Sashe 91
Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
To bari kaji in fa
a maka wallahi baka isa ba, indai ina da rai ko waccen fitsararriyar baza kayiwa auren dole ba balle ita, Janan nada wanda take so wanda zai sama mata farincikin da kai bazaka iya bata ba a matsayin ka na mahaifinta, don haka ban yarda ba kuma ban lamun ta da wannan auren na tauyewa yarinya ha
i da farinciki ba, kuma na baka nan da kwanaki uku katabbatar sun kwashe wannan shirgin nasu, wato kai makwa
aici da abun duniya baya isa kaga dukiya ka ru
e tunda kai taka baza ta isheka ba ko?, to ni ba dani ba ga
a a ma
abarta kaji na fa
a maka" tana gama fa
ar haka ta mi
e tana watsa masa wani mugun kallo tare da barin gidan, dirshan Abba yayi tare da tallafe kansa yana jin tamkar ya kwatsa ihu, gaba
aya ya ma kasa cewa komai ba sai wani irin zufa dake tararar masa tun daga kai har cikin jiki ya sunkuye kai yana tunanin mafita,
Jin ana takowa daga saman upstairs
in zuwa
asa ya sashi
ago kai, karafa suka ha
a idanuwa da Janan dake saukowa don ta
ibi abinci saboda wata irin yunwa da taji tana damun ta, da kallo Abba ya bita har ta
ara sa saukowa
asa kanta a du
e tana jero addu'o'in neman tsari daga abunda mahaifin nata ke
iyasta yimata, don
arara fuskarsa ta nuna mata cewa cike yake da jin haushi da kuma takaicinta....
*ALLAH KA JI
AN IYAYENMU
[8/17, 7:45 PM]
AR FARA KYAKKYAWA
: _Page 52_
*TUKUICIN SO
*NA*
*BILLY S FARI
*HASKE WRITTER'S ASS..
*Free Book*
**********
_____________________________
Har ta
arasa shiga kitchen ta
ebo abincin Abba na nan zaune a inda yake ya kasa ko motsawa balle kuma yace da ita wani abun, da alama adduar ta tayi tasiri don har ta haye sama bai samu cewa da ita komai ba, lumshe idanuwa tayi ha
e da dafe
irji lokaci
aya ta saki wata irin ajiyar zuciya tare da isa
ara sawa cikin
akin ta tana mai godewa ALLAH,
Shi kuwa Abba jiki ba
wari ya mi
e tare da kiran Madam florence yace tasa a kwashe kayan dake wajen gaba
aya akai cikin store a kwatunan kuma a kai su nan sashensa cikin falo sannan ya fice daga falon ya nufi cikin guiden, kasa zaune ya yi balle tsaye sai faman kai da komowa yakeyi yana kwatanta yanda zai fuskanci ambassador Hussain da wannan maganar, mutumen da shi da kansa zai iya bada auren
ar sa ace wai shi zai koma ya fa
a wa cewa
arsa bata amince da auren
an sa ba, kai ya shiga girgizawa tamkar wani zararre ha
e da cewa "impossible hajia bazan iya" da in samu matsala da ambassador Hussain
ara ko mutuwa Janan zata yi idan an
aura auren tat mutu, ala bashshi koma meye nasan zai zo da sau
i akan in hana masa
ata da kaina don
ari ta nuna bata son
an sa,
Hawaye ne sosai suka ri
a yiwa Janan dake tsaye a jikin window
akin nata kwaranya a idanuwa saboda tausayin halin data hango mahaifinta aciki, da ace soyayyar mm bata riga tayi zurfi da kuma nitso acikin zuciyar ta ba wlh data ha
ora dashi, amma kash!
Mm ya riga ya zamo jinin jikinta da kuma ruhin ta, jinta ganinta da kuma tunanin ta duka nasane, to taya zata iya ha
ura dashi in baso takeyi ta rasa rayuwarta gaba
aya ba, wani kukan ta sake fashewa dashi tare da fa
awa akan gadon tana ji tamkar ranta zai fita, tana ahaka Nihal ta turo
ofar
akin ta shigo, sai data mere baki tukuna ta
ara sa gaban gadon tasa hannuwa ta
ago Janan,
"Wai sister meye na wannan kukan haka?, Na rantse da ALLAH duk macen da aka yiwa kayan da aka zuba maki ba
aramar sa'a ne da ita ba, da kin kwantar da hankalinki kinci arzi
i kin juya kin mirgina acikin sa, na tabbata duk yanda kike ganin bakya son sa da sannu sai kin koma son sa fiye da tunanin ki, itama duniyar nan indai akace ga wuri mai kyau, ci da sha mai kyau, sutura mai kyau da sauran abubuwan more rayuwa tofa shikenan mutum baida wata sauran matsala a rayuwar sa, kiyi ha
uri ki kwantar da hankalin ki wlh zaki ji da
in zama da kuma rayuwar aure dashi" cikin kuka Janan ke kallonta ha
e da jan majina har ta kai aya,
"Adda kenan!
Wlh kin bani mamaki, ban ta
a tunanin a fasa
ara aga tsakuwa ba, ban ta
a tunanin son kan da kike dashi yakai haka ba!, Ina al
awarin da kika yimani cewa zaki tsaya tsayin daka a matsayin ki na second mother wajen ganin Abba ya aura mun wanda nake so?
Ina duka soyayya da
aunar da kike nuna mun?, Ashe duk na
arya ne bada gaske kike ba?"
"No Janany, Ni ina nuna maki inda zaki je ki huta ne bawai rashin so ko
auna da ba"
"Idan har haka ne wannan shine dataccen lokacin daya kamata ki tabbatar mun da haka, kamar yanda nasha gaya maki akoda yaushe bana son Asgar, kuma sam bana
aunar sa, da kike zancen kayan da suka kawo kuma ai bani na sasu ba balle har kyansu ko tarin yawansu ya jani nafa
awa soyayyar sa"
"Duk da haka ya kamata ki fahimta, shi arzi
i sai wanda ALLAH ya so yake ba, wanda bai so ba duk yanda muke sonsa bazai ta
a yinsa ba, kiyi amfani da lokacin ki da kuma
urciyar ki ki rayu cikin arzi
i da wadata kamar yanda kika ta so, idan ba haka ba wlh tarin dana sani da nadama zasu iya biyowa baya ki domin ita dama takan zowa mutum ne lokaci
aya, kuma da kike zancen so so meye amfaninsa idan babu abunda za a iya rayasa da ingantasa?"
"Tabbas babu, to amma tunda kinsan haka mezai hana ke kiyi amfani da damar dana saki kije ki auri Asgar
in ta yanda zaku inganta rayuwarku" dariya Nihal tayi tare da tafa hannuwa kafin tace,
"Rufamun asiri, ai bani yace yana so ba balle haka ta faru, sannan kin manta cewa ni inada za
i?"
Tsaki Jannan ta ja ha
e da komawa ta kwanta tana fa
"Sam ba kyada al
ibla Adda, za
i yafi za
i ne?
Ko kuma kin manta yanzu kika gama fa
a mun cewa so baida wani amfani"
"Amma ai ni za
ina nagartacce ne, wlh ko ke kika ganesa zaki san cewa bazan yi dana sanin kasancewa atare dashi ba har iya
arshen rayuwata"
"Mtsss wannan shine labarin
anzon kurege, ki bari har sai na ganshi tukuna na gane hakan, Adda wlh sai kinyi nadamar wa
an nan maganganun duk ranar da kika san ko waye mm da kuma matsayin sa, mutane ire-iren ku su suka sakasa
oyayyiyar baiwar sa kasa bayyana, amma ni dana san abuna na kuma san ko shi waye ina son sa a haka" dariya Nihal ta kece da ita har tana ri
e ciki kafin tace,
oyayyiyar baiwa?
Ta me kenan?, Saida dabino ko kuma talaucin da yake fama dashi?