Sashe 72
Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Tunda asuba daya gama Sallah ya kunna wayar sa saboda yasan abokin tafiyarsa da zasu ri
on jirgin da zai isa dubai da safen nan zai iya nemansa, kusan a tare message
in guda biyu suka shigo, na farko na Amira ne data turo daren jiya, na biyu kuma na Janan ne data turo yanzu, na Janan ya fara bu
e wa da ta ce, _Barka da safiya hubbin ruh, ina fatar ka tashi lafiya cike da aminci da kuma kyakkyawan annuri daya haskaka zuciyar ka, ALLAH ya amintar mun dakai daga dukkanin abun
i na wannan safiyar, yankuna sadaka da alkhairan wannan wuni, have your break, I love you_ murmushi yayi tare da kissing message
in sannan ya furta "i luv you too wifey na" ha
e da rubuta mata amsa _lafiya klau natashi kamar yanda matata take, Nagode da addu'ar ki ALLAH yayi maki albarka, i luv you too sai na kiraki_ ya tura yana mai jin wani kuzari da
arfi acikin jikinsa, har zai mayar da wayar ya ajiye sai idanuwansa suka sake sauka ga message
in Amira, ba tare daya san ita bace har sai daya bu
e sau
on ya karanta, girgiza kai yayi tare da cewa
"Mahaukaciyar yarinya" sannan ya rufe wayar ya ajiye.
*ALLAH KA JI
AN IYAYENMU
[8/17, 7:45 PM]
AR FARA KYAKKYAWA
: _Page 43_
*TUKUICIN SO
*NA*
*BILLY S FARI
*HASKE WRITTER'S ASS..
*Free Book*
******
*Ina masoya littattafan ASMY B ALIYU?, Kumar matso kusa yazo maku da wani shahararren littafin ta mai suna WAMINAL HOOB!, Hmm tir
ashi dajin sunan wannan littafin kinsan zaku gwangwaje da soyayya da kuma chakwakiyar
auna acikin sa, domin na tabbatar maku da hakan nazo maku da ka
an daga cikin wannan
ayataccen littafi nata mai matu
aukar hankali, ta bakin malam bahaushe dai, ya ce gani ya kori ji
*Waminal Hoob*
_Asmy b Aliyu_
PAID BOOK##
Love#
Friendship#
Family#
NooryAli#moments
Tana ganin yarda jikinsa ke wani irin kadawa ,jawota yyi ta fado kansa Yana shakar kamshinta Yana sakin ajiyar xuciya ,kallon cikin kwayar idanunsa take .Wanda ya canja kala har kwallah take hangowa acikin su ,a hargitse ya shiga subbatar ta ta koina Yana tura kansa cikin Wuyanta,hawaye taji suna cika Mata ido tuno farhaan kurum,hade fuskarsa yyi da Tata fuskar Yana goga hancinsa da nata da wani irin Murya Yake fadin"I try Am very try Noory u belong tot someone else,ya fada muryarsa na karyewa A hankali kafin ya hade bakinsa da nata.
Friendship#
Aliyu waxeer
Farhaan Shagari
"Da Alamar bakada hankali Farhaan ka Samu tabin kwakwalwa,ni kake tunanin naje na auri yarinyyar da kakeso har na tsawon shekara daya??''yyi maganar so pissed up ,farhaan ya kwantar da Kai Yana fadin nasan Nooriyyah Bata cikin kalar matan da kakeso ,nasan ba ajinka bace .Haka nasan baka sha'awar (BAKAR MACCE")bestyn ka xakayiwa wannanr Alfarma da xarar na kammala master's Dina xan dawo gareta muyi Aure!!"girgixa Kai Aliyu waxeer ya shigayi Yana fadin ka haukace Farhaan!!!"
Waminal Hoob#
Is out on the 31july..stay tuned and find out!!!!
Love is in the Air#
Team Noory-Ali#Forever
FRIENSHIP##
Aliyu waxeer
Farhaan Shagari
Areefa Mansoor
Laylah waxeer
FAMILY#
Wazeer Family
Shagari Family
Azeex Ali Family..
_______________________________
Daidai lokacin itama Amira ta jawo wayarta bayan ta kammala sallah cike dasa ran ganin amsar sa koda kuwa ta ba
ar magana ce, amma ga mamakin ta sai taga bai turo komai ba, hakan ya sa taji haushi sosai ta shiga shirin zuwa makaranta cikin nu
ura, kallonta Zarah tayi ha
e da cewa,
"Aunty Amira lafiya kike
unci?, Meya faru ne" saida ta maka mata harara sannan ta ce,
"Ubanki ne ya faru" saurin rufe baki Al-amin dake zaune cikin shirinsa na makaranta yana karyawa yayi ha
e da kallon umma dake mi
awa Zarah kokonta a kofi ya ce,
"Umma aunty Amira tayi zagi" bai rufe baki ba shima ta mangaresa gefe tana fa
"To uban
an gulma da shedi, ka fa
a ka ji da
i" cikin
acin rai umma ta ce,
"ALLAH kika sake ta
amun yaro sai ranki ya
aci, ka barta ai sai tayi ta yi in anfa
a mata cewa zagi da zafin rai abun
warai ne, ke kenan kullum bakyada aiki sai ba
ar magana ga
annen ki, babu ranar da zata zo ace gaki zaune waje
aya tare dasu baki hantare su ba, wannan wace irin rayuwa ce haka da ba'a gane ana ci gaba?"
"To umma meye yasha ruwansu dani?"
"Babu, amma ai ba laifi bane don an tambayi mutum meke damun sa, ko addu'a ce ai ayi masa"
"Ni bana so, su
yaleni kawai" ta fa
a tare da
aukar jikkar ta tayi gaba,
"ALLAH ya baki ha
uri Aunty ya kiyaye hanya" Zarah ta fa
a cikin
aya murya, ita kuwa umma dariya tayi ha
e da cewa,
"ALLAHu ya shiryeki Amira, da alama dai wannan kumburi ga doki ne sakkiya ga jaki, ai sai kizo ki kar
i na abun hawanki ko
asa zaki je mu
ara a cefanen abincin namu na rana?"
Har ta kai tsakar gida ta juyo ta dawo ta kar
i ku
in sannan ta cewa umman ta tafi, ta ce da ita "ALLAH ya kiyaye yasa adawo lafiya" ta amsa da amin sannan ta wuce, batafi mintuna uku da fita ba itama Zarah ta ri
o hannun Al-amin zata kaishi makaranta tana fa
"Umma mun tafi"
"ALLAH ya kaiku lafiya, ungo ga
ari biyu idan kin kaishi ki bashi Naira hamsin, saiki siyo mana
an kayan miya da albasa na
ari da hamsin idan zaki dawo"
"To umma, busasshe?"
"Eh mana, waya ri
a mana cin
anyu yanda sukayi tsadar nan"
"ALLAH" Zarah ta fa
a ata
aice tare da ficewa, ko da suka iso baki titi sun tadda Amira tsaye acan gefe har lokacin bata samu abun hawa, da yake sai sun tsallaka acan gaba makarantar su Al-amin take yasa sai da Zarah ta tsaya ta tarar wa Amira mashin da tun
azu ma sai latsar wayar ta takeyi tana gwada kiran mm ko ALLAH zaisa ya
aga a wannan karon don itakam ta kasa ha
ura da rashin jin Muryar sa, mm na
agawa mai mashin
in ya tsaya da sauri tayi masa alama daya tafi ta koma gefe tana fa
a fara'ar data bayyana a fuskarta yanzu, Zarah na ganin haka ta girgiza kai tare da tsallakewa abunta suka barta a wajen,
Sallamar daya ji tayi yasa bai taso mata da fitina ba kamar yanda ya
udurtawa ransa, Muryar sa ba yabo ba fallasa lokacin yana tattaka matattakalar jirgi ya amsa sallamar ha
e da cewa,
"Pls dawa nake magana?" Yayi kamar bai san ita
in ce ba, marairaice fuska tayi kamar tana agabansa tare da gyara jikkar dake rataye a kafa
ar ta, ta ce
"Haba ya Muhriz, yanzu sai kace baka gane muryata ba, Amira fa ce"
"Oh!