← Book details Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 48 OF 120

Sashe 48

Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

zafin so tunda na san yanda kake matu ar son Umman mu, kuma kasan yanda nima nake matu ar shan wahala akan mutumen da bansan ta inda zan samesa ba yanzu!" Ta sinne kai asa ha e da kasa ci-gaba da maganar saboda wani irin unci da taji ya dakar mata zuciya, ganin hakan yasa ya ajiye system in agefe ha e da dafa kafa ar ta ya ce, "Kada ki damu sweetheart, in Sha ALLAH soonest zamu same sa kinji ko?, Kidena saka damuwa a ranki, ko ka an bana jin da in hakan, sosai ganin ki cikin irin wannan damuwar ke jefani cikin unci" ya are zancen tare da goge mata wallan da suka samu mazauni a fuskar ta, cikin kuka ta ce, "Amma Abba me yasa baza ka dubi lamarin Janan ba itama ka tausaya mata?, Duk da nasan bisa urciya Janan ke al'amuran ta kuma idanuwan ta arufe suke yanzu, amma hakan ai ba zai sa a hanata abunda zuciyar ta ke so ba, Abba tunda shine za in ta kuma shi take mafarkin rayuwa dashi ba wani daban ba, don ALLAH Abba na ro eka kabar ta ta auresa matu ar zata samu farinciki tare dashi" "Nihal, babu abunda zaki ro a aduniya in kasa yimaki shi, sai dai wannan karon kin ro e sa a urarren wuri, da ace ban riga na za awa Janan wanda zata aura ba kuma na yiwa aminina al awarin aura ma an sa ita to dana duba maganar ki, amma yanzu kinfi kowa sanin halina, kaifi aya nake idan nayi magana bana canja wa, beside Janan bata kawo mun irin mijin daya dace dana aura mata ba, gaba aya yaron nan bai dace da ita ba saboda baida arzi in iya ri e mun ita, to don me zan biyewa ra'ayin ta na aura mata mutumen da bai gama sanin kansa ba balle duniya da abunda ke zagayen ta" "Haka ne Abba, ba mutumen zaka kalla ba, soyayyar da take yi masa itace abun dubawa, cancanta kuma kai zaka iya mai da sa yanda kake bu atar ya zamo albarkacin 'yar ka" Shiru ya yi tare da ago kai yana kallon ta, sam baya so yaci gaba da kallon ta cikin acin ran dake shimfi e a fuskarta yanzu, sannan baya jin shima zai iya janye udurin sa, amma don ya kwantar mata da hankali ya ce, "Shikenan, zanyi tunani akan haka, ina shikenan ko?" "Abba da gaske kake yi?" "Sosai, amma wake nayi hakan" "Na gode Abbana, sai abu na biyu, Abba kasan ko wacece Janan, batun yau ba, tana da matu ar gudun zuciya akan duk abunda tasan zai ata maka rai, saboda haka don ALLAH ka janye mata guard in nan daka saka mata plss" "Nihal kenan, ai ada ne Janan keda gudun zuciya, yanzu ko mutuwar zuciya ta bata gudu saboda yaron nan, amma shikenan zan sa su dena binta, sai dai shi yaron zan aukar masa waran matakin dako ganin ta ya yi akace yaje inda take bazai je ba" "What ever dai Abba ita kabarta ta sakata ta wala abinta, don guard in can naka suna da matu ar takura, shiyasa lokacin da nake karatun degree ina a al alam daka ha a ni dasu nace ka janye mun su bana bu ata, sun fiye takurawa sosai haddai Jazz in nan mai kama da oduduwa" Dariya Abba ya saki ha e da cewa, "That's very good, wannan shine tabbacin sun san aikin su kuma shiyasa nake ara son Jazz sosai" "Ni dai bana sonsa Abba" "No my dota, kifara son sa don kada kisa abbanki shima yadena son sa, kin kuwa ga korarsa zai yi idan hakan ta faru" Murmushi kawai tayi saboda wani irin yanayi da take jin kanta aciki, ba tare da ta ce komai ba ta mi e ta nufi hanyar fita tana jin jikin na ta duk ba da "Nihal.." Abba ya fa a yana son ganin yanayin da take ciki, kafin ya rufe baki yaga ta ri e kanta a dai dai lokacin data kai bakin ofar fita tana arin fa uwa, cikin taku uku ya arasa wajen da gudu tare da taro ta ta fa o a jikin sa, a kasalance ta ago idanuwa tana kallonsa ha e da cewa, "Abba zuciya ta" ta kai hannun nata adaidai saiti zuciyar ta, gaba aya zancen da tayi da mahaifinta akan Janan ya dawo mata da soyayyar masoyinta sabuwa, ji takeyi tamkar zata rasa ranta, banda shi babu abunda idanuwanta ke gano mata a halin yanzu, sai sautin muryarsa dake faman yimata amsa kuwa a kunnuwa, runtse idanuwa tayi hawaye na zubo mata ha e da cewa, "Abba wlh zan mutu, ina matu ar son sa sosai, don ALLAH Abba ka taimake ni a nemo mun shi" "Innalillahi wa'inna ilaihirrajiun, Nihal bazaki mutu ba, zan sa anemo shi aduk inda yake kin ji ko" "Abba..." Bata ara sa abinda take son fa a ba kawai yaga ta langa e masa, hankalin sa a tashe ya shiga walawa madam Florence kira yana yi yana jijjiga Nihal dake hannunsa, da gudu ta ara so akin ha e da tsayawa bakin ofa tana jira ya bata umurnin shigowa...... #COMMENT PLS *ALLAH KA JI AN IYAYENMU [8/17, 7:39 PM] AR FARA KYAKKYAWA : _Page 30_ *TUKUICIN SO* *NA* *BILLY S FARI* *HASKE WRITTER'S ASS.. *Free Book* ______________________________ Wata irin tsawa ya daka mata ha e da cewa "Madam!
Chapter 48 · 0% Book details