Sashe 36
Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Luv, bani labari nasha, kace yau kaga father kunyi Ido biyu?"
"Sosai ma"
"Se me ya faru?"
"Emmm, kuma ya ce wai na dena kula 'yarsa sannan kada na sake dawo masa gida ko yasa a koya mani hankali"
"An then?"
"Sai yasa yaran nasa suka yimun duka a matsayin garga
i, shikenan?" Ya
are bayanin ha
e da ture laptop
in daya
auki zai fara amfani da ita yana nuna Jabir da hannuwansa alamun ka cika tambaya.
"Easy broth, to yanzu to yanzu ka amshi garga
insa ko kuwa?"
Juyowa gaba
aya mm ya yi yana fuskantar Jabir ha
e da cewa,
"Ko
aya garga
in bai shiga kunnuwa na ba, a sali ma sakawa ya yi na sake jin
aunar 'yar ta sa a raina"
"To ka bayyana masa kanka mana"
"Ba yanzu ba, kai bama zan bari yasan da hakan ba har sai bayan na auri 'yar ta sa"
"What?
Saboda me?"
"Saboda na koya masa darasin rayuwa tare da sauya tunanin sa"
"Baza ka iya ba domin shi ne zai fa baka auren ta, sannan in dai kana a haka bazaya ta
a baka ita ba ko da me kake ta
ama a duniya inba arzi
i ba"
"Bazan aureta tahanyar bayyana arzi
ina ga mahaifin ta ba, zan aureta ne don ta
ama da soyayyar da take yimani ka
"Tir
ashi, kace mu nemi kwalin robb kuwa, don father sa zaiyi a sauya maka kamanni"
"What ever, indai bai sa zuciyar masoyiyata sauyawa ba ai ta kwana gidan sau
"Eh....lallai kace namu wasa ne"
"Zauna nan, anfa
a maki mu zallar soyayya mukeyi ne?, Luv with sacrifice mukewa junan mu yaro"
"Naji, ai tunda ni mijin yarinya ne ba komai ka kirani hakan na gode"
Haka dai suka ci gaba da zantawa akan matsalolinsu kafin ya sake
auki system
in su fara tsara yanda za suci gaba da expanding business
in nasu tunda ya koma bakin aiki,
Kira ne ya shigo a wayarsa dake ajiye a
ashin pillow ya mi
a hannunsa ta baya ya
auki tare da
aga kiran ya kara a kunnuwa ba tare daya ga ko waye ke kiran nasa ba,
Cikin kashe murya yaji anyi gyaran murya ha
e da cewa,
"Aminci ya tabbata agareka hasken rayuwata, mallakin duka gangar jiki na da kuma ruhina" jin ba Muryar Janan bace yasa ya ciro wayar a kunnen sa yana kallon screen
in wayar, ganin ba
uwar lambar da bai sani ba yasa yayi tsaki ha
e da yanke kiran ya jefar da wayar akan gado, sake kira akayi har kusan sau uku ya yi banza da wayar, sai a karo na hu
u ya sake
aukowa ya saka a kunne cikin sigar fa
a ya ce,
"Ina ga wrong lamba ce, don ALLAH kada a sake kira" ya tsinke ba tare daya tsaya saurarar taba,
Sake kira akayi a karo na uku ba tare da andamu da yanda yake amsawa ba, tsaki yayi tare da jawo wayar da miyar kasheta gaba
aya sai hannun sa yayi kuskuren
aga kiran ba tare daya lura ba, can
asa
asa ya ji ana fa
a cikin sautin jiki
aya kariyar masa da zuciya nan take,
"Don girman ALLAH ka saurareni kada ka kashemun waya, ni masoyiyar kace dana da
e ina dakon soyayyar ka har na tsawon wasu watanni da nake kallo tamkar shekaru, yanzu haka ina kan gadon asibiti ina jinya akan cutar son ka da tayi mani mugun kamu, mm nasan kai mutum ne mai sanin ya kamata da darajar
an adam, na ro
eka daka ji tausayin jaririyar zuciyata da babu komai a cikinta face zallar son ka da kuma
aunar ka, ka tallafi rayuwata ko da da girman rabin cokali ne ka sama mun muhalli a cikin zuciyar ka, wlh ina sonka irin son da ban ta
a yiwa koda kaina bane balle wani, kwanaki goma sha na
auka ban gane kaba, amma ji nake tamkar na
au shekaru goma ban saka ka a idanuwa ba, sha yasa ciwon kewar ka yayi mun dukan karan mahaukaciya"
Duk da yaji tausayinta a farko hakan bai hana sa cewa,
"Lallai ke mahaukaciya ce, ko waye ke na tabbata kinyi mani farin sani tunda har kika kirani da mm, taya za ayi ki bari so yayi maki irin wannan kamun har ya ha
a maki da jinya bayan ina da tabbacin kin riga da kin san mm mallakin wata zuciyar ne, shi kansa baya da iko ko wani hurumin sarrafa zuciyar tasa sai yanda ta so tayi da ita, a shawara ce zaifi kyau kiyiwa kanki karatun ta natsu don rabuwa da cutar da bazaki iya samun maganin ta ba har abada, daga
arshe ina godiya tare da fatan ALLAH ya baki lafiya" yana gama fa
ar haka ya tsinke kiran tare da kashe wayar gaba
aya, don karma ta sake kira balle ta damesa,
an tsaki ya yi ganin yanda Jabir ya tsare sa da idanuwa ha
e da cewa,
"Mi kana kallona"....
#Comment
#Vote
#Share
*ALLAH KA JI
AN IYAYENMU
[8/24, 9:13 AM] Beey Sai dake: _Page 23_
*TUKUICIN SO*
*NA*
*BILLY S FARI*
*HASKE WRITTER'S ASS..
*Free Book*
*GA MASU BU
ATAR A TALLATA MASU HAJOJINSU, KO KUMA SABABBIN LITTAFANSU DA SUKE SON FIDDAWA ZASU IYA TUNTU
AR WANNAN LAMBAR KAI TSAYE TA HANYAR WATSAPP 07040402435*
______________________________
Murmushi Jabir yayi ha
e da cewa "yo ai dole na kalleka malam, wannan tsattsauran
garga
i da kake yiwa 'yar mutane sai kace wadda ta ce zatayi wuf dakai ai yayi yawa, ina laifin wanda yace yana sonka?"
"Ai kuwa ka yi a kunnen Janan, don tun yanzu dole tasan irin zaman da za tayi dakai"
"Ka ga mr.luv!, Rufani ka saya ni a hannun Janan kar mutuncin da nake dashi a hannunta ya tu
"Ya dai fimaka malam, anan fadar babu mai fa
a naji inba ita ba"
"Eh, ai na tabbata hakan"
Jabir ya fa
a tare da mi
ewa yabar
akin, shi kuwa yaci gaba da latsar system
in zuciyarsa cike taf da tunanin Janan,
A ta
aya
angaren kuwa jifa Amira dake kwance akan gadon asibiti tayi da wayar ta ha
e da fashewa da kuka tana fa
"Na tsaneki Janan, wlh na tsaneki irin tsanar da ban ta
a yiwa wani mahalu
i ba aduniya, shin me kika fini dashi ne da mm zai so ki kuma ya amshi soyayyarki fiye da yawa?"
Mahaifiyarta ce dake shigowa ri
e da buta lokacin tayi saurin
arasowa wajenta ganin tana kuka tare da ri
o hannunta tana fa
"Amira lafiya?, Me kuma ya faru dake?"
"Umma baya sona, ya tsaneni" ta fa
a cikin kuka ha
e da
ora kanta sama cinyar mahaifiyar tata data zauna kan gadon kusa da ita, ajiyar zuciya umman tata ta sauke tare da juyar da kanta tana kallon wayar ta data jefar
asa, "innalillahi wa inna ilaihirrajiun, ashe Amira ban isa in fa
a maki ki
auka ba?
Bana fa
a maki cewa ki fita sabgar Yaron nan ba tunda da bakinki kika fa
amun cewa akwai wacce yake so take son da ba?"
"Umma na kasa jurewa ne wlh, kullum safiya sai
ara son sa nakeyi"
"To tunda shi bai ma san kina yi ba don me da bazaki ha
ura ba"
"Umma ya sani wlh, ya sani yanzu na fa
a masa"
"Da kanki?" Umman ta tambayeta tana zaro idanuwa cike da mamaki,
"Eh Umma, shine wai yace na ha
ura akwai wacce yake so shi, kuma nasan ba kowa bace face Janan"
"Ikon ALLAH, to tunda har kinsan da hakan to ki ha
ura mana"
"Wlh bazan iya ha
ura dashi ba umma, ta fasan ni nafara son sa, amma ta je ta munafucceni suka
ulla soyayya dashi, wlh ko zan mutu bazan bar mata shi ba, sai dai dani da ita kowa ya rasa"
Sallallami ummanta ta saka tare da ture kanta dake saman cinyar ta tana fa
"Anya Amira lafiyar ki
alau kuwa?
Kar fa kije ki jawowa kanki fitinar da tafi
arfin ki, Janan ba sa'ar yinki ba ce, daga ni har ke kin san dadyn ta zai iya sakawa a
atar damu idan kikayi yun
urin aikata wani abu ba daidai ba, shin ana so dole ne?
Kuma ita meye laifinta da zaki
auki karan tsana akan
a namiji ki
ora mata"
"Ba a yi umma, amma badon ta shiga rayuwar sa ba wlh bazai ta
a rejecting soyayya ta ba, kin kuwa ga ita ce mai laifin"
"To tunda an riga da an gama ai sai ki ha
ura, ubangiji kema ALLAH ya fiddo maki da wanda ya fishi"
"Umma ki dena yimun irin wannan addu'ar, wlh nasan babu namijin da yafi mm a wannan zamanin, kawai dai ki ro
amun ALLAH ya bani shi kuma yasa ya soni ko baya so"
"Kinga, ni bazan iya da wannan shirmen naki ba, in zaki tashi muje gidagida ki tashi muje tunda an riga da an bamu sallama, in kuma bazaki tashi ba sai kiyita zama anan, wannan sakarci har ina?