Sashe 93
Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ban gane ba?"
"Ina nufin ke ki auri Asgar...."
"Ya isa haka Abba, wannan wane irin sabbatu ne kakeyi haka?, Ina kasan wanda nake so kuma nake burin rayuwa dashi, ka kuma san al
awarin da kayi mani akan sa, taya yanzu kuma zaka bijiro mani da wani zance haka?, Noo...bazan iya ba domin ni Asgar baya
aya daga cikin irin mazajen da nake so, kawai a nemi wata mafitar amma wannan batayi ba"
"Haba Nihal, kada ki bari a goranta mani, koda tuna Asgar nada ku
i haka ma mahaifin sa, aurensa ba
aramar daraja da kima zai jawo maki ba har ma dani kaina, ke ka
ai ce last hope
ina da zan iya ku
utar da kaina daga tozarci da wula
anta a fuskokin mutane"
"But Abba ba fa ni yake so ba, taya zan yarda in auresa, be side kamar ni bazan ta
a amincewa da auren musaya ko kuma huce haushi ba"
"Wani zakiyi Nihal don ALLAH don annabi, nayi maki al
awarin duk randa muka samo wanda kike so da kaina zan warware auren kamar yanda na
aura shi"
Shiru tayi tana wani nazari aranta kafin tace,
"Shikenan Abba, ka tabbata zaka cika al
awarin warware auren aduk lokacin dana samo za
i na?" Da sauri ya ri
e hannun ta ha
e da cewa "Na tabbata sweetheart, ke kin sani ban ta
a al
awari na sa
a ba, shiyasa ma nake son ke ki amince da auren Asgar tunda na riga da nayi masa al
awarin bashi
ata ya aura"
"To amma fa a bisa shara
aya abba"
"Ki fa
a ko meye shara
in ki na amince"
"Zan aure sa ne ka
ai idan har za a
aura auren mu rana
aya da Janan, idan kuma ba haka ba tofa sai dai a
aura auren da ita ba ni ba, zaka iya fa
a mata wannan shara
in idan har ta amince shikenan nima na amince"
"Ban fahimceki ba Nihal"
"Abunda nake nufi Abba tunda Janan ta
i amincewa da za
in ka to kaima ka nuna mata cewa baza ka amince da nata ba sai bisa shara
aya, shara
in kuwa shine ta tura wanda take so a
aura auren mu rana
aya idan ba haka ba kuma dole auren ya kasance da ita za a
aura bani ba"
"Nihal kenan, to menene hikimar yin hakan?"
"Yawwa Abba, kai kasan hidimar aure ba abu bane mai sau
i, kuma kasan wanda take so ba yada halin yin aure don ko lalurar kansa ta ishesa, bai aje ba bai kuma bawa wani ajiya ba, a sali ma dabino yake talla, kaga kuwa abune mai wahala ba garesa ba ko wu
an da suka
an fisa rufin asiri ace su fito lokaci
aya a
aura aure, wlh ko ana saura sati biyu ne aka ce ya turo bazai iya ba saboda lokaci ya
aru balle kuma ace kwanaki biyar, idan har ya kasa turowa cikin kwanakin da akace to dole Janan zata ha
ura ta auri za
in ka kaga shikenan an huta dayin musanya"
"Wow, wow...gaskiya kin kawo shawara mai kyau Nihal, dama kina da wannan tunani akan ki naje ina ta wahalda kaina?, Indai wannan shine shara
in naki na amince kar ki wani samu damuwa, kuma zan tabbatar nayi duk yanda ya dace wajen ganin na yanda muke so ya tabbata, God bless you"
"Amin Abba" ta fa
a tana murmushin mugunta don tayi hakan ne saboda a tunanin ta ko ana ha maza ha mata mm bazai iya auren Janan adaidai wannan ga
ar ba don bayada halin yin hakan, a ta wata fuskar kuma ta amince zata auri Asgar ne badon ta damu da auren ba sai don tayi amfani da wannan damar itama ta tara nata abun duniya kamar yanda akoda yaushe take mafarki na mallakar manyan gidaje, motoci da kuma manyan shaguna da zata dinga business aciki, ta yanda itama zata shiga sahun jerin manyan mata da aka sani kuma ya zamana sunan da za tayi sai ya shallake na mahaifin ta ba anan
asar ba har ma a
asashen duniya baki
aya, so take yi taci arzi
i ta kuma juya arzi
i yanda ranta ke so, alokacin ne zata bazama uwa duniya ta nemo farincikin ta da take mafarkin mallaka akoda yaushe, don haka duk wanda ya faru cikin biyun nan a shirye take kuma tana maraba dashi,
Washe gari tun misalin
arfe tara Hajiya tasa driven ta ya kawo ta gidan, fuskar nan tata babu alamun walwala ko farinciki a tattare da ita don karma yaga damarta, part
in Hajiya zee ta fara sauka suka gaisa bayan sun
an ta
a fira har tana tambayar ta yaushe yaron ta dake karatu India zai dawo ta ce, ai da ya ce nan da watanni biyu zai dawo amma saboda akwai wani course da yayi yake jiran kar
ar certificate
in sa sai ya
ara wata
aya tukuna, addu'a Hajiya tayita yi masa tare da fatan ALLAH ya dawo dashi lafiya sannan ta mi
e ta nufi part
in su dady, tana shiga yana
arin fitawo don bai yi tsammanin zata zo gidan ba adaidai wannan lokacin, a tsammanin sa ma kiransa za tayi tace ya sameta acan gida, hankalin sa kwance ya tarbeta don ya gama amincewa da shawarar Nihal, bayan ta zauna ya gaisheta cikin girmamawa tare da cewa,
"Hajiya kika
i kirana, ai da sai nazo da kaina na sameki acan"
"Ba wannan nake son ji ba, ka kira su sun kar
i kayan su ko kuwa?"
"A a Hajiya, amma dai na janye batun aura mata shi matu
ar shi wanda take son zai fito a
aura dashi a lokacin dana tsara, wannan shine shara
ina, idan ta amince shikenan sai ta fa
a masa ya turo iyayen sa"
"Kaga Usman karka maida ni
aramar yarinya, a ina aka ta
a yin hakan lokaci
aya ace yaro ya fito za a
aura masa aure?, Ai ko yanada hali baza a rasa
an shire shiren da yake bu
atar shima yayi ba, wannan irin abu sai kace ka gaji da yarinyar nan, to ni ban amince ba kuma dole ko kana so ko baka so ta aure sa tunda shi take so.."
"Hajiya na amince, zance ya turo
in ko da a kango ne zai kaini ya ajiye idan an
aura auren" suka jiyo Muryar Janan dake saukowa daga upstairs zata tafi makaranta wajen jarabawa ta fa
a, juyowa sukayi atare suna kallonta cike da mamaki har ta
araso wajen, cikin girmamawa ta du
a ta gaida mahaifin nata daya
auke kai ya juyar gefe, sannan ta juyo tana
auke guntayen hawayen da suka sauko mata da yatsa ta gaida Hajiya dake sake
are mata kallo cike da tausayin yanda taga duk ta fa
a, dafa kanta Hajiya tayi tamkar wacce zatayi kuka ha
e da cewa,
"Lafiya klw Janan, kiyi ha
uri da wannan jarabawar in sha ALLAH sai kin bada labari, amma gani nakeyi tamkar an
ure Muhammadu idan akace za a
aura wannan aure yanzu, duk da ba laifi naga ALLAH ya wadata ba kamar da ba"
"Ba komai Hajiya, nasan zai amince, aure kuma ai ALLAH ke lalura shi zai rufa asiri"
"Haka ne, yau she zaku
are jarabawar?"
"Jibi in sha ALLAH"
"Hakan na nufin wani sati kenan fa"
"Eh Hajiya na amince" ta fa
a tana kallon mahaifin nata daya tsuke fuska,
"To shikenan tashi ki tafi ALLAH ya bada sa'a ya kuma yi maki albarka"
"Amin Hajiya" ta
are zancen tana fa
in "Abba na tafi" banza yayi da ita har saida Hajia ta ce,
"Tana magana ko baka ji ne"
"Hajiya me zan ce mata tunda ni dai ban isa gareta ba"
Ita dai Janan dama tuni tayi gaba hawaye na sauko mata, Hajia kuwa rufesa tayi da fa
a saboda yanda ranta ya
aci ha
e da cewa,
"Wallahi Usman idan baka gyara tsakanin ka da yarinyar nan ba ha
inta bazai ta
a barin ka ka zauna lafiya ba, wannan tsana da
iyayya haka har ina, sai kace tsintota kayi ba haihuwar taba, to da wannan masifar ai
ara tayi auren taje ta samu sauyin rayuwa ga wanda ke sonta kuma yake
aunar ta ko ta samu farincikin da ka kasa bata a matsayinka na mahaifinta"
Janan kuwa kasa tada motar tayi saboda yanda kuka yaci
arfin ta, sai da tayi mai isar ta gama sannan ta share hawaye ha
e da tada motar tabar gidan, tana fitowa taga mm tsaye a bakin gate
in yana
arin kiranta a waya, saboda tun da asuba yake kiran wayarta bata shiga saboda gaba
aya ta manta jiya bata saka caji ba, to shine fa hankalinsa ya tashi ya biyo sawun ta saboda ta sanar dashi duk abunda ke faru, na yau ka
ai ne ya rage mata ta sanar masa, a hankali ta taka burki tayi parking a gefe tare da saukar da glass
in motar tana mai
aro murmushin
arfin hali ta sakar masa....
*ALLAH KA JI
AN IYAYENMU
[8/17, 7:45 PM]
AR FARA KYAKKYAWA
: _Page 53_
*TUKUICIN SO
*NA*
*BILLY S FARI
*HASKE WRITTER'S ASS..
*Free Book*
***********
_https://www.wattpad.com/1259629415?utm_source=android&utm_medium=link&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=Billysfari9&wp_originator=erYTLedawma3HhdUzjI4OdwNdsDmvItB9CI8RbPJeo%2B2AhQk%2BNG8vfm4qu2EJ3I9pG3fA%2BsCkiqf6TlxAOMsMl9tUHiWNfNAgV%2FFvdPxe%2Bm5em8vtAua1NNvDeb870VU_
______________________________
Cike da damuwa yake kallon cikin idanuwan ta yana
are mata kallo ganin yanda ta zabge cikin kwanaki uku, ganin hawaye na
arin zubo mata tunawa da abubuwan da suka faru ya sata saurin sadda kai
asa,
"Me nene?" Ya fa
a cikin taushin murya har lokacin idanuwansa na kanta,
"Kayi ha
uri mm na yanke hukuncin da ban sani ba ko zai yi maka da
i arai saboda samawa kaina mafita"
"Janan kowane irin hukunci zaki yanke tsakanin ni dake bazan ta
a jin kinyi ba daidai ba balle har kiyi tunanin zaki bani ha
uri saboda raina ya
aci, koma meye ni yanzu ba shine damuwata ba, wannan yanayin da nake kallon tki aciki shine babbar damuwata da kuma tashin hankalina, ki fa
amun me yake faruwa kuma?"
"Abba ya samani shara
i akan cewa bazai janye zancen
aura mani aure ba har sai ka turo iyayen ka anyi magana dasu, ba tare da naji ta bakinka ba na amince da hakan kuma nasan..." wata irin dariya ya kwashe da ita kafin tarufe baki ha
e da cewa,
"Sabida wannan zaki zubar mani da wa
an nan tsadaddin hawayen nan naki?