Sashe 57
Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
Shugabar
an surutu?"
Cuno baki Zarah tayi da niyar yimata tsiwa umma tayi saurin cewa,
"ALLAH dai ya shiryeki zarah, tashi je ki kawo mata ruwa"
Yanda Zarah tami
e tana tunzurar baki ya bala'in bata dariya, sai taga ta bala'in yimata yanayi da mm
in ta idan yana yanayin fushi, murmushi tayi ha
e da kallon amirayta ce,
"Ahhh...gaskiya ki dena takurawa Zarah, daga fa
an gaskiya shikenan har dasu duka, zo Zarah ki kar
a" Janan ta
are zancen tare da zuge jikkarta ta ciro chocculate da waffer ta mi
a ma Zarah, haka kurum taji yarinyar ta shiga ranta"
Murmushi Zarah tayi bayan ta ajiye mata ruwan ha
e da mi
a hannu takar
i chocculate
in tayi godiya, mere baki Amira dake kallonsu tayi kafin tace,
"Oho, indai Zarah ce bakiyi komai ba, kina tashi zata zageki don ba kirki ne da ita ba"
"Anya
awas, kodai kishi kikeyi da ita saboda tafiki kyau"
ewa gaba
aya Amira tayi tabar wajen ha
e da cewa,
"Ai kuwa da na dena fita" duk suka sa dariya har da umma dake kwance tana jin wani irin yanayi da ita ka
ai tasan yanda take ji, Janan ta jima agidan sosai kafin tayi sallama da umma tare da ajiye mata dubu biyar na dubiya duk da bata san da rashin lafiyar tata ba, dama su ka
ai ne acikin jikkar don haka sai ta ajiye mata tare da addu'ar ALLAH ya bata lafiya,
Saida Amira ta rakata har wajen mota sannan ta dawo gida lokacin ana kiraye kirayen sallar magrib, Zarah ta kalleta ha
e da cewa,
"Aunty Atmira amma wannan
awar taki nada kirki ba kamar ke ba" dariya Amira tayi kamar da gaske ha
e da la
amo Zarah dake
arin tashi ta sakar mata wata irin duduniya a baya data sata sakin wata uwar
ara,
"Don
aniyar ki tunda tafini mutunci sai ki koma gidansu ta zama yayarki"
"Hasbunallahu wani'imal wakeel, wai ke bakya gajiya da cin zalin
annen nan naki?, Idan basu ji sanyi a wajenki ba to a ina kike so suji?"
"Umma fa kina jin me tace"
"To
aryat tafa
a ne?
Ai koni yarinyar ta burgeni wlh, gata da natsuwa da hankali, dubi yanda take jan
ar uwarki ajiki amma ke banda hantarar ta babu abunda kika iya" cikin
uni Amira da taji tamkar ta fashe da kuka saboda yabon da umma keyiwa Janan ta ce,
"Ai itama ashibanci ne tunda ba tada
anne"
"Oh!
ALLAH dai ya rabaki da sakarci Amira, koma dai meye ni ta biyani tunda ALLAH yasa ba tada hali irin naki"
uni taci gaba dayi cike dajin haushin Janan, shikenan duk inda ta je sai anfi sonta akanta, yanzu ma ana nufin mahaifiyar ta da
ar uwarta fifita soyayyar ta zasuyi akan tata?, Ta tambayi kanta tare da komawa gefe ta kumbura fuska aka tilas fushi takeyi,
Dariya Zarah tayi ha
e dayi mata gwalo irin ke ji haushi
in nan, banza tayi da ita kamar bata ganeta ba tana mai rayawa a zuciyar ta sai ta
ata Janan a idanuwan kowa ta yanda babu wanda zai koma yabonta fiye da ita,
Bayan sallar magrib umma na zaune tagama tana lazumi ta ciro dubu uku acikin ku
in da Janan ta bata ta mi
awa Zarah tana fa
"Kuje keda Al-amin chemest
in bayanaka kuce ya ha
o mani magungunan daya saba ha
a mun na samu nasha, yanzu haka kwana biyun nan da ban sha ba ji nake tamkar ana hasa mani wuta acikin jiki"
"To umma" Zarah ta fa
a ha
e da kar
ar ku
in ta saka hijabin ta suka fice ita da Al-amin, bayan sun fita Amira ta kalleta cikin
ar damuwa jin halin data ce tana ciki, ta ce
"Umma don ALLAH kidena wannan tunane_tunanen hakan, kin san bamu da kowa aduniyar nan sai ke kuma muna tsananin bu
atar ki"
"Amira kenan!