← Book details Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 44 OF 120

Sashe 44

Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

"Yes upcouse kai ne"
"Ok come, let talk between me and you now, idan wani matsala ne sai muyi solving
in ta tun yanzu" ya
are maganar tare da mi
o mata hannu, hannun ta kalla ha
e da banka masa harara sannan ta kauda kai gefe tana folding hannayenta akan
irji, ganin haka yasa ya fahimci me take nufi don haka kawai sai ya nuna mata hanya tare da wucewa gaba suka nufi can gefen da babu mutane sosai,
Saida ya sauke ajiyar zuciya bayan ya na
a hannayensa shima ya
ora akan
irjin sannan ya ce,
"Now tell me, meye na miki da har ya sakaki kuka ko nace ya haifar maki da damuwa?" Cikin natsuwa da tauna duk wata magana da zata furta ta ce,
"Am sorry yaya asgar for what am going to tell you, sincerely ni ina da wanda ke sona kuma nima nake son sa, shiyasa yanzu da mahaifina ke sanar mun cewa kai ne wanda ya za
amun na aura na shiga damuwa da tashin hankali, saboda bansan yanda zan iya rayuwa da wani namijin da bashi ba, amma kayi ha
uri bawai don bana so ka ba, ko ba komai ni dakai duka 'yan uwane kaga kuwa bazan
ika ba, matsalar kawai shine nariga dana bawa wancan gaba
aya ragamar rayuwata" ba tare da ya damu da girman kalaman da suka fito abakin ta ba ya ce,
"And so what Janan, Ina dai bakya
i na tunda har kika ce mun zama 'yan uwa, and i know
an uwa bazai
an uwansa ba ko?, Don haka ni ban damu da kina son wani a zuciyar ki ba, haka nake son ki kuma zan iya auren ki a haka, with time nasan nima zuciyar ki zata koyi sona a hankali, zancen kuma wai wani na son ki, left to him, ya rage nasa ya ha
ura dake ya hutawa kansa, idan kuma ya
i shima ya rage nasa don shine da rashi bani ba, ina fatar kin fahimta kuma zaki janye wannan damuwar a ranki don kada tahana mana farinciki da walwala"
Kusan mutuwar tsaye Janan tayi jin kalaman dake fitowa daga bakin asgar, cikin
acin rai take
are masa kallo ha
e da cewa,
"Kada ka yaudari kanka yaya asgar domin zuciyata yare
aya take ji kuma take fahimta, a shawarce zaifi kyau ka tattara inaka inaka ka koma inda ka fito kuma ka shedawa iyayen mu cewa ni bana son ka, don haka su nema maka wacce ta dace dakai kuma daidai kai" Tana gama fa
ar haka ta juya tabar wajen ranta a
ace, saurin shan gaban ta yayi tare da ha
e hannayen sa waje
aya idanuwan sa a kanta ya ce,
"Pls Janan, ki tsaya mu fahimci juna, wlh komai zai faru bazan iya ha
ura dake ba don haka
ara ma ki tsaya mu walwale wannan damuwar da kanmu" wani irin kallon banza ta watsa masa ha
e dayin tsaki ta ra
a ta gefensa zata wuce kawai ta ji ya kamo hannunta ya maido da ita a gabansa, bu
ar bakinsa keda wuya da zimmar yi mata magana yaji ta
auke sa mari,
"How dare you zaka ri
amun hannu?

Ka
auka ni irin 'yan matan
asar ka ne da
suka saba zubarwa da kansu mutunci a wajenki, wannan shine banbancin dake tsakanin ka da za
in dana yiwa kaina da kuma kai da ake
arin za
amun, a zahiri ma sam bamu dace ba" tana rufe baki itama taji saukar mari a fuskarta, kafin tace wani abun ta sake ji an
auketa da wani marin, mahaifin tane ta gani a tsaye cikin
acin rai ya sauke mata wa
an nan maroran da suka kusa gigita mata
walwa, wani irin kuma ta fashe dashi tare da juyawa tabar wajen aguje, cikin
aga murya ya ce,
"Kisa aranki wannan shine mijinki nan da wata uku kokina so ko bakya so, shashar yarinya kawai" sannan ya juyo yana kallon asgar ha
e da cewa,
"Am sorry my son, Zan hukuntata daidai da laifinta pls ambassador ayi ha
uri.."
"No dad, ka
yaleta yarinya ce, nasan zata dena nan gaba" asgar ya fa
a yana murmushi don shi sam baiji zafin marin ba saima
ara son ta da ya ji ya yi a cikin zuciyar sa, shi kuwa ambassador Hussain cikin sakin fuska ha
e da nuna halin ko in kula akan abinda Janan ta yiwa
an sa ya kamo hannun Abba yana fa
"Kaima dai meye naka, banda abunka mita kaika shiga sha'anin
yaran, musamman da kasan Janan ba son abun nan takeyi ba sai an lalla
ata, and i know my son is willing to do so, a shirye yake da facing
in duk wasu challenges da zata zo masa dasu saboda he's madly loving her, kasan yaran zamanin" suka kwashe da dariya tare da tafewa kafin Abba yace,
"I know who's Janan ambassador shiyasa kaga nayi mata hakan, yanzu badon ALLAH ya taimaka ba
in mu sun wuce ba shikenan ta kunyata mu agaban su?"
urciya ce Alhaji, kuma nasan zata dena, duk wannan abun da takeyi saboda yaron ya riga ya hure mata kunne ne, amma da sannu yarona zai janyo hankalin ta garesa"
"I hop so!

Kuma ina idan har hakane ya kamata mu jawo bukin nan in the next 2month instead of 3month, to avoid many problems dake iya
ullowa daga gareta, nasan zuwa lokacin everything will be right kuma ta gama final exam
in ta"
"Ok hakan yayi, thank you so much, amma fa ga dukkan alamu dole sai kasa mata tsaro yanzu saboda kada taje ta ri
a ha
uwa da wancan yaron, kasan ko guduwa yana iya sawa tayi"
"Haka ne ambassador, amma fa badai 'yatah ba, dole tabi abinda nake so kuma tayi yanda nake so, amma duk da hakan zanyi yanda kace"
"Yawwa, yanzu naji zance don zamani ya riga ya canja" haka suka ci gaba da tattaunawa akan yanda bukin zai kasance don dama tuni ba
in amma daya tara duk sun wuce kasancewar marece yayi gashi dama sun da
e suna jira kafin isowar Janan, shiyasa yana gama gabatar masu da ita tare da ma
asudin ha
a taron duk suka wuce suna masu taya aminan biyu dake
arin
arfafa zumuncin su ta hanyar ha
a 'ya'yan su aure murna.
Chapter 44 · 0% Book details