← Book details Gidanmu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 49 OF 190

Sashe 49

Gidanmu Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read

bayan La"asar Inteesar Tayi Shirin Tafiya bayan Tayi Salla,Basu yi karatun ba sai gobe lokacin Munari ta kara jin Sauki, Sun Fito Falo Munari taji Sauki ta Rakota suka Iske Anty Safiya tana Kallo Munari ta Tambayeta Abba tace Yusuf ya Dauketa sun Shiga Cikin gari zama Wuri Daya ba Dadi Munari ta kada kai Tace hakan nada kyau sosai. Daganan Sallama Inteesar Tayi mata Suka Fice Haraban Gidan suna Tafe suna Hirarsu basu ma Lura da Wanda ke Tsaye a Haraban gidan ba jikin Mashin Dinsa,da Tun Fitowarsu Idanuwansa Gabadaya yana kansu..!
Chapter 49 · 0% Book details