Sashe 28
Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Me yasa hakan faruwa" mm da farin cikin sa ya kasa
oyuwa sai murmushi yake yi ya gyara tsayuwar sa ha
e da cewa,
"Tunanin masoyiya ta kuma bar
auna ta Janan da hukuncin da zata yanke a kaina shiya haifar da hakan, duk da hakan kuma bata barni ba har sai da ta kawo mun ziyara a cikin bacci na, ha
a zan iya kiran jiya da daren alkhairi don kuwa shine silar wayur yau agare ni da dadda
an albishir"
"ALLAH da gaske?"
"Sosai kuwa, ya kika tashi?"
"Lafiya klw cike da tunanin ka nima"
"To gani ga kuma ke, shikenan ta tunani ta
are ko kuwa"
"Da saura kuwa, don na tabbata yanzu nasa
afa akan tunanin ka"
"To shikenan Madam.."
"Zaka fara ko?" Ta katseta ha
e da nuna sa da
an yatsa tana cuno baki, kunnuwan sa ya ri
e yana dariya ha
e dayin up and down ya ce,
"Na tuba matata I will never repeat it again" sosai ya bata dariya ta ri
e yancin ta tana yi yayin da shi kuma ya zuba mata idanuwa yana kallo, Amira dake bayan wani icce itama tana dakon fitowar mm ta kwatsa wata irin
ara tana ji kamar zuciyarta zata fashe saboda abun da idanuwan ta suka gane mata da kuma tsabar kishi dake nu
usar zuciyar ta...
Pls #Comment
#Vote
#share
*ALLAH KA JI
AN IYAYENMU
[8/24, 9:13 AM] Beey Sai dake: _Page 18_
*TUKUICIN SO*
*NA*
*BILLY S FARI*
*HASKE WRITTER'S ASS..
*Free Book*
_Wattpad@billysfari9 https://www.wattpad.com/1235678661?utm_source=android&utm_medium=link&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=Billysfari9&wp_originator=TLwR4un%2BsfBZPTtozWHX9UCaKszObmrcnbn8Uh%2BQCqKf6crJfvIK9mcVldRKlLMIjtveDnL0qoJgeE3H2E4jezsFzOHfAUOzDqT4HnEUw1SPpK0Olaum1QL0fNqSByVJ_
*KIN SIYI SHIRIN NAMU NA TOP TEN, TAKUN HASKE BATCH B?, IDAN BAKI SIYA BA MAZA HANZARTA KI MALLAKI NAKI TA HANYAR WU
ANNAN LAMBOBIN
+447894142004
07065283730, LITTAFAI BAKWAI DA SHIRE-SHIRE HAR GUDA UKU AKAN NAIRA DUBU
AYA (1000) KACAL, GWADA KI GANI IDAN KIN YI RASHIN BATCH A
IN MU, NA TABBATA BAZA KIYI NADA MA BA
AR UWA
______________________________
Da sauri gaba
aya suka juya tun daga mm
in, Janan har zuwa Jabir dake sallamar wasu 'yan mata da suka zo siya dabino, cike da mamaki suke kallon gefen da bishiyar take tare da hango mutum a jikin ta du
e, Jabir ne ya fara isa wajen kafin
an matan su rufa masa baya sannan Janan da mm suma suka bi bayan su, du
e take ta saka kanta cikin cinyoyin ta tana darzar kuka, kan kace me tuni taron
alibai ya lullu
e wajen, Jabir ne yayi
arfin halin matsawa kusa da ita don duk an zata aljanune ke damun ko wace a wurin jin yanda take gunki,
"Ke baiwar ALLAH lafiya?" Jabir ya fa
a yana
arin matsawa kusa da ita, jin ba muryar wanda take tunani bace ya sa tayi banza dashi ba tare da ta ce
anzil ba balle har a sa ran zata
ago tayi magana, Janan ce ta
ara so wajen kasancewar sai yanzu ne ta tuna cewa Amira ce fa ta gani saye da irin wu
an nan kayan yau, a hankali ta mi
a hannu cike tsoro tana
arin ta
a ta ha
e da cewa "Amira..." Ai kuwa kafin ta rufe baki tana jin muryar ta tayi wani irin kukan kura tayo kanta don dama cike take da ita tana fa
"Baza mu
yaleki ba, sai mun kashe ki.." zaro idanuwa mm yayi a daidai lokacin da Amira ta kaiwa Janan wata irin sha
ura, yana fa
"Subhanallahi, don ALLAH ku taimaka" tare da nuna su yana kallon
an matan dake wajen, ga mamakin sa kawai sai yaga duka sun dare suna ihu ko wace ta kama gaban ta,
ai ku ne suka tsaya suna kallon ikon ALLAH suma
in sun ja baya saboda tsaron kai,
Janan kuwa abun ma dariya ya bata tayi tsaye tana kallon yanda Amira ke faman cukuikuya mata
an kwalin abayar data yi rollin dashi, cike da tsoron kada Amira ta cutar da ita mm ya ce,
"Pls Janan kiyi wani abu mana kada su cutar dake"
"Barsu na gani mm, me zasu iya yimun bacin gaka tare dani, ko sun manta cewa ni
awar tace"
"No bazan iya kallon wannan cin zarafin da take yi maki ba, zan fa iya karyata idan na
araso wajen, kawai kiyi wani abun" ya
are maganar cikin
acin rai yana ji kamar yaje ya fizge Amira daga jikinta ya faffalla mata marora,
Tuni Janan ta fahimci babu wasu aljanu a jikin
asar tata don tunda tazo wajen
take addu'o'i, kawai pretending ne takeyi, wanda bata san dalilin ta nayin hakan ba, murmushi kawai tayi ha
e da jawota ajikinta ta rungume ta ra
a mata a kunne, "Stop pretending haka Amira, zafa a iya gano ki, me yake faruwa ne haka har kike tunanin
aukar wannan
abi'ar a matsayin mataki?, Koma dai meye kiyi gaggawar sauya sa don gab yake da zubar maki da mutunci"
Wani irin kuka Amira ta fashe dashi tare da fa
uwa a
asa dirshan kamar wata
aramar yarinya tana fa
"Ke ce silar komai Janan, ko meye ya faru dani ke kika jawo, gaba
aya mutanen dake wajen suka maido hankalinsu ga Janan suna kallo cike da mamaki jin abunda
awarta ke fa
an sinne kai Janan tayi
asa tare da takowa ta zo inda take zaune,
"Ban fahimceki ba Amira, taya kike tunanin zan zamo silar fa
awarki cikin irin wannan mummunan yanayin, kin ga tashi muje class koma meye mayi magana acan" ta
are zancen tare da mi
a hannu da nufin ri
ota, tasa hannu bibbiyu ta tureta da
arfi har sai da ta fa
asa kanta ya bugi wani dutsi dake wajen ta saki wata irin azaba biyar
ara saboda azabar buguwar da tayi, da gudu mm ya rugo ha
e da
usawa a daidai saiti kan Janan daya fara zubar da jini, cikin
aci rai ya
ari kai yana kallon Amira dake tsaye tana murmushin jin da
in yanayin da Janan ke ciki, ba tare data ankara ba taji an
auke ta wasu irin zafafan maruka guda biyu da har sai da suka kusa sa ta dena gani, cike da mamaki ta dafe kunci tana kallon mm da idanuwan sa gaba
aya suka sauya sukayi jajir saboda tsananin
acin rai,
"Ke wace iri yar dabba ce da ba ta da hankali kuma bata san abunda ya dace ba" ya fa
a yana nuna ta da hannu,
"Koma me zaka kirani mm ka kira ni ba kada laifi, amma ina so ka sani ita ya kamata ka kira da dabba wacce bata san me abunda ya dace ba ba ni ba, kuma ina so ka sani wlh in akwai abunda yafi hakan ma zan iya yiwa Janan saboda mafiya amana ce da bata san me ake kira tare ba, ba kuma tasan cewa ana barin halas don kunya ba"
"Amma meye nayi maki da na cancanci ki wula
antani haka agaban mutane, har kina kirana da maciyiya amana, amanar me naci maki Amira da bazaki iya fa
a mun daga ni sai ke ba har sai kin yi hakan a bainar jama'a" Janan dake
arin mi
ewa ta da
i hakan cikin
arfin hali tare da dafe saiti inda ta bugu akai, tangal tangal tayi kamar zata da
i da sauri mm ya mi
a hannu zai ri
ota tayi saurin
aya masa nata hannun ha
e da cewa,
"Is ok mm, nagode"
Cikin zafin rai Amira taja wani irin dogon tsaki ha
e da cewa,
"Ba dai mm ba?
Gaki nan ga shi, na rantse maki da ALLAH yanda kika rabani dashi kema sai na rabaki dashi har lahira, ba zaki ta
a samun farinciki ba dake har shi tunda har ya iya
aga hannu ya mare ni akan ki, banza kawai shashasha wacce bata ramen kanta sai na wani" sannan ta juyo tana kallon mm da mamaki ya gama kashesa ta ci gaba da cewa, "kai kuma ka sani ko kana so ko baka so kai
in mallaki na ne ni ka
ai, idan ma mafarki kakeyi to ka farka, Amira itace masoyiyar ka kuma wacce ta dace da rayuwar ka, tun da kafara zuwa makarantar nan zuciyata taji babu wanda take so sai kai ka
ai, babu hanyar da ban bi ba wajen nuna maka soyayya tare da tura sa
wanni kai tsaye daga zuciyata zuwa taka amma kayi kamar baka san ina yi ba, kawai don cin amana sai kuka zagaya kai da
awata kuka
alla soyayya, to wlh baka isa kaso wata macce aduniya bayan ni ba, kaji ma na fa
a maka don haka mu zuba mu gani ni da kai" takai zancen tana nuna idanuwan ta da yatsu biyu tare da nashi, kafin ma ta
ara sa ake hannun taji an sha
o wuyanta ha
e da danganeta a jikin iccen dake bayanta, cikin kakarin mutuwa take kallon idanuwansa da sukayi jajir tamkar an watsa masu barkono yana fa
"Uban waye kikewa garga
i haka?, Na ta
a cewa ina sonki ko wata magana makamanciyar haka ta ta
a ha
ani dake da zaki ce anci amanarki?, To bari kiji, yanzu zuciyata ta fara son Janan, kuma har na mutu bazan dena ba, itace rayuwata, farinciki na, za
i na kuma uwar
ana, Idan kin fasa rabani da ita baki haihu acikin uwar ki ba" yakai zancen yana
ara sha
ureta yanda ko motsi ta kasa ci gaba dayi sai kakarin mutuwa kawai da idanuwanta da suka turikke, da
yar Jabir da tunda aka fara case
in ya koma gefe yana kallon chakwakiya yazo ya
aresa gudun kar ya jamasu wata fitina suna zaman-zaman su, don tsaf Amira zata iya mutuwa a hannunsa ba tare daya sani ba saboda tsananin
acin rai, wani irin yarfi yayi da ita gefe sai ji kakeyi tim tamkar an jefar da kayan wanki.