Sashe 118
Gidanmu Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read
kwanaa ba....! Munari tace"ai yau anan zamu kwana..! Cikin gajiya da mgana yace mata"to bazaku fita ba..Ku koma ke gayamin Inda mganin yake naje na amso miki..! Imteesar tq Fara Wiki wiki da ido kafin tace"Barshi ma gobe da safe sai muje na Dauko..! Tabe baki yayi kafin yace"Better..! Sum sum suka wuce yana Bin bayansu Har Falo ganin su haka yasa su Abba sukasan ya Korosu ne Dariya sukayi kawai su kuma suka wuce Daki suna Tura baki.