← Book details Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 105 OF 120

Sashe 105

Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

ALLAH baka da dama, any way Ina
ara mi
a godiya ta to both of you Kai da kuma su Baffa, ko da ace su ne ka
ai abunda ALLAH ya hore maka da zaka iya yimun a matsayin lefe, i must like it and appreciate for it, so ka
auka ma har na kar
e su hannu biyu cike da mutuntawa da kuma farinciki"
"That's my wife, shiyasa nake
ara son ki, you're not after any money or lexuries, thank you so much for being apart of my life"
Da haka suka
ara so gida ya ajiye ta tare da mi
a mata ledar kayan ma
ulashen daya siyo mata yana fa
"Kar ki manta, gobe idan zaki je school ki kirani sai na ajiye ki, ban yarda ki hau mashin ba kin ji na fa
a maki ko?" ya
are zancen yana sake kokon ta mata maganar, cike da zolaya ta kar
i ledar tana fa
"To napep fa?"
"Bana bu
ata itama, kawai ki kirani" ya tada motar sa ya bar wajen ba tare daya tsaya saurarar amsar da zata bashi ba saboda ankusa kiran magrib,
Tana
arin shiga ciki motar Hajiya na fitowa Ado ya
auko ta zai maida ita gida don tayi jiran dawowar Janan
in har ta gaji, a hankali ta saukar da glass
in motar lokacin da suka kawo kusa da Janan
in tana fa
"A ina kika tsaya haka na zauna zaman jiran ki tun
azu baki dawo ba, ina
arfe hu
u da mukayi waya
azun kika ce mani zaku gama jarabawa?"
"Eh Hajiya, ina wuni?"
"Lafiya klw, meya tsaisheki har wannan lokacin nake tambaya"
"Mm ne ya
auke ni muka je wani waje, ki bari zan kira ki anjima in baki labari ko kuma idan mun
are jarabawa gobe sai nazo musha fira abun mu, don kuwa hasashen ki ya zamo gaskiya"
"To ALLAH yakai ranmu, amma kiri
a lura Janan, kidena bari kuna kai irin wannan lokutta tare duk da dai bana da wani haifi akan Muhammadu, amma she
an da kike gani babu wanda yafi
arfin sa sai wanda ALLAH ya kare, musamman tsakanin macce da namiji akwai ha
ari sosai kasantuwar su waje
aya koda kuwa muharraman juna ne"
"To Hajiya, in sha ALLAH zan kula daga yau kuma hakan baza ta sake faruwa ba"
"ALLAH ya nufa, maza jeki bana son ayi sallah ina kan hanya"
Har Ado ya ja motar tayi saurin dakatar dashi tare da le
owa ta jikin tagar gefenta ta tsaida Janan,
"Yawwa idan kika shiga akwai kaya na nan da iyayen Muhammadu suka zo dasu, kayan rabawa da kuma na lefe, na so naje dasu amma bana son abun yazama tsegumi agun Abban ki shiyasa na bar su, ki fa
awa Madam frorence.."
"Kai Hajiya Florence take ba frorence ba" Janan ta katseta tana dariya,
"To koma dai wa take kice nace a
auke su akai part
in Auntyn ku idan Abban naku baiwa a kaushe su daga wajen ba, don nasan halinsa tsab zai iya barin kayan a wala
ance a wajen tunda ba kirki ne dashi ba"
"Kai Hajiya, ba kyau fa cin fuska"
"Mtsss...yo ni ina ruwana, ba cin fuska ba ko cin
afa sai nayi maku, jeka muje kaji ado" ta
are zancen tana bawa Ado umurni tare da
age glass
in motar data saukar ya ja sukayi gaba, dariya Janan tayi ha
e da ware hannayen ta sama tana sha
ar iskan hadari dake ha
uwa yana ka
awa a hankali, zuciyar ta cike fal da farinciki,
Kasancewar an fara kiraye kirayen sallar magrib ya sa ko da ta shiga bata tsaya bi takan kayan nata da Hajiya ta sa aka
auke aka mayar a wancan
aya falon dake gefe ba, kai tsaye upstairs
in ta nufa da sauri da sauri ta shige
akin ta tare da jefa jikkarta da ledar kayan ma
ulashen data shigo dasu akan gado ta fa
a toilet tayo arwala ta fara gabatar da sallar magrib, bayan ta gama ta
auko littafin ta na HISNUL-MUSLIM tayi azkar
in ta na mare ce, ganin har lokacin ba a kira sallar isha ba ya sa ta sake
auko al
ur'anin ta ta shiga karantawa cikin
ira'arta mai da
in saurare, bata dai na ba sai da ta jiyo kiran Sallah daga masallatan dake anguwar sannan ta ajiye ta gabatar da sallar ta ta ishah, tana gamawa ta fa
a toilet ta watso ruwa, fitowar ta keda wuya tana tsane jikin ta da towel ta ji wayar ta na ruri, murmushi ta yi bayan ta
auko wayar ganin wanda ke kira ha
e da karawa a kunne, ta ce
"Hubby barka da dare, ka isa lafiya?"
"Lafiya klw
an mata na, ya kike?"
"Alhamdulillah, yasu momy, Razina da kuma ba
"Duk lafiya
lw suke duk da dai har yanzu ban
ara sa gidan ba"
"Ina ka tsaya to, nifa bana son kana wahalar mani da kan ka haka" ta
are maganar cikin shagwa
e murya tamkar za tayi kuka, murmushi ya saki da har sai da ta jiyo sautin fitar sa a kunnen ta ha
e da cewa,
"Sorry noorul albi na, na koma inda muka je ne na kar
o mana hotunan da muka yo soft copy, yanzu haka ina kan hanyar zuwa gida sai dai an jealous duk kin canye hoton"
"Laaa..kodai na
ata hoton, ni da ko make up babu a fuska ta taya zan canye hoto ga
an balarabe na a gefe, kawai kace kana so ka zolaye ni ne, kuma nagode"
"Ok, Zaki gani ne da kan ki, ai na turo maki a watsApp, hop kin ci abinci?"
"Noo...na bari ne har nayi sallah na watso ruwa, yanzun nan ina gama shirya wa zan sauka naci"
"Ok, to bari na barki sai munyi waya"
"Okay byebye, ka kula mani da kan ka"
"I will in Sha ALLAH" ya fa
a tare da katse kiran yana
arawa motar gudu don ya isa gida don har Momy ta kirasa tana fa
a ina yaje yabar mutane su ka
ai, daya tambaye ta ina Jabir yaje sai dai tayi tsaki ha
e da cewa ya dena zancen sa gashi can a kitchen ya yiwa Razina zaune yana zuba mata surutu, shiyasa yake son ya
arasawa da sauri kafin ta sake kira,
Janan kuwa tana
arin bu
e watsApp
in ta taji Muryar Abba na
walo mata kira daga downstairs, gaban tane ta ji ya yi wani irin mugun fa
uwa ha
e da zabura lokaci
aya har wayar dake hannun ta na rigegeniyar fa
uwa
asa ita da towel
in dake
aure a jikin ta, bata tsaya bi takan su ba ta nufi wadrobe
in kayanta ta jawo wata doguwar riga da mayafin ta ta zuba tare da ficewa da sauri, a daidai bakin hawa upstairs
in ta tadda shi lokacin data sauka fuskar nan tasa ba
igon annuri ko
aya akai, tana
arin du
awa ta gaishe sa ya wuce wancan
ayan falon, hakan ya sa tabi bayan sa itama cike da fargabar abun da ke shirin faruwa, cike da muryar takai ci da kuma
acin rai taji Abban na fa
"Look at this Janan, dubi abun kunyar da kika jawo mun, in whole me ace
atah aka kawowa wa
an nan
azaman kayan?
Chapter 105 · 0% Book details