← Book details Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 50 OF 120

Sashe 50

Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

Don ALLAH kidena ce mata haka, ni daga makaranta ma nake, bansan ba ta da lafiya ba wlh, meke damun ta kuma Hajiya bayan lafiya klw muka rabu da ita yanzu bada jimawa ba"
"Oho, ciwon data
orawa kanta ne mana, ciwon zuciya dake shirin kaita ya baro, gaba
aya yarinya batada aiki sai ba
ar kafuwa ita ala tilas abunda take so shi za a yimata saboda gata 'yar gwal 'yar gata, ana ji ana gani aka
yaleta ta tabi duk masu son nata ta ci masu mutunci ta koresu saboda shashanci, ai gashinan yanzu ta je tayi gamo da wanda bata san inda yake ba ta fa
a soyayyarsa, waya sani ma ko aljani ne"
"Haba Hajiya, bai kamata ki fa
i hakan ba, kin san dai mutum ba zai zauna ya auri wanda baya so ba, In Sha ALLAH da sannu za taga za
in ta, kuma ina nan ina yi mata addu'a akoda yaushe"
"To ALLAH yayi maku magani, ina ga dai kema ta sammaki ta
in hankalin nata, ALLAH ya baku lafiya kafin ku tsofe agidan naku"
Dariya Janan tayi ha
e da mi
ewa ta shige bedroom
in Hajiya tana fa
in, "Da baki ji da
i ba hajjajun mu ta mutunci"
"Ah to, ai ku kuka jiyo, ni dai kar azo a isheni da salo aje a haye mun gado kuma ace za'a tashi abar mani shi haka bayan an sauke masa gajiya akai tunda ba uban mutum ke gyarawa ba, koda yake na tuna ba kece ke da wannan ba
in halin ba waccan mai ba
in fa
in ran tsiyar ce"
"Ehm, ALLAH ya baki ha
uri ni toilet ma zan shiga ba wajen gadon ki nayi ba, kuma mun gode da zagi ni da Addata"
"Tunda kun gode ku kawo tukuici mana, indai Nihal ce baki yi Addar
warai ba tunda take da ba
in hali, ALLAH dai ya shirya mana ita"
"Amin Hajiya, bari nafito" ta fa
a tare da shigewa toilet ta rago cikin ta sannan ta fito,
Zaune ta isko Hajiya ta rabka uban tagumi tamkar ba ita ce yanzu ta gama yiwa Nihal tsiya ba, da alama ta fa
a wani tunanin ne,
"Hajiya, Hajiya, Hajiya..." Janan ta fa
a har sau uku bata amsa ba har sai ga na hu
un tayi saurin fitowa duniyar tunanin data fa
a ha
e da zaro idanuwa tana kallon ta,
"Haba Hajiya, wai har sai yaushe ne zaki dena irin wannan dogon tunani ka?, tun ina
arama nake lura da irin wannan
abi'ar da kike yi har na girma, kuma tsab kin san irin illar da hakan ke iya jawowa lafiyar ki, amma ke kasa denawa, sai dai kina ganin mutum ya fara
aukar
abi'ar zaki fara masifa dashi, don ALLAH kema kidena kada wani abu yazo ya sameki"
"Hmmm Janan kenan, ai in kika ga na dena wannan tunanin kuma sai in mutuwa nayi, abubuwa da dama ke cunkushe azuciyar nan tawa da ban san iya adadin su ba, ALLAH dai ya kyauta kuma yayi mana magani"
"Amin Hajiya, amma duk da haka ha
uri za kiyi ki fiddasu aranki ko don sama kanki lafiya, saboda wasu abubuwan sai an fitar dasu ake samun sassauci a zuciya, wannan shawara ce dako likitoci sukan bada ita don samawa zuciya lafiya da kuma kwanciyar hankali da waraka, don haka don ALLAH kirage ko kuma muci ta tsane ba tare da kin ankara ba" takai zancen cike da zolaya har tana tuntsirewa da dariya,
"Ke dai kika sani, tashi jeki ga mai gadi can naji yana sallama ko aikosa akayi..." Kafin tarufe baki mai yi mata aiki ta shigo falon tana fa
"Sannu Hajiya, wai wani mutum ne ke sallama da 'yar gidan Alhaji inji baba mai gadi"
"To jeki kice masa ya fa
a masa gata nan tafe"
an turo baki Janan tayi duk da tasan ko waye ha
e da cewa,
"Kai Hajiya, shine zaki ce ace gani nan zuwa bacin baki san kowaye ba"
"Ikon ALLAH, idan ke kika je
in baza ki ganowa idanun naki ko waye ba?, yau ni naga rashin arzi
i, ko kema halin yayar taki kika
auko?"
"To Hajiya baki fasan ko waye ba"
"Ikon ALLAH, zaki tashi ki tafi
in ne ko kuwa?"
ar shagwa
a ta mi
e ta fice daga falon tana
an bubbuga
afafuwa, mere baki Hajia tayi don ta gano ta kar tare da
an gincirawa akan kujera tana mai fatar ALLAH ya za
i masu mazaje na gari....
#COMMENT PLS
*ALLAH KA JI
AN IYAYENMU
[8/17, 7:39 PM]
AR FARA KYAKKYAWA
: _Page 31_
*TUKUICIN SO*
*NA*
*BILLY S FARI*
*HASKE WRITTER'S ASS..
*Free Book*
______________________________
Tsaye ta hango mm a bakin gate
in ya yimata kyau tamkar bashi ba saboda kayan daya
an sauya ba irin wu
an da ta saba ganin sa dasu ba, murmushi ta saki ha
e da takawa a hankali ta nufi wajensa fuskarta na
auke da tsantsar farincikin dake cikin zuciyar ta na ganin sa da tayi,
"Barka da isowa ya kai ma'abocin hasken fuska da annurin zuciya, a gaskiya ba
aramin
ari kayi ba wajen gane gidan nan, sannu da zuwa yalla
ai na"
"Yawwa ranki shi da
e, amma dai bakiyi lecture
in yau ba ko?"
"Eh banyi ba" ta fa
a tana ha
iye yatsun hannayenta cikin junan su ha
e da turo masa idanuwa da baki, dariya ta basa don haka sai ya ce,
"Sannu baby doll, to meya sa?"
"Dogon turanci ne, don haka murnar zancen, ya kake ka iso lafiya?"
"Lafiya klw, kefa?"
"Nima haka"
Shiru ne ya biyo na bayan
an wani lokaci kafin tace "to shigo daga ciki ko?"
"A'a, je dai kine mo mani izinin yin hakan a wajen grandma"
"Laa..ai ba wata matsala kawai kazo mu shiga daga ciki, amma gaskiya nifa ina kishin ta ganemun kai"
"Kishi kuma?
Chapter 50 · 0% Book details