← Book details Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 104 OF 120

Sashe 104

Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

suka baro yana fa "Oya jeki mana tunda ba cin yeki nace zan yi ba" ya are maganar tare da maida hankalinsa ga wayar sa yana ci gaba da latsar ta, ari ari ta shiga akin duk da bata da wani haufi ko kokwanto akan sa, tsaye tayi tana are wa a kwatunan da sai taltalniya suke yi kallo, a kwatuna ne kusan waya goma sha biyu da tunda take bata ta a ganin irin design in su ba, ji tayi kawai ta gamsu da nagarta da kyan duk abunda ke cikin su, don haka kawai ta juya ta nufo falon tana ci gaba da mamakin tarin dukiyar da mm in nata keda ita, kusan karo suka ci da ita wajen fitowa jin ta shiru da ya yi ha e da cewa, "Har kin gama?" "Eh hubby ba sai na bu e ba, it's looking so gud, nagode sosai ALLAH ya ara bu "Nooo..ya kamata ki gani gaskiya" ya fa a tare da shiga ciki ita kuma tayi tsayin ta abakin ofa, aya bayan aya take kallon yanda yake zuge zif in akwatunan yana wangale mata su ha e da cewa, "Hop wannan sun yi?" Idan ya bu e wani shima ya sake tambayar ta wannan yayi maki, haka yayi tayi har sai daya bar baje kayan cikin akin, kayan sunyi matu ar kyau sosai fiye da tsammanin ta don sai da suka kusa sa kanta bugawa saboda yawan su, "Ok muje na sauke ki a gida kafin Abba ya turo su Jazz suke ko jakuzze su tumurmusa ni" ya fa a tare da jawo ofar ya rufe ba tare daya gyara su kamar yanda suke farko ba sannan ya nufi ofar fita ta bi bayan sa tana dariyar abunda ya fa a akan su Jazz..... *ALLAH KA JI AN IYAYENMU [8/22, 10:09 PM] AR FARA KYAKKYAWA : _Page 57_ *TUKUICIN SO *NA* *BILLY S FARI *HASKE WRITTER'S ASS.. *Free Book* ********** _https://www.wattpad.com/1261231289?utm_source=android&utm_medium=link&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=Billysfari9&wp_originator=Tr8OeQ725SaUdW91Ujht1wLCXmcLn%2Fe59ZlxvMtVsT27%2FPVNf4YPcZ6tRBwzuomtI39Y%2FMFws2w6p%2BLgFUYduVRT%2FKLgRk1XDaTEEC%2FqRgaUL8w2deJiYJKwGqcVf4wu_ ______________________________ Saida ya tsaya kan hanya ya yi mata sayayyar kayan ma ulashe masu tarin yawa sannan ya auki hanyar zuwa gida da ita yana fa "Madam wai ya akayi yau baki je da motar ki ba" "Mota ta ko kuma ta Abba" "To ai ni ke nasani da ita ba Abba ba" "Duk da ni kasani da ita, ba yawa bace tasa ce kuma ya amshi abussa" Da wani irin shock ya juyo yana kallonta cike da mamakin jin abunda ta fa a kafin yace, "Kina nufin mashin kika hawo ko napep?" "Yeah, mashin na hawo" wani irin wawan burki ya taka ALLAH ya tsare babu kowa a gabansa ya juyo yana kallon ta, "Janan mashin fa kika ce?, Kin san yanda na tsani naga macce akan mashin kuwa?" "Sorry hubby ai lalura ce, kuma ai kamawa tayi shiyasa" "To meya hana ki hau napep?" "Ban samu ba gaskiya, ga time ya yi shiyasa na hau" "To gaskiya daga yau karki sake hawa mashin bana so, thank God kin gama school in kuma kin kusa zama mallakina, ba don haka ba duk addara tasa kika sake hawa to wlh sai na kulle mai mashin in" ya are zancen in a serious talk tare da tada motar suka ci gaba da tafiya tana hango tsantsar kishi daga cikin idanuwan sa, "Am sorry hubbyn ruh hakan bazata sake faruwa ba, na tabbatar maka da hakan" Ba tare daya kalle taba ya ce, "Better, if not zaki ja nayi ta kulle mazajen mutane ta yanda ko sun ganki a kan hanya baza suyi marmarin aukar ki ba" ar dariya ta yi ha e da cewa, "In sha ALLAH hakan ma baza ta faru ba, an dena daga yau" "Prayerd so" ya fa a yana an sakin fuska tare da juyowa ya kalleta ta lumshe idanuwa ta saukar akansa, murmushi ya saki ha e da cigaba da ri on ba tare daya sake cewa komai ba, sun jima a haka kafin ta an muskuta ta gyara zaman mayafin ta tana jinginar da kanta a jikin glass in motar dake gefenta, har lokacin shi take kallo yanda yake driven cike da gwanewa, "Thank you so much fore everything hubbyn ruh, bansan dame zan biya ka tarin soyayyar da kake yi mani ba domin duk abunda zan baka ko zanyi bazai iya biyan ta ba" "Kike gani?, Ai ni tun tuni kin biya ni tunda kika amsa tayin soyayya ta, tukuici ka ai ne ya rage ki ara mani dashi, shi kuma na barshi har sai munyi aure" "ALLAH ya nuna mana" "Amin ya rabbi" "Amm.. sorry to ask you, azu kace har lefe su Baffa sun wuce dashi, yanzu kuma ga wani ka nuna mani, hakan na nufin lefe biyu kenan kayi..." Tun kafin ta rufe baki ya kwashe da dariya tunowa da yanda kayan suke da kuma irin dariyar da Jabir ya yi azu, girgiza kai ya yi ha e da cewa, "Sorry Janan, ki auka kayan da su Baffa suka kai tsaraba ce dana yo maki daga auye bawai lefe ba, kaya ne da an uwana suka ha a mani daga auye in ara a lefe na a matsayin tasu gudummawar, shiyasa nayi amfani dasu a matsayina na mm mai dabino kamar yanda suka sani na kai maki su a matsayin lefen ki, kuma ina fatar zaki kar e su hannu biyu" ya are zancen yana dariya, Dariyar itama ta shiga yi duk da bata ga yanda kayan suke ba, sai da tayi mai isar ta kamar yanda yake yi shima don ita dariyar tasa ma ke ara sakata yin wata dariyar sannan ta ago kai ha e da cewa, "Hubby kenan!
Chapter 104 · 0% Book details