Sashe 66
Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Tana isa su mm na isowa, lumshe idanuwa tayi ta bu
e ganin irin shigar da yake cikin ta, badon ko idanuwanta sun kasa gane mm ba zuciya da kuma
walwar ta baza su ta
a mance fuskar sa ba da ta ce sam bata ganesa ba saboda kyan da yayi mata, yana murmushi ya
araso wajen motar ta lokacin da tayi parking tare dasa hannu ya bu
e mata,
"Barka da isowa tauraruwar matan duk duniya" ya
are zancen yana mai rissinar da kansa ha
e da dafe saiti
irjinsa.....
*ALLAH KAJI
AN IYAYENMU
[8/17, 7:45 PM]
AR FARA KYAKKYAWA
: _Page 40_
*TUKUICIN SO
*NA*
*BILLY S FARI
*HASKE WRITTER'S ASS..
*Free Book*
______________________________
Murmushi tayi cike dajin da
i ta mi
o masa hannu,
ar hararar ta yayi irin ta masoya
in nan kafin ya mi
a hannu yana
arin ri
o hannun nata tayi saurin janyewa tana dariya,
"Sorry mr.man, har yanzu da sauran lokaci, yi
arin jajircewa akan wannan tayin dana yimaka, don kuwa farashin nasa tsadaddene" saida ya shafo ha
arsa yana
are ma kyakkyawar halittar ta kallo sannan ya ce,
"Duk girman tsadar sa a shirye nake dana siya koda kuwa komai nawa zai
are, ciki har da rayuwata amma bayan na aureki" ya
are zancen yana nuna ta da
an yatsa ha
e da kashe mata ido
aya, murmushi ta saki tare da sakin marfin motar da take ri
e dashi ta juya ta rufe sannan ta juyo tana kallon sa,
"Ka yanka kuwa?"
"Me ya faru?"
"Kayi masifar kyau, kamar na saka maka ni
ab" bu
e baki yayi ha
e da zaro idanuwa yana tafa hannuwa kafin ya ri
e ha
ar bakin sa,
abi kuma ni Muhammadu?, Don ALLAH rufan asiri tunda dai ba macce nake ba" Janan na dariya ta shiga takawa a hankali ta nufi inda ta hango Jabir tsaye yana dannar waya,
"Ina kwana?" Ta gaida mm kafin su
arasa wajen,
"Lpy klw my princess, kin ganki kuwa?" ta
ago kai tana murmushi ta kallesa ha
e da cewa,
"Za ka rama kenan!"
"Ko
aya, kinfi kyau kyaune nagani shiyasa nayi magana"
"Na kai ka?"
"Wake zancena ranki shi da
e, ai kyan ma kin fisa kyau nake fa
a maki, badon kar na takuraki ba da nace ke yakamata ki ri
a saka ni
abi kina
oyemun kyakkyawar fuskar nan taki ni ka
"ALLAH hubbin ruh"
"Sosai ma kuwa"
"Ya Adda Nihal?"
"Tana gida na baro, lafiya klw"
"Ta huta abunta, ita sam bata gajiya da zaman gida"
"Haka rayuwar ta take, bata son mutane shiyasa bata fiye son mu'amala dasu ba, har aiki Abba ya nema mata amma ta ce bata so, kuma ya
yaleta"
"Tab, ai kuwa mutum rahama ne, kuma data daure tayi amfani da damar ta tun yanzu, nidai a nawa fannin banga laifi ba don macce tayi aiki, at least kodta zata zama dependant ka
an ne ko ba haka ba?"
"Haka ne kam, amma rayuwar tace, kuma tunda haka ta za
a babu yanda zamuyi da ita"
Daidai lokacin suka iso inda Jabir ke tsaye ya
ago kai ya kallesu, sannan ya ce,
"Ai nazata ma bazaku
araso ba, kuna wata tafiya a hankali sai kace wu
anda basa son taka
asa" ya
an ja tsaki ha
e daci gaba da cewa,
"Ni nafara gajiya da wannan tsayin malam idan ku bakwa bu
atar zama" kallon Janan dake kallon Jabir cike da tsantsar so irin na
an uwantaka mm yayi ha
e da cewa,
"Kin ga halin mutumen naki ko?"
"Ai da gaskiyar sa, tuba muke ya Jabir ayi ha
uri"
yalesa Janan, ai nasan duk laifin nasa ne, ya kike?"
"Lpy klw, ina kwana"
"An tashi lafiya mrs.mm" ya fa
a cikin sigar tsokana yana gyara tsayuwar sa, Janan dake ji tamkar ta bayyana masa matsayinta awajensa don suyi shearing farincikin ta ce,
"Lafiya klw ya Jabir, wai meye sirrin naga kai da mutumen duk kun sauya tamkar ba ku ba, kodai akwai abunda kuke
oye mun don ban fahimci wannan gayun naku haka ba?" Gaban mm ne yayi wata irin muguwar fa
uwa, don gaba
aya yama manta da plan
in su shiyasa bai sauya shiga ba saboda yanda yake so yana barin wajen zai wuce filin jirgi zuwa Abuja, cikin daburcewa ya kalli Jabir yana sosa gefen kansa ha
e da cewa,
"Ai a..." Kafin ya
arasa Jabir yayi saurin katsesa ta hanyar cewa,
"Ba kya son sauyin ne?"
"No..ba haka nake nufi ba, na san dai ba haka nasan ku ada ba, shiyasa kaji nayi magana"
"To kiyita addu'a, in sha ALLAH zaki ci gaba da ganin mu haka, bai fa
a maki cewa na samu aiki ba a wani shagon abokina na saida kayan sawa?"
Saida ta kalli mm da taji yayi wata irin ajiyar zuciya sannan ta ce,
"Ya manta
ilan shiyasa be fa
amun ba" tana
are kallon nata ga Jabir,
ar gyaran murya mm yayi kafin yace,
"Oh my God, kiyi ha
uri na manta gaskiya, ai shiyasa kika dena ganinsa kwana biyu, wani abokin mu ne ya bu
e shagunan saida suturu, kusan tare muka tashi dashi to shine fa ya bawa Jabir tsaron
aya daga ciki, kuma alhamdulillah yana taimaka mana sosai don wa
an nan kayan ma shiya
unka mana tare"
"Wow..gaskiya ya kyauta, ALLAH ya saka masa da alkhairi kuma ya hore maku naku nakan ku da zaku taimaki wasu"
"Amin ya rabbi, shiyasa nake matu
ar son ki, kina da uzuri da kuma sau
in fahimt
a, kiyi ha
uri na shafa'a ne"
"Ba komai ya wuce" Janan ta fa
a ha
e dayin murmushi, duk da har yanzu jikin ta bai gama yarda da abunda ya fa
a ba, excuse ta nema a wajen su ta shiga cikin gida ta gaisa da grandma tare da fa
a mata cewa mm ne yazo shi da abokinsa suna waje, saida grandma tagama tsokanar ta irin ta jika da kaka sannan ta ce,
"Jeki ki shigo dasu to"
"A'a, yau a waje zamuyi firar mu don kar ki takura mu, in zasu tafi sa shigo ku gaisa"
"Kedai kika sani, nima ai na sha wankan nawa na saka jambaki sai na fito ayi firar dani"
"Ai kuwa zaki sa na rufeki ta baya har sai mun gama, kun jimun tsohuwa na son yimun snatching" ta
are maganar tana dariya tare da
walawa mai aikin Hajiya kira ta zo ta ri
a mata wasu jaijayen kujeru na roba suka fidda a can wajen rumfar motar da ake fita da Hajiya anguwa suka aje, sannan ta ce ta kawo masu ruwa da
an abun ta
awa ita kuma ta je ta zo dasu suka Zazzauna,
Kasancewar akujerar dake fuskantar gate
in shigowa Jabir ya zauna sai ya fara ganin kamar yasan gidan, dama tunda ya shigo yake
arewa harabar gidan kallo duk da
an sauye sauyen da aka yi tyana ji tamkar ya ta
a zuwan sa, isowar mai aiki wajen dake gaishe su ta katse masa tunani tare da kallon gefen da take ya amsa mata da lafiya lau itama yana ji tamkar ya ta
a ganinta a wani wajen,
an bubbuga gefen kansa yayi mm dake kallon sa tun
azu ya ce,
"Jabir lafiya?"
"Lafiya klw, gidan nan gani nake kamar na ta
a zuwan sa" sai da mm ya kalli Janan sannan ya maido kallon sa garesa, ya ce
"Anya?
Yaushe kenan?"
"Bazan iya tunawa ba, amma tabbas kamar na ta
a zuwa, waccan matar ma itama kamar na santa"
"Ikon ALLAH, to kodai kasan masu gidan ne?"
"Bana ce ba gaskiya, amma ba kace gidan grandma
in Janan ce ba"
"Eh, haka ne"
"To taya zan sansu, duka duka yaushe muka ha
u da Janan
in balle nasan wasu
an uwan ta, ai ko kai bana tunanin kasan su in badon ta kawo ka ba"
"Gaskiya ne, to kayi tunani mana"
"A'a, bari dai nasha ruwa ko tunanin Razy baby ne ke neman sauya ni" ya
are zancen tare da
aukar gorar ruwa ya fara sha yana mai
arin saita tunanin sa daidai, mm kuwa
an tsaki yayi ha
e da kallon Janan data gwalo idanuwa jin abun da Jabir ya fa
a, ya ce
"Ke kuma fa?, Ko kema tunanin zaki fa
a bacin gani kusa dake"
ar dariya ta saki kafin ta maido kallonta garesa,
"Ka ji abinda ya Jabir ke fa
a?, Wai dama he's in Razina sister..?"
Kafin tarufe baki Jabir daya sauke gorar ruwan daya sha fiye da rabi yana
aure bakin, ya ce
"Au!
Wai dama bai fa
a maki ba?, Ummm!