Sashe 41
Tukuicin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Tun yanzu?"
"Eh, duba agogon hannunki ki gani, past 3 fa"
"Ok to muje sai na sauke ka ko?"
"A'a saidai in rakaki kike so nayi gida?"
"Eh to muje ina bu
atar hakan" ta
are zancen tare da mi
ewa, "kawo na ri
a maki jikkar"
"Laaa..rufan asiri kar a fara kiran ka mijin hajia, bara dai nake na
auko motar"
Amira dake can gefe zaune na ganin Janan ta
auko mota mm zai shiga da sauri ta taso ta nufo wajen tana ji tamkar ta sha
o wuyan Janan, fuskarta a sake ta
ara so wajen tare da kallon mm tana murmushi ta ce,
"Sannun ku, Janan" ta juya tana kallonta tare da kiran sunanta,
"Ah Amira, Ashe kin shigo, ya ko,
azu ban ganki a class ba?"
"Ai kuwa dai baki duba da kyau ba, ya gida?"
"Lafiya klw"
"An don ALLAH ko zaki sauke ni a round"
"Ehmm.amma"
"Ma zai hana" mm ya fa
a ganin Janan na
arin cewa a'a,
Badon Janan ta so ba ta ce,
"Ok, to shikenan shiga muje"
Ba kunya Amira ta je ta bu
e gefen gidan gaba tana murmushi ta shige, Janan ta kalleta ha
e da cewa,
"Ko zaki koma baya, tare da mm zamu je" fuskarta a
aure, lokacin shi kuma yana
arin bu
ofar baya ya shiga ya ce,
"No..ki bar ta ni Zan zauna a baya
Wani irin haushi da takaici ya kama Janan ta tada motar tana ji tamkar ta kaiwa Amira naushi,
A can gida kuwa tuni ya cika da manya manyan mutane da Abba ya gayyata jiya sai ma
ulashe da ciyeciye akeyi kafin isowar Janan da Abba yasa guard
in sa su je su
auko masa ita a school ganin har marece na neman yi bata dawo ba, gashi tuni wanda aka ha
a taron don shi da ita wato Captain ASGAR HUSSAIN SALIM, da mahaifinsa ambassador Hussain Salim da sukayo tattaki tun daga
asar chadi suka amsa kiran mahaifin nata, sun iso ita ka
ai ake jira,
Wani irin tsaki Abba ya ja tare da kirawo Madam florence dake faman kai da kawo da jimamin abinda ke shirin faruwa agidan ya ce,
"Florence"
"Yes sir" ta fa
a tare da rissinawa a gabansa,
"Ko kin fa
awa Janan wani abune dangane da wannan taron shiyasa ta
i dawowa"
"No sir, I only told her to came back early be cause we're having strangers in the house"
"Damn it, who ask you to do so?, Idan guduwa yarinya ta tayi ki tabbata sai kin kuka da kanki, wayasa ki fa
a mata hakan?" ya fa
a cikin
aci rai yana dukan table
in dake gabansa.....
#Comment
#Vote
#Share
*ALLAH KA JI
AN IYAYENMU
[8/24, 9:13 AM] Beey Sai dake: _Page 25_
*TUKUICIN SO*
*NA*
*BILLY S FARI*
*HASKE WRITTER'S ASS..
*Free Book*
_Wattpad@billysfari9 https://www.wattpad.com/1240050252?utm_source=android&utm_medium=link&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=Billysfari9&wp_originator=gutw10QauAYUto7pKMSLF5z%2FYYSeOdoeW4kyGSZKSI3vrUOKdepJGCrJSE0dgEWXdBVy%2F9wRCifEWPGXSxgAwlIgc3jzzI4f%2BewYnWVncyI1yBVaY0EU5zVnUbtaj8M%2F_
______________________________
Ta gefen idanuwa Janan ta kalli Amira cike da jin haushi kafin ta saita mirror
in motar saiti da fuskar mm dake sun kuye da kai yana latsar wayarsa tace,
"Yalla
ai, kabari in saukeka gida, daga can kaga sai na gaida momy da Razina"
an Razane ya
ago kai jin abunda ta fa
a idanuwan su suka yi karaf da juna ta cikin madubin ta kashe masa ido
aya ha
e dayin murmushi,
"Yes, ko akwai wani abune?"
"Ko
aya ranki shi da
e, gidanmu ai gidanku ne, saboda haka babu bu
atar sai kin tambaya, yanda duk kike so haka za a yi"
"Awwnn..that's my golden man, in sha ALLAH zan je amma ba yau ba saina shirya, saboda yau muna da ba
i agidan kuma nasan za a jira dawowata"
"Dama nasan ai bada gaske kike yi ba" ya fa
a tare da sauke ajiyar zuciya don har ga ALLAH bai shiryawa zuwanta gidan ba,
"Haka dai kake tunani, amma zan baka mamaki wata rana"
"Ina jiran haka, amma kafin nan ya kamata ki aji yeni a bakin gate da mun fita saboda na tuna akwai inda nake son zuwa, ke kuma kinga kince kunada ba
i a gida kar ya zamana na
ata maki lokaci"
"Babu
ata lokaci acikin kasantuwa tare da masoyi, uzurinka ka
ai zaisa na ajiye ka
in kamar yanda ka bu
ata, saboda ban sani ba ko wani babban aiki ne zaka je nemo mana ko kuma wani alkhairin ne ke kiranka, badon haka ba bazan sauke ka a ko ina ba sai inda ya kamata"
"Nagode nurul alb, shiyasa kike da
a shiga zuciya ta, Amira ki tayani godiya ga
awarki, kirkinta ba ka
an bane, haka ma karamci da mutuntakar ta sun shallake tunanin mai rai, ina matu
ar jinjina wa halaccin ta da yanda take gudanar da rayuwarta a tare dani ba tare da ganin fifikon ku
i ko wani abu a tsakanin mu ba, a gaskiya ita
in ta daban ce, a mata kaf banda kamar ta kuma na tabbata bazan ta
a samun kamarta ba, kai ko kusa da irinta bazan ta
a samu ba arayuwa" ya
are zancen yana kashe mata idanuwa ta madubi, murmushi tayi mai cike da jin da
i ha
e da kallon gefen da Amira take zaune tana ji tamkar ta ha
iye zuciya ko ta kurma ihu tsabar ba
in ciki, sai da tayi 'yar gyaran murya ganin gaba
aya Amiran ta shiga wata duniyar sannan ta ce,
"Hubbin ruh kenan, ai indai Amira ce ko
inka bata yi, da alama yau 'yan surutun nata basa kanta"
Sai alokacin Amira ta juyo tana kallon ta tare da sakin murmushin da ya zame mata tamkar an sakata dole ne ha
e da cewa,
"Janan kenan, ai yin shirin shiyafi zama alkhairi a wurina saboda bansan me zancewa ba, tsakanin ki ne dashi ko ba haka ba mm"
"Eh..amma kuma ai ya kamata ki tofa bakin ki tunda na sakoki aciki"
"Acan dai, wacce kafa
a don ta ai na tabbata taji kuma ta yaba, don haka ba sai nace komai ba"
"To shikenan, godiyar fa?
Itama bazaki tayani yi ba?" Karaf Janan da haushin firar da yakeyi da amiran ya fara kamata ta ce,
"Yalla
ai kadena tunanin akwai godiyar da zatayi tasiri azuciyar masoya sama data junan su, tuni zuciya ta amshi sa
aya fito daga
asa zuciyar ka, haka kuma kunnuwa suka saurari mafi soyuwar kalamai masu matu
ar da
i daga bakin ka, ni Janan matar Muhriz ina godiya da tarin yabonka agareni, ALLAH ya nuna mana ranar da mafarkin zai zamo gaskiya, a ranar zan baka TUKUICIN SO na wannan kyakkyawan yabon da kayi agareni"
"Ajiye ni anan Janan" Amira ta fa
a daidai lokacin da suka kawo bakin gate
in makarantar tana
arin danne
acin ran daya gama cika mata zuciya,
"Kiyi ha
uri har mi
a rasa fita daga wajen tunda shima hubbin ruh anan zai sauka, koda yake ke bazan ajiye ki nan ba tunda round kika ce zaki sauka" ta
are zancen tare da jan wani irin wawan burki a daidai lokacin da suka fito
in sanadiyar motocin da taga sun tari gabanta har guda uku sun sakata a tsakiya, kafin tayi yun
urin yin wani abu har guard
in na mahaifinta sun fito su wajen tara sun zagaye motar ta suna mazurai, cike da takaici ta sauke glass
in tagar gaban ta na fa
uwa saboda gudun abunda zai iya faruwa ga masoyin ta, cikin dakewar murya ta kalli
aya daga cikinsu ta ce,
"Jazz, meye haka?"
"Oga ne ya bamu umurnin muzo muje dake gida, saboda haka ki fito muje"
"What!
Akan me?