← Book details Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 90 OF 120

Sashe 90

Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Janany sister congrat, ke
in mai sa a ce gaskiya, wai kinga kayan auren ki kuwa?, Kinga yanda zinari da azurfa ke magana aciki, gaskiya na tayaki murna sosai" jin bata amsa ba yasa Nihal le
a fuskarta dake sun kuye
asa hawaye na wasar tsere-tsere akai, sakin ta tayi jikinta a mace ganin tana hawaye tayi tsaye tana kallonta tamkar wacce ruwa suka ci, gaba
aya ita tama manta da cewa tana da za
in da ba wannan daya zo mata ba,
ago kai Janan tayi tana kallonta cike da mamaki sannan ta wuce
akin ta, tana zuwa ta zubar da kayan hannunta ha
e da fa
awa kan gado ta fashe da wani irin kuka mai tsima rai,
Grandma ce data gamo Sallah daga part
in Hajiya zee ta fa
a mata cewa Janan ta dawo amma alamu sun nuna kamar batayi farinciki da abunda ta isko ba don hawaye ma taga tana yi ta turo
ofar
akin cike da takaicin Janan, don hakan bazai sa ta dena zargin cewa tasan komai ba,
"Kukan me kikeyi kuma?, Ina shine za
in da kika yiwa kanki ke da mahaifinki?

Don haka kamata yayi ace kinyi farinciki ba kuka ba" duk da maganganun Hajiya sun dakar mata zuciya hakan bai hanata tasowa da gudu ta rungumeta ba cikin shesshekar kuka take fa
"A'a Hajiya kada kice haka, wlh Muhriz shine za
ina kuma farin cikina, ni sam bana son wannan kuma ban ta
a son shi a zuciyata ba"
"To taya akayi har aka kai wannan matakin ba tare da kin sanar dani komai ba daga ke har mahaifinki idan har bakya son sa"
"Gani nayi Abba ya dena zancen a wancan lokacin saboda na nuna masa bana son sa akwai wanda nake so shi yasa ban fa
a maki ba" shiru Hajiya tayi tana nazarin maganganun ta tare da saurarar yanda kukan ke fitowa daga
asan zuciyar ta kafin tace
"Ya isa haka, amma kin tabbata bakya son sa?"
"Wallahi Hajiya dai-dai da rana
aya ban ta
a jin ina sonsa arai na ba, Muhammad
inki shine za
ina kuma mafarkina" sauke ajiyar zuciya Hajiya tayi don ba ka
an taji sanyi a ranta ba jin cewa Muhammad shine za
in Janan har yanzu,
an mangare mata kai tayi dake saman kafa
ar ta ha
e da cewa,
"To ya isa haka nace, ja'ira ai nazata halin yaudarar ne naku na mata zaki yiwa Muhammadu na, da kin biya sakamakon hakan daga ke har mahaifin naki, maza share hawayen ki kije ki watsa ruwa kici abinci, shi kuma bari na same sa, duk gama kwashe shirgin su zasuyi suyi gaba, ni dama daga yaron har iyayen nasa basuyi mani ba"
Wani murmushi ta saki duk da har lokacin hawayen nata sun kasa tsayawa tare da komawa kan gadon ta kwanta, ita kuwa Hajiya ta juya ta sauko
asa tana
ara mamakin halin
an nata da kullum sai gaba yakeyi ba ya baya, cike da rashin sa a ta samu har sun wuce Nihal ka
ai ce ke faman bubbu
a akwatunan kayan tana yaba kyawon su
*ALLAH KA JI
AN IYAYENMU
[8/17, 7:45 PM]
AR FARA KYAKKYAWA
: _Page 51_
*TUKUICIN SO
*NA*
*BILLY S FARI
*HASKE WRITTER'S ASS..
*Free Book*
**********
a kun faranta mun nima dole na faranta maku, gaisuwa da kyakkyawar fata agareku a kowane lokaci, UMMUL HUSNA, ADAMURASHIDA007, MUM KHAIRY, MMN YASEER, nagode da comment
inku ku da
an group
ina na BILLY S FARI NOVEL, nayi farinciki sosai ha
e da samun nisha
i, ubangiji ALLAH ya faranta zukatan ku fiye da yanda kuka faranta mun yasa aljannah ta zamo tabbataccen wurin zama agareku
_____________________________
"Ke ina Abban naki ne?" Hajiya ta tambayi Nihal tun kafin ta
araso
asa, ba tare data
ago ta kalleta ba ta ce
"Ya je rakasu"
"Tashi kije ki ce masa nace idan basu tafi ba ya tsaida su, saboda na shirin komawa tub
a da warwara"
"Kamar ya Hajiya" Nihal ta fa
a tana kallonta tare da kulle akwatin dake gaban ta,
"Wannan ba hurumin ki bane, maza jeki dai ki kirawo mani shi.."
Tana
arin mi
ewa saiga Abba ya dawo fuskar nan cike da farinciki tamkar an yimasa bushara da gidan aljannah, "Bama sai ta je ba, gani injin dai lafiya Hajiya?"
"Ina fa lafiya ga takwarata can sai faman kuka takeyi, ni na kasa gane yanda wannan al'amari yake shiyasa nace aje a kirawo ka idan basu tafi ba su dawo a sake zaunawa gani ga yaron da ita Janan
in don mu tabbatar suna son junan su bawai dole za a yi masu ba saboda yanda naga ita Janan
in na kuka kamar da akwai wani abu a
asa?

Idan kuwa haka ne da sake a wannan zancen don bazan goyi bayan abunda babu tabbas akansa ga kowa balle kuma Janan"
Wani irin ras ras ya ji gabansa ya fa
i lokaci guda zufa ya keto masa a goshi cike da tashin hankalin daya bayyanar da hakan
arara a fuskar sa, sai daya sa babbar riga ya goge zufan sannan ya kalli Hajiya cikin rawar murya ya ce,
"Na..na..na'am" tare da zuba mata
ula-
ulan idanuwan sa yana kallonta, tsuke fuska tayi tana yimasa wani irin kallo mai cike da tuhuma kafin tace,
"Ban gane na'am ba, kai kurma ne ko bada Hausa nayi maka magana ba?

Ga dukkan alama akwai abunda kake
oye mun, kuma duk ka kuskura ka yimun
arya wallahi sai kaji
aci na" marairaice fuska ya yi ha
e da cewa
"Haba Hajia, meya kawo zancen yimaki
arya anan, wallahi auren nan ba ha
i ne ba, shi ya ganta da kansa yace yana so, kin san halinta abu ka
an ke sata kuka, wata
il kukan farinciki ne takeyi ganin wannan gata da akayi mata" ya
are zancen yana nunnuna kayan da hannu, cike da takaici Hajiya tace,
"Kai dalla rufe mun baki can, sakaran mahaifi da bazai iya fahimtar damuwar
ar sa ta hanyar kukan ta ba, to idan har shi yana son ta, ita ka tambaye ta ne tace tana son sa?"
"Amma Hajiya idan bata son sa ai bazan bari a kawo kayan auren ba ko?" Nuna sa tayi da hannu ha
e da cewa,
"Ka ganka babu gaskiya a al'amarin ka, ina
azu cemun kayi tun shekarun baya yaron ya ce yana son ta ka tsaya ka gani inda gaske yake yi shine mahaifinsa daya ji suka fito gaba
aya haka don su tabbatar maka da gaske sukeyi, kaga kenan ita baka ma tuntu
eta kaji idan tana sonsa ko bata sonsa ba saboda ka haifeta ko?"
"Wallahi a a Hajiya saida na tuntu
eta, taya zan yi hakan ba tare da sanin ta ba?"
"Wa ya sani tunda ba damuwa kayi da ita ba balle kuma lamarin ta, to bari na fa
a maka idan har baka sani ba to kasani yanzu, wannan yaro Janan bata
aunar sa don haka ka tattara inasu inasu ka mayar masu kaji na fa
a maka"
"Innalillahi wa inna ilaihirrajiun, Hajiya ina aka ta
a yin haka, har fa invitation duka an bugo jira kawai nakeyi ta kammala karatu ayi abun nan a huta"
"Tir
ashi!

Lallai Usman ba kada hankali, ashe dai hasashen da nakeyi gaskiya ne auren dole kake so kayiwa wannan yarinyar?
Chapter 90 · 0% Book details