Sashe 27
Takari Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Duk wani aune aune dazasu yi don gane inda zasu aje ma,adanan su, sunyi kuma anci nasara sosai,
Dadina da ubangidan mu watau sheriff din da ya samu alheri duk wanda ke tare dashi zai samu
Don haka mun samu kyauta so sai daga gareshi,.
Saboda nasaran da suka samu wajen kafa company Abu Abdallah a saudiya,, da Nigeria,,
Lokacin da mr Williams zai tafi saida yasa akakirani nadan yi mai turancina nakuma kaishi wajen 'Aku suka dan yi hira dashi,,
Sheriff din mu da su Almustapha suna tsaye suna kallon shirmay mu,
Da zai tafi yarike hannun sherrif din mu, yana masa magana gamaydani,
Tun lokacin da mr Williams ya wuce da yan kwanaki shima, Sheriff din mu yayi tafiya zuwa Nigeria,
Almustaphane ke fada wa mama mai abinci cewa sherrif yatafi wurin iyayen shi,
Amma ba zai dade ba zai dawo don ankusa fara azumi,
Yanzu da wuri nake wucewa gida saboda aiki yadan yi sauki yanzu,,
Hajiyan mu tana kula da shan maganin ta yanzu sosai ina yawan kaita ganin likita time to time,
Jirgin mangal air line yasauke bakin saudiya a Nigeria cikin su harda sheriff din mu ,
A kano suka sauka saida ya kwana a wani hotel dake kusa da airport din,
Tunda safe ya dauki drop sai Maiduguri , saida ya kusa kaiwa state din yai ma wani,cousin brother din shi waya wanda ake kira da bashir,
Shida bashir suna, shiri sosai, duk da bashir din yadan girmay shi kadan amma nasu yazo daya sosai
Kauyen hajiya tsohuwa ya wuce direct inda mahaifiyar shi take zaune tana aure, da yaranta,,,
Bashir ne yazo yatare shi saboda zuwan bazata da yayi masu,
Hjy taji dadin zuwan Ahmad duk ta rude ta rasa inda zata sa,shi
Saboda farin ciki ganishi da tayi,
Lokacin da ya isa dare ya somayi don haka hutawa yayi kadan yadan ci dan abincin da hjy ta gabatar mai
Wurin malam yatafi mijin mahafiyar shi, a cikin daren nan
Don dama bashir ya sanar da malam din zuwan Ahmad din,,,,
Bayan gaisuwa da yaushe rabo sai dan shiru ya biyo baya,,,
Malam ne yadan yi gyaran murya yafara magana,
Yace kamar yadda suke kiran shi Alhaji karami kwana da yawo
Murmushi yayi yace kuyi hakkuri malam abubuwan ne suka dan yi min yawa acan,
haba Alhj karami ai ko,bakazo don kowa ba kazo don nan yar tsohuwar da kullun zancan ta bai wuce naka,
Ayi hakkuri malam za,a dinga kulawa insha Allah,,
Sheriff din mu ya fiddo da kudi masu yawa daga Aljihun shi ya dan kidaya yace ma malam wanan kudin malam don Allah ina so abaiwa bayin Allah suyiman saukar Al,kur,ani maigirma da kuma sadaka ga mabukata dafatan Allah ya biya muna bukatun mu na Alheri,
Muna son zamu yi wani company na global da zamu kawo daga kasar Arabs country ,wanda in hakan yai muna dadi zamu kawo wasu company na abincin kasa shen waje,,,,
Sai kuma wanan abama duk wani dan uwan su, Yabi yasa min albarka,
Yabi kaunar shi dake bi mai wacce malam ya haifa tare da Yaghana, mahaifiyar Ahmad,,
Malam yai shiru nadan wani lokaci ,, yana kallon kudin
Can yace Alhaji Amadu,
Ahmad yace na,am malam aikin may kakeyi a can har kasamu wanan kudin haka
Duk da nasan cewa kaidin yaro mai hali nagari tun kana karami amma saboda canji lokaci da yanayi nasan dan Adam na iya canza wa,,
Ina fatan rade radin da matar mahaifinka keyi na cewa kana sa,na,ar saida miyagun koyoyi a kasa mai tsarki har ka tara dukiya mai yawa,
Wanda jin hakan da mahaifiyar ka tayi har yasa tadan shiga cikin wani yanayi ita da hajiya tsohuwa
Gabanshi ne yabada wani irin dam,
Har yadinga jin wani irin jiri na shirin kwasan shi, Allah ya taimaka, zaune yake
Tunda Ahmad ya dukar da kai bai iya dagawa ba saboda bakin cikin irin kazafin da hjy mama tai mai,
Bashir ne yaiwa malam bayani duk irin cigaban da yake samu acan da kuma wanan na yanzu da suke shirin yi a wanan kasar,,
Dayake malam mutune mai wayeyen kai nanda nan yafahita yagane cewa sherin da hassadan kishirya uwace kawai,
Duk da,dama riga yasani don tun lokacin da matarshi yaghana watau maihaiyar Ahmad taji wanan labarin daga bakin, matar, yayan nata,
Wanda ke fada mata abinda hjy mama ke fadawa yan uwan mijinta da sukaje taron su da ,dawo wa umurah,
Malam najin wanan zancen ya tashi cikin dare yai nafila
Har kusan sati guda yana nafila Alheri kawai yake gani gamay da Ahmad din
Tun lokacin zuciyar shi ta tabbatar mai da kuma amincewa da Ahmad din
Ko wanan maganar yayi shine kawai don Ahmad din yakara gyara halinshi sama da na da,,,
Bayan malam yakara mai nasiha da kuma jan kunen shi gamay da duniya dakuma mutanen duniya,,,
Cikin gida akai mai iso gurin mahaifiyar shi,
Bayan sun gaisa shiru yadan biyo baya kamar yadda suka saba tun yana karami bata iya sake jiki tayi wani dogon zance da shi,,,
🐎ZEEE MAKAWA🐎
🐎HUGUMA GROUP🐎
[10/4, 14:22] +234 703 602 1388: ✈✈✈TAKARI✈✈✈
👣👣👣👣👣
👣👣👣👣👣
3⃣9⃣
BY
🐎ZAINAB MAKAWA🐎
🐎HUGUMA GROUP🐎
Ya, zo sunnah ta ma,aikin Allah SAW cewa ka,nemi Gafaran dan Uwanka a Karshen ko Wacce Shekara, ina neman Gafaran Ki idan na Bata Miki ina Sane ko bana Sane ni na Yafe Maki in har kin Saba min,,,,
Anty Amal Anty safiya Anty mariya Anty billy galadanci, maman rufaida maman fareeda maman ikram sadiya maijjidda harazami Rahma Anty Batu,ulu Duk ina maku fatan alheri tare da fatan gamawa lafiya da diniya,,,
Almost true life story
Daga kai yayi a,hankali ya dan kalli mahaifyar tashi ,
Sai kuma ya juya a,hankali ya dan kalli dakin da suke ciki,
Inda ya dan yi tunanen cewa a,nan take rayuwar ta, a cikin wanan dakn haka,
ita da "ya," yan ta, yatuna irin gidajen da shi yake dasu yanzun haka a,saudiya,
Tausayinta ne,yakama shi, Don yasan cewa daidai da rana daya bata taba ronko shi komai ba na rayuwa,
Sanan gan shi ita da, shi i yasan cewa basu wani, morewa rayuwar su, nazaman da da,mahaifiya ba sam,,,,,
Saboda irin rayuwar da yatashi a ciki batare da mahaifiya shi,ba
Dan dama dama yadan samu kulawar , kaka, kadan.
Yasan cewa Allah ne ke tare dashi kawai,ga al,amarin shi,,, ,,
Shirun ne yadanyi yawa ,adakin , sai yadan kau da shiru ,yake tambayar ta sister's din shi,
Yaganah tadan gyara daurin lafayan ta ,
A inda take zaune gefen gadon ta, a,takure cikin shigar, lafayan da ta nade duk jikinta da shi,
Dakin sai kamshin turare ke tashi irin na yan maidugurin asali,,
Indan ka ganta,A cikin kamala take maganar ta, tana bashi ansar cewa suna makaranta kwana amma, shekarar karshe suke, yanzu
Nan da sati guda zasu kam,mala karatun su gaba daya, insha Allah,
Azuciyar shi Yayi mamakin ace har yaran sun kam,mala karatun su bai sani ba,,,
Lalai maganar hjy tsuhuwa ne yana sakaci da al,amarin mahaifiyar shi, sosai,,,,
Wacce kamata yayi ace tana cikin hutu, yanzu saboda yakai lokacin da za,ace ta huta, da komai
Saidai ina, duk lokacin da yaso yayi mata wani abu na musan man sai yaji kamar andaure shi,, ba zai iya yi mata komai ba in yai niya,,
Kuma yasan cewa yana turo ,ma mahaifin shi da kudi masu yawa koda yaushe ,
Wanda ya ci ace mahaifin nashi, yanzun haka angyara mata muhallinta, da su,
Sai gashi yazo yasamay ta a cikin irin wanan yanayin na jiya wayau,
Babu wani almar tanajin dadi a,rayuwanta sam,,,
Shiru yadan kara ratsa dakin ,,,,
Wanan karon yaghana ce ta danyi kokarin yin magana da dan nata,
Nasiha tadanyi mai gamay da zaman duniya
Sai kuma maganar aje iyali ,da take tambayar shi, cewa ance mahaifin shi zai hada shi aure da yar abokin shi ko,
Inda taimai nasihan a kan rikon amana, da gaskiya da, kuma kula da hakin aure,
Namu har kulun shine mudinga maka addu,an fatan Allah tare da gamawa da duniya lafiya,,,,,
Tabbas yaji dadin wa, "yan nan magan ganun sosai, musan man kamar yadda take tasai mai albarka, abinda bai taba jiba,,,,,,
Don tunda yake da, ita basu taba dadewa irin na yau ba suna magana, ko hira,
Lalai yana da sa,a sosai a wanan tafiyan nashi,, insha Allah tunda yau harda albarka yasamu gurin ta,,,,,,
Daga karshe ya ciro kudi masu yawa ya aje mata agaban ta,
gabanta ne ya fadi don tunda take bata taba ganin kudi masu yawa ba haka,
Yadago kai da niyar yai mata bayani akan kudin,
Kaifin yai wani magana yaghana tace a,a, yaro bani bukatar kudi daga gare malam da hjy tsohuwa ba su rage ni da komai ba a,rayuwa na,
gashi kaima din kana aiko muna da sako lokaci lokaci ta wurin hajiya tsohuwa
Kabar kudin ka wai don akwai hidi momi agabanka da zakayi,,,
Ya, Cewa wanan kudin ina so ki samu wani sana,a kifara yi dashi,,,
wanda kudin zasu dinga shigo maki kafin in aiko maku dashi,,,,
Sai kuma wurin su yabi kaunar shi da aka fara yiwa aure, ita ma,ina so adan taimaka mata da wani abinyi,,
Sanan bashir zaizo da masu aikin gina ina so ai maku gyaran wanan gidan ya koma irin na zamani,,
Duk da bata son su hada ido da dan nata, don yawan kunyan shi da take ji yasa ko daga kai batayi idan yana gabanta,,,
Amma yau,saida ta daga idon ta da sauri takaleshi
Tace a,a gyaran wanan gidan ba karamin aiki bane ,
malam kuma yana yawan gyara muna shi lokaci lokaci kawai ka barshi mungode,,,
Baice mata komai ba yai mata sallama zuciyan cike da tunane iri iri
Watau tsohuwa tana taimaka wa manshi da sunan shi,,,
Bai san ya zai gode ma wanan boyar Allah ba mai kaunar shi a,kullun,,,,,
Da zai tafi yakona gurin malam,sukayi sallama
Inda malam ya kara dan tatanawa dashi,akan aikin da zai turo aimasu da kuma zancen yan kanan shi da zasu kare karatun secondary bana,,,,,,
Suma yana son ya taimaka masu,,,,,
Don suci gaba da karatu,,,,