← Book details Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 75 OF 120

Sashe 75

Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ki yafemun don ALLAH na gane kuskurena, abun da muka aikata ni da yaro na sam ba koyarwar musulunci bane kuma baya cikin kyawawan
abi'u, don haka nake ro
onki daki yafe Mani kema albarkacin jikana da kuma
an Jamal kin ji"
Sake rungumeta Momy tayi tana jin wani irin sanyi a ranta ha
e da cewa,
"Sam uwa bata laifi ga
an ta saidai kuskure, wannan kuskuren kuma tana aikata shi ne bisa tsananin so da
aunarta ga
anta, idan ma wancan abun daya faru laifine to na yafe maki a matsayinki na uwa kuma mahaifiya agareni, Jamal mutumen kirki ne mai amana da halacci da ko sau
aya bai cancanta agareni na yarda da cewa mahaifiyarsa zata cutar damu ba, asali ma ni yakamata na baki ha
uri dana nisanta ki da jininki, nayi hakan ne don dakatar da tsanar dake iya wanzuwa a zuciyarsa idan ya ci gaba da ganin abinda ke faruwa tsakanin ni da kuma dangin mahaifinsa, don ALLAH kiyafemun Hajiya"
Da gaskiya ta yiwa Hajiya yawa jin gaba
aya laifin ma Momy ta tattarashi ta
ora akanta kawai sai ta tsinci kanta da
aga hannu sama tana kwararowa Momy addu'ar da bata tsammanin ko
aya daga cikin
anta ta ta
a yiwa irin ta ba, daga
arshe ta rufe da cewa,
"Alhamdulillah, ALLAH ko yanzu ka amshi rayuwata kayi mani duk abunda yakamata tunda na samu yafiyar mutanen dana cutar mafi cutarwa a duniya, kuma yanda wannan baiwa taka ta yarda dani bayan duk girman laifin dana aikata mata kaima ka yarda da ita, ALLAH ka albarkaci duk wani tsatso nata dazai rayu a wannan duniyar kasanya farinciki a zuciyar ta har zuwa mutuwa, Na gode
atah ALLAH yayi maki albarka" Momy ta amsa da amin tana jin wani farinciki aranta, wai yau ita ce agaban mahaifiyar Jamal data nuna mata tsana da kyara take yimata irin wu
an nan da
an addu'o'i da bata ta
a jinsu a bakin kowa ba, alhamdulillah tabbas babu abunda yafi komai da
i a duniya sama da ha
uri, ta fa
a cikin zuciyarta tana mai godewa ALLAH daya nuna mata wannan rana da Jabir ya dawo cikin dangin mahaifinsa, mafarkin data dade tana fatar tabbatuwar sa kafin mutuwarta sai gashi ALLAH ya amsa mata,
Kafin kace me tuni Hajiya taba mai aikinta umurni a shirya mata lafiyayyaen abinci mai kyau da surukarta kuma
arta zata ci sannan aka shiga gaggaisawa tare da firar yaushe rabo tsakanin ta da Momy, duk dai ba wata jituwa ce tun can tsakanin su ba amma kasancewar mafi aksarin firar ta Jamal ce mahaifin Jabir ya sa suka koma tamkar tun can da sun sha
Kallon Razina da tun bayan gaisawar su da Hajiya bata sake cewa komai ba tana ta dannar wayarta Hajiya tayi ha
e da cewa,
"Tunda kishi bai barinki fira Dani aromun wayar sai nakira
an saurayin naki ni sai nayi fira dashi"
"Indai
an saurayi na ne, ba fira ka
ai ba, ki
auka duka na bar maki"
"To ni ban barmata kaina ba Malama, taso muje inji waya ta
a mun ke har kike kyauta dani haka, kuma kirasa inda zakiyi sai wajen wannan tsohuwar" ya ja hannunta suka bar
akin suka nufi farfajiyar gidan, dariya Mm yayi ha
e da cewa,
"Hajiya to ai
ar gida za a yi tsakanin ki da ita, amma ga alama ta gama
wace maki shi don haka karki yarda"
"To..to..to, ranar yayita tarensa ban fahimta ba sai yanzu, ashe ita Ranizar taka yake magana, ahhh lallai mijin yarinya, dole na sallamaku na nemi wani mijin tunda yawo kukai mani da hankali"
"A a Hajiya ba Raniza take ba, Razina, ko duk kishin ne?" ya fa
a har lokacin yana dariya, da
uwa Momy tayi masa ha
e da cewa,
yalesu Hajiya, ai dai basu ta
a canza maki matsayinki, kinanan a uwar gidanki ko suna so ko basa so, auren zobe ne tsakanin ki dasu mutu ka raba.."
Sun jima sosai a gidan har aka kira sallar isha, sannan sukayi sallama da ita suka tafi, bayan Momy ta bata ledar da suka zo da ita cike da turarukka da sabulayye masu kyau da
amshi da tsada tare da zanen a tamfa maikyau da matu
ar tsada shima, nan ma saida Hajiya ta sake yin wani kukan saboda jin kunyar abunda suka aikata amma sai gashi Momy ta dakanka masu da akasin abunda sukayi mata, ta tayi mata godiya tare da ALLAH sa albarka. (Dama arayuwa babu hukuncin da zaka yiwa wanda ya cutar dakai ya zalince ka irin kai ka saka masa da alkhairi, wlh duk lokacin daya tuna sai yayi tarin nadama tare da zubar da
walla, wannan kukan da yake yi akoda yaushe, to shine hukunci mafi girma da kayi masa bisa laifin daya aikata, ALLAH ya bamu ikon rama kyakkyawa da mummuna)
Jabir mm ya bawa motar ya wuce dasu Razina gida shi kuma ya wuce kai tsaye gidan su Janan, tun kafin ya
arasa ya kirata ya sanar da ita gashi nan akan hanya, cikin fa
uwar gaba ta sauko
asan stairs
in tare da le
a gefen Abba taga wajen a rufe sannan ta fice, nan ma saida ta duba jerin motocin dake ajiye taga babu wacce yake hawa sannan hankalinta ya kwanta don ta tabbatar ya fita, da kanta ta je bakin gate
in ta tarbosa suka nufi cikin guiden
in dake gefe, don ko ina akwai
waya
wayin lantarki da suka haske ciki da wajensa da kuma farfajiyar gidan, kasancewar tasan mawuya cin abune Abba ya dawo lokacin kuma duka guards
insa basa nan suna can tare dashi yasa ta kwantar da hankalinta sosai suka sha fitar su har kusan
arfe goma sannan ta rakosa bakin gate ya wuce, bai fi mintuna biyar da fita ba comboi
in motocin Abba suka shigo shima ya dawo, lokacin tana
asa ita da Nihal suna kallo, yana shigowa Nihal ta mi
e cike da fara'a ta je ta rungume sa tana yimasa sannu da zuwa kamar yanda ya saba mata, yayin da Janan ta taso ta kar
i jikkar hannun Jazz ha
e da
an russunawa, ta ce,
"Abba sannu da zuwa"
"Yawwa Janan ya fa
a tare da bu
e mata
aya hannun sa ta shiga itama ya rungumeta" fuskarsa cike da fara'a yake kallon ta tamkar ba shi ba kafin yace,
"Janan anturo sa
o through account naki, hop kin gani ko?"
"A a Abba ban lura ba"
"Ok ki duba ki gani, zaki ga alart
in 300thousand Naira, idan kin gani saiki sanar dani ko zuwa gobe ne zanyi maki bayani"
"To Abba Nagode ALLAH ya saka da alkhairi" ta fa
a ba tare data kawo komai aranta ba don ya saba yimasu irin wannan kyautar, shiyasa ko kasheta za'ayi yanzu bata san iya adadin ku
in dake account
in ta ba, saidai wannan karon ku
in sunyi yawa, ko me zatayi dasu, oho ta bawa kanta amsa tare da bin bayansu ri
e da jikkar,
"Abba nawa fa?" Nihal ta fa
a don duk lokacin da zai tura masu ku
i tare yake turawa sai dai na Nihal sukan
ara na Janan yawa, shiyasa da bata ji yayi mata magana itaba ta tambayesa cike da shagwa
a, ita dai Janan ajiye masa jikkar sa tayi ta fito ta koma inda take ta zauna, sai da Abba yayi murmushi yana kallon Nihal sannan ya ce,
"Sorry my dota, zan turo maki naki anjima, zan kuma ha
a maki da wu
anda za kiyo maku sayayyar kayan da zaku saka"
"Noo..Abba muna da isassun kayan sawa fa, indai sune kawai kabar ku
in ka, nasan Janan ma idan kayi mata bayani zata maido maka dasu" har zai fa
a mata cewa ai Janan sadakin tane ya ba Asgar account no
in ta ya turo mata, sai ya tuna irin sha
uwar dake tsakaninsu zata iya zuwa ta fa
a mata duka plans
in ta su rushe, don haka sai kawai ya basar da zancen ya ce taje ta fa
awa Madam florence ta ha
a masa dinner kafin ya fito wanka don yunwa yake ji, bayan ta fito ya furzar da wani iska a baki tare da nufar gefen show glass
in da aka jire kayan ha
in coffee da tea ya fara ha
a ruwan Lipton masu
an zafi ya sha saboda hanjin sa su saki don tun safe baici komai ba sannan ya wuce ya watso ruwa, ko daya fito har Madam florence ta gama ha
a komai tana gefe tsaye tana jiran fitowarsa don tayi serving
in sa, yana
arasowa saye da bathrobe ta ja masa kujera ya zauna sannan ta shiga zuzzuba masa abubuwan dake akwai wajen tare da tsiyaya masa ruwa a cup ta ajiye, har zata tsiyaya masa lemon juice ya
aga mata hannu ha
e da cewa,
"You can go" ta
an rissina cike da girmamawa sannan tabar
akin.
angaren Janan kuwa koda ta dawo sha'anin gabanta ta shiga yi ba tare data duba alart
in da mahaifinta yayi mata zance ba don gaba
aya itama ta manta da maganar sai yau da safe data gama waya da mm dake kan hanya,
Cas taga ku
in 300thousand kamar yanda mahaifin nata ya fa
a mata, saidai ga mamakinta kamar sau
in ba daga mahaifinta bane don ba same bank ne da nashi da yake turo masu ba,
age kafa
u tayi ta cilla wayar a gefe sannan ta koma baccin ta.
***. ***. ***.
Chapter 75 · 0% Book details