← Book details Gidanmu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 91 OF 190

Sashe 91

Gidanmu Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read

Kallon Irin lafiya yabi shi dashi Shi kuma Yusuf yana ganin irin kallo yayi Fuska ya ijiye bargonsa ya shiga Tiolet ya sauya kaya ya fito ya isa gaban Madubi ya Fesa Turaran Imu yazo gefensa ya Kwanta yana fadin"Wash..Nagaji..!
Kallon mamaki Imran yabishi dashi kafin ya Mike Zaune yana Fadin"Miye haka..!?
Ina dakin matarka..?
Yusuf na kwance yace"Da baki aciki..Ko cikinsu kake so na shiga na kwanta..!
Karamin Tsaki Imran yaja kafin ya tashi ya Haye saman kujeran Dake Besdroom din ko mgama bai kara ba.
Yusuf yayi dariya ya kara Ware kafa da Jiki yana fadin'Yauwa zan sakata na Wala wlh..,!
Ya fada yana satan kallon Imu dayaji kamar ya fitar da yusuf Daga dakin shi baya kwana da wani akan gado takura yake yi juya baya yayi kawai baice komai ba Yusuf na kallonsa yana Dariya kasa kasa.

*11/03/2022*
*Janafty..*
3/22/22, 23:13 - Ummi Tandama😇: *GMB2🅿�2*

*Wannan Littafin na kudi ne don Allah kada ki karanta in har kinsan baki biya ba N300 ne kachal kan wannan acct din 0552179550 Gtb ku sani ku kara Sani Mace mai aji mallakan komai nata nakeyi bata jiran abun Sata 09069067488*
Chapter 91 · 0% Book details