Sashe 121
Takari Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read
Saida naga cewa shetiff yadan samu natsuwa sai na dan zare jikina cikin nashi, a hankali daga rugumar da yai min wani irin ajiyar zuciya naji yayi a lokacin,
Tausayin sheriff yakamani so sai dan na tabatar da lalai yana tare da sha,awa sosa, kuma yana kewata dan kusan wata uku kenan yanzu rabon shi dani,
Yadan dade zaune a bakin gado na ,dafe da kan shi har zuwa wani lokaci,
Sai naga ya mike tsab daga inda yake zaune yadogo kai yakallr ni,
Idon shine suka kada sukayi jajir duk kasala ta sauko mai dakuma wata irin sha,awa,
yai hanyar fita waje, batare da yakara kallon inda nake ba,
Ido kawai nabishi da shi cikin tausayi da kuma fargaba,
Kamar mariya tana jiran yafitane ta shigo dakin tana ce min zasu tafi kasuwa ne da wata yar makwabciyar mu sheriff ne zai aike su,
Shiru nadan yi ina nazari can nace ma mariya ta kula da kanta to amma ya suka san cewa akai wata a makwabtar mu har zasu aike su,
Bankara ganin sheriff ba sai bayan sallar azahar ya shigo
Har zuwa lokacin su mariya basu dawo ba,bayan na gaishe shi cikin girmamawa
Sai kuma na,dan dukar da kaina kasa ina mai tambayar shi har yanzu su mariya basu dawo bane daga gurin aiken,?
Shiru yayi yana kallo na cikin mamaki yace ai bashi ya aike su ba,
Waya yazaro yana tambayar Bashir ,bashir din yace shiya aike su sayen wasu kayan mata da bai san masu kyau ba,
Amma yai waya dasu yanzu zasu dawo, don suna kan hanya,
Sai bayan sallah magrib nakira wayar hjy umma muka gaisa natambayi lafiyar su dakuma su safiya,
Tace min duk lafiya suke, jin nai shiru batare da nai wani magana ba yasa,
Umma cewa kodai an hai hu ne fadima , shiru nayi kawai wanda yanuna mata cewa an haihu din,
Dan in kauda zancen umma na ko,karin tambayana sai ce mata nayi abani safiya,
Mamaki tayi wai ace cikin wanan zamanin ansamu mai kunya irin na mutanen da,
Bayan mun gaisa da safiya take tambayana ko may aka samu sai kawai naji ban iya fada mata,kai tsaye,
Amma dan tagane sai ce mata nayi ga sunan dai suna jiran zuwan ki,
Ke uwar su,
Cikin sauri da mamaki tace har guda nawa fadima nakara ce mata kizo ki gane su mana,
Inajin suna murna kamar a fili su je murmushi nayi dan jin dadin yadda suke kulani tamkar wata yar uwar su ta jini
Saida daga karshe nake sheda ma safiya cewa muna Abuja,
Tai wani tar karan murna tace min kina nufin dady babies yazo Nigeria, kenan,
Ina gama waya da su sai nakira Salimat nafada mata inda tai murna sosai danjin cewa na haihu
Itama dai tambayana tayi ko may na hai fa nace mata baby As,amau, dai tasa mu kan,ne ,
Ihun murna tayi tai ta hamdala ga Allah tace fadima dama na fada maki auren ki da Sheriff akawai wani baiwa da Allah yai ma wanan auren naku da sheriff,
Dariya kawai nakama yi mata dan jin taci gaba dayi min nasiha,
Rugaiyya, kan fada takama yi min akan gaskiya ban kyauta ace har kwana kusan hudu da haihuwa ban fada mataba sai yau take ji,
Nabata hakkuri tace min ita gaskiya tayi fushi saidai tazo dan sheriff da yaran shi amma badan ni ba,
Nace mata aiko hakan ma angode,ba laifi,indai har zaki zo din,,
Ita ko Amal tunda shehi yakoma madu da sabon labari take ta farin cikin kasancewar hakan
Tasan cewa ashe ba son banza muke wa junar mu ba ta alakace babba,
Duk da ba wani shakuwa mai karfi ke tsakani da sheriff ba tun farko,
Nasan cewa i,zuwa yanzu akwai fahitar juna so sai a tsakanin mu,
Wanda har yaka indan uwa na cikin wani hali zanan yau da gobe dole guda ya gane komay ke damun shi,
Kusan kwana ukun da mukayi a garin Abuja zan iya cewa akwai abinda ke damun Sheriffudeen din mu azuciyar shi sai dai yakasa furtawa,
Dan haka tunda dare na kulla araina cewa yau zan tunkare shi dan jin komay ke damun shi arai,
Kafin ya shigo gidan na tsantsara kwaliya irin na jan hanjalin maigida, tayadda bazai iya aiwatar da komai ba idan munyi ido biyu,
Hakako akayi dan cikin yar damuwar tashi yashigo ko yau din ma, bayan yadan yi hugging din na nadan wani lokaci ,
Sai ya sakeni ya koma bakin gado yai zaune yasa hannun shi yarike habar shi dashi,
Sai naga alamar yau damuwar har yafi na kullun yawa ma,
Nakuwa ci sa,a yaran na wurin su gwago tun da suka sha nonon safe, kuma nasan cewa zasu dade suna barcin safe,
Kofar dakin nakoma nasawa key, nadawo nasamay shi inda yake saidai wanan karon ya mike kafar shi,guda
Dayar kuma tsayar daita, ya yi yasa gwaiwar hannunshi akai don yaji dadin dafe goshin shi da tafin hannun shi,
Matsawa nayi jikin shi nadan jingina kaina da kafadar shi nasa hannu na guda nazagaya ta bayan shi, tayadda har muna jin bugun zuciyar junan mu,
Wani irin kallo yake min a cikin mamaki idonshi kar acikin nawa,
Nakalleshi idoncikin ido nasakar mai wani irin lalausar murmushi,
Nayi mai hakane don in samu damar aiwatar da nufina akanshi,
Don kawai in san may ye damuwar mijina, da har baida kuzari a kwanan gabadaya acikin damuwa yake,
Cikin wata irin murya nace narasa komay ke damun Sheriff dina acikin kwanakin da yakamata ace yana cikin farin ciki da walwala a rayunshi,
Sai nakara kallon shi karo na biyu nasakar mai wani munafukin murmushi,
Dan kuwa yau nayi niyar rike mijina da a hannu akan komay ke damuwar shi zan tayashi warwarewa insha Allah,
Cikin wata murya naban tausayi ne yadan daga ni kadan yagyara muna tsayin mu
Can yace min fatima bakomai ke damuwa na ba sai abinda da yan uwan haihuwa na suka sani aciki kawai,
Yanzu yadace ace duk cikin su koda mutum guda yakasa kirana mu gaisai
Balle har yai min murna samun karuwa fadima may narage masu da zasu dinga yi min haka,
Duk al,amarin su kusan nawa ne ,bada sanin Abba ba nake zuwa inda suke in masu alheri daidai gwargwadon hali,
Kusan sune nafarko danafarayi wa text batun haihuwar nan,
Amma wai ace har yau bawanda ya ko kirani ko kuma text din,
Wani iri naji azuciya nasan lalai sherif na cikin wa i hali don agaskiya dan uwa yabaka baya bakaramin tashi hankali bane,
Dan amin irinshi nani zafin shi na kumasan irin halin da mutum ke shiga,
Nace mai kayi hakkuri sheriff kamar yadda kasaba yin hakkuri da su insha Allahu wata rana zasu gane gaskiya su dawo hanya ai,
Murmushi yayi kadan yace bazaki gane bane,ai har in hjy mama tana raye ba,amu taba shiryawa da su ba saboda mugun akidar da take cusa masu,
Dazaran taga cewa muna dan shiri da gudan su ta shiga zariya kenan sai taga ta yi nasaran raba mu da may shi,
Murmushi nayi nace may idan har hjy mama ta hana yan uwanka mu amula da kai baga mu ba nida su Amal da Salim,
Ko bamu isheka ba, nafada ina mai kara tabbatar da ansar tambayana a idon shi,
Hancina yadan ja kadan yace aiku yan uwanane na na shakikai,
Amma su yan uwan haihuwana ne na jini kin ga ai dole indamu da rashin kulanin da basuyi,
Yace Anya fatima ko maraya yafini sanin rashin sanin zafin mahaifiyar mutum idan bata agida,?
Nakalle shi cikin natsuwa na ce mi,shi kadai fi su gata,,
Yakalleni yace min anya kuwa,?
Kware da gaske nace mai rashin mahaifi ko mahaifiya daban taka matsalar daba ai
Ganin danayi cewa yana cikin damuwa har yanzu yasa na sako may zancen wasa,
Nace kaida keda hjy tsohuwa a hannu ina kai ina maraici,
Murmushi mai yar sauti yayi man jin na anbaci hjy tsohuwa
Natare shi da fadin halin alherin da ta koya ma shi zakaci gaba da gabatar masu duk abin da sukai ma wanda ba daidai ba , kansu sukayi wa,
Nace nasan halin mijina da mutunci da kuma son kyautatawa na bayadashi,
Haka kada ma ka nuna masu cewa rashin tayaka murna da basuyi ba yadamay ka,
Kai mutum ne mai daraja da dauka musaman ga duk kan yan uwa,
Wanda harci ka ga yan uwa har yanasa amanta da wata hjy mama da zurian ta can,
Balle yanzu daga ka zama mai iyali, kan ka fiye dasu, da su aje iyali ba,
Kaga kenan kafi su koga idon jama,a, a addinan ce ma kafi su daraja,
Ban taba zaton zan iya tsayawa agaban sheriff in furta koda kalma daya ne mai tsawp ba sai gashi yau nice mai dogon sharhi irin haka,
Don haka sai naga maganar nawa ya shige shi da kyau, abida kuma dama nakeson gani ke nan,
Fatima ya fadi sunana cikin wani yanayi sai kuma naga yaja bakin shi yai shiru,
Wata kila yarasa abinda zai furta min ne,
Ganin hakan dani sai na furta cikin wata yar sauti na ce ina son ka sheriff kuma ina kaunar ka,
Jikin Sheriff sai yadauki rawa alokacin tankar wanda yasha wani abu
Hakan yakara bani damar kokarin cusa bakina acikin nashi saboda in kara mallake zuciyar mijina dan kawai in fitar mai da damuwar shi,,,
Lokaci mai dan tsawo muka dauka nidashi cikin wani irin yanayi da ba zai iya kwatantawa ba,
Sannu a hankali yayi karfin halin cire bakin sa a cikin nawa
Yai yar gyaran murya wanda ya tabbatar min da alamar yasamu natsuwa, so sai kamar yadda nake bukata,
A haka ya man na min kiss a goshi kamar yadda larabawa ke ma junar su sallama,
Idon na,bishi da shi yana tafiya cikin natsuwa har ya murda handle din kofar sai kuma yaja ya tsaya,
Batare da ya waigo ni ba yace min hjy fa ta dauko muna sabon rigima,
Dan tace wai sai anzo da ita nan ta zauna da yara,
Jin nayi shiru ban yi magana ba yasa shi dan waigo da idanun shi rinanun da suka dan fara watsakewa,
Shiru nayi nima alokacin ina sauraron shi don jin karshen maganar shi,
Ganin ya waigo yasani ce mai tasamu lafiya ke nan ko, da har zata iya zuwa,?
Dan murmushin nan nashi wanda baikai ciki ba yayi,
Yace still on bed bansan may zato tayi masu ba,
Sai a lokacin namike zuwa inda yake tsaye nace mai zatazo ganin jinin jikanta ne,
Wani irin sanyi ya sauka cikin ranshi da nafadi hakan,
Gaskiya bazan so ace tayi wani tafiya ba ahalin yanzu, dan gudun tashin ciwon ta,
Ce mai nayi may zai hana mu mutafi can idan har yin hakan zai fi,
Shiru yayi kamar mai nazari sai yace a gaskiya ina ganin kamar wahala zai ma yaran yawa don at,list suna bukatar hutu by now
To amma kuma hakan shine daidai don bazan bar hjy tazo nan in a long journey ba gaskiya,
Insha Allah zuwan mu bazai sa wani abu yasamu yaran ba,har muje mudawo,
Wani irin sanyi ya sauka cikin ran shi, don duk problems din shi fatima ta walwale mai su a,lokaci guda,
Yace zamu tsaya nan har ai seven days idan mutanen dogon daji sun koma sai mutafi can wurin ta tayi nata buki,
Ina fatan hakan yayi maku dai,
Wani irin farin cikin jin cewa yan uwa na zasu zo suna nan garin ,
Saidai a fili nace mai au har sai sunzo kuma bayan bamu dade da dawo ba,
Ido yazaro min yace bakya son azo ai muna farin ciki dakuma fatan alheri ga yaran mu,
Yaran mu daya ce shi ya bani ku ya sai nakasa tsayawa yakarasa zancen shi,,,,,,,,,,,,,