← Book details Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 40 OF 120

Sashe 40

Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

Duka na barshi a hannunka"
"Ko da
aki
aya ne?"
"Ko agidan haya ne yalla
"To adai bari har na samu sana'ar da zabi fara tukuna, kin san ita ka
ai zata bani damar iya kula da cinki, sha, lafiya da kuma suturarki"
"To shikenan, yawwa har ma na tuna" ta fa
a tana jawo jikkar ta ha
e da zuge zif
in ta, ku
in da ta ciro a banki
azu ta
auko ha
e da mi
a masa,
an harar ta yayi kafin yace,
"Na meye wannan?"
"Ka kar
a mana sai nayi maka bayani"
a yayi yana juya ku
in tare da
an laso le
ensa na
asa yana kallon ta cike da son
arin baya ni,
"Ka dena yimun irin wannan kallon kar kasa nafara jin tsoron ka"
"Na dena" ya fa
a yana gyara zamansa,
"Dama cewa nayi tunda kaga yanda abun ya kasance game da sana'ar da kukeyi, me zai hana kaje da wu
an nan ku
in idan zasu isa a buga maku irin
an shafin nan kai da Jabir a
ofar gida, in yaso sai muje a siyo
an provision a saka ku fara dashi kafin muga yanda ALLAH zaiyi, dama can ni na fara kishin sana'ar nan taka acikin makarantar nan ana kallemun kai, amma yanzu nasan babu wacce zata je har
ofar gida ta
ura maka idanuwa inba marar kunya ba"
"Tofah, yanzu dai ungo ku
in ki tukuna sai muyi magana" ya
are zancen yana
arin maida mata
in acikin jikkar,
ata fuska tayi tare da turo baki kamar zatayi kuka,
"Kada kayi mun haka don ALLAH, abuna abinka ne, bana son mijina ya koma zaman benci a anguwa ba sana'a, don ALLAH idan har soyayyar da kake yimun da gaske ne ka kar
i ku
in nan"
Kasa
arasa saka ku
in yayi ha
e da tsayawa yana kallon ta kafin yace,
"Soyayyar da nakeyi maki Janan ba ta bu
atar kwatantawa da komai balle kice hakan, soyayyata nada girman da ni kaina bansan dame zan kwatanta ta ba, ni ne namiji Janan, ni ya kamata na nemo ku
i na baki don
ara
awata soyayyata da kyautatawa bawai ke ba, idan kika yi hakan sai kisa naji nayi rauni ban cika namiji ba"
"Don ALLAH kada kaji hakan, kai cikakken namiji ne ko acikin mazaje mm, kuma na tabbata lokaci zai nuna hakan don bazaka hanani naka ku
in ba idan ka samu"
Ganin ya ri
e ku
in baice komai ba yasa ta kar
ar tare da bu
e aljihunsa na gaban riga ta saka masa ha
e da cewa,
"Thanks Janan, i love You" tana kashe masa ido
aya, murmushi ya saki tare da cewa,
"Haka kike so na fa
"Eh, amma kacire thanks
in tunda na riga da nayi maka"
"To shikenan, i love You so much my nurul alb,
I feel like the most luckiest guy in the whole world to have a beautiful, lovely and sweet girl like you.

I hope my luck never runs out and i can make you mine forever, I love you very much"
"Wow.!" Ta fa
a tare da aza hannayenta akan kumatunta tana zaro idanuwa ha
e da bu
e baki cike da mamaki, don har ga ALLAH bata ta
a tsammanin mm yayi nisa da boko haka da har zai iya irin wannan turancin ba, shi kansa bai san lokacin da ya yi ba don haka sai yayi saurin cewa,
"Kinyi mamaki ko"
"Sosai kuwa, dama kayi karatu da yawa haka?, Pls say it again don ALLAH" ta
are zancen cike da farinciki tana yarfi da hannuwa, dariya yayi yana sake maimai ta mata kalaman ta langa
e kai tana kallonsa,
"Wayyo ALLAH, hubbin ruh ka shamma ce ni, wai dama kayi karatu?"
"Eh, ko don kinga bana turanci kike
auka ko banyi ba?"
"Am no lie to you, haka nake expecting tun tuni, to gaskiya aiki ya kamata mu fara nema indai haka ne"
"A'a, barni a
angaren sana'ar nafi gane mata"
"Noo.. bazai yuyu ba dole ma mu nemi aiki"
Ganin ta nace yasa yayi
arin shashantar da maganar ta hanyar cewa,
"Kinga bari naje gida Jabir na jirana akwai inda zamu je"
ata rai tayi ha
e da cewa
"Haba dai!
Chapter 40 · 0% Book details