina yanda
an birni ke jin da
i abun su hankali kwance..
***.
***.
. ***
Wata irin
ara Amira sake kwance ta saki tare da sakin wayarta ta fashe da kuka, ba Umma ka
ai ba hatta Zarah da Al-amin da suka fara bacci sai da suka farka ha
e da mi
ewa zaune cike da firgita da kuma tsoro,
"Lafiya Amira?" Umma dake zaune tana lazimi ta fa
a don kusan
arfe
aya saura lokacin, kasa amsawa tayi sai dai Zarah ta
a hannu ta jawo wayar Amira
in dake haske, hoton Janan ta gani tare da mm da suka
auka da rana acikin group watsApp
in Amira da farkowar ta fitsari kenan kamar an tsunkuleta ta kunna data ta hau watsApp ashe da rabon idanuwanta zasu gane mata abunda zai hanata bacci ne,
Rubutun dake
asan hoton
Zarah ta shiga karantawa kamar haka
_Good evening my colleagues, need your highly prayers and wishes, in Sha ALLAH soon to be Mr and Mrs Muhriz Muhammad Dabino (mm dabino), and the wedding day will announce definitely tommorow after our last practical paper_
yanda
ar uwar tata ke kuka ya hanata nuna farincikin ta ga zancen auren nasu da Janan ta turo hoton su, cikin sanyin murya ta kalli umma dake fa
in, "wai lafiya kuka yi mani shiru daga ke har ita"
Wayar Janan ta mi
awa umma ba tare da tayi magana ba tana kallon yanda Amira ke faman tashar kuka kamar ranta zai fita, Umma na
arin kar
a Al-amin da yafi kusa ga wayar shima ya mi
a hannu da zimmar amsa yaga hoton dake jiki da Zarah ke mi
awa umma ta gani kawai hannun sa ya buge wayar ta fa
i a kife ko da umma ta maza ta
auko gaba
aya screen
in ya shafe,
"Innalillahi wa Inna ilaihirrajiun, oh ALLAH!
Allahummah ajirni fi musibati wa ahlifni khairan minha" umma ta fa
a ba tare da ta sake cewa komai ba takai wayar gefe ta ajiye, don yanzu ba mutuwar wayar ce damuwar ta ba, kukan da Amira keyi shine yafi
aga mata hankali, ta sowa Zarah tayi ha
e da rungume ta ta ce,
"Kiyi ha
uri Aunty, dukkanin mai rai da irin tasa
addara da kuma jarabawa, nasan yanda kike son Yaya mm
i, shiyasa ban ta
a mantawa na ro
a maki ALLAH ya mallaka maki shi kuma yasa ya soki kamar yanda kike son sa ba, sannan nasan Umma ma tana yimaki addu'a ALLAH yasa ya zamo mijin ki saboda soyayyar da taga kina yi masa daga zuciya har jini, amma ya zamuyi da zanen al
alamin
undin
addara mu, dukkan mu bamu isa musa abunda ALLAH ya rubuto ba rabon ki ba ki samesa haka kuma
bamu isa hana abunda ALLAH ya rubuto rabon ki ne ki samesa, kiyi ha
uri in sha ALLAH, ALLAH zai dubi zuciyar ki ya musanya makida wanda ya fishi, pls kiyi ha
uri kada ki saka mu kukan muma"
an nan maganganun da Zarah keyi su suka ankarar da Umma abunda ke faruwa, murmushi tayi ha
e da cewa,
"Kiyi ha
uri Amira, da bakin mahaifi nasa ka samu abunda ba naka ba na tabbata da babu abunda zai hana ki auri wannan bawan ALLAH, amma tunda kika ga baki aure sa ba to ke ba matar sa ce ba, Janan ita ce wacce ALLAH yasa zata zamo matar sa, haka rayuwa takan kasance ga bawa akoda yaushe, mutum zai kasance yana son wani abu amma ba alkhairi bane agaresa haka kuma zai kasance ya tsani abu baya son sa sai ALLAH yasa shine alkhairi agaresa, abunda ake so ga bawa kuma mumini na
warai shine yarda da
addara mai kyau da marar kyau sai ALLAH yayi mashi kyakkyawar sakayya, a matsayina na mahaifiyar ki ina yimaki addu'a ALLAH ya baki wanda yafi shi kuma ya sassauta maki soyayyar sa acikin zuciya, ita kuma Janan ALLAH ya sanya alkhairi ya basu zaman lafiya, ya kuma kauda she
an a tsakanin su"
Zarah ta amsa da amin ha
e da sakin ajiyar zuciya tana mai tausayin
ar uwar tata a ranta....
*ALLAH KA JI
AN IYAYENMU
[8/24, 10:53 PM]
AR FARA KYAKKYAWA
: _Page 59_
*TUKUICIN SO
*NA*
*BILLY S FARI
*HASKE WRITTER'S ASS..
*Free Book*
**********
______________________________
Kuka take yi sosai kai ka
auka mutuwa akayi mata, Zarah da Umma sunyi rarrashi har sun gaji sun samata idanuwa, sosai umma ke jin takaicin kukan nata a ranta amma babu yanda ta iya dole tasa mata idanuwa, saboda tasan ba ita ta
orawa kanta soyayyar yaron ba don haka duk abunda za tayi bata isa ta dakatar da ita daga abunda take ji ba, sai da tayi mai isar ta ta gama sannan bacci ya yi awon gaba da ita, amma duk da haka ba abun da takeyi cikin baccin banda ajiyar zuciya tamkar wata
aramar yarinya, ita dai umma na zaune kan dardumar ta tana fa
awa ALLAH damuwowin ta har aka kira sallar asuba, sabbatu kuwa da buge-buge
Amira ta shasu tsakar dare don har sai da taso karewa Umma sallah, hakan ya sa koda ta tashe su sallah da asuba gaba
aya jikin ta ciwo yakeyi, yanda take faman yatsinar fuska ya sa umma yin murmushi ha
e da cewa,
"Sannu Sarkin ya
i in jin kin fanshe duk abunda ke zuciyar ki"
Kallon Umma ta yi da kumburarrun idanuwan ta da tasha kuka daren jiya ha
e da
an turo baki ta ce,
"Me yafaru Umma?