Sashe 133
Gidanmu Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
*Ni imran Abubakar Malami na Saki Matata Sajida kabir Saki Daya Saboda bana sonta kuma bana som na cigaba da Zama da auranta na kwari kaina Daman chan Nayi Biyayya ne kan Mganar Abba Daya Gindayamin Umarni Sai dai Umarnin Auran kadai ya bani ba Umarnin kada nayi Sakin ba..Allah ya bata wani mijin Agaba wanda baya Shaye shaye daidai da ita..*
Kowa sai Shuru ba bakin mgana Musamman Abba da Daddy da suke kallon juna cikin Tarradadi,Abba Imran yake kallo Ransa na kuna da Baci sai dai ya Tabbata ko kashesa zai yi bazai Taba Sauya Ra"ayi ba sai yanzu ya gane cewa Shurun da Imran din yayi Lalle ya shammacesa.
Daada ta Umarci Yusuf daya miko mata Tadardan ya mike ya kaimata ta karba Lokaci Daya tana Mikama Baffa Kabiru da gabadaya Bacin Ran wannan Tozarcin da Imran yayi mai ya Lullubesa.
Mikamai Tayi Ya karba Cikin wani yanayi kafin yayi mgana ta Rigasa da cewa"karbi Takardan Sakin Sajida..Ka mikama Matarka..Tayi hakuri Bisa Rashin Daidai da muka mata tun Farko Daman tace indai Tana Raye ba wanda ya isa ya Tabbatar da wannan auran to gashinan Imranu din ya Yanke komai shiyasa dayazo ya gayamin ban damu ba Duk da naji Ciwon Abun sai dai hakan yayimin Daidai Tunda dai an yi muku abunda kuke so Ba Damuwa in wani yaki ka da wuni wani da kwana Zai soka Ga Mustapha nan na Roki alfarman ya aura masa yarsa in shima kuma bai Amince ba Wlh bazan ce Dole sai an Bi Umarni na ba..!
Tafada Idanuwanta na kawo kwallah Gabadaya sai jikin kowa sanyi Wato Daada Ranta ya baci da Baffa Kabiru da Matarsa sai yau take Dafasu Cikin Ruwan sanyi.
Baffa Kabiru ya ji bakinsa yayi nauyi yama kasa mgana Kamar zai yi mgana sai ya kasa Daada ta kalli Daddy tana Fadin"ka amince ko baka Amince ba..?Salaha kema kina da Hakki kan wannan mganar..?
Khamis Da yaga Wankin Hula zai kaisa ga Dare yayi Zaraf zai yi mgana Daada ta Dakatar dashi da Fadin"Kada kace komai..Inteesar tace bata sonka agaban kowa da kowa saboda haka baxan mata Dole ba..Ni Maryama na Riga na Cire bakina kan ya"yam Kabiru Duk Abunda iyayenku suka Zaba muku Daidai ne..!
Kansa ya Sadda Hawaye sun cikamai ido ya kasa mgana Daada ta Dawo da kallonta kan Daddy tana Fadon"Ko kaima bazaka bashin ba..?
Da Sauri Daddy yace"Ni na isa Daada..? Na amince Dari bisa Dari Imrana kamar Da yake a wajena Dashi da Basheer da Inteesar Wlh basu da maraba..Mganar Salaha kuma bata da Mtsala Daada ita din mai Umarni da duka Mganata ce ko mganarki..!
Yafada aransa yana jin Dadi duk da Sakin da imran yayi ma Sajida bai ji Dadi ba ammh yau kadai zai Rama mganar Mami Asma"u Datace Daada Tayi sonkai Dayake mgana shi Zai iya bashi yarsa ce to yau Zata gani kuma Za"ayi agaban idonta.
Umma ma baki ta Bude Tana Fadin"Daada ni ban taba ja da mganarki ba..Imran Mutun ne kamar Kowa Ina Taya autata Murnan Samun Gwarzon Namiji kamarsa..!
Tafada cikin som Turama Mami Asma"u Haushi Wacce take Zaune ita da yarta kamar Mutum mutum.
Daada ta saki kayattacen Mirmishi Tana Fadin"Masha Allah naji Dadin haka..!
Baffa Kabiru ta kallah kafin tace"Bayan Sallar La"asar nake son ku Daura auran..!
Khamis ya zaraf Cikin kunar rai yace"Daada kiyi Adalci mana..Taya Zaki aura mata wanda baya sonta kuma Da kikace tace bata sona shi tace Tana sonsa ne..!
Daada bata nuna Damuwa ba tace"Mustapha Kiramim Maryama ka Tambayeta Zaka aura mata Dan"uwanta Imran abunda muka ji Daga gareta dashi Zanyi Amfani..So nake na goge kalmar Rashin aldacin da ya"yan Baffa Kabiru ke jifana dashi su da iyayensu.
Ba wanda yayi motsi Daddy ya Dauko Waya ya Kira Inteesar ta shiga ta Fara Ringing da Bugawar zuciyar wasu Sajida Mami da Khamis Imran kuwa ko ajikinsa bai Damu ba yasan ko Intee ta amsa ko bata amsa ba shike da Nasara yau din nan.
*Shakira*
3/23/22, 21:51 - Ummi Tandama😇: *GMB2🅿�16*
*Wannan Littafin na kudi ne don Allah kada ki karanta in har kinsan baki biya ba N300 ne kachal kan wannan acct din 0552179550 Gtb ku sani ku kara Sani Mace mai aji mallakan komai nata nakeyi bata jiran abun Sata 09069067488*