← Book details Gidanmu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 174 OF 190

Sashe 174

Gidanmu Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Wayarta ya Dauka ya Shiga Goggle yayi Research din yadda Zaka kula da Macen da akayi Disvirging dinta nan yaga Mataki mataki na yadda ake Basu Taimakon gaggawa bai Tsaya ya koma Dakinsa ya Dau key din Mota ya Fice Daga gidan phamarcy yaje ya siyo mata maganin Rage Radadi,Koda ya Dawo ta Farka Bata gansa ba Sai kuka Zaman Lallashi ya karayi Dakyar tayi Shiru daya nuna mata Mganin Dayaje siyomata,Tea ya je ya Hado mata mai Kauri ta sha ta Hada da mganinta da panadol ta koma ta Kwanta Tana Murza ido.. Ba Jimawa Barci ya kwasheta,Sai alokacin Imran ya samu Natsuwa ammh fa kanta na kan Cinyarsa shi yana Zaune yana Shafa kanta ai shi Ko alaman barci bayaji Farinciki Da Annushuwa sun gama Cikamai Ciki Uhm tuna yanayin kadai in yayi sai Tsikar Jikinsa ta tashi yana jin kansa ya tashi Daga Imran ya koma Cikakken Imran babban Mutum Daya Tanadi Duka jin Dadin Duniya Inteesar yar albarka ya rainata yana ganin bazata iya dashi ba sai gashi ta bashi mamaki Ta Daukesa Tsab Ta kima Shayar da shi Zumar da bai Taba Tsammanin akwaita acikin wannan Duniyan ba Wlh inda yasan haka auran yake in ya Zubamata ido Shege yake da Tuni ya Dade da Shiga koraman nan yana Ninkaya Irin wannan Ni"ima haka ai ba"abun ya Tsaya wasa bane. Inteesar ta sha barci sai Chan da Rana Ta tashi bayan Sallar azahar,Shima Imran barci ya kwashesa alokacin Kukanta ya Farkar dashi taji Sauki fa Ammh Inteesar sai Bullo da Tabara Take Kala kala Ranar Imran Ko Sau Daya bata barsa ya Huta ba Daga tace wannan sai tace wannan tace ya Dafa mata Taliya ita Zataci bai iya komai ba ya rasa ya zai yi kuma tace bata son na Siya Imu kamar zai yi Hauka Ba Halin korafi Tunda shi yaja kuma Har ga Allah in yanzu ta bashi Dama fa komawa zai yi. Dakyar ya Lallasheta ta yarda ya Fita yaje yayi mata Takeaway din Jallop din Taliyan da Kifi sai Ferfesun Kayan Ciki Da kuma ya kawo mata kadan Taci ta Ture Kayan cikin ne ma taci kadan ta koma ta Kwanta ajikinsa in kuma ya Tabata ta Fara Kukan Shagwaba wai ya Daina Ta bata Hakuri yake bata ya Maida Hannunaa Saman Kirjinsa ya Harde. Ranar bai je aiki ba,Sako ya Turama Mr Sulaiman cewa bai da lafiya to ai kamar shi ne bai da lafiya Tunda shine mai jinyar Wuni Zungur guda Imran na Faman jinya da Lallashi ita kuwa da gayyar take kara Narkewa Tana jin Dadin yadda gabadaya ya Susuce akanta su Mrs Imran manya Ashe dai an iya Lallashi da ban baki. Rana Ta Farko Tun bayan Tarewarsu suka kwana Daki Daya Saboda Jinyar Inteesar Tana da kwance sai ta Shagwabe tace Ruwa sai ya Dauki mata tasha ya koma ya zauna sai tace kaza kaza..Gajiya yayi ya kamata ya Rumgume kamkam Duk da Rigiman Datake yi yasaketa ya Kashe musu Hasken Dakin yace ta Kwanta Tayi barci hakanan shima tayi ma wa Allah ta barsa ya Huta kana ta yarda Domin har ga Allah tasan ya Wahala Kwata kwata Wahala da ita bai barsa ya Zauna ba ballatana ya Huta. Washegarima bai je aiki ba Domin Dayace ko zai tafi ne Tunda yaga Inteesar din Taji Sauki Ai sai ta Fashemai da kuka Har su Birgima Dole ya Fasa zuwa ya Zauna yana Faman Lallashinta sai ya koma bata Tsausayi bai iya ba komai yake yi karfin Hali kawai yake yi bawai Domin shi din ya saba ba ko kuma ya iya din ba Shiyasa Tunda taji Sauki sai ta Sassautamai Tunda Tana Shiga Ruwan Zafi,Radadin ya Ragu sai dan Abunda ba"a Rasa ba,Kwana Biyu baya Zuwa aiki Yana Faman Jinyar Yar Rigima Inteesar ya yarda ma kansa Ranar da zai yi Lallashin bai zo bane yanzu Daya zo ai baimasan yanayi ba. Arana ta Uku ne ya Fita aiki Tunda Inteesar din ta Warware ita tace yaje Ganin Har Tsausayinsa Take ji wani sonsa na kara Shigarta komai tace mai da Gudu jikinsa na rawa bawan Allah Ko Ihun Taji yanzu Zai Fara"Am Sorry nine ko..?plz kada kiyi kuka kinji..! Haka yake fada Saboda bayason kukanta Tagama Lura shi kanshi Lallanshin bai Saba ba Wahala Hakan ke basa ganin ta Ji sauki yasa tace ya tafi aiki ammh Tunda ya Tafi baida Natsuwa Bini Bini ya Kirata"Intee...Yaya kike ji..?kin Tabbata u are ok..? In kina jin wani abu ki Fadamin am so sorry ba Laifina bane..! Haka yake ta Fada sai da Ta kwantar mai da Hankali Bayan ta Tabbatar da Tana Lafiya kana ya Samu Natsuwar yin aiki. Sai aranar Inteesar ta samu Daman Kiran Munari sukayi mgana Inteesar bata Bude mata Duka ba Tunda Sirrinsu ne kuma yayanta ne akallah Zata kallesa da wani abun Munari Taci Dariya mamaki ya kamata jin Ya Imu ya iya Lallashi Har da su Rashin zuwa aiki kwana Biyu yana jinya Lall aiki ya samu inda ake Nemansa Shakiyanci Ta Dingaa ma Inteesar wai Daman anyi Hutu sai suci Amarci son Ransu Inteesar ta Kashe Wayarta Tana Durama Amarcin Ashariya ina Zata yarda ya kara..?irin wannan azabar Daya Gana mata ai an gama Har Abada ni ko nace kin yi Kadan Domin Tunda Mr Imran ya Dandani wannan Gardin na Tabbata Mutuwa ce kadai Zatayi iya mai katanga da wannan Wajen. Ta Kira Umma suka gaisa Umma ta kara yimata Nasiha,kana ta Kira Daddy suka gaisa,bayan shi ta Kira Yaya Basheer suka gaisa da yara da Anty Hauwa Ranar Zumunci Tayi ta yi Ta Kira Har su Ya Sadam da ya Sa"id suka gaisa. Wuni Tayi barci Tunda Imran yace kada tayi wani aiki Shi ya siyi musu abinci da zai dawo Daga aiki sukaci Tare Salloli ma Tare suke jan jam'i acikin Gida,Inteesar ta Riga ta Firgita da al"amarin Shiyasa ko Tabata Imran yayi zata Fara kuka Ranar yaso yadan Koma ai batabari ba ya Fara Wasannani da ita ta Fara kuka Da ga baya Ta saki jiki itama Tana Karban Sakon,Da Tafiya ta mika ne ta Fahimci inda ya Dosa ta Tuburemai Dole ya Kyaleta ammah a Rana ta Hudu bai Daga mata haka fa kamar Ranar Farko Haka ya Ritsata bata zata ba ya Kara Kaisu Wata Duniyar Duniyar Dabaya Fatan Wata Rana wani abu yamai Gatanka da shiga wannan Duniya mai Cike da duk wani jin Dadi. Tadan Jigata ammh ba kamar na Farko ba ai Ranar yasha Harara da murguda baki da Shagwaba da Safe shi ko ajikinsa Data Murgudamai Baki ta Harareshi sai yace"Au kina son na kara ne..,? Ai da taji haka Zata sakamai kukan Shagwaba Harda hawaye sai taga kamar da gaske yake ya taso ya Riketa ya Rumgumeta sai kukan gaske ta Faramai magiya ashe Daga mata Kafa kawai yake Tunda ya Fahimci Rakinta yayi yawa ya Fita Batunta Ya koma sai ya Lalubeta Tas sun gama jin Dadin sai ya koma Lallashi Lallashin da yanzu ya Kware akai wanda Ko Sagir da Khalil sai dai ya basu Satan amsa.
Chapter 174 · 0% Book details