← Book details Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 61 OF 120

Sashe 61

Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

Are you serious?"
"Sosai kuwa, amma kafin nan ki fara sauka kici abincin, anjima sai muci gaba da maganar mu ko?"
"No hubby bari na saka kayana na suka naci abincin, go ahead ina saurarenka" ta
are zancen ha
e da mi
ewa ta nufi wardrobe
in kayanta ta ciro wando iya guiwa da ves mai fa
itn hannu ta saka saboda yana yin garin da zafi da alama hadari ne ke ha
uwa, sannan ta ciro mayafi
an siriri ta
ora akan ta tafice daga
akin tana fa
"Hello hubbin ruh ina jinka"
"Kin gama sa kayan?" Cike dajin kunya tana saukowa akan upstairs
in don tama manta data ce masa hakan ta ce,
"Eh" can ciki alamun kunya ta rufeta, murmushi ya yi ha
e da cewa,
"Okey, he kici abincin, i will call you later" duk daba haka taso ba batada wani za
in daya wuce ta amsa masa da to, don haka cikin kwantar da murya ta ce,
"Ok, bye"
"Bye, i luv you" sannan ya kashe wayar bayan itama ta ce, " I love you too hubbynah" tana dariya,
Cilla wayar tayi sama tana fa
in "Mm kenan!, Fillah bazan iya son ka ka
an ba koda zan rasa komai nawa" ta
are zancen tana
arin tara hannu ta ca
e wayar data cilla sai kawai taga Nihal da tun
azu ke bayanta ta ca
e tana cewa,
"Wannan Man
in naki ya kusa susuta mun ke sai sabbatut kike faman yi ke ka ka
ai, yaushe kika dawo ne?" ta cilla wayar itama Janan tayi saurin ca
ewa tana dariya ha
e da cewa,
"Ana gama kiran magrib na dawo"
"Kuna tare kenan?" Nihal ta fa
a tare da jawo mata kujera
aya daga cikin kujerun dake jera wajen dining table ta zauna,
ago kai tayi tana kallon yayar tata kafin tace,
"Ko
aya Adda, na dai biya gidan su Amira ne dubota"
"Wai ke har yanzu kina nan tare da yarinyar nan?, Nifa na tsaneta sam bana son ta"
"Tofah, data yi maki me Adda"
"Kawai dai, baki ganta wata iri ba?"
"No..daidai
awata take, kedai kice dai halin ne naki shiyasa bata yimaki ba"
"What ever dai, can ita ta sani" ta turo mata plate a gabanta data zuzzuba masu abincin, girgiza kai Janan tayi ha
e da
aukar cokali ta fara ci suna
an ta
a fira jefi-jefi har suka kammala, bayan Janan ta ciro tissue ta goge bakin ta ha
e dayin hamdala sannan ta kalli Nihal ta ce,
"Adda wai Abba na garin nan kuwa?"
"Me kika gani?"
"Emmm, guard
in sa naga sun dena bina, sannan wannan
an iskan gayen ma ya dena bina"
"Kin yi farinciki ne?"
"Sosai kuwa Adda, ai shiyasa kikaga nayi maki zancen, don nasan indai Abba na nan tofa bazai
yaleni ba"
"Kar ki damu, ai na fa
a maki everything will be right in sha ALLAH, Abba kuma ya wuce Ethiopia tare da gayen naki" ta fa
a cikin tsokana tana kashe mata ido
aya, dariya Janan tayi ha
e da cewa,
"Wai!
Chapter 61 · 0% Book details