← Book details Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 120 OF 120

Sashe 120

Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

A hankali ya tura
ofar
akin kamar yanda Abba ya kwatanta, wani irin
amari ne ya daki hancinsa ya yi saurin lumshe idanuwa tare da bu
ewa sannan ya
arasa daga ciki, kasancewar ta ba
ofar baya ne yasa tana jin
arar an bu
ofa tayi saurin zabura ha
e da cewa,
"Waye?..waye?" Har lokacin hawaye na sauka a kan fuskar ta, yanda ta razana ya sashi saurin
arasowa wajen ta yana fa
"Am sorry Janany hayateey, am the one" ya
araso tare da ri
ota,
amshin sa da sautin muryar ta ya tabbatar mata da cewa shi
in ne hakan yasa ta fa
a a jikinsa tare da fashewa da kukan da tun
azu hawaye ka
ai ne suka iya zubowa,
"Hubby Ina so naga Abbana da kuma Addata, don ALLAH kada ku tafi dani har sai na gasu, na tabbata duka fushi sukeyi dani shiyasa suka nisan ta kansu dani, suka kasa zuwa su ri
oni izuwa wajen dangin ka, pls..." Kafin ta
ara sa ya ha
e bakin sa da nata waje
aya yana tsutsa, jikin ta ne ya sake
aukar rawa hawaye na
ara gangarowa a kan fuskarta, cikin wani irin salo ya sake janyo ta a jikin sa ha
e da sa harshen sa yana lashe mata dukkanin hawayen dake sauka, bata hanasa ba don tasan halaliyar sa ce ita shi kuma be dena ba har sai daya ga hawayen sun dena saukowa sannan ya riko fuskar da hannayen sa duka biyu ya yimata kiss a goshi ha
e da cewa,
"Matu
ar ina raye bazan koma bari wa
annan hawayen naki su
ara sauka ba Janan, Abban ki na
asa shi da Adda Nihal
inkin suna jiran saukowar ki, bazan juri ganin an ri
on.un amarya ba a yanayin da
addara zata iya sa ta bugu da wani abuba idan ba a kula mani da ita ba wajen saukowa, shiyasa na ro
i Abba daya bani damar shigowa na fito da abata da kaina, ina fatar banyi laifi ba"
an dukan sa tayi ha
e da cewa,
"Laifi ma mai yawa, domin kayi rashin kunya awajen mahaifina da gwaggwan min mu da suka zo
ukata"
"Ki sa aranki a gaban kowa ma zan iya aikata irin wannan rashin kunyar domin baki kariya"
"Na gode da hakan hubbin ruh"
"Point of correction
an mata na, no more hubbin ruh again, just call me mijina uban
ana" ya fa
a cikin kunnen ta har numfashin su na sar
ewa dana juna" cike da jin kunya ta
an ja baya ka
an kawai taji ya kamo hannunta ya azo a saman wuyan sa ya
ara kamo
ayan shima ya aza a saman wuyan nasa ya zamana sun zagaye wuyan nasa sannan ya
auke ta cak tamkar wata jaririya ya nufi
ofar fita da ita, wuntsile wuntsile ta fara yi da
afafuwan ta wai ya saukar da ita yayi kamar bai jita ba sai ma kallon fuskar ta daya shiga yi numfashin sa na ha
ewa da nata, farin yadine mai
an karen kyau ajikin ta doguwar riga pitet daya sha fararen stone ta ko ina, sai head shima fari da hurriya ta na
a mata irin yanda ake yiwa amare, haka ma takalmin
afafuwan suma farare ne sai net
in da aka azo saman head
in yayi kamar mayafi, tsayawa fa
ar yanda sukayi kyau ba
aramin
ata lokaci bane don shima
in farar shaddar daya saka
aurin aure har lokacin ita ce ajikin sa, a hankali yake saukowa
auke da ita daga kan upstairs
in har suka kusa
arasowa, yanda sukayi masifar kyau ya sa abokanan nasa fiddo wayoyin su suna
aukar su hoto mm sai faman murmushi yakeyi, ita kuma tsabar kunya shigar da kanta tayi acikin
irjinta tana sauraren yanda zuciyar tasa ke bugawa ha
e da yiwa ALLAH godiya daya mallaka mata farincikin ta a yau,
Kusan mutuwar tsaye Nihal da fitowar ta kenan idanuwan ta suka kai gare su yayin da mm ke saukowar, jiri ta fara jin ya
ebeta kafin ta muraza idanuwan ta da suka fara jujjuya mata falon a hankali, ganin bata dena hango abunda take gani ba sai ma sake matsowa da yakeyi kusa gareta yasa ta shiga nuna su da hannu tana fa
"Abba shine wancan..wlh Abba shine, right man
in a ne kuma the charming
in da nake nema" ta
are zancen tana tunkarar wajen ha
e da jin wani sanyi da kiri na
ibar ta lokaci
aya, Muryar Abban ta da ta ji yana fa
"No Nihal, can't be possible wannan mijin
anwar ki ne Janan, ko bakya gani ne" da
arfi ta juyo ha
e da kallon Abba ta ce,
"What?

Mijin
anwata jan..." Kafin ta
ara sa kawai akaga ta fa
i wajen.......
_Wash!, hannuna ya yi ciwo, wow Alhamdulillah, anan na kawo maku
arshen littafina mai suna TUKUICIN SO part 1, sai ku kasance dani acikin part 2
in sa ranar bakwai ga watan Satumba idan ALLAH ya kai mana rai, Nagode sosai bisa karamci da kuma soyayyar da kuka nunawa wannan littafi, da yardar ALLAH na biyun sa zai zo maku da
imbin darussa da kuma nisha
antuwa fiye da na farkon, ni daku ALLAH ya tara mu acikin ladar dake cikin wannan littafi zunubansu dake ciki kuma ALLAH ya yafe man, kar ku manta ranar 7bakwai ga watan Satumba wata mai zuwa kenan, zan sake maku cigaban tukuicin so part 2 kuma shima free ne in ALLAH ya yarda, yawan COMMENT
inku a
arshen wannan littfai shi zai
arfafa mani guiwa wajen cigaba da antayo maku yanda wasan zata ci gaba da kasancewa, SABON SALO mai cike da ZAZZAFAR WASA, Taku a kullum BILLY S FARI, domin gyara ko kuma wata fa
akarwa da tambayoyi akan wannan littafi kai tsaye zaku iya tuntu
ata akan wannan lambar 07040402435, NAGODE INA ALFAHARI DAUKU
*ALLAH KA JI
AN IYAYENMU
Times New Roman
Times New Roman
Symbol
Symbol
Aria
Arial
Calibri
Calibri
SimSun
Cambria Math
Cambria Math
!%),.:;>?]}
$([{
SummaryInformation
DocumentSummaryInformation
WpsCustomData
Billy s fari
TECNO LD7
WPS Office
c10a189403fc4bcebc12f63ebb9dd832
Chapter 120 · 0% Book details