Sashe 56
Gidanmu Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Abba bai Tada mganar ba har bayan sun Dawo sai da suka gama Dinner kana ya Taka da kansa Har Dakin Munari Domin taki Fitowa tace ma Safiya ta Koshi kan gado ya ganta Dukunkune Cikin Bargo Tana kuka bata ma san ya Shigo ba sai da ya kira Sunanta kana ta Dago Tana Kallonsa Cikin Dattakonsa ya Zauna Gefenta yana Fadin"Tashi Zaune mgana zamu yi..!
Ba musu ta yaye Bargon Data lulluba Dashi Lokaci Daya tana Sharan Hawaye.
Goshinta ya Shafa ganin ya Kumbura yace"Yana Zafi ne Munarin Abba..?
Kai ta gyadamai sai ga Hawaye Sharr Rumgumeta yayi yana Fadin"Kiyi Hakuri..Shii.Daina kuka kin ji ko..?
Kai ta gyada mai shi kuma ya saka Hannu yana Share mata Hawaye Lokaci Daya ya Dagota yana Fadin"Kalleni nan Maimunatu..!
Kallonsa Tayi shi kuma ya Tallafe Fuskarta yana Fadin"Menene Matsayin Imran a wajen ki..?
Cikin Sanyin Murya tace"Yayane Abba..!
Abba ya jinjina kai kafin yace"Duk abunda zai yi miki bai isa yace baya Sonki ba. kema baki isa ki Cire wannan Jinin daya Hadaku ba Munari..Imran baya Shiga Shirgin da bana nasa ba..Kuma baya Duka ko Fada Indai ba"a Tabasa ba. Ko..?
Kai ta gyada mai Sai ya Cigaba da Fadin"Ba ina Shigarmai bane A"a Sai don ina so na Nuna miki Laifinki D'aya a wannan abun..Shine kin yi Rashin Wayau Munari..Imran Dan'uwanki ne na Jini da kuke Zaune Gida Daya..Inteesar kuma Kawarki ce da kuka Hadu ba da Dadewa ba..Bai kamata ki gayamata abunda ya Shafi Imran ba Munari..Menene naki na Labarin yana Duka har ya Sumar..? Waya taba sumarwa..? Marigayiya Asma"u?itama Lokacin Harkansa ta Shiga ta batamai rai ya Zuciya ya Nausheta aciki sai abun yazo da Tsautsayi ta Fadi ta suma..bayan ita kin karajin ya Sumar da wani ne..? sai dai Hargowansa in aka batamai rai..Nasan bai da kyau yana da Bakar Zuciya irin ta Fulanin Da suka Fito Daga Dukku ammh duk da haka bai kamata ki Zubar da kimar Dan"uwanki Data gidanku ba Munari..Wannan Labarin sam bai Dace kuma baki kyauta ba..Inteesar Zata Raina Yayanki Duk da nasan bazata aikata haka ba na yarda da Tarbiyanta ina mata kallon Kamar kice Munari..Ammh Duk da Haka abunda kika aikata bai yi Daidai ba sam..!
Ya kariahe Fada Cikin Taushin Murya Munari Data gano Laifinta tace"Hakane Abba ban kyauta ba..Nima ba da wata Manufa na gayamata haka ba..Insha Allahu naji mganarka bazan Kara ba..!
Abba yaji Dadi ya jinjina mata kai kafin ya Saketa yana Fadin"gud Munarin Abbanta..Yanzu kimin alkwarin da Safe in ya Huce zaki Bashi Hakuri..!
Da Sauri tace"Insha Allahu Abba zan bashi Hakuri..!
Abba ya Dafa kanta yana Fadin"Allah yayi miki albarka..Dake da Yayyinki Gabadaya..!
Munari ta amsa da Ameen Kafin ya Mike ya Fice ta Rakasa da Kallon Kauna Har ya Fice kafin ta koma ta Kwanta Shiyasa take son Abba yana da Saukin kai sosai bazai maka Fada ba sai dai cikin Sauki zai ganar Dakai Kuskuranka ta gano Laifinta kuma da yardan Allah Zata bama Ya Imran Hakuri da Safe kafin tatafi makaranta.
*****
Washegari ta kama Monday ne Karfe 7:30am na safe su Munari keda Lacture,Shiyasa ta Shirya da Wuri Safiya ta Hada Breakfast,Tea kadai tasha da Bread,Yusuf ma ya Shirya Cikin Suit Baki da Fari na Tafiya Wajen aiki Dukkansu a tare sukayi Breakfast banda Imran wanda Tun Jiya Daya Dawo Masallaci ya Shige Dakinsa ba wanda yaji Motsinsa.
Munari ta Fara Tunanin ta Bugamai kofa ne sai kuma ta Fasa sanin Halinsa kar ta kara wani Laifin Suna Shirin Tafiya yau Ya yusuf Zata Bi ya Ijiyeta makaranta sai ga Imran din ya Fito Sanye da Wando 3Quater Ba Riga ajikinsa bai ma kowa mgana ba Abba kadai yace ma Ina kwana Anty Safiya ma na gaisheshi yayi kamar bai jita ba ya Wuce Kitchen.
Yusuf Dake Tsaye ya Mika mata Hannu ta bashi Briefcase dinsa ya karba yana Fadin"Kada ki kara gaisheshi..Kanina yake ba Yaya yake gareni ba yadda Zai girmamani haka kema zai girmamaki Anty Kike a wajensa..!Safiya taji abun wani iri batace komai ba ammh aranta tace ban matsama kaina ba da sai ya kirani Anty ba
Imran Daya Fito Daga Kitchen Dauke da Goran Ruwa ,yaji Duk Abunda Yusuf yace bai nuna ma yaji ba sai ma kara Dakuna Fuska da yayi zai Wuce Munari Dake gefe Cikin Shirin Fita tace"Ya Imran gud mrning..!
Cikin Dari dari..Bai ma ko Sanda da ita ba ya Rike marikin kofarsa kana ya Juyo yana kallonta Da Sauri ta rike kunnuwanta Kafin tace"Am Sorry Y Imu..Bazan karaba Plz..!
Yadda tayi ne yasa sai yaji kuma Zuciyarsa Tayi sanyi dan Fuska ya saki kafin yace''Is ok..!
Daga haka ya bude Kofarsa ya Shige ya Rufe Abba Dake saman Dinning yana Karisa karyawa yace"Hallayarsu suna min kamanceciniya da juna..!
Yusuf yace"Abba da wane..?
Abba sai da ya Dade bai yi mgana ba kafin ya kada kai yana Fadin"Baffanku..Ya Kabiru..Barrister Baban Khamis da Sajida..!
Daga Yusuf har Munari ba wanda ya iya mgana saboda yadda Jikinsu yayi Sanyi balle Safiya Dake gefe aranta Tana Tunanin yanzu Abunda ya Rage ma wannan gidan kenan su Koma ga Ahalinsu kuma tayi wannan alkawarin sai ta cikashi da yardan Allah.
Sallama sukayi ma Abba suka Fice,Safiya ta Rakasu har Haraba suna Fita Daga Gidan Inteesar ta Kira Munari tace tana Kofar gidansu Sagir Tana Jiranta su Wuce sai ta Rasa me Zata ce mata tana jin kunyar tace mata ta Wuce alhalin kwanakin nan Duk Tare suke Tafiya.
Yusuf ne Dayake jin mganar Inteesar din ta Cikin wayar Domon Volume din wayar yana Cike ne yace"Ki gayamata gamu nan zuwa zamu Dauketa..!.
Cikin mamaki ta kallesa sai ya Gyada mata Kai Lokaci Daya yana Sakar mata Mirmishi da Sauri ta Fadama Inteesar din ga sunan zuwa ita da Ya Yusuf zai kaisu makaranta kafin ya Wuce Office.
Haka kuwa Akayi suna zuwa Kofar Gidan suka ganta Cikin Shirinta yau kamar sun Hada baki dukkansu Hijabai suka saka Inteesar ta Bude Bayan Motar ta Shiga sai da suka Fara Tafiya kana ta gaida Ya yusuf ya amsa mata Cikin Sakin Fuska,yana tambayanta Karatu ta amsa da Alhandulillah nan yace su Dake Allah ya basu sa"a suka amsa da Ameen Inteesar nata kallonsa Itafa Har yanayi yake mata da Ya Basheer in yana mgana.
Har bakin Department dinsu yakai su kana Ya basu 1k yace su siya abinci suka amsa suna Godiya kafin yayi Riverse ya juya ya Fice Daga makaranta ya Dauki Hanyar Ma"aikatansu Lokaci Daya yana Duba agogon Silban Dake Daure a Tsitsiyan Hannunsa.
Intee bata lura da Kolin goshin Munari ba sai da suka Fito daga Lacture Data Tambayeta sai tace mata kume wa tayi da Kofar Tiolet dinta Inteesar ta nuna Tsausayawa sosai har tana ce mata ko zasu je asibiti ne.Munari ta nuna bakomai ammh bata yarda ta gayama Intee komai ba Sai ma Intee din take bata Labarin jiya Bayan ta Dawo Daga Rakata ta ga Ya Imran da Sagir ta Shige gida da Gudu Munari Mirmishi kadai Tayi batace komai ba.
Ranar sai 5pm na yammah suka gama da Makaranta suka Dawo gida,Daga Bakin Titi suka Sauka suka gangaro Inteesar ta Fara Shigewa ita kuma munari ta karisa gida Bayan tasha Labarin zuwan Daddyn Inteesar din a Bakin Inteesar din yau a makaranta Itama sai taji tana son ganinsa ko Domin Tasan Yana Son Inteesar Shiyasa yake Shagwabata.
*Shakira..*
3/22/22, 23:06 - Ummi Tandama😇: *GIDAN MU..!*
_(Our House)_
*Book 1*
*Wattpad:Jamilaumar351*
*Mallakar:Janaftyâ¤ï¸*
       *🅿�21*