← Book details Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 11 OF 120

Sashe 11

Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ALLAH Momy kidena shagwa
a ta hakan, ki ajiye idan ta dawo ta
arasa abunta da kanta"
"Haba Muhriz, auta face!"
"Shikenan Momy, as you wish ai, jiya fa ina kallo kafin mu fita hadda
wallanta, kar fa ta sangarce ta koma komai tana yiwa mutane kuka"
"What ever!, ba ruwanku ai ku kuka sa ta, kuje ku karya ga breakfast
inku can kafin kuwuce"
"Thanks Momy" suka fa
a atare ha
e da mi
ewa suka nufi wajen dining, saida suka ci suka qoshi sannan suka d'auki harmar zuwa makaranta bayan sunyi mata sallama itama tayi masu adawo lafiya har tana tsokanarsu da sabon sunan data saka masu wato MJ dabino's tana fad'in su bata dabino na
ari biyu suna ta dariya.
***.
***.
***.
angaren Janan kuwa basu dawo wajen grandma
insu ba sai kusan
arfe goma na dare, yauma baran-baran suka rabu ita da Nihal saboda abunda ta yiwa mai aikin ta ta buge plate
in abinci da ita da kanta tace ta dafo mata akan ta kawo mata shi a bu
e, gaba
aya abincin ya tu
e ya qonawa mai aikin grandma
in qafa sosai har seda fatar wajen ta taso ta kuma bita da lafiyayyun marukka masu zafi har sau biyu ha
e da zafi, hakan ya tun zura grandma itama ta rufeta da masifa tayi mata tas kuma ta sakata dole ta bawa mai aikin ha
uri, shikenan fa ta fara ba
in rai tana kumbura fuska har suka iso gida, babu kalar rarrashi da irin ha
urin da Janan bata bata ba gudun kar mahaifin nasu yaci mata mutunci amma ta
i ha
ura saboda tu
i da zafin da zuciyarta keyi mata nasa tabawa talaka kuma mai aiki a
ashin mahaifinta ha
uri, daga
arshe ma rufe kanta tayi cikin
akinta taci kuka ta mai isarta, Janan kuwa ji tayi tamkar tabar gidan saboda sanin abinda zai iya biyowa bayanta idan mahaifinsu ya ji wannan maganar, gabanta ne ya da
i jin
arar tsayawar motocinsa don sai lokacin yadawo shima, tafin hannayenta tasa ta rufe baki da hancinta ha
e da kulle idanuwanta tana addu'a,
Sautin dukan
ofar
akin nata data kiyo da qarfi ya sata fa
uwar gaba ha
e da bu
e idanuwanta cike da tsoro ta nufi wajen
ofar jiki na rawa ta bu
e, cikin girmamawa kanta na sinne a
asa ta fito tana qoqarin gaida mahaifin nasu dake tsaye wajen cikin
acin rai, hannu ya
aga da zimmar wanketa mari tayi saurin rufe idanuwa, Muryar Nihal dake tsaye bakin
ofar d'akinta ce tayi saurin dakatar dashi jin ta ce,
"Ni Abba, me Janan tayi kuma da zaka doketa?, I think hakan ba daidai bane, i zuwa yanzu yakamata ace ka dena dukanta akan wasu abubuwan, musamman wu
anda basu shafeta ba" ta
are maganar tare da
arasowa wajen ta rungumo Janan a jikinta, kallonta yayi yaga yanda idanuwanta suka kumbura suka yi jaa saboda kukan da tayi ya ce,
"Ki
yaleni da ita sweetheart, ai tasan yanda muka yi da ita kafin kutafi, duk laifin nata ne don da baku je ba ai hajiya bazata sa a wula
an taki ba"
"No Abba, she's our grandma, dole ko Janan bata ce muje ba ace mun tafi, but nakasa sanin dalilin da yasa take fifita wasu bare akai na ba, ban san me yasa bata sona ba Abba tafi don Janan" da sauri Janan ta d'ago idanuwanta da suka cika da
walla tab tana kallonta, ta ce
"Ba haka bane Adda Nihal, dukkanmu grandma na son mu, kawai wasu daga cikin d'abi'u ne da halayyar da kikeyi bata so.." ai
kuwa bata
arasa rufe baki ba Abba yayo kanta,
"Kin gani ko Nihal, ai duk wannan abun ita Janan
in ke had'ashi, ina ruwanta da halayya da kuma
abiun ki?" yakai zancen yana nuna Janan da Nihal ta
oye a bayanta, juyo da ita Nihal tayi a gabanta ta
ora hannayenta akan kafa
un Janan tana kallon fuskarta ta ce,
"Look Janan, rayuwar nan da kike gani mai sau
ice, ke da grandma halayenku daban nawa daban haka na Abban mu daban, so banga dalilin da zai sa grandma tace dole saina sauya daga halayyata da d'abiuna na koma irin naki ko nata, ni haka ALLAH ya yini, sam bana son talaka saboda basu san halacci ba, zaka
aukesu ne daga rana ka saka su a innuwa su kuma idan sun samu dama sai su sakaka a rana, ko ba haka ba Abba"
"Haka ne mana, amma ita da hajiya sun kasa fahimtar hakan, ban san dalilin su ba na cewa lallai lallai sai sun ja talaka aikinsu ba ko sun so shi, babban takaicin ma shine yanda suke iya fifitasa akanki"
"Abba ba haka bane, Ni da grandma ba muda wani dalili face mu da talaka duka ALLAH yayi mu, kuma badon baya don su ba yayisu a yanda suke, zancen fifiko kuwa duk duniya ba nida wanda nake so sama da Adda Nihal, itama tasan hakan, sai kuma kai da grandma ko ba haka ba Adda?" Ta
are zancen tare da fashewa da kukan da tun
azu take ko kuwa da fitowarsa.

Jawota ajiki Nihal tayi ta rungume tana rarrashi ha
e da cewa,
"Sorry darling, i know bakida kamata kuma nima banda kamarki, saboda haka kiyi shiru, grandma kuwa zanyi magana da ita, tabarni nayi rayuwata kuma kuyi taku yanda kuke bu
ata ba tare da mun takurawa juna ba, wannan shine kawai"
"A'a Addah.."
"Ya isa haka Janan" Nihal ta fa
a ha
e da
arin hanata
arasa maganar data tashi yi.

Wani irin tsaki Abba ya jaa tare da barin wajen yana fa
"I will make sure that wannan mai aikin tabar gidan an samo wata don bazan d'auki wannan shashancin ba, Janan matsala Hajiya damuwa, how i wish Nihal ka
ai nake da ita, da yanzu ina nan tare da matata, gashi garin haifomun waccan matsalar na rasa farin ciki na" haka yayita sabbatunsa har ya sauka
asan ya wuce sashensa zuciyarsa cike da damuwar mahaifiyarsu daya tuna wacce ako yaushe yake
ora alhakin mutuwar ta akan Janan,
Kusan dai ranar Janan batayi bacci ba, babu abinda take tunani irin yanda zata sauya tunani da halayyar 'yar uwarta da mahaifinsu ya
aba mata da sunan soyayya, mm ne ya da
i mata arai lokacin da yake fa
in tsautsayine ya haifar da ka
ewar data yimasu kuma dama can ALLAH ya tsaro hakan yau zata faru, murmushi tayi ta juya kwanciyarta ha
e da cewa a zuciyarta,
" To meye abun
i ga talakka in har ya san komai tsari ne da kuma nufi daga ALLAH, ya kuma iya yarda da qaddarar da ALLAH ya rubuto zata same sa, ai shine mutumen daya kamata a so bawai a wofantar dashi ba don baida dukiya, yanzu dai ga mahaifinta babu abunda ya nema aduniya ya rasa amma ya kasa gane cewa duk abinda zai sami bawa daga ALLAH ne kuma shine ya tsaro masa haka, shi dai akullum tunaninsa, itace ta kashe mahaifiyarta tunda garin haihuwarta ta ya rasata, wannan wane irin tunani ne na marasa ilimi yake yi?, Kullum baida aiki sai kuka da ita akn rashin mahaifiyarsu, wlh ta tabbata tafishi bu
atar mahaifiyarta aduniya, amma tayi ha
uri da maraicin data taso cikinsa na rashinta, domin ALLAH shi yasan dalilin haka ya kuma tsaro mata haka a rayuwa, ta kuma tabbata yafita son kanta da kanta ya kuma fi kowa son mahaifiyarta daya karb'a, ciki kuwa har da shi mahaifin nata dake tunanin yafi kowa sonta" da wannan tunanin bacci ya soma d'aukarta, ba'a jima ba ta tsinci kanta a duniyar mafarkai kuma abun mamaki wai ita da mm, tana wannan mafarkin taji ana ya
ata acikin barci, zumut ta mi
e tana fad'in,
"Mm meya kawo ka anan?"
Nihal ta gani bakin gadon a tsaye da sauri ta murza idanuwanta,
"Adda lafiya?" Tana duba agogon dake gefen gadonta
arfe biyu saura, d'an yatsina fuska Nihal tayi ba tare data bi takan taba ta ce,
"Janany sister nakasa bacci, zan iya kwantawa a d'akinki?"
"Eh Adda, amma me yasa?" Ta
are zancen tana matsawa gefe ha
e da janye mata duvet, bata ce da ita komai ba har saida ta kwanta ta rufa mata duvet
in sannan ta ce,
"Janany sister"
"Na'am Adda ta" ta fa
a tare da matsa kusa da ita ta
ora kanta a saman kafad'arta,
"Kin ji haushi na d'azu ko?"
"Ko d'aya Adda t, amma pls..."
"No..ya isa haka tunda dai baki jiba, mu kwanta muyi bacci kin san kina da school gobe" Nihal ta katseta tare da gyara kwanciyarta, turo baki Janan tayi irin bata ji da
in hanata fa
ar abunda tayi niya ba ta koma ta kwanta fuskarta na kallon rufin p.o.p dake saman
akin tare da
ora hannayenta a saman
irjinta, da haka bacci mai nauyi ya zo yayi awon gaba da ita,
Daga ita har Nihal basu farka ba sai kusan qarfe takwas saura don kuwa ko sallar asuba basu samu ba saboda nannauyan baccin da yayi awon gaba dasu, a gurguje suka tashi sukayo arwala sukayi sallah yayin da Janan ta had'o gaba
aya har da wanka lokacin da tayo arwalar, hakan yasa tana shafa addu'a ta mi
e ta sauya kayanta, dama ita bar fiye yin kwalliya ba don haka mai kawai ta muttsikawa jikinta ta dauki jikka da littafan ta da makullan mota tana sauri ta fice d'akin, dama tuni Nihal ta fita ta yadda har Madam florence ta kammala masu bin kari ta shiga ha
awa Janan nata, tana fitowa daga
sukayi karo da ita,
"Janany sister, ga breakfast
inki na ha
o maki kada kije da yunwa"
"Noo..
Chapter 11 · 0% Book details